26
Yan arewa kwana biyu Kun ji shiru na samu matsala ne Amma yau zamu cigaba, ina so na baku gabad'aya littafin nan cikin kankanin lokaci, saboda idan na gama free peges a whsap zan je hutu domin samun customers. A madadin 30 da nake sawa zan mayar da duk chapter 40 saboda littafin zan sa Muku gabadaya babu jinkiri, ina fatan zaku bani hadin kai