004 Soyayyar shan minti
*A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*
***
004
Tunda suka shigo gida suka tadda Mama zaune ta buga uban tagumi ga dukan alamu abun duniya duk ya bi ya isheta, da sauri Yaya Jamilu ya ida isa wajen Mama yana cire mata tagumi da tayi ɗaura kanshi yayi bisa cinyarta yana mata alamun lailashi, suma samun waje sukayi suka zauna duk sunyi shiru sun rasa abunda zasuce ma Mama, Yaya Fatima tayi karfin halin cewa. " Mama kin san dai mutum baya cika cikaken musulmi har sai yayi imani da kaddara mai kyau da marar kyau ko? itace ake kira da jarabawar rayuwa, Mama Allah kaɗai yasan irin kaddarar da Auta ta zano a rayuwarta kuma ba wanda ya isa ya chanza wannan kaddarar, to mu mai zamuyi ma Auta Mama? Auta a halin yanzun tana bukatar Addu'armu muyi mata fatan faɗawa a hannun na gari." shiru tayi tana sauke numfashi dan halin da ta tadda Mama ta bata tausayi sosai kuma tabbas Mama tana son kula da ban magana mai dadi wanda zai sa hankalinta ya dan kwanta koda ba duka ba. Kama hannun Mama Yaya Aisha tayi tana murzawa sannan tace. "Mama dan Allah ki yafe mana sannan ki yafe ma Auta, dan Auta ko tayi kuskure babba da tasa ƙafa ta gudu ta barmu ba tare da tayi wani tunani ba, kuma in shaa Allah zamu sa a nemo mana ita duk ind... "Aisha na yafe maku itama Khadija na yafe mata, amman ku sani ba wanda zaisa aje neman Khadija tunda ba wanda ya fiddata sannan kuma ba'a aiketa ba, tabbas ba zanyi ma Khadija baki ba a halin da take ciki sai dai nace Allah ya bata sa'a akan abunda tasa gaba nidai na fita haƙinta a matsayin ta na marainiyar Allah ni kuma a matsayina na mahaifiyarta mai son ganin farin cikinta, kuma da ta sani bata gudu ba da yau sai tayi dariya amman yanzun tunda har ta gudu ba baki ba watarana kuka zatayi da idanunta tana da nasani marar iyaka sai dai bani fatan Allah ya barni da rai na har naga wanann rana tazo, inalillahi wa'inna'alaihijirun Allah kana ganin halin da yarinyar nan ta samu ciki, ya Allah ka kareta daga sherin duk mai sheri, Allah karka ba wani damar kama ma ɗiyata hannu da sunan yin fasiƙanci da ita koda kuwa ita ta kaimai kanta da kanta, ya Allah ka duba rayuwar marainiyarka wanda bata da uba sai uwa da yan'uwanta, Allah.... Kuka Mama ta fashe dashi kuka mai ciwo da ɗaci dan ita kaɗa tasan abunda takeji a zuciyarta. Yaya Amina ce tayi karfin halin cewa. "Dan girman Allah kuyi hakuri addu'a dai zamu cigaba da yi kuma Mama kinsan jininki ya hau fa inji likita ya dace ki sausauta wannan damuwar, sannan Mama kika ce da yau zatayi dariya, wace dariya zatayi ko kin fasa aura mata Alhaji ne.?" Girgiza kai Mama tayi sannan tace."Aa Amina ina kan bakata nayi mata aure, bayan Alhaji yazo sun gaisa da Auta sai na tafi nayi mashi rakiya zai koma gida, dan ita Auta suna gama magana ta tashi ta shiga ɗakinta, bayan mun gama ya tafi sai Aminu saurayin Auta yazo ya gaidani yace man ya shigo gari sannan yana ta kiran wayar Khadija a rufe shine yazo Allah yasa lafiya? Nan nace mashi yayi hakuri aure za'ayi mata take ya fara hawaye yana salati yana cewa maiye aibunshi da har Khadija ta fidda miji bata fidda shi ba, ni kuma tausayi ya bani sosai dan naga yana sonta sosai shine na gaya mashi abunda ya faru da ita da auren da zan mata da Alhaji ban boye mashi komai ba, amman abun mamaki maimakon yace bai aurenta sai yace man ai shi yana sonta a yanda take koda kuwa ta haifi cikin to zai aureta bayan ta gama shayar da abunda ta haifa sannan ya rike abunda ta haifa har yayi mashi aure, amman idan har na yarda a fasa auren da Alhaji shi zai aureta, amman sai nace mashi yaje ya dawo yau dan zanyi tunani, sannan ya shiga motarshi ya tafi bayan ya shigo da tsarabar da ya kawo mata, ni kuma ina dawo na tadda ta a parlour zaune, ban kai da yi mata maganar ba aka kira sallah na tashi na shiga dan yin sallah ina fitowa ban tadda ta a parlour ba sai na shiga kitchen na dafa mata abinci na haɗa mata ruwan wanka shigar da zanyi na tadda ta gudu, kuji abunda mukayi da Aminu." Yaya Fatima ce tace. "Allah sarki nasha gaya ma Auta duk cikin samarinta Aminu yafi sonta amman sai tace ita bata son shi bai'iya soyayya ba, gashi kinga halllacin da yayi niyar yi mana Allah maido ta da hankalinta gida." "Amin ya Allah." suka ansa sannan suka ƙara kwantar ma Mama da hankali kowa ya wuce gida yana tunanin ida na tafi.
