10
by @asmybaliyu
"Meyasa xakiyimin haka meyasa xaki sakamu a kogin da baxamu iya fitowa ba farhaa?"Ya fada hawaye na xuba akan pic dinta da ya tsurawa ido,xuciyarsa wani irin xafi take masa.....Addu'a yake allah ya cire masa sonta a xuciyarsa amma kamar kara masa son akey yi......Yana jin Yasmin na buga masa kofa amma baida karfin amsata hawaye yana taresu wasu na xuba,yana son yayansa amma baixai iya bar masa farin cikinsa ba,haka xai iyayin komai dan samuwar wannan farin cikin ,wata irin daria ya fashe daita wacce bata tattare da farin ciki Yah Maheer!"Ya fada da wani irin yanayi a muryarsa,
A hankali ya shiga sauke numfashi da karfi kamar me Asmaaa,Toilet ya wuce gamida buga kofar a hankali ya sakar ma kansa ruwa.............ya dauki minti talatin kafin ya samu natsuwarsa ta dawo ya gama shirinsa cikin shigar kananan kaya farar shirt ce ajikinsa mai dogon hannu da blue din jeans,Sumar nan tashi tasha tajaa tamkar mai shirin xuwa xaban matar Aure.Yana bude kofa kamshinsa ya cikawa yasmin Hanci,bude ido tayi tana kallonsa..ya daure fuska yana binta da harara ,ta kamo hannunsa take fadin"Yaya mana !"Yasan nacin Yasmin fada baxai yimata ba,ya sassauta murya yake fadin"menene?"dama su Yah Maheer ne suka xo Tun daxu suna a falo."ta kara sa maganar still tana rike da hannunsa,
"fita xanyi Yasmin ki fadawa yaya xan kirasa a waya ,ya fada ya wuce ta cikin (balcony)batareda ya koma ta cikin gidan ba,
"Maheer ya kalli yasmin yake fadin ina Aiman din wai?"shaye da toka take fadin yace xai kiraka ya fita.
Mmki sosai ya kama maheer meke damun Aiman."
"Am sorry yaya na fita xamuyi magana xuwa Anjima karkayi tunani wani Abu Dan Allah !".
Aiman."murmushi kurum maheer yyi ya maida wayar aljihu ya maida hankalinsa kan mutunniyarsa wacce ke yanka fruit ,ya kalli mum dinsa yace mum xan fita xuwa Anjima xan dawo"mum ta masa fatan adawo lfy da ido yyiwa Farhaa magana akan ta biyosa make kafada tayi gamida ware masa manyya idanunta.Ya wani shagawabe fuska,mum na kula da yanayinsu gyaran murya mum tayi da sauri maheer ya nufi hanyar kofa,mum ta Mike tsaye ta nufi part dinta,da karfi Yasmin ke fadin kadawo Yaya mum ta tafi."da wani irin sauri ya dawo Yasmin ta amshi bowl din hannun Farhaa take fadin"aunty bara nasaka maki Madara aciki xaifi ddin Sha ."ta nufi kitchen da bowl din a hannunta ,
Maheer xai xauna Farhaa ta mike tsaye cike da shagawaba take fadin"muna gidan mum Dan Allah."yarda tayi maganar ya baiwa maheer Daria sosai ya kamo kugunta ta Dora hannunta duka biyu akan kafadarsa,cikin idonta yake kallo a hankali yake fadin."ina sonki dayawa ,ta tabe baki take fadin "baka kaini ba,ya girgixa Kai yake fadin banyarda ba."ae Nasan kana hango hakan acikin idanuna,,idanun nata ya kurawa ido tamkar Maison gano wani Abu acikin su yasha toka Yake fadin "banga komai ba fa?"ta daki kirjinsa take fadin Ina sonka maheer!"ta fada cikin wani irin muryar ,Kalmar ba karamin Dakar maheer tayi ba,Ya wani irin rungumeta Yana sauke numfashi ,xaka kasheni ne maheer!"ta fada tana turasa Daria tabasa sosai ,ae baxan iya kashe farin cikina ba."ya subbaci goshinta ,bakinta sa'anan ya juya Yana fadin ngd Sai na dawo.....ta girgixa Kai tana masa bye-bye......
Wani babban shagon pharmacy yyi parking motarsa ,ya dde Yana tunanin abunda Yake ganin shine dai-dai idan ya tuno da farhaan sa na dauke da cikin wani namiji sai yaji kunci ya mamaye xuciyarsa,da kwarin gwiwarsa ya nufi cikin shagon,wata inyamura ya samu a wajen,da harshen turanci yake fada mata maganin xubar da ciki yake so mai karfi kuma.da mamaki take kallonsa ganin irin kallon da take masa ,yasa ya Ciro kudi naira dubu goma ya ajey Mata .lokaci Daya ta rude ganin kudi da sauri ta fada masa tana xuwa wani Dan karamin store ta nufa cikin minti biyu ta fito dauke da Dan karamin kwali na magani ta samasa a leda ta Mika masa tana murmushi Take fadin"oga Yana aiki wannan maganin sosai,Ya amsa Yana murmushi ya juya ya ficewarsa.sai kusan goma ya koma gida bai tarar da su maheer a gidan ba Dan sun Dade da tafia ,Nan mum tayi cikinsa da fada tana fadin"Ina ya tafi tun daxu yayansa ke jiransa hkuri kawae ya baiwa mum akan gobe da safe xai cimmasa gida kafin ya tafi office."da haka ya samu ya Rufe bakin mum bangarensa ya nufa Dan watsa ruwaa...