Episode 13-14-15
*💫STAR LADY💫*
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star Lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin *** ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 13 14 15*
Tana ganin jabir ya ɗaga hannun zai mareta tafasa kara tafaɗi kasa tana birgima kamar mai aljanu " bashiri jabir ya jabirki ya tsaya yana kallo ikon allah " da sauri su hiyana sukayi kanta suna kiran sunanta " chikin tsawa diyana ke magana ni basunana diyanaba ni sunana bilkisu, ha,ha,ha ta kwashe da dariya " a tsorace Zahra ke faɗin munshiga uku yaukam me kuma yasamu diyana " hiyana kam ko ajikinta dan tasan iskanchin diyana yawuche hakan " chikin tsawa diyana tace kai jabir zo nan ai nafaɗamaka daman niche zanyi magananin'ka " jabir najin haka ya kwasa aguje yabar wajen " Zahra kam tagama tsorata baya baya tafara jaa tana salati " hiyana lamrat amrat kuwa ko ajikinsu saboda sunsan halinta daman " diyana naganin jabir ya gudu tamike tana faɗin nizakawa iskanchi wlh nafika iyawa muzuba mugani ae kai karamin ɗan iskane " a sukwane Zahra tamike tana kallon ikon allah " mekuma kuke kallona haka chewar diyana tayi maganar tana kokarin mikewa, bayan tamike tsaye ta dubi su hiyana tace sai kutashi mutafi class ae tun da ɗan iskan ya gudu,
hanyar class nasu tanufa abunta tafiya take hankali kwanche, hartakai kusa da class nasu saikuma ta juyo yadda tabarsu haka tajuyo ta gansu ko motsi basuyiba Sun zuba mata ido " murguɗa baki tayi kana tace kuchigaba dazama allah yasa yadawo yasameku nikam kunga shigana class tana gama faɗin haka tasa kai tawuche chikin class nasu abunta
Hiyana ta mike taje ta dafa Zahra tafara magana Aunty Zahra naga kin tsorata to wlh indai diyana che kaɗanma kika gani dan wlh abun dayafi wan nan zata aikata " dogon nunfashi zahra taja haɗe da sauke nauyayyar ajiyar zuchiya kana tace yanzu hiyana kina nufin kichemin ba aljanubane sukayi magana yanzu diyana che, kuma yanzu diyaya ita ta iya zama ta shirya wan nan wasan kwai kwayon " shakka babu Aunty zahra duk abun da kika gani shiryashi diyana tayi ba gaskiya bane chewar hiyana " shiru Zahra tayi tana tunanin itafa lamarin diyana yafara bata tsoro tayi nisa chikin tunani taji, lamrat ta taɓata tana faɗin Aunty Zahra muje dan idan kika biyewa Aunty diyana wlh yau bazaki shiga class ba jiki ba kwari Zahra tafara tafiya tana faɗin yanzu idan jabir yaganefa " wan nankuma matsalarsu, che shida diyana tunda ita tamasa chewar hiyana " lamrat kuwa chewa tayi wlh ninasan ko jabir yagane Aunty diyana zata nemawa kanta mafita " ajiyar zuchiya Zahra ta sauke san nan tace to shike nan allah ya karemu gaba ɗaya tayi maganar tana kokarin shiga class nasu sai anjima sukawa juna hiyana ma tawuche nasu class ɗin suma su lamrat kowache tawuche class nasu
Karfe 3 na rana anbuga bell na tashi gaba ɗaya ɗalibai sun fito suma su hiyana sun haɗe kansu suka nufi wajen dasuke tsayawa sunajiran drivers nasu, suna tsaye suna yar hirarsu sai ga faria ma da fara'a suka gaisa da hiyana dakuma diyana lamrat da amrat kuma suka gaisheta ta amsa da fara'a " daga bayansu sukaji an daka musu tsawa, a na faɗin ke nizakiwa karyan aljanu koh to wlh yau sai kin gommace da'baki zo duniyar bama da sauri gaba ɗayansu suka juya " diyana zatayi magana sukaji jiniyar motochin ɗaukansu " hiyana na ganin motochin ɗaukar'su, batasan lokachin datache alhamdulliah ba " Zahra kuwa tun motochin basu gama parking ba ta zura a guje tabuɗe kofar motar tashiga tana sauke ajiyar zuchiya " lamrat da amrat ma motar'su suka nufa da sauri sukabar hiyana da diyana tsaye awajen " jabir naganin motochin'su yaju yabar wajen yana faɗin zamu haɗu gobene wlh zakisani inna rikeki " diyana naganin jabir ya tafi ta murguɗa baki tana faɗin kadaɗe baka dau matakiba wlh ɗan rainin wayyo zanyi maganinkane allah yakaimu goben kagani nidakai wazaiyi winner " baki buɗe hiyana ke kallan diyana tana tunani a chikin zuchiyarta wai diyana kam bata da tsorone a rayuwarta " tayi nisa chikin tunaninta tajiyo muryan diyana na faɗin to kekuma me yatsayar dake inbazaki zoba saimu tafi mubarki da jabir ɗin " mamakine yakama hiyana wai yaushe diyana ta barwajen nan jiki ba kwari tanufi motar drivers ɗin na tsaye suna kallonsu sunasan tambayatsu lfy amma suna tsoro dan hakan bata shafi aikinsuba " hiyana nashiga motar suma drivers ɗin suka koma chikin motar suka tayar da' gudu sukabar makarantar.
