Page 1 _ 10
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
Dasunan Allah me rahmana mai jin kai.
Gaisuwa ta musamman ga dimbin masoyana wa蓷anda na sani da wa蓷anda ma ban sani ba
Wannan littafi ne da ke tattare da soyayyah da kuma qaddarar rayuwa fatahn zamu nishadantu zamu fa蓷akantu kuma zamu wa'azantu dashi
Daga taku meson farincikin ku akoda yaushe
Hareerah salihu isah (justice hayratou or ourmman batoorlerh馃)
Wannan littafi nah 馃挮馃挮馃挮 MAFARKINAH
馃挮馃挮馃挮
Qirqirarren labari ne ,banyosa dan tozarta wani ko cin mutuncin waniba.
Na sadaukar da wannan littafi gareki yar uwa tagari ( aunty ummi)馃挴
丕賱賱賴賲 氐賱賶 賵 爻賱賲 毓賱賶 爻賷丿 賳丕 乇爻賵賱賱賴 saw馃枻馃
Ayi karatu lfyh masoyaaa馃馃
Page 1&2
Kwance take a Dan madaidaicin gadonta rungume da pillow tana kwance da alamade bacci take
Sede mastowan danayi kusa danna gano halin datake ciki 鈽猴笍
Saura kadan alqalamin dake hanuna yafadi 馃おsaboda halittar Dana ke kallo gabana
Fatabarakhallahu ahsanul khaleeq馃グ
Wannan shine ko ba makeup ai munadakyau馃馃ぃ馃槀馃じ
Fara ce ba sosai har can ba ,me yawan gashin gira ,bakinta Dan Dede,medauke da pink lips nata Masha allah dogon hanci kam kam馃きwannan duk yacce zaahyi tahada dangi da larabawa Masha allah 馃槏
Tana baccine Amma kyakkyawan fuskanta dauke yake da murmushi,
mesanyaya zuciyar duk me kallonta
( Araina nace Caiii danma bacci take inaga ace tafarka 馃ぅ)
Ina kallon murmushin fuskanta nada蓷a qaruwa bakinta na kuma alaman mosti kamande mafarki takeyi Kuma Wanda yamata dadii
Can Kuma senaga murmushin yafara daukewa awannan kyakkyawan fuskan ,so am wondering kome yasame dangin larabawa 馃ぃ( nasa mata suna馃馃槑馃ぃ ) kamun nadawo daga wannan tunanin inakan debo maku labari,馃じ
Senaji an turo qofa anshigo dakin ,watade nagani wacce ataqaice Bata qarisa wacce ke kwancebh sanye tk cikin uniform da alamade schl zata
Tashigo tana tura bk tana qunquni (magana awuya)
Kasa kunne nai kozanjiyo abunda takecewa
Mutum kullum se antasosa cin abinci wa cikinsa ,danyaga inabashi baci akeyiba . Taqaraso gadon tana "YAYA AMATULLAH "
Nace araina Masha allah sunan yadace dame sunan
Yaya AMATULLAH"Yaya amatullah sanda tayi Baki uku .kamun tafara adduahn tashi daga bacci kamun tayi miqa ta jawota tamata dundu abaya kede wlh bakida kunya!! Nana gaba 蓷aya kin renani tom kuje kuci tuwon bazanciba dan yau bani zuwa school
Masha allah bakina keta furtawa lokacin data dago takewa qanwar nata masifa kaman karta denah shagalama nayi da kallonta
Masha allah 馃槏鈾ワ笍 masu karatu fayyace maku kyawun halittan ta zamu Kare lbr duka bamugamaba kude ku kwatantan
(Ammafa batakai ourmman batoorlerh kyau ba馃ゴ馃ぃ馃ぃ馃じ)
Fita qanwar tata tayi tana kuka qasa qasa
Komawa tayi daniyahn kwanciya sede baccin yace vesan zancenba !