_HIRJI_
Tun asuba wannan matar tazo ta tadani tace na tashi ankira sallah, sanann ta tafi ɗakinta tashi nayi alwalah nayi sallah da azkar na koma na kwanta sai karfe takwas na tashi nayi wanka na shirya na fito parlour ba kowa a parlourn haka yasa na zauna na kunna kallo dan bansan mai zanyi ba tunda komai na gidan a gyare yake, ban daɗe da zama ba ta shigo taci kwanliya tasa ƙananan kaya matsatsu abun dai ba kyaun gani dan duk rabin nononta a waje yake, murmushi tayi man tana zama a kusa dani tace. "Barka da hutawa bakuwa ta." ɗukar da kaina ƙasa nayi nace mata. "Ina kwana Aunty.?" Tashi tayi tana cewa."lafiya fatan kin tashi lafiya.?"Cewa nayi "lafiya lau" na cigaba da kallona, ita kuma kitchen ta shiga ta dumamana kaza sai flask din ruwan zafi da madara haka muka ci muka koshi sannan na kwanshe kayan na maida kitchen na dawo na zauna, kallona tayi sanann tace. " Yan mata ya sunanki." ce mata nayi. "Khadija." murmushi tayi dan na lura ita mace ce mai yawan murmushi ceman tayi "suna mai dadi, to ni sunana Asiya." murmushi kawai nayi na cigaba da kallona ji nayi tace. "Khady mai ya kawo ki garin Hirji? Ko mamanki ta aikoki wani gida baki gane shi ba." girgiza kai nayi, sannan na share hawayen da suka zuboman nace "Aa kawai nadawo nan ne da zama." ji nayi ta rungumo ni jikinta tana lailashi sannan tace. "Karki damu nima haka naji llokacin da baro gidanmu, amman daga baya kuma sai na dadishe gashi har na yi dukiya, na manta da kowa nawa ina rayuwata yanda nike so, shin ban burgeki ba Khady.?" Murmushi nayi na fidda jikina daga jikinta nace "kin burgeni mana."abun mamaki ƙara matsowa tayi a jikina tana cewa. "Kina da kyau kuma kina da abunda akeso a jikin mace, amman kinsan mai.?"