Yau kwana biyar ke nan datafiyar su mai martaba Umrah
SAUDIA
Misalin karfe 10 na dare Aryan Aiman yusuf Ahmad Khalid suna zaune a palon hotel ɗin da suka sauka hirasuke gaba ɗayansu ban da Aryan daya zauna shiru kamar bashi a ɗakin " Khalid ne ya ɗan taba shi " a ɗan firgiche ya ɗago ash eyes ɗin nan nasa yana kallan khalid " lfy meke damun ka gaba ɗaya naga kamar mood naka ya chanza chewar Khalid " iska mai zafi Aryan ya fuszar daga bakinsa kafin yasoma magana babu komai kawai inatunanin intashi inje induba prince ne naga wunin yau shiru banji motsinsaba " satar kallan yusuf Khalid yayi san nan yace ok to kaje kadubashi mana " mikewa Aryan yayi yanufi staircase ɗin ya haura sama " murmushi Yusuf yayi yana kallan Khalid " harara Aiman ke wugawa yusuf tare da faɗin me kuke kullawa " shima Yusuf yadawo masa da harara yana faɗin mekuma zamu kulla " tsaki Aiman yaja san nan yamike yana faɗin zakusani dai kubi a hankali dankuwa idan ta kwaɓe muku kunsan sauran " kallan sama da kasa Khalid yawa Aiman san nan yaja tsaki yace. To kayi rashin sa'a nine babba ba kaine babba a kainaba dazaka tsaya kana faɗamin zanchen banza ni wuche kabani waje hai " tsaki Aiman yaja san nan ya wuche yanufi staircase ɗin " dawo da kallansa Khalid yayi kan Ahmad dake zaune ya zuba musu ido to kaima mekake jira dabaka'wuche kabi husainin nakaba " dariya Ahmad yayi san nan yace gulma natsaya jimana ai yau munraba gari da husainin nawa dannikam sainaji gulmar " Khalid bai sake maganaba sai daima yachiro wayarsa yafara neman layin Zahra " wayar nafara ringing yamike yana chewa Yusuf kasameni a ɗaki san nan yawuche " mikewa Yusuf ɗinma yayi ya kyale Ahmad awajen yanufi staircase ɗin shima kai tsaye ɗakin Khalid yanufa da sallama yashiga zaune yasamu Khalid yana waya da zahra, hannu kawai Yusuf yasa ya amshi wayar kana yasa akunnensa yana jiyo hayaniyar, kannen nasu " ina my baby abunda Yusuf yace da zahra ke nan " da sauri zahra tace gatanan tamikawa lamrat wayar " hello yaya Yusuf ina wuni " lunshe ido Yusuf yayi san nan yabuɗe yana faɗin lfy my baby ya school " alhamdulillah lamrat tabashi amsa " shiru yaɗanyi kafin yafurta tsarabar me kikeso inkawo miki " babu komai yaya Yusuf Allah dai yadawo daku lfy shine fatanmu chewar lamrat " bakaramin daɗi Yusuf yajiba azuchiyarsa yafa tunanin yarinya karama da hankalin manya yana chikin tunani yajiyo muryarta tana faɗin allah yaya Yusuf kewarka nake sosai da sosai " sake lunshe ido Yusuf yayi yana murnushi farinchiki kasa kasa yace my baby nima nayi missed naki sosaifa " a shagwabe tace to yaushe zaku dawo " Yusuf zaiyi magana Khalid ya amshi wayar yana faɗin inyamaka zafi kasaya mata nata wayar yayi maganar tare da mikewa yanufi waje " murnushi Yusuf yayi san nan yafurta nice idea yana gama faɗin haka ya haye gadan Khalid yayi kwanchiyarsa
Khalid kuwa yana fita kai tsaye ɗakin Aryan yanufa da sallama Khalid yashiga Aryan baya ɗakin dan haka khalid yafito yanufi ɗakin DON da sallama yashiga zaune yasamesu kan kadon, suna fuskantar juna da alama magana mai muhim'manchi suke " jin sallamar Khalid yasa dukkansu suka juyo suna kallansa " ƙarisa shiga chikin ɗakin Khalid yayi shima ya haye gadan ya zauna a nutse yafara magana
