MAHEER

15

by @asmybaliyu



Tare suka baro clinic da yamma shida maheer ,Dan shine ma ya dauko maheer din a tasa motar Kai tsaye gidan mum suka wuce,Yasmin kawae suka sama a falo tana cin Abinci duka ta gaishesu .amsawa sukayi maheer na tambayarta mum tana sama ,da sallama suka shiga dakin mum dake sama 

Mum ta amsa sallamar ta dauke kanta daga garesu ,maheer ya Kara gaisheda mum ta amsa tana tambayarsa aiki da Kuma Farhaa ,mum hakuri mukaxo mu baki Dan Allah kiyi hkuri."maheer ya fada Yana kwantar da Kai ,

"Mekuka yimin da xaku bani hkuri?"Dan Allah ku tashi ku fita mum ta fada tana hade Rai.dama Kai ke daure masa ,Yana yin duk abunda yaga dama tashi ku tafi Allah ya shirya."

Maheer Yana shafa kansa Yake fadin mum sallama haka bbu smile,Bata San lokacin da ta saki murmushi ba tana fadin suje Yasmin tayi serving dinsu,

Juyawa sukayi suka fita mum tabisu da kallo,har ishai suna tare maheer na kwance a falo Yana famar Danna waya,sai ga Kiran Farhaa ya shigo gabansa yaji ya Fadi tunda Aiman ya samesa a office basuyi wya ba.ko yanxu Aiman kallonsa kawai yakeyi,lokaci Daya maheer yaji ya shiga tashin hankali ganin kallon da Aiman ke masa,a Dan rikice Yake fadawa Aiman din Farhaa ce tana gidan su,

Dan murmushi Aiman yyi Yana fadin bara naje na daukota sai mu hadu a gidanka naga akwae gajia tattare dakai."

."ok Tom muje ka saukeni a gida sai ka daukota "haka ko akayi Yana ajey maheer ya dauki hanyar xuwa gidan su Farhaa cike da farin ciki axuciyarsa ,

A kofar gidan su yayi parking yafi minti biyar a motar kafin ya samu yaron da xai Kira masa Farhaa...

Sosai Farhaa Tasha mamakin da maheer bai daga wayarta ba,haka Kuma yaxo daukarta bai kirata a wayan ba,ko Kuma ya shigo Kai tsaye .sallama tayiwa iyayenta duk jikinta sanyaye,tana bude front side tayi masa sallama kamar yarda ta Saba,tana Rufe kofar sukayi ido biyu da Wanda Bata taba tunanin gani ba a wannan lokacin,

Lokaci Daya ta hade Rai Kuma tana kokarin bude kofar sai dai ta makara ya Riga ya danna lock.shuru tayi xuciyarta na bugawa ,

"Meyasa sai Kai xaka xo daukata?"ta fada tana hade Rai,

"Idan banxo daukarki ba wakike tunani xaixo?"da mamaki take kallonsa tana jinjina karfin hali irin nasa,dama can Kuma tasan haka Yake ,har suka Isa gida bata Kara kulasa ba.yana gama parking tafito a fusace sai taji dalilin da yasa maheer xai tura Aiman ya daukota.ko sallama batayi ba ta shiga falon ,ta samesa xaune sai famar Danna waya Yake .tunda Aiman ya tafi dauko Farhaa ya rasa natsuwarsa ,

daga Kai yayi Yana kallonta batace masa komai ba ta wuce sama da ido yabi ta xaibi bayanta sukayi ido biyu da Aiman Wanda Yake tsaye a bakin kofa tana kallonsa,wani irin kwarjini yayi masa baisan meyasa ya kasa bin Farhaa ba,

Ya danyi murmushi Yake fadin"matarka ta cika rigima Yaya....."

Da sauri maheer ke fadin"meta maka?"

Aiman ya daga kafada Yana tabe baki yake fadin kyaleta kawai Yaya" ,Ni xan koma sai da safe."da sauri Aiman ya fice daga falon Yana sakin murmushi.........

Koda ya sameta a daki tana rage kayan jikinta xata shiga wanka.

"Ina jin akwae abunda kikayiwa Aiman Wanda be masa ddi ba,haka Kuma ya kasa gayamin."dan Allah kirika kiyaye fushinsa Fatima bana iya hada sonsa da kowa."tsoro mmki suka taru suka Rufe Farhaa Amma har lokacin Taki kula maheer ,karshe ma shigewarta tayi toilet Wanda tafi minti talatin tana ciki sai mamakin maganganun maheer take,

Koda ta fito Yana xaune a dakin.kallo Daya tayi masa ta dauke Kai tayi Shirin barci taxo tayi kwanciyarta kan soofa din dake cikin room din,rasa mai xai fada Mata yayi shima kwanciyyarsa yyi gamida juya Mata baya, da safe tana kitchen tana hada break fast ,taji ana Danna (door bell)tana mmkin wane bako ne tunda safe haka,

dama ta fito da hijab dinta Yana falo ,kasancewar kayan barci ne ajikinta .tayi saurin saka hijab din wanda ya sauka har kasa ,tana budewa sukayi ido biyu dashi 

"Dan wulakanci kina jin ana buga kofa baxaki fito ki bude ba ."Ya fada Yana binta da wani irin kallo batace komai ba ta juya tabar wurin da axamar sa ya bita ya cimmata ,yawani fisgota a jikinsa haka Yana jin tudun kirjinta ajikinsa.wani irin feeling Yake ji akan haka,