Abunda yafaru AH MAFARKINA nake ta tunawa , daga hannuwan ta tayi idonta cike da kwallah! 馃げ馃ズya rabbi kacikamun burina 馃槶Allah budawa mahaifina alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam 馃げ馃ス
( Inadaga gefe nace Ameen y rbbl alameen dangin larabawa 馃ぃ Allah amshi adduah naki)
Sauqowa tayi daga madedecin gadon nata tayi hanyan bayi ,tana me karanto adduahn shiga bayi abakinta
********
Cikin gidannasu naleqa ,senaga ashede dakin nata ne kawai yanuna kaman gidan masu akwai ne
Yanzune nafahimci inda adduahn ta yafara dosa
Mahaifiyarta naga tanasamasu dunamen tuwo taqwallawa Nana qira zoki daukamaku
Banaje naqira ishashshiyan tazo kuci
**Fitowanta abayi yayi daidai da shigowan mamanta dakin
Harqasa naga ta stunguna
Tana ,mameyh nah inakwana
Harara mameyhn nata tabita dashi tanafadin ishashshiya naxaci ai senazo nafutar dake adakin kinsan qannenki zasu school
Kullum kizo kuci abinci su samu sutafi shike ha蓷aku ,burinki adakamun Yara dukan lattiko kinasanede yanzu 6:48am Koh
Uhmn shagwabe face naga tayi ,mameyh nah kiyi hqr ganinan zuwa
Fita mameyhn nata tayi adakin tana Allah shiryamun ku yai maku albarka 鈾ワ笍
Kuma Maza Maza kiyi kifito
Tashuwa naga tayi tabar abunda tayi niyahn yi tabi bayahn mahaifiyartata 馃グtana Allah yaja kwana mameyhnmu Ameen y rbb ganima yanzu
Zama sukayi dan sukarya qannenta sutafi makaranta
Awajanma sanda akayi rigima kamun suka kammala suka tashi d niyan tafiyah ..
First page knn馃槞
Inafatahn zaku cigaba da bibiyah ta a wannan littafi nawa mesuna
馃挮馃挮馃挮
MAFARKINAH
馃挮馃挮馃挮
丕賱賱賴賲 氐賱賶 賵 爻賱賲 毓賱賶 爻賷丿 賳丕 乇爻賵賱賱賴 saw馃枻馃
""""Page 3&4
Yola Prison
Yau kuma a prinson na yola na yada zango .Inda nake ta kalle kalle mutane nata ayyukansu wasu suna karyawa wasu suna fira(hira) ,abubuwa da damade
Nazo wucewa ta Dede Wani daki ,senaji wata sanyar murya kaman de magana ake Kuma kaman adduah harde zanwuce nace
nooo ourmman batoorlerh 馃ぃ kefa medaukan labari ne
Nadawo Dede wannan dakin aikuwa senaga mutun Kuma namiji me dauke da wannan daddadan muryan hannunsa sama Yana zuba adduo'ee
Allah ka kawoman qarshen komi arayuwa馃ス馃げ
Allah kaikasan gskyh ,Allah na yadda da qaddarata 馃スtunda kace duk musulmi me Imani yayi hqr sannan ya yarda da qaddaransa 禺賷乇賴 賵 卮乇賴馃榿 na allhairine Kona sharri
Allah na amsa Kuma nayarda Allah kafitar Dani kabani mafita
(Nide Oum batoorlerh naji murya me dd 馃Kuma naga hannun mutum Wanda bazan iyacewa gashiba Amma de muje zuwaa鉁嶏笍馃拑馃拑馃拑
Oum batoorlerh for life馃馃槑馃ぃ馃摎馃摑鉁嶏笍)
Gyara tsayuwana nayi dannaga alaman ya idar da adduahn yakuma gama Jan carbin 馃榿 burinade yajuyo naga wannan halitta me dauke da wannanr zazzaqan muryan馃お
Danagade baze juyon ba nace bana qara gaba nakoma wajan su Yar larabawa 馃ぃ
(nace makufa NASA mata suna nide 馃じ馃ぃ)
Shikuwa wannan bawan Allah me murya me dadin ma hadu Wani lokacin馃毝
*****Gidan su Yar larabawa 馃ぃ 馃ケ
Samu nai bayahn sun kammala cin abincin har qannenta suntafi school itakuwa tanawa mameyhn ta wanke wanke suna hira jefi jefi