Aryan wai meke damun kane naga gaba ɗaya yau ka chanza ne gashi ka ɗan rame kamar baka da lfy chewar Khalid " daga green eyes nashi sama DON yayi kamar mai kallan wani abu kamar kuma mai tunani " zuba mishi ido Aryan da Khalid sukayi suna kallansa " jimkaɗan ya sauke kansa tare da furzar da iska daga bakinsa ya tsare Aryan da ido sosai yake kallansa " nantake Aryan ya mike kamar mara gaskiya yana kokarin sauka daga gadon kamar daga sama yaji muryan DON yana faɗin me kake ɓoyemin ashe akoi abunda bai kamata nasaniba a dangane da kai, kodai matsayina bai kai bane " jin maganar DON yasa Aryan saurin juyowa yana kallansu shiru yaɗanyi kafin nan yace. Taya kake tunanin akoi abun da zan boyemaka dangane dani kai'nefa ni kuma nine kai SO bawani abun boye boye a tsakaninmu wlh kawai bana jin daɗine ni kaina bansan meke damuna ba kwata kwata nakasa samun nitsuwa " shin akoi wani abu mai mahim manchin daka rabu dashine dazaisa kakasa nitsuwa DON yajefo ma Aryan tambayar bazata " aa nikuma ina dawani abu mai muhim'manchi dayawuche kune ai kune kawai masu muhim'manchi a rayuwata " Khalid dai ido kawai yake binsu dashi yadda suke maganar burgesa suke DON akoi kokolwa sosai akoi basira Aryan kuwa akoi wayau sosai shiyasa haɗin nasu yake bada chitta " barchi nakeji kaina chiwo yake min zanje na kwanta chewar Aryan yayi maganar tare da juyawa yachigaba da tafiya har yakai bakin kofa sai yaji muryan DON yana faɗin idanma baka faɗamin yanzuba nasan dole gaba zanji ai " shiru kawai Aryan yayi bai tankaba saima kara sauri dayayi yabar ɗakin
Dawo da kallansa DON yayi kan Khalid yana faɗin akoi abun dake damun ɗan uwana tabbas ba lfy yakeba " murmushi kaɗan Khalid yayi a zuchiyarsa kuwa yace baridai ya ɗan latsa DON yaji yazasu kare ajiyar zuchiya ya sauke san nan yadubi DON yace kasani kodai yafaɗa soyayyane " a zafafafe DON yace what ? hauka yakene kataɓa ganin yana magana da watane ma NO hakan ma bazai yuwuba " mamakine yakama Khalid ganin daga maganar mace DON ya sauya kamar bashiba " nantake ya kara ɗaure fuskar nan kamar baisan me dariyaba Khalid yayi nisa chikin tunani muryan DON takatse masa tunani " Khalid i said get out " kallon DON Khalid yake da mamaki ba musu ya sauka daga gadan dan yasan halin DON yanzu idan yace zai biye masa sai abun yakai'su ga ɓachin rai " fitowa Khalid yayi daga ɗakin DON kai tsaye yanufi ɗakin Aryan
Da sallama yashiga zaune yasamu Aryan a tsakiyar gado " ba karamin mamaki Khalid yayiba ganinsa zaune karisawa chikin ɗakin yayi ya zauna a bakin gadon " sai lokachin Aryan ya juyo yana kallansa " lfy bakayi barchiba aryan Khalid yajefo masa tambaya " iska mai zafi ya furzar daga bakinsa calmly yafara magana nasaba da shan coffee kafin nayi barchine Khalid dazun nayi order coffee sun kawomin amma ɗan ɗanon bai minba kwata kwata na gida nake buƙata shiyasama kaga nakasa barchi " hannu Khalid yasa a aljihun wandansa ya ɗauki wayarsa yafara kiran layin zahra dan kuwa yanzu yagane matsalar Aryan " bugu ɗaya Zahra ta ɗaga tana faɗin yaya Khalid ɗazun muna hira ka gudu " yanzu me kuke bakuyi barchiba Khalid yajefo mata tambaya " karatu mukayi amma yanzu zamu kwanta ai tabashi amsa " ok ina