MAHEER

16

by @asmybaliyu



Har Aiman yagama cin Abinci Farhaa Bata taba plate din gabanta ba,shuru yyi Yana kallonta Wanda hankalinta gaba Daya baya kanta,so kawae take taje taga maheer.

Shaye da toka Aiman ke fadin"mekike yi haka so kike yunwa ta kashe ki."ya fada so pissed up Yana buga dinning table din da hannunsa,araxane take kallonsa cikin Bata umurni yake fadin"taci abincin dake gabanta tana girgixa Kai take fadin a koshe take."bai bi takanta ba ya dauki spoon ya Debi Abinci yakai bakinta ,a hankali ta janye fuskarta hawaye na xubo mata."bana son musu madam bana son yawan magana"yyi maganar shaye da toka bbu musu ta Buda bakin,shiya rika ciyar daita  har ta koshi maheer Yana kan up stairs Yana hangosu,

da sauri tamike tsaye yayi saurin riko hannunta,da ido Yake kallonta.jeki shirya xamu fita."Kai kurum ta daga Masa ta nufi stairs da sauri Yana binta da ido...........kusan karo sukaci da maheer da sauri ya tarota ta Fado masa,da ido take binsa kurum shima kallonta kawae yakeyi 

Lokaci Daya ta fashe da kuka tana girgixa Kai take fadin"pls ka maidani gidan mu kar wutar Allah ta konamu acikin gidan Nan maheer".wannan wane irin rayuwane mukeyi kana jinsa kana jin abunda kaninka keyiwa matarka maheer meyasa baxakayi Masa magana ba."ta fada still hawaye na xuba a idonta haka gaba Daya jikinta rawa yake ,Bata jin xuciyarta dai-dai da sauri mahaeer ya rufe bakinta .komai ya tuna yyi saurin sakinta ganin Aiman na tahowa ta up stairs da ido take bin maheer din har ya shigewarsa dakinsa,Aiman ya karaso gabanta Yana juya car key..............Bana son jira na baki minti biyar kifito mutafi."Hawayen idonta suka kasa tsayawa ta juya ta shigewarta dakinta.

A mota ma xaman shuru suka xauna shi kawae ke janta da Hira,Amma ganin yyi hankalinta baya jikinta shi yayi mugun fusata shi ,a hankali ya gangara gefen hanya yyi parking motarsa.da wani mugun Yanayi a fuskarsa Yake kallonta ,cikin kaushin murya Yake fadin idan muna tare bana son kina tunaninsa."Ya fada cikin tsawar da ta firgita ta hawayen da take rikewa suka xubo da sauri,cikin rawar murya take fadin meyasa meyasa kayi min haka ."menayi maka da xakayi min irin wannan sakayyar.ta fada tana tare hawayen idonta wasu na sake tahowa,

"Daga yau daga yanxu Nan karki karayi min irin wannan tambayar ya fada fuska bbu walwala Yana yiwa motar key da gudun balai ya harbata kan titi......wani irin tsoron balai ya shigeta lokaci Daya ,Rufe fuskarta tayi da veil din jikinta tana xubar hawaye,

Haka ya rika yawo daita sai ishai suka dawo gida,lokacin maheer na xaune a falo ya kurawa tv.ido duk yyi wani irin sanyi,

Da wani murmushi Aiman ya karaso gabansa,

Yake fadin"Yaya Ashe baka fita ba."ban fita ba Aiman har Kun dawo ."ya fada Yana maida hankalinsa duka kan Aiman din,Wanda ko takan Farhaa bai biba wacce ta nufi up stairs da gudu har tana hada hanya,Yar Hira sukayi da maheer din kafin yay Masa sallama,

Ya dde xaune a falon Yana bin upsatirs din da ido,kusan karfe goma Yana xaune tamkar Wanda aka dasa a wajen yaji karar fitowarta Riga da wando ne ajikinta na barci masu kalar maroon fuskarta tayi sukutum da alamar Tasha kuka har ta godewa Allah,Bata ko kalli wurin da Yake ba ta shigewarta kitchen tea kawae ta hada Tasha,a nan cikin kicthen .Koda ta fito maheer baya falon,xuciyarta bbu ddi ta nufi dakinta.batareda ta ko kalli room din maheer ba.

Koda ta tashi da safe kusan karfe 9 ya Riga da yabar gidan ita kadai ta hada break fast dinta tayi,addu'a take Allah Kar ya kawo Mata Aiman acikin gidanta ,

Tana xaune tsakiyyar bed dinta tana duba littafan makarantar ta Dan wani sati xasuyi Resuming school tana tunanin fadama maheer komawarta makaranta ,haka can kasan ranta ba karamin ddi Taji ba da xata koma din Dan kaucewa haduwarta da Aiman,jin tayi an turo kofar dakin nata da mmki ta daga Kai tana kallon kofar sukayi ido biyu dashi ,lokaci Daya Tasha jinin jikinta...Ya harde hannunsa akan kirji Yana binta da wani mayen kallo wata Yar bingilar rigace ajikinta , da kadan ta rufe cinyoyinta haka agaban rigar bude yake har ana hango na shanunta ,batace komai ba ta dauki hijab dinta dake gefe takai hannu xata dauka taji caraf an rike hannun ,da ido take kallonsa ya dauki hijab din yayi wurgi dashi kan doguwar kujerar soofar dake cikin dakin.da wata irin masifa take kallonsa."wannan wane irin jahilci ne haka xaka fadomin daki?"ka fitar min a daki ko nai maka ihu!"ta fada da wani irin Yanayi a muryarta haka Yana hango muguwar tsanar da take yimasa acikin idanunta ,A hankali ya hau kan gadon ya axan hannunsa akan cinyoyinta Yana shafawa a hankali ,

Wani irin shock Farhaa taji."A xubillahi !"ta fada tana matasawa da sauri ran Aiman yyi masifar baci hannu yasa Yana wargaxa sumar kansa Yana kallonta da idanunsa da suka soma canja kala,

Itama sai da gabanta ya Fadi irin kallon da taga Yana yimata ,

Ta dauke Kai da sauri haka jikinta ya shiga rawa ,da sauri ya Mike tsaye yaje ya murxawa kofar key ,wando jeans dinsa taga Yana kokarin cirewa idan hankalinta yyi dubu to ya tashi, addu'ar ma jin tayi ta kasa yi saida taga ya rika rigarta ya rabata gida biyu ta shiga mugun shock...............