Mameyhn nata na gyaran wake da Alama zasu daura sanwa ne ( abincin ranane )
Tambaya na jehowa mameyh
Mameyhnmu nakanmu yaushene kam baba zedawo ,naga wanann karon har yayi kwana 3 bayahn baya wuce 1 Koh 2
Mameyhnmu tace ,yayarsu ai inbade nayi qaryaba yanzu hakama abunda yaragewa abbanku ya iso gida kadanne
Jiya yaqira dawani layi munyi magana kinriga kinyi bacci shiyasama Baki jiba
Barin ,wanke wanken nayi natashi Ina tsallen murna wayyyoo!!! babanah yakuwa dawowa
Allah ka dawoman dashi lfyh馃げ
Allah kastaremun mahaifina馃げ
Allah ka basa abunda yaje nema
Mameyhnmu ta amsamun da Ameen ya rabbil samawati Wal ardi馃グ馃げYar albarka
Komawa nayi nacigaba da wanke wanken dasauri nakammala
Naqara kimsta mana Dan madedecin gidanmu
Gidan rufin asiri 馃拑馃グ
gidan danakeso arayuwata fiyeda ko Ina ,ko kwana daya 1 naje nayi awani waje duk dadin wajan baimun da蓷i kaman wannan gidan namu
Yanzuma tunanin komawa school nake 馃スyacce zamu fara final year exam's ennan dole wataqila nazauna a cikin school harmu kammala exam's en tunda week zamuyi mugama ,inagama wannan tunani nakuma tuno Wani abu na share kwallah .
Nazo nazauna kusa da mameyh nah
Na amsa tire en hanunta ,tanacewa inbari inhuta inje inyi wanka inshirya schl
Nace ah ah mameyh mufa bamuda makaranta yau ,kode bakison ganina ne mameyh idona Rau rau da kwallah馃ス
(Niko ourmman batoorlerh araina nace da alamade wannan yarinyan kaman sakakken tuwo hk take馃ぅyarinya se shagwaba馃ぃ馃槑)
Mameyhn nata nakallonta tana murmushi
Yayar su ai in akwai Wanda nakeso aduniya Babu kamar ke
Kinsan wahalan danasha kamun nasameki?
Kinsan wahalan danasha akanki setayi murmushi kede Allah rayamunke yakaremunke daga Sharrin masu sharri 馃げAllah albarkaci rayuwnku duka da qannenki Allah karemun muruncinku yanuna mun aurenku
Miqomun tiren tayi tace to bana hutu tunda zakiyi
Karba nayi nace ahuta lafiya uwar kirki鉂わ笍
Tana shigewa dakin nacigaba da aiki sauri sauri insamu ingyarawa babanmu daki kamun ya iso
Dukda de nasan ba qura ba datti adakin Dan inde Ina gida kullum safe da yamma nake sharemasa nasa masa turaren daki 鈽猴笍( Ina ruwan dangin larabawa 馃ぃ wife material ba)
馃挮Prison yola馃挮
***Acan kuwa prison dake cikin yola
Wani dattijo nagani cikin manyan kaya kana ganinsa kaga kudi yazauna
Yana zaune da alamade yazo kallon wanine Yana jiran zuwansa
Stayawa nai qarewa wannan dattijon dabe haura shekara 50 ba kallo
Inkagansa bazakace shekarunsa sunkai hakaba
Sede kuwa akwai alaman damuwa , da tashin hankali a tattare dashi
Jin mostin danayi alaman ana zuwa ne yasani saurin juyowa ,Wani ganduroba nagani tafe da Wani ,da Alama de wajansa wannan dattijon yazo
Sede kan bawan Allahn aqasa
Sallaman danaji yayine yasani saurin wara idona akansa
Tabbas muryan shine ,shine de najishi Yana adduah
Tsayawa nayi kallon iKon Allah 馃
***muje zuwa fatahn de labarin Yana nishadantar daku masoyana 馃
Ana together 馃
Duk abunda nayi badedeba Allah astagfirullah 馃ズ馃げ
Labari de yanzu yafara kubini Dan Jin mene damuwan wannan stohon?