diyana " gata nan inbatane chewar Zahra " eh bata yayi maganar tare da mayar da wayar a H-free " ansar wayar diyana tayi chikin voice kamar mai jin barchi tafa magana yaya Khalid shine baka nemeniba tun ɗazun inajin kana magana dasu zahra inasu Ammi " suna lfy allah sarki na mantane amma ai gashi yanzu na nemeki Koh " yauwa yaya Khalid daman inasan in'tambayeka chewar diyana " ok tambayi " wai a chan makkan wake kaiwa yaya Aryan coffee " jin tambayar nata yasa Khalid ɗago ido yana kallan Aryan shima Aryan ɗin shiyake kallo " dawo da kallansa Khalid yayi kan wayar san nan yace bari nabawa yaya Aryan ɗin sai ki tambayesa Koh bai jira amsar taba yamikawa Aryan wayan " ba musu yasa hannu ya karɓi wayar yana sauke ajiyar zuchiya " Khalid na mika masa wayar ya mike yace kuyi magana inazuwa yana gama faɗin hakan yafiche daga dakin da sauri yana murmushi
Calmly Aryan yafara magana hello " ina wuni yaya Aryan chewar diyana " wani murmushi Aryan yayi kafin tace lfy y school " alhadulillah tabashi amsa " good yace saikuma sukayi shiru dukkansu " chankuma sai diyana tace yaya Aryan wayake kawo maka coffee a makkan " murmushi ya ɗanyi kafin ya burta babu kowa " yanzu ke nan bakashan coffee ɗin " eh bana sha yabata amsa a takaice " Allah sarki da ina nan dana rinƙa kawoma ai " Aryan baimasan san da dariya ta kubche masaba dan yadda ta furta Allah sarki bakaramin dariya tabashiba amma sai ya danne dariyar yace ashe kinaso na bansaniba ashe kina tausayina " aa bana sonka inadai tausayinka chewar diyana " to meyasa bakisona " shiru ta ɗanyi san nan tace kai'ma ai bakasona ne shiyasa nima bansanka " to wayace maki ni banasonki " Allah yaya Aryan basai anfaɗaminba ni da kaina nasani baka sona dan inkana sona bazakache zaka harbeni da bindiga namutu kowa yahutaba " shiru yayi yana tunanin sai yanzu yagane kuskurensa namata barazana da hakan shi yamata chikin wasa itakuma ashe tarike a matsayin gaske yayi nisa chikin tunani sai yaji tana faɗin yaya Aryan sai da safe su zahrafa har sunyi barchi sun kyaleni " ok kawai yace da ita san nan ya katse kiran ya ajiye wayar a gefe ya kwanta bajimawa barchi tayi awon gaba dashi
Lokachin da Khalid yadawo ɗakin dan karɓar wayarsa yasamu aryan yayi barchi murmushi yayi a'fili yafurta ai daman ninasan meyahanaka barchi kai da kanka kake neman kashe kanka anfaɗa maka SO wasane ganin Aryan yana ɗan motsi yasa Khalid ɗaukan wayarsa da sauri yayi waje yana murmushi
Washe gari dawuri suka tashi sukayi shirin zuwa school kamar yadda suka saba haka suka fito yauma kai tsaye wajen motochinsu suka nufa da gudu drivers ɗin suka karaso wajen budemusu motochin drivers ɗin sukayi
Su diyana Suka shiga suna shiga drivers ɗin ma suka shiga da gudun gaske suka tada motochin suka bar gidan gudu suke sosai chikin kan kanin lokachi suka isa school ɗin awajen dasuka saba parking sukayi yauma fitowa su hiyana sukayi suka jera zuwa wajen tsayuwa suyi hira kafin a shiga class " drivers kuma suka shiga motochin suka juya suka koma gd