A fusace ta fisge jikinta cikin nasa haka lokaci Daya yaji saukar Mari da mugun mamaki yake kallonta tana wani irin huci komai ya faru akan idon maheer ,shima da wani irin fushi ya karaso cikin falon xatayi magana ya sauke Mata yatsunsa biyar ,da mugun mamaki take kallonsa hawaye na xuba a fuskarta duk tsawon xamanta da maheer ko kallon banxa baitaba yimata ba,baran tana Ya kai hannunsa jikinta,

Hakuri ya shiga baiwa Aiman tamkar ya durkusa agabansa duk yabi ya wani rude,

Kallon maheer kurum take wannan ba maheer dinta bane.

Suna hada ido da Aiman ya wani kashe Mata ido da gudu ta nufi sama,,Ni xan fita office."maheer ya fada Yana kallon Aiman,

Aiman na shafa kansa Yake fadin toh break fast dinfa Yaya."

"No idan naje office xanyi ."ya fada xuciyarsa bbu ddi har bakin mota Aiman ya raka maheer sai da yaga yafita sa'anan ya dawo cikin gidan,

Jin tayi an wani bugo kofar a fusace ta daga kanta sukayi ido biyu dashi ,

Dawani irin fushi ta miqe tsaye tana nuna masa kofa xoka fita !"

Lokaci Daya ya fisgota Yana kallon cikin idonta da sexy voice dinsa Yake fadin "idan naki fa?"...lokaci Daya jikin Farhaa yyi sanyi hawaye na xuba a idonta take fadin"Aiman Nasan nayi maka laifi a baya Dan Allah kayi hkuri ka yafemin ka manta komai ,karka rusamin farin ciki na karka wargxa muna Rayuwar Auren mu." ta hanyar son da maheer kema."wani kallo ya shiga watsa Mata Yana fadin"kina son kanki da yawa Farhaa!"ni kike fadawa kina farin ciki tareda wani namiji ya fada Yana wani Kara matse damtsen hannunta,

Hawaye na xubar Mata take fadin"u are hurting me Aiman".ya saki murmushi Yake fadin"inajin ciwo fiye da haka acikin xuciyana,baxan iya barwa wani keba".daga yau daga yanxun Nan xamu fara rayuwar Mata da miji nida ke."da wani irin shock Farhaa ke kallonsa,

Wani mugun tsanarsa taji ta cika Mata xuciya ta fisge hannunta tana binsa da mugun kallo take fadin"Allah ya tsine maka ya tsinewa mugun nufinka !".matseta yyi a bango ya kama bakinta ya matse da karfi sai da tasaki karar axaba,hawaye suka balle a idanunta tana kallonsa da wani irin shock a fuskarta ,

"Idan Kika ce kiyi taurin kai xaki wahala,ko Yah maheer dakike kallo a matsayin mijinki yanxu baya da iko akanki shikan sa baida ikon kansa sai na basa umurni,idan kikace kirika yimin gardama xaki wahala."

Lokaci Daya ya hade bakin sa da nata ,Yana jin yarda ta rufe bakin...sunfi minti goma a haka sai da ya gaji Dan kansa ya saketa,

Ya wani turata ta fada akan bed hawaye na xuba a idonta.ya hade Rai Yake fadin"ban yarda ko get ki taka ba ,haka xan turo driver xuwa anjima ya amshi lunch ",nida Yaya kinsa ya fita hakanan ko break fast baiyi ba,

Ya hango wayarta akan mirror yasa hannu ya dauki wayar yafice daga dakin gaba Daya jikinta na rawa tana kuka ,

"Me Aiman keyi haka?"Aiman din da tasani a baya Yana da tausayi sosai haka Yana kiyaye dokokin Allah,wannan dake tare daita yasha banban.?"tana Nan kwance har kusan 1 maganar Aiman ta tuna akan tayi lunch xai aeko da driver samun kanta tayi da bin umurninsa......kusan 2 ta gama komai ,door bell taji a bakin kofa tana budewa sukayi ido biyu dashi sai da gabanta ya Fadi ganin irin kallon da yake yimata ,ta daga Kai tana kallon maheer Wanda yaki ko kallonta.Aiman ya rika hannunta Yana murxawa a hankali Yake fadin "kinyi kyau da sauri ta kalli maheer Wanda ya dde da barin wurin a mugun fusace Aiman ya fisgota Yana fadin"idan muna tare bana so kina kallonsa."ya karasa maganar cike da kishi hannu tasa tana goge hawayen fuskarta ,tare suka karasa cikin falon a dinning area suka samu maheer Yana serving din kansa,

Ya dago Yana kallon Aiman Wanda still hannunsa na cikin na Farhaa ,kallo maheer yabi da hannun nasu.cikin sanyi murya Yake fadin"inyi serving Dinka,

Aiman ya daga Masa hannu Yake fadin"barsa Yaya dauki naka kaje dakin ka kaci...."da sauri maheer ya dauki plate din abincinsa ya nufi up stairs da ido Farhaa ta bisa,ko kallonta baiyi baya....Aiman ya wani kamo kugunta Yake fadin muje bby muci Abinci yunwa nakeji....