Mehadinsa da wannan me dadda蓷an muryan ?
Muje zuwa ourmman batoorlerh ce馃鉁嶏笍
****Akoda yaushe anason Dan Adam yakasance me yawan adduah dakuma tuna shi musulmine ,adduah makamin muminine Yan uwana
Allah amshi addu'oeenmu yakuma qaramana storonsa (Imani azuqatanmu)
Allah qaramana son rasulullahi sallallahu alaihi wasallam 鈾ワ笍馃げ daeeman abadan馃げ馃馃拑馃拑....
馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
饾檲饾樇饾檨饾樇饾檷饾檰饾檮 饾檳饾樇饾檭
馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭
Story
&
written
By
Ourmmahn batoorlerh
丕賱賱賴賲 氐賱賶 賵 爻賱賲 毓賱賶 爻賷丿 賳丕 乇爻賵賱賱賴 saw馃枻馃
Page 3_4
Bayahn tagama aikin tagyara dakin babanta ,taqara gyaran gidan tawuce dakinsu Dan shigewa wanka
Nltafara wanka knn setaji muryan su Nana andawo makaranta kenan
Tana qwalan qira Yaya amatullah**Yaya amatullah**Yaya amatullah ,,
Ina wankan Amma dafe kaina nayi
Ina jinjina rashin hankali irin na Nana qanwata ,inde kazo gidanmu zaka ranste da Allah ita kadaice qanwata ,
Kokuwa Dan ita kadai akayi sunana
Banza nayi da ita nacigaba da wankana nagama nafito馃グ
Nashirya kamun nazo nasa mana abinci bayan sun cire uniform
(wannan qa'idan gidanmune bamacin abinci semun hadu duka鈽猴笍sedeko in dayahn tafiya yai)
Yazamana inde zaah bawa mutum daya yaci abu ko awajena baya iyawa seda Yan uwansa 馃グ
馃挮馃挮饾櫏饾櫑饾櫈饾櫒饾櫎饾櫍 饾櫘饾櫎饾櫋饾櫀 馃挮馃挮
***Acan kuwa prison na yola
Yanajin sallamansa yatashi ya rungumesa
Yana fashewa da kuka 馃槶,son kayafemun kayafewa mahaifinka kaji 馃スIna iya qoqarina,kudi ne akwai Muna kashewa Amma abun yaci tura
Sede insha allahu inaji ajikina komi yakusa zuwa qarshe
Murmushin qarfin Hali yayi *Wanda murmushin nasa ya sanyamun sumewa na wucim gadi ,saboda yacce nake kallon mamallakin wannan dadda蓷an muryan
Yafi muryan nasa kyau ma da Dadi馃ゴ
Konace da muryan da me muryan sundace
Sede muce tabarakhallah Masha allahu 鉂わ笍馃拑
Jan hanun wannan dattijon naga yayi zuwa wajan zaman su yazaunar dashi yazagaya yazauna
Sekuma yasauqa kan wajan zaman ya stugunna har qasa ,abbu sannu da zuwa 鈽猴笍yakake ya gd ya hajiya dakowa da Kowa
Saurin share hawayenshi yayi yaname dauriya haryanzu de damuwarnan nakan fuskansa
Konacema yaqaru ,
Nide ourmman batoorlerh 馃ぃ ina daga gefe Ina looking 馃馃槑馃ぃ
Lafiya alhmdlh son ,lfyh qalau kowa lfyh suna gaedaka Muna kewanka duka kusa damu yaqara share hawaye馃ス
Wannan stadaddiyar murmushin yaqara Yi ammade daga Gani kasan na qarfin haline
Seyakoma yazauna ,yace Abbu first of all kadena kuka
Sannan Kuma kaman yacce kace Nima naji ajikina insha allahu komi yazo qarshe bazanyi wannan shekarun da aka yankeman ba in Allah ya yarda
Ata tayamu da adduah de Abbu
So ananne nafahimci ashede mahaifinsane sannan Kuma wannan ce damuwan dake damun wannan dattijon ,