Tsayuwa sukayi kamar dai jiya Suna hirar'su daga bayansu sukaji andaƙa musu tsawa " ke zonan ni jiyazakiwa karayan aljanukoh to wlh sai kinyabawa aya Zakinta dan yau saina babbalaki a school ɗin nan " gaba ɗayansu suka juya ganin jabir yasa Zahra ta kwasa da gudu abunta tayi hanyar class nasu " diyana kuwa tsayuwa tayi kamar mai tunani ta harɗe hannu a kirji babu ko alamar tsoro a tattare da ita " hiyana kuwa juyowa tai ta dubi' su lamrat kasa kasa tace musu kuje class " a tare suka juya suka nufi class " jabir ganin alamar diyana ko tsorata batayi ba dajin maganar da yayi yasa ya nufeta gadan gadan ya duncle hannu zai kai mata naushi da sauri...✍️✍️
More comments an share pls 🙏
*💫STAR LADY💫*
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin *** ban da kira iya whatSapp kawai
Episode 14
A fusace jabair yanufi diyana, tana tsaye ko motsi batayiba kuma babu alamar tsoro ko kaɗa a face nata " hannu Jabir ya ɗaga zai'kaiwa diyana bugu " da sauri hiyana tarike hannun nasa " a zafafe Yajuyo yaga waye yarike masa hannu, ganin hiyana che yasa ya watsa mata harara yana faɗin sakeni " ita ma rai a bace tache wlh bazan sakekaba kafara buguna tukun nan kafin kabugi diyana " fisge hannunsa yayi yasake ɗaga hannu zai mari diyana " da sauri hiyana tashiga tsakanin' su tana faɗin diyana kiwuche class naku " diyana dake tsaye babu alamar tsoro a face ɗin ta tace babu inda zanje hiyana sai dai duk abun da zai'mana yamana tare " ganin haka yasa jabir yajuya yabar wajen dan kuwa bazai iya bugun hiyana ba dan yana sonta itakuma bazata taɓa barin abugi diyana ba " suna ganin jabir yatafi suka rungumi juna " diyana nafaɗin wlh sauran kaɗan nayi fitsari a wandona dan tsoro, dayanzu jabir yabugeni da wan nan katakon hannun nasa ai nashi uku " dariya hiyana tayi sosai san nan tace wlh ba kyaji diyana ae nima nakusa fitsarin saboda tsoro kawai dagewa nayi dan bazan iya ganin ya sauke wan nan jibgegen hannun nasa a jikinkiba " dariya sukayi gaba ɗayansu san nan suka saki juna suka reke hannun'su chikin na juna suka nufi class,
KASAR SAUDIA
Tsaye yake gaban mirrow yana gyara gashin kansa sanye yake chikin wandon jeans Navy Blue da White t-shirt, bakaramin kyau kayan suka masaba sosai ya gyara gashin kan nan nasa ya tara ya ɗaure ta baya, yasake ɗaukan turare yafeshe jikinsa,ga sajen nan nasa kwanche a kan face nashi kamar wani balaɓe wayarsa ya ɗauka yafito wajen kai tsaye palon kasa yanufa, zaune yasamu yan uwan nasa gaba ɗayansu har dasu haidar, kallan DON yayi yafara magana " zan fita inasan inje wani wajen " da mamaki DON ya ɗago green eyes nashi yana kallan Aryan ya mai maita maganar zai fita inasan inje wani waje shiru yayi kamar mai tunani " Aryan dai ido yazuba masa kawai yana kallan'sa " zarginafa yafara tabbata a kanka Aryan chewar DON " murmushi kaɗan Aryan yayi san nan yace au daman zargina kake ke nan " yap zuchiyata na zargin wani abu " matsowa Aryan yayi kusa da DON sosai san nan yafara magana karkabar zuchiyarka tana raya maka wani abu a kaina kasan dai wlh babu wani abun dazanyi batare da saninkaba yanzunma kasawu zanje kuma nasan bazuwa zakaiba konache muje, shiyasa banche mujeba nayi shirina na zuwa nikaɗai " dogon numfashi DON yaja san nan ya jinjina kai yana faɗin ok to shike nan nayarda ba komai Allah ya tsare a dawo lfy yayi maganar yana kokarin mikewa kai tsaye stairs ɗin yanufa " binshi da ido Aryan yayi har yakurewa ganinsa san nan ya dawo da kallansa kansu Khalid " a nitse yache na wuche " adawo lfy suka masa gaba ɗayansu " san nan face yana amsawa da Amin