"Aa" nace mata kawai, dariya tayi sannan tace. "Bakiyi kama da wanda zaki sakarma namiji jiki yana mora sannan ya baki yan-kuɗaɗe wanda bazasu isheki ba, kin ganni nan tunda na fito duniya ban taɓa haɗa kwanciya da wani ƙato ba sai dai mace yar'uwata duk wannan kudin danayi ta haka na samaisu, idan zaki iya sai na koya maki kafin na fara haɗaki da manyan mata yanda zakiyi kudi kema." shiru nayi bance komai ba, ji nayi hannunta na yawo a cikin bireziya ta, da sauri na ɗago kai na kalleta sai naga ta ƙasheman ido ɗaya tace. "Ki daba kai kawai Khadija zakiji dadi sannan kuma zakiyi kudi sosai. "Ɗaga mata kai kawai nayi sannan nace "ni ban san nayi kudi, sanann ban san ki haɗani da kowa ki barni kawai ina yi maki aiki ni haka ma ya isheni, amman banda niyar sake wani sabon Allah na samu na roki Allah ya yafeman wanda nayi a baya, Auntyna dan Allah karki bada gudumuwa wajen ida lalacewar rayuwata ki tausayaman wallahi zanyi maki aiki ko wani iri idan har na wahala ne."murmushi tayi sannan tace. "Ba zan matsa maki ba Khadija, nayi alkwarin ba zan matsama wata ba akan ta shiga harka, kuma ba zan hanaki zama gidana ba, kuma ba aikin da zani baki Khadija zan zauna dake ne da gaskiya da amana amman da sheraɗi ɗaya." cikin sauri nace. "Auntyna wane sheraɗi ne.?" Murmushi tayi sannan tace. "Sharaɗin shine zaki ringa bani nononki ina sha duk randa na gadama idan har kikayi man haka shikenan zaki zauna dani kuma daga nononki ba abunda zai taɓa a jikinki nononki sune a matsayin fansar zaman da kike a gidana."Kuka na fashe dashi ina cewa. "Inalillahi wa'inna'alaihijirun, wayyo Allah na na shiga uku na lalace, dan Allah ki rufaman asiri ki sake man wani aiki wallahi bani iya aikata wannan babban zunibin, wallahi ko namiji ban iya bashi nonona yasha idan ba mahamramina ba, da ko nayi haka na bada nonona ansha da sunan soyayya amman banda yanzun dan nayi nadama, nadama kuma ta har abada dan Allah kiyi hakuri." Asiya mace ce mai saukin kai da kuma tausayi yanda taga ina kuka sai na bata tausayi sosai tasowa tayi ta hada bakinmu waje ɗaya ai bansan sanda nayi shiru ba, cirewa tayi sanann tace. "Kiyi hakuri nayi maki hakane dan kiyi shiru muyi magana Khadija, tabbas haduwa ta dake ya tuno man da abubuwa da yawa a rayuwa ta, nima haka nayi lokacin da akayi man tayin maɗigo amman ni na faɗa hannun muguwa da tsiya sai da ta wulakanta man rayuwa har na zama yar'hannu amman ni ba zan ɓata maki rayuwa ba, ko zaki iya gaya man abunda ya baro da ke gida Khadija.?" Share hawaye na nayi sanann nace. "Nagode Auntyna, insha Allah zani gaya maki idan har zaki kyaleni na zauna ina yi maki aiki." murmushi tayi sannan tace. "Wallahi ba aikin da zakiyi man, zan zauna dake a matsayin yar'uwata" cewa nayi to. "Zan gaya maki labarina... numfasawa nayi fara cewa.
Sunana khadija Bello ni yar asalin jahar Katsina ce mu biyar iyayenmu suka haifa,Jamilu ne babba sai Fatima sai Amina sai Kausar sai Aisha sai ni Khadija ana kirana da Auta..Babana ya rasu tun ina cikin ciki ban taɓa ganin Babana a duniya ba, sai dai na taso cikin gata da kauna marar adadi tun daga gun Mama har wajen yan'uwana babu irin kulawar da basu nuna man ba irin gatan da bani samu a duniya dan ban san wani maraici ba dan duk gatan da mai uba yake samu a duniya nima ina samunshi a wajen yaiyaine...Yaya Jamilu yana da aura har da yara dan babbar ɗiyarshi sunana aka saka mata ana kiranta da suna Dija shekara ɗaya kawai na ba Dija a duniya shiyasa muka taso kamar yan biyu dan komai iri ɗaya Yaya Jamilu yake mana bai banbanta mu da komai shiyasa muka taso abokai class dinmu ɗaya da Dija..duk da Dija ta kasance Kawata amman tana respect dina sosai da sosai dan Aunty Auta take ceman shiyasa kawayen mu suma suke kirana da Aunty Auta tun ban so har na saka masu ido ina ansawa, lokacin da muka gama secondary school cewa nayi medicine nike son karanta ita kuma Dija pharmacy haka Yaya Jamilu ya sama mana addmision a B.U.K Kano dan cikar burinmu na zama likita da kuma pharmacy.