Sede abun mamaki ni kwatakwata Banga kamanninsuba ,shiyasa tunfarko bandau mahaifinsabane sanda yace abbu馃グ
Tattauna wa sukayi na 蓷a da mahaifi ,al'amuran rayuwa Karin adduo'ee
Dade sauransu
Daga qarshede yace abbu adenamun kuka Dan Allah kullum inafada maka haka
Insha allahu komi zezo qarshe
Kaga da Allah na dogara Kuma shizebamu mafita ya yayemun komi ,komi yawuce kaman baah yiba
Kuma acikin alqur'ani me girma
Akwai Ayan dakecewa
賵賲賳 賷鬲賵賰賱 毓賱賶 丕賱賱賴 賮賴賵 丨爻亘賴 .....丕賱賶 丕禺乇
Abbu yace shkkn son ,nadena insha allahu,Allah shigemnh gaba
Sukayi sallama dasaqon gaisuwansa awajan kowa agida
Haka sukarabu aka koma dashi inda yafito kaman karsu rabu da abbun nasa
Shima abbun nasa haka yatafi ,damuwa a fuskansa kam seqaruwa take
Donde yawa Dan nasa alqawarine nabaze qara kukaba Amma da tabbas yanzu hk Yana Sharan hawaye
(Allah sarki yaban tausayi馃槹inji batoorlerh wai dama ummy ofaffima suna kuka馃ぃ馃ぃ馃ぃ馃ぃ馃ぃ馃ぃ馃ぃ馃ぃ)
Ourmman batoorlerh for life muje zuwa 鉁嶏笍馃拑
Ina shigowa layinnan nace kaii tofa yau akwai Shan jar Miya (馃ぃ馃ぃ abunka da Babu a house 馃)
Anguwa masu kudi kenan ,manya manyan Yan siyasa ,manyan masu kudi 馃馃槑
( Naceba mu made insha allahu zamuyi kudinnan mudawo wanga anguwa馃ぃ馃ぃ馃ぃ馃ぃ馃ぃ)
Wata gida danaga ana horn anajiran me gadi yabude qofa ma nufa
Danna maqale ,nadauko rahoto
Inji hausawa sukace ( baah rasa nono aruga )
**To my own surprise senaga ashede wannan dattijon ne aikuwa nai saurin bin sa da mugun gudu kuwa馃弮馃弮馃弮
Lah ilaha illallahu馃檰馃徎鈥嶁檧锔弒hine kawai abunda bakina ya iyafurtawa bayahn cin karo da wannan gidan , subhanallahi yo wannan ai Koh a qasar waje albarka
(Inji qawata wai ita ko a tv Bata taba kallon irinsaba 馃槀馃ぃ)
Nace Ina zakiga ,Muna yayan malam shehu ,馃ケ馃毝
Parking na motorn yayi a packing space
Wajan dake cike da motoci Wanda bansan adadinsuba kaman Wani taro ake agidan
Sandade nagama kallon qauyancina nabawa idona haqqinsa kamun nai saurin bin wannan dattijon cikin wannan gidan 馃弮鉁嶏笍馃摎馃摑
****Jan hankali agareku iyayen Yara
Tun ran Gini tun ran Zane
Kece uwa kece me kula da Yara dakuma tarbiyansu
Ba abunda yafi hadin Kai Dadi arayuwa
Duk inda akasami rabuwan Kai tom akwai matsala wannan jamaah
Kumula sosai sosia
Danko annabi Muhammad rasulullahi sallallahu alaihi wasallam 鈾ワ笍 yai umurni da hadin Kai Ako inakuke
Dan duk inda aka ci galaba akan al'ummahn tom Babu hadin Kai
Kikula da yaranki ,kikoyamasu son junansu ,suji tausayin juna su hada kansu
Allah ubangiji yabamu Iko 馃げAllah raya mana zuriaah yai masu albarka
Karmu shagala mu manta sunan littafin mu de
MAFARKI NAH 鉁嶏笍馃摎馃摑by ourmman batoorlerh 馃ぃ
Muje zuwa bamumayi komiba tukun......
馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
MAFARKI NAH
馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹
By ourmman batoorlerh 鉁嶏笍
Page 5&6
Can bayahn sallah insha
Muna gida nida qannena ,Ina qara masu karatu ,Nima Ina nawa
Semuka jiya sallaman babanmu
Dukanmu tashuwa mukayi da gudu ,馃弮馃徎鈥嶁檧锔弇ukaje muka rungume babanmu Muna masa sannu da hanya
Taburma naje nadauko adakinsa na shumfida ,nakawo masa ruwa da abinci
Se naja qannena muka shige daki Dan,mubar baba yahuta gajiyahn hanya.mukaje muka cigaba da karatunmu
Bayahn mun kammala karatu ,kowa yaje wajan kwanciyansa yakwanta
Duk nabisu naimasu adduahn bacci
Tsayawa nayi Ina kallon qannena
Inajin dadi araina inna kallesu
Inason qannena sosai 馃ス鉂わ笍
Nana (khadija ) itace mebina
Haneefah (fateema) itace mebin Nana
Se autarmu aafiya (maimoon)
Tashuwa nai naje nadauro alwala nai nafila ,kamun nazo nai adduan bacci Nima nakwanta鈽勶笍
Niko ourmman batoorlerh 鉁嶏笍馃ぃ nace tom dangin larabawa safiyar alkhairy馃ぃ馃ぃ
****Cikin garin yola 馃寧 darene yayi mutane na wuce wasu a motor, wasu Keke napep,yayinda wasu ke tafiyah aqafa
Wata mata naga tafuto daga Wani hotel ,naga ansa ****AMAL HOTEL**
Fitanta keda wuya bayahn tashige motor driver enta yaja sunkama Wani hanya da alamade gida zata
Bayahn fitanta se naga Wani dattijo yafito shima tareda wata mata
Da alamade sukam tafiyahnsu tare ne
Suma de motor ensu suka hau dattijon na tuqi matar da gefensa suna tafiya suna qara tattaunawa gameda abunda suka gama magana Akai a wannan hotel en
Ourmman batoorlerh 馃ぃ takasa kunne Amma takasa Jiyo mesukecewa馃ぃ
**Acan kuwa prison kowa Yana Neman makwancinsa,wadanduma dayawa sunriga sunyi bacci
Ina tsaye Dede dakin wannan bawan Allah( me kyau馃da dadin murya馃ケ馃ぃ)
Seji nayi ance
*AYYASH* ga saqonka ,nide Ina tsaye inajira naga mewannan sunan
Senaga me dadin murya yanufo qofan
(Abunda bakina yaqara furtawa shine de Masha allah)
*AYYASH* namijine har namiji
Yanada komi 馃挴
馃ぃ馃ぃ馃ぃ(Niko nace abunku da mazan novel 馃槀)
Shiba fari bane ,sede ba baqi bane har can
Baqin sa me haskene,me sheqine ,dogo no shi
Me faffadan qirji ,yanada siririn hanci wacce ta tafi da kalan fatahnsa da fuskansa ,seyasanya masa Wani sihirtaccen kyau
Bakinsa Dan madedeci dukda bazaah ce masa qarami har can ba
Masha allah ,duk yacce zan fasalta maku *AYYASH*yawuce hk
(Husband material ne yacin馃ぃ 100 yard)
Zuwa yai ya amshi saqon ,yai masa seda safe
Alwala naga yafito yayi yai nafila ,yadau Qur'ani yanata karantawa
Shagaltuwa nai da kallonsa nace Masha allah 馃槏
Gskyh wannan qiraah ko a Saudi albarka 馃グAllah de qarawa annabi da Qur'ani daraja (Ameen y rbb馃げ)
Danaga de zamu iya kwana iya karatunnan ,ba bacci zeyiba
Dasauri na tattara kayahn rubutuna
Nace ,ila gadeen 馃ケ馃槾馃毝馃毝馃毝
( Yo nikam bacci zan 馃榿 )馃ぃ馃ぃ