Mikewa Khalid yayi yana faɗin Yusuf muje Koh " mikewa Yusuf ɗinma yayi zasu wuche waje sukaji Ahmad na faɗin wlh akoi abun da kuke shiryawa, wani harara Khalid ya wurgawa Ahmad batare da sunyi magana ba suka nufi hayar fita palon " kallan Aiman Ahmad yayi yana faɗin tabbas yaya Yusuf da yaya Khalid suna shirya wani abun " mikewa Aiman yayi yanufi staircase ɗin yana faɗin zanyi binchike a kansu ae zan samusu ido sosai yanzu " mikewa Ahmad ma yayi yabi bayan Aiman " dogon tsaki fahad yaja san nan yace wlh yaya Ahmad da Yaya Aiman kunchika gulma ni barima naje na gaida su ammi yayi maganar yana kokarin mikewa " haidar da umar suna ganin fitar fahad suka kwashe da dariya kamar abun haɗin baki sai dasukayi mai isarsu, tukun nan suka tsagaita " kasan me haidar da alama fa akoi dirama a gd nan wlh chewar umar " jijjina kai haidar yayi yana faɗi babbama kuwa, amma naga alamar yau yaya Aryan nachikin farinchiki sosai bakamar jiyaba " kai dai tashi muje mu gaidasu Abba inmunje ɗaki makarisa magana chewar umar a tare suka mike sukayi waje,
Mai martaba Ammi Ummi Aunty amarya zaune suke a nasu palon suna hira "Fahad yashigo da sallama" amsa masa sallamar sukayi yashigo chiki ya zauna saman sofa ya fara gaida iyayen nasu " da fara'a suka masa "
Ummi ta dubi mai martaba tace ranka yadaɗe wai yabatun komawar yaran nan bakin aikinsune " shiru Abba ya ɗanyi kafin yace bayan zuba sai bayan naɗin sarauta " eh hakanma yayi chewar Ammi " aa baiyibakam gaskiya sukoma wajen aikinsu chewar Aunty amarya " jinjina kai mai martaba yayi yana faɗi aa aini ba zaɓinku nanemaba bare kufara musu hukunchina kawai nayanke sai anyi naɗin sarauta " calmly Fahad yafara magana Abba inasan zuwa Us " da sauri Ammi ta ɗago tana kallansa zatayi magana mai martaba yarigata dachewa sai kayi aure tukun nan dan inbakiyi aureba bazaka sake fita Nigeria ba " baƙaramin daɗi Ammi tajiba jin amsar mai martaba " Fahad kuwa a razane yace Abba Aure fa kace " eh aure a kache auren wani mugun abune Ummi tabashi amsa rai a bace " bahaka bane Ummi bawai auren ne mugun abuba taya zanyi aure su DON basuyiba " dogon numfashi mai martaba yaja san nan yace ae suma a nayin naɗin sarauta, zansa su sufito da mata dan ya isheni ganinku haka " dariya Fahad ya kwashe dashi yana faɗin wayyo duniya wayaga DON da mata chab to wai suda ko yanmata basu taɓayiba ai na zasu samo matar " Ammi tace kai banfa san iskanchi kasani ne dasu kake fitane " ae Ammi infaɗamiki duk wanda yasan yaya Aryan yaya Prince yaya Yusuf yaya Khalid yaya Aiman yaya Ahmad yasan basuda budurwa kuma basu taba chewa ko chikin wasa sunasan wataba suda ko kalloma mace bata ishesuba " tashi kafita mana a ɗaki chewar Ammi " fahad zai sake magana sai sukaji sallamar Haidar da umar " Abba yace yauwa kuzo nan kuma daga yanzu kuje kufara neman matar aure dan wlh bayan naɗin sarauta duk aurar daku zanyi na huta " ɗaure fuska haidar yayi san nan yajuya yanufi hanyar fita yana faɗin inazuwa " salati Aunty amarya tayi kana tace yanzu maganar auren ne tasa kajuya kafasa