Lokacin da zamu tafi jami'a ba ƙaramin waza'a suka yi mana ba akan ba ruwanmu da saurayi mu natsu muyi abinda ya kawo mu,ba kuma ruwanmu da kula kawayen banza mu tuna komai zamuyi Allah yana kallon mu kuma akwai ranar hisabi,da wannan wa'azin muka baro gidanmu zuwa Kano da neman ilimi ba irin kukan da bamuyi ba da zamu taho makaranta..duk da mu muka ce muna bukatar yin karatun sai da mukayi kuka dan ranar da muka taho dakyal nayi bacci saboda kewar yan gida,a hostel muke zaune daki mai ɗaukar mutun uku ni da Dija sai kuma wata roommate din mu mai suna Aziza,Aziza ta kasance yar'gayu kuma yar zamani maiji da gayu da kuma tarin samari,tunda muka sauka room din Aziza take burgeni yanda take gudanar da rayuwarta kullun sai ta shigo mana da kayan dadi a room idan taje zance wajen samarinta dan kaza da fruit ba abun nema bane a room dinmu dan kuwa kullum Aziza cikin kudi take ga kuma gayu.
A kullum cikin sha'awar rayuwar Aziza nike duk da Dija tana kwatsata tana hanani dan ita Dija tace bata ga abun burgewa a irin rayuwar da Aziza take ba ni kuma take nike gaya mata yanda rayuwar take burgeni har ina ji dama ace nice nike samun kulawa a wajen samari irin haka,dan Inason kulawa a rayuwata duk da ina da saurayi mai suna Aminu sai dai shi Aminu bai waye ba bai iya soyayya ba shiyasa kwata kwata bani kula Aminu duk nacinshi kuwa dan kai tsaye nike cewa ni ba sa'ar aurenshi bace na fi karfin shi yaje ya samu dai-dai da shi,lura da irin yanda rayuwarta take bani sha'awa sai Aziza tafi shiri dani a room ba ruwanta da Dija saboda ita Dija bata sakar mata fuska ni kuwa kullum cikin koɗa Aziza nike...hakan da nike mata ba ƙaramin dadi Aziza take ji ba,dan da suna Beauty take kirana a room din.
Tunda na ƙwalahama raina sai nayi soyayya nima dan naji yanda akeji dan yanda naji Aziza take gaya mana dadin soyayya nima naji inason yi, gashi inayin course mai wahala medicine and surgery,maimakon na maida hankalina wajen karatuna kamar yanda naga Dejja take sai nasa ma raina soyayya duk da ina karatu amman ba sosai ba, dan ban cika ba kaina lokaci nayi karatu ba duk da Dejja tana yi man faɗa akan nayi karatu tunda shi aka turomu kano muyi, amman sai na kama yi mata faɗa ina cewa har ni zata ce ma nayi karatu? Bayan ni ƙawar ubanta ce, baiwar Allah Dejja idan taga ina faɗa sai tace Aunty Auta yi hakuri in shaa Allah ba zani ƙara yi maki faɗan karatu ba, bansan ranki yana ɓaci." "Ni kuma sai na kama fushi da ita, amman sai ta kama bina tana bani hakuri har sai taga nayi hakurin sannan hankalinta zai kwanta, haka muka ƙula abotaka nida Aziza komai tare mukeyi da ita muka ware Dejja muna cewa ai ita bata waye ba tunda bata soyayya, duk da nima a lokacin ban kai da fara soyayya ba ina bin Aziza wajen samarinta ina ganin yanda suke soyayya, dan lokacin nasha ganin Aziza tana ba saurayinta Nononta yana sha ko kuma ta kama dick dinshi tana tsotsa ni kuma ina bayan mota zaune ina kallon ikon Allah, idan suna haka abun yana burgeni dan sai naji dama ni akeyi ma abunda ake ma Aziza bayan sun gama ya dauko kudi da kayan dadi ya bata sannan mu shigo hostel idan nace mata abun ya burgeni sai tace kar nadamu nima watarana haka saurayina zai yi man, sai na kama murna ina jindadi haka zamu zube kayan da akawoma Aziza muce Dejja tazo muci sai tace ita ta koshi."