Muje zuwa ourmman batoorlerh for life 馃馃摎鉁嶏笍
馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
饾檲饾樇饾檨饾樇饾檷饾檰饾檮 饾檳饾樇饾檭
馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭
饾敼饾暘 饾暊饾暒饾暎饾暈饾暈饾晵饾暉 饾晸饾晵饾暐饾暊饾暊饾暆饾晼饾暎饾暀
Page 7&8
***Yan uwa muriqi Qur'ani,muriqe yawaita nafila
Yana maganin musibobi dayawa
Yana magananin talauci
Allah shigemana gaba akomi***
*** Wani matashine ke zaune da system gaban sa Yana sanye da glass
Da Alama de aiki yake a system en kuma me mahimmanci Dan yacce naga ,hankalinsa duka yanaga wannan wanna aikin
Wayarsace keta ruri da Alama Yana Neman agaji
Qiran ya yanke yasake shigowa
Dan Jim yayi kadan kamun ya dauki wayahn ,Yana qiran sunan Allah
Irin wadannan misscalls en bazaah bar mutum yahutaba
Tsaki naga yai ,ya ajiye wayan
Can Kuma yajawo wayan ,naga yai dialing number daya qirasa yakara a kunnensa .....
Muje zuwa鉁嶏笍馃拑馃拑
"""dukda de bamuyi nisa a labarinnamu ba
Amma de inajin dadin yacce kuke bani goyon baya da addu'oeenku 馃げjazakhumullahu 馃グ
Allah cigaba d temaka mana
Ana together 馃 mutanen amana馃拑
*Masu sharhi akan sunan littafin cewa ,mafarki ai ba gskyh bane
Kuyi hqr masoya馃榿 a sannu a sannu zamuje Dede wajan
Sannan zaku fahimci ,mafarki mafarkine Amma akwai wand yabanbanta
Kuma Wani mafarkin gskyh ne
Sedakuuu馃拑馃拑馃拑馃拑mutanen ourmman batoorlerh 鉁嶏笍
馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
MAFARKI NAH
馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹馃拹
By ourmman batoorlerh 鉁嶏笍
*Page 9 & 10*
Magana yakeyi a wayah
Da Alama de kaman maganan daga office ne
Ji nayi yace ,Adams wai sau nawa zance maka innataso office nadawo gida kubarni nahuta ne
Agidanmafa ayyukan nake haka a office enma
Gashi gobe kasani by 10:00am inada case a high court yola so plss kabarni nagama ayyukan dazanje nayi acan innadawo
Zanzo office en
Ta dayahn bangaren ,cewa yayi sorryh sir
Allah temaka
Gudnyt 鈽猴笍
Staki yakuma ja ya ajiye wayan ,sekuma meya tuna yadau wayan ya kulle
Yaci gaba da ayyukansa
Wata macece naga tashigo ,dakin dayake cikin kayahn baccinta masu daukan hankali tafiya take ahankali kaman batason taka qasa
( Niko nace naga hawainiyama馃ぃ馃ぃ馃ぃ馃ぃ)
Ina tayi wajansa direct tawa kanta masauqi a cinyansa 馃
Zagaye hanunta tayi bayahn wuyansa ta manna masa kiss a goshi lumshe Ido yayi
Murmushi tayi ,tace baby *FAWAD***aikin ya mana haka
My Barrister abari se gobekuma muje kahuta kayi bcc馃グ
Qara hada jikinsa danata yy idonsa lumshe,yace tom angama ranki yadade my Ayshart**matar barrister Fawad Ahmad dukku
Tayasa tayi suka tattare kayahn aikinnasa ta ajiyemasa shi a maajinsa
Yadagata sama kaman Yar baby sukai hanyan bedroom
Nace tom Romeo nd Juliet safiyar alkhairy 馃ケ
( Nace tom Nima banaje na rungumi fillow na nai baccina 馃ぃ馃ぃ馃ぃ馃ぃ)
Muje zuwa 鉁嶏笍
Wasa farin girki ........