MAHEER

8

by @asmybaliyu



kusan karfe takwas sai ga drivern mum yaxo daukar yasmin,na cika mata leda da kayan da mum ta hadomin,harda su kayan shafa na hada mata ,ta hau murna har mota na rakata sai godia take yimin ina daga mata hannu har suka fita daga get din gidan mu..

haka rayuwa ta cigaba da tafia Maheer bai kara kokarin ya nemi ni ba,da dare yana shigowa yyi min sai da safe idan kuma yana da aikin dare a (clinic)Yasmin da dare taxo da safe ta tafi kasancewar mun samu hutu a school tun lokacin bikin mu,yasa bana jin ddin xama ni daya a gda...

Yau ta kasance ranar lahadi ,Maheer na a gida ina kicin ina hada mana break fast maheer ya shigo kicin yana mikamin waya na ,dana bari a falo anata kira .Umma ce mai kira da sauri xan daga,maheer ya karike min hannu sai da ta katse,ya ware man idanu yake fadin."xaki canye mata card ki kirata mana."kunya ta kamani na kira tana dagawa na gaisheta nan take fadamin Aunty mariam ta haihu."na kashe wayar da murna nake fada masa Aunty mariam ta haihu ina son naje."tana Asibiti ki gama hada break fast din sai kishirya muje.....Haka maheer ya rika tutturamin break fast din dan yaga ban wani ci abun kirki ba,har na rigasa yin wanka.Na koma part dinsa ina jiran fitowarsa ina mmkin shirin maheer kusan awa daya yana shiri sai kace wani macce...A mota ya kalleni yake fadin me ta haifa?"Ya'h macce 

"Allah ya raya mana ,muma allah ya bamu ina son ya'yah fatima.,,shuru nayi ban kara magana ba har muka isa Asibiti anan aka kawo masa bby yyi mata addu'a ya ba su umma dubu Ashirin koda ana bukatar wani abu,yajani gefe yana fadin baki kyauta ba.Bakiyi masu Abinci ba,na turo baki nace umma tace kar nayi akwae abinci,na lura kamar maheer yana cikin damuwa bayan na rakosa mota na kallesa nace baka da lfy ne."yyi murmushi wanda nasa na dole ne ,bbu komai wife sai na dawo da magrib."Kici abincin nasan halinki da xama da yunwa.bnce komai ba na juya na koma ciki,sai da tayi kwana biyu aka sallameta saboda jininta ya hau,kullum ina kan hnyar xuwa gida har akayi suna yarinyya taci suna nana khadija ana kiranta (Naana)mum dinsu maheer taxo ta kawowa Aunty mariam turmin atamfa da dubu goma...

****

Har na fara barci sama-sama na rika jin wayata na kara ganin sunan maheer nayi mmki,yanxu fa muka rabu."Ki sameni a part dina,haka dai ya fada ya kashe wayar.na dde ina kallon wyar gabana na faduwa,dole na nemi dogon hijab sabida rigar barcin dake jikina ana hango pant din jikina,Maheer lfy."na fada ina kallonsa ta cikin (dim light)din dake manne da gadonsa,Hannu ya miko min bbu musu na mika masa hannun ya jawoni duka na fado akan jikinsa ,fatima baxan iya barci ba sai gangar jikina na manne da taki."kiji tausayina kiyimin rai ki bani yardarki plz......"jikinta yyi sanyi yau dole ta janye komai tabasa hakkinsa,alwallah sukayi suka gabatar da sallah a tare ya dafa kanta ya dde yana yimata addu'a ....

***

Da safe ta kasa tashi Maheer yaxo ya kwanta bayanta hawaye suka shiga bin fuskarta ,yyi murmushi yasan laifinsa ahankali ya shiga lashe hawayen tana jin yana yimata rada,am sorry bby nayi laifi baxan karaba ."haka ya ta maimaita mata ,shiya yi mata wnka ya nadota a towel tamkar wata bby ,shiya shiryata haka ya hada masu break fast dakyar ya samu tasha tea...ya kwashi sati biyu yana jinya,

Yanxu ne tatabbatar da maheer na sonta ko yaushe yana manne daita ,da haka suka koma school....watan su bakwai da Aure tana dauke da cikin wata daya da sati daya,muna kwance a dakinsa na kallesa nake fadin ina son naje gidan Aunty mariam."ni kuma kiyi yaya dani ya fada yana kara rungumota jikinsa,cikin shagawaba take fadin ba (clinic)xakaje ba ."wayarsa ce tayi kara yarda naga yabaiwa duka wayar muhimmanci yasa nayi shuru ina saurarensa,kana nufin sai yau xaka fadamin gobe xaka baro uk din."Amma a gidana xaka sauka?ok tom allah ya kawo ka lfy."ya ajey wayar maheer ya kalleni da wani irin farin ciki dauke a fuskarsa yake fadin."Farhaa gobe Aiman xan bar uk.Xai iso nan xuwa jibi xai kwana Abuja.da dan murmushi a fuskana nake fadin ."allah ya kawo mana shi lfy kana son wannan aiman din dayawa."ta fada tana dan turo baki ,ya kama bakin yana fadin"ina sonsa da yawa........!"

Tun sha biyu na ranar Assabar na shige kicin ina tanadarwa aiman abinci kala-kala duk da ina yawan jin faduwar gaba,ina gamawa na jera komai,na samu nayi wanka karfe biyu nayi maheer ya shigo part dina rike da car key a hannunsa ,baifi minti talatin ba jirginsu aiman ya sauka .Ya rumgumoni ajikinsa na dora kaina akan kafadarsa ina shakar kamshin jikinsa,akwae xafi jikinki."maheer ya fada yana shafa bayana,xaki rakani air port?."Na make kafada na,kaje ka dauko sa ,ya kwantar dani kan kujera ya manna mata kiss a goshi gamida fadin."I love you."murmushi kurum tayi masa,ya juya ya fice da sauri.......maheer na isa jirginsu aiman na sauka..