"Wata rana bayan na dawo daga raka Aziza wajen wani saurayinta mai suna Sadiq, dan kuwa ranar naga abunda da idanuna suka kasa dauka , dan kuwa a gaban idona Aziza ta kwale mashi siket ya kama tsotsar virgin dinta suna ihun tun ban dauki abun komai ba har naga yana niyar having sex da ita, da sauri nace ke Aziza baki da hankali zaki barshi yayi sex da ke? Amman bata ceman komai ba dan banyi mamaki ba dan bata san ina yi mata magana ba dan sunyi nisa wajen soyayyarsu, sai da suka gama duk abunda sukayi niya ya bata abun duniya sannan muka fito, kallon Aziza nayi nace amman Aziza bakiyi ma kanki faɗa ba da zaki bashi kanki ba tare da aure ba, kallona Aziza tayi tana murmushi sannan tace"haba Beauty maiyasa har yanzun baki waye ba? Kina university girl amman ace kanki yana cikin tukunya? Ai nasa zuwan da nike dake wajen samarina kina ganin yanda muke soyayyarmu nasa kina daukane kema zakiyi haka da saurayinki ashe akwai aiki babba a gabana tunda baki iya ba saurayinki kanki kuji dadinku, gaskiya idan har haka ne kuwa Beauty ƙawayenmu sai sunyi maki dariya kamar yanda akeyi ma Dejja wallahi." Ni kuma tunda naji tace za'ayi man dariya sai na shiga damuwa dan sai naga kamar zina ce zanyi, kallon Aziza nayi sannan nace mata "amman Aziza yin haka zina ce fa baki ganin za'a iya samun matsala watarana.!?" Cikin tsoro nayi mata maganar na tsorata da alamarin sosai, kuma idanuwana sun kasa manta abunda naga su Aziza sunyi a cikin mota, budurwar zuciya Allah ya ƙara rabumu da budurwar zuciya Aunty Asiya wallahi sai naji inason nima nayi sex dan sosai abun ya burgeni take na fidda tsoron a raina so nike ma nayi dan nasan tabbas da dadi sosai yanda naga su Aziza suna ihu ita da Sadiq, murmushi nayi na kalle Aziza nace mata "karki damu, ƙawata zan iya ba saurayi na komai nawa na jikina mudun ina sonshi kuma zan aure shi." Kallona Aziza tayi tana murmushi sanann tace " haba Beauty yanda kike da kyaun nan masha Allah wallahi zakiyi samari kala kala kuma masu kudi, idan kika basu abunda ya kawosu wajenki na tabbata har mota wani sai ya baki dan nasan zakiyi dadi sosai, amman idan kika ce zaki barma mutun ɗaya kawai ya mora shi ɗaya raina ki zaiyi yaga bai takara da kowa dole ya ringa yi maki abunda ya gadama dan yasan kina sonshi sosai, amman idan kika tara samari dole ya riƙe damƙe wajen nuna jajarcewarshi wajen takara da abokan hamaiyarshi." "Hmmm! Allah sarki da nasani ƙeyace, tabbas na tamka babban kuskure wanda har na mutu Aunty Asiya ba zan daina kuka akan abunda na aikata ba, kinsan abunda nace ma Aziza data gama kaya man wannan maganar.?" Girgiza kai Asiya tayi sannan tace "tabbas bansan abunda kika ce ma Aziza ba Khady, sai dai komai ya faru dake harda laifinki da kuma sakarci gami da sakaki da shashanci, dan ko tunda nike duniya ban taɓa ganin sakara irin ki ba Khady, kin biye ma son zuciya da kwaɗayi kinyi abunda bai dace, bayan kina ganin ita yar'uwaki Dejja tana maida hankali wajen karatunta amman banda ke, ina sauraranki naji abunda kika ce ma Aziza."Share hawaye na nayi, dan nasan duk abunda Aunty Asiya ta faɗi akaina gaskiya ne dan koni ban taɓa ganin sakara kamar ni ba, da kuma maison abun duniya ba son zuciya ta na biyemawa har na aika babban kuskure wanda gyara shi yana da wahalar gaskiya, cigaba da ce mata nayi.
"Dariya nayi sannan nace ai Aziza kin tunar dani abunda na manta kuwa, dan ni niyata wallahi saurayi ɗaya zanyi wanda zamu sha soyayarmu yanda ya kamata amman wani hanzari ba gudu ba, har yazun bani da saurayi fa ba wanda yace yana sona Aziza abun na damuna sosai." dafa kafaɗata Aziza tayi tana murmushi sannan tace "yaro yarone, inbanda abunki Beauty waye zance yana sonki a haka? Kullun kina yawo cikin ƙatuwar hijab kuma ko poder nan ta zamani baki shafawa balle muje ga janbaki a haka wani zai ce yana sonki? Ai wannan zamanin ba namijin da zaizo yace yana son BAGIDAJIYA, wanda bata iya ɗaukar wanka ba ai sun fi son irinmu wanda muka iya ɗaukar wanka ga kuma uwa uba iya soyayya, Khadija idan kin shirya fara soyayya kiji dadin duniya to sai kiyi man magana ni kuma zan ɗauraki a hanya, mu shiga ciki nayi wanka sai muci wannan kazar da Sadiq ya kawo mana." Ina son nayi ma Aziza tambaya amman ta hanani tace dai idan na shirya fara soyayya nai mata magana, muna shigowa room dinmu na tadda Dejja tana karatu dan mun kusa fara test, kallona tayi tana murmushi sannan tace "Aunty Auta andawo kenan.?" Da yake haushinta nike ji sai nace mata "ban sani ba, gulmaima, kina wani tambayana na dawo da ban dawo ba da kin ganni? nafa lura Dejja kina son fara raina man wayau bari na kira Yaya na gaya mashi irin rainin da kikayi man kinga sai yayi ma tuƙar hanci." Ita dai bata ce man komai ba, ta cigaba da karatunta dan ta lura yau rigima nike ji tashi tayi ta dauko man cooler din abincin da ta girka mana sannna tace "Allah ya baki hakuri Aunty Auta bansan rainki zai ɓaci ba har haka, amman ba zan sake ba in shaa Allah ga abinci nan kici nasan yunwa kike ji daga gani." harararta nayi sannan nace "kinji dashi Dejja indai munafinci ne, hallan ke kinci abincin ko.?" "Eh"kawai tace man ta cigaba da karatunta dan rainta ya fara ɓaci akan abunda nike mata, tana iya ramawa kuma na gaya ma Yaya Jamilu shiyasa take shiru idan nayi mata wani abun koda kuwa baiyi mata dadi ba, kallonta nayi nace "Dejja ba magana nike maki ba? Nace kinci abincin, saine zaki ce man Eh kawai me eh din ke nufi.?" Cikin masifa nayi mata maganar, amman sai ta haɗa takardunta tace man "daman dawowarki nike jira tun ɗazun ni zan tafi room din Jamila acan zani kwana, zamuyi karatu tare ne kinsan muna da test gobe kiyi man Addu'a." Taɓe baki nayi sannan na kwanta ina jiran dawowar Aziza tazo muci abinci na gaya mata na shirya fara soyayya, bayan tafiyar Dejja sai ga Aziza ta shigo tana dariya tace "Beauty mai ya haɗa ki da ɗiyarki ne?Mun hadu yanzun ta gaya man maganganu mararsa dadi, nidai bansan mai nayi ma Dejja ba da bata san taraiya ta ke." ta ida maganar cikin damuwa niko taƙe raina ya ɓaci kallonta nayi nace mata "mai Dejja din ta gaya maki Aziza? Dan naga daman kamar rainki yana ɓaci." murmushi tayi tana shafa mai sannan tace "rabu da ita karki damu, kawai tace man duk wani mugun sherin da nike binki dashi sai ya koma man, kuma kina tare da Addu'ar iyaye babu abunda zai faru dake ba tare da kaddara bace take bibiyar ki ba, ni kuwa Beauty da wani sheri nike bibiyarki dashi? Bayan zaman mutunci da amana dake tsakanin mu, amman ita Dejja ta kasa gane hakan gani take kamar wani abu zanyi maki bayan kuma ba haka bane." a lokacin raina ya ɓaci sosai gaskiya, tashi nayi na fita daga room dinmu inajin Aziza na kirana amman na tafi dan lokacin ji nike idan banci uban Dejja ba to ranar banyi ba, ina zuwa na banka kofar room din su Jamila ko sallama banyi ba na shiga ina kallon Dejja itama Dejja kallona take dan tasan tsiyar da ta kawo ni, ce mata nayi."Dan ubanki ke har kin isa ki gaya ma Aziza bakar magana? Ina ruwanki da dani Dejja? Sannan ina ruwanki da rayuwa ta? Idan ma da sherin da take bina ina ruwanki rayuwarki ce ko tawa? Ba tun yanzun ba na lura da kina saman ido a cikin makarantar nan kina man baƙin ciki dan kinga ina tare da babbar yarinya kamar Aziza wayaiya wanda ta waye ba kamar ke ba BAGIJAJIYA, ba wanda bata san komai ba kanta kamar... "Dakata haka Aunty Auta." Dejja ta yanke man maganar ranta ɓace, kallona tayi sama da ƙasa sannnan tayi tsaki ta watsar ce man tayi "wallahi baki isa ba ki kama gaya man wannan maganganun da kawai kina ƙanwar ubana, iyakarki kenan fa ƙanwar uba fa ba uwata ba, to ki sani baki cikin wanda zasu kama gaya man irin wannan maganar nayi shiru na kyaleta ba, dan kinga ina hakuri dake kina man abunda kika gadama dan kawai kaddara tasa kinzo man a ƙanwar uba? Shikenan to komai kikazo dashi nima na iya, kuma ba Aziza ba? Kije nabarma Aziza ke daga yau idan har ni sunana Khadija Jamilu Bello to wallahi ban sake yi maki magana akan rayuwarki idan kinyi da kyau matsalar ki ba tawa ba, haka idan ma kinyi marar kyau duk matsalar ki tunda rayuwarki ce ba tawa ba, kuma ba rayuwata za'a ɓata ba taki ce za'a ɓata dan haka ba ruwan Dejja wallahi." cikin fushi na cacimi Dejja da dambe aiko ta biyeman muka kama dambacewa dakyal ƙawarta Jamila ta rabamu tana mata faɗa akan mai zata biye man muyi faɗa bayan ni ƙanwar Babanta ce, ni kuwa raina ya ɓaci waya na kira Yaya na fashe mai da kuka na gaya mashi karya da gaskiya akan abunda Dejja tayi man, sannan nace bani ba Dejja, sosai Yaya Jamilu ya tada hankalin shi, nan ya kira Dejja yayi mata wankin baban bargo yace idan har bata bani hakuri ba, to bashi ba ita, ni kuwa ina gama gaya mashi na koma room dinmu na gaya ma Aziza yanda mukayi itako murna tayi tace "kin kyauta Beauty da kikayi maganin yar'banza yanzun sai kice karanki babu banbaka ba mai sa maki ido, muna cikin maganar Dejja ta shigo tana kuka nan ta fara bani hakuri ina cewa banyi sai da Aziza tasa baki sannan nace nayi, nan cikin daren nan Dejja ta kwashe kayan sawarta tas ta bar room din ta koma room din Jamila ƙawarta da zama baki ɗaya, haka kuma ta gaya ma Yaya Fatima abunda ya haɗamu bata boye ma har tashin da tayi ba, Yaya Fatima ta kira ni tayi man faɗan wulakanci aiko na fashe da kuka na kira Mama na gaya mata karyar da Aziza ta shirya man akan Dejja ta zageni dan na gaya ma Yaya Jamilu yayi mata faɗa shine Dejja tayi zuciya ta sake room ta gaya ma Yaya Fatima karya ita kuma Yaya Fatima ta kirani tayi man zagin wulakanci, cikin daren Mama tayi ma Yaya Fatima faɗa sosai sannan tace daga yau bata yarda Dejja ta sake zama room dinmu ba, dan haka kowa yayi harkarshi tunda Dejja bata da kunya tun da har ta iya zagina, sosai Mama ta goyi bayana a wannan faɗan haka su Yaya Jamilu da su Yaya Amina suka goyi bayana banda Yaya Fatima dan tasan Dejja bata yi man rashin kunya hakanan ba tare da dalili ba, ba yanda Yaya Fatima batayi ba akan ta nuna masu aibun raba mana room da akayi amman suka kasa gane manufarta daga karshe ma Mama tace bata son aka maganar tunda a raba room din dai.
Jama'a an raba room tsakanin Dija da Khady wata rayuwa kuma Khady zata buɗe sabuwa tun da mai saka mata idon ta bar mata waje❕❓
*Akwai Data available masoya akwai ko wane network kuma cikin rahusa 270 1GB ko wane network,banda 9Mobile shi 300 1GB*
*Zaki biya kudin data idan kina bukata ta wannan account din 8160508316 Jamila Bello Abubakar Opay bank,*** for call or whatsapp*
Share please ✓