shigowa koh haidar " haidar dai baibi ta kansuba yayi waje da sauri " da sauri umar ma yajuya yabi bayansa " mikewa Ummi tayi tana faɗin kai jama'a zama bai gammuba wayan nan yaran sai na danganasu da ɗakin kaba barima naje nafara musu addua tun da sassafen nan yara saikache wadda aljana ta aura, " Mikewa Ammi tayi tace muje tare wlh sai mun haɗa da sallar darema dan abun nasu yafara wuche hankali " mai martaba ma yamike yana faɗin muje tare dan nima naga alamar sai na haɗa da tawa adduar " a tare suka nufi waje Aunty amarya kuwa tamike tanufi ɗaki ta haye gado ta kwanta " baki buɗe fahad ke kallansu Abba har suka fice afili yace wai muza'awa tsayuwar dare harma da danganamu da kaba yanzu mai mukayi hmmmm baridai naje nafaɗawa DON halin da ake chiki yamike ya fito ya haye lifter yakoma sama
Da sallama yashiga ɗakin don kwachi yasameshi a kan makekiyar gadon sa yana latsa waya karisawa chikin ɗakin fahad yayi ya haye gadon ɗago kai DON yayi yana kallansa " kwaɓe fuska fahad yayi kamar wadda ya taka kashi " lfy kazo kana bata rai DON ya tambaya " daman kamar jira Fahad yake a tambayesa nan take yafara faɗawa DON abun da yafaru a ɗakinsu Ummi yanzu " dogon tsaki DON yaja yana faɗin to suyi tsayuwar asubama ba na dareba ni dallah tashi kabani waje na daukama wani abinne nine za'achewa na kawo mata aure niɗin never wlh babu aure a tsarin rayuwata " da karfin guiwar fahad yamike yafito dan shi a tunaninsa DON zai watsa maganar auren
KANO STATE NIGERIA
Misalin karfe 4 na yamma suna zaune a palon Ammi hiyana na karatun qur'ani diyana na game a wayar Zahra " Zahra kuma tana gyarawa amrat gashi " lamrat kuma tana Assessment na English da a kabasu a school kawai sukaji diran motochi gidan jiniya kakeji ta ko ina ya karaɗe gidan " diyana tamike tana faɗin kodai su Abba ne suka dawo " aa basu bane chewar zahra " hiyana zatayi magana " Zahra tace kutsaya kutsaya naji kamar busan gidan sarautane hakan nanufin Aunty maryam ne tazo tab " da sauri Hiyana ta ɗago tana kallan Zahra wacece Aunty Maryam hiyana ta tambaya tana kallon Zahra " babban yarinyar Aunty amaryan che chewar Zahra " tab wlh tun danaji yarinyar Aunty amarya che nasan muguwache irinsu yaya Aryan chewar diyana " baki buɗe hiyana ke kallanta san nan tace ke diyana nikam taushe zakiyi hankaline haka a kachemiki ita muguwace " da sauri zahra tace aa hiyana diyanafa batayi karyaba tabbas aunty maryam muguwace nabugawa ma a jarida " lamrat tace to Aunty Zahra to daman ina Aunty maryam ɗin take " tayi aure ne a gombe kinsan Aunty amarya yar sarkin gombe ne to yayan Aunty amarya shine yake rike da mulki yanzu yana da babban ɗa mai suna Mahmud to Mahmud ɗin ne mijin Aunty maryam shiyasa kukaji karan irin busar da akewa Abba idan zai fita ta ko ina ai mijin Aunty maryam ɗin shine yarima mai jiran gado " to Aunty Zahra me tazoyi gidan nan yanzu chewar diyana " itakam hiyana baki bude take kallan diyana tana tunani mutun da gidansu amma diyana ke tambayar me yakawota " murmushi Zahra tayi san nan tace ai daman kowani sallah suna zuwa ammafa sai anyi sallah da kwana ɗaya suke zuwa " to ai yanzu Sallah sauran kwana 10 meyasa tazo chewar diyana " Zahra zatayi magana hiyana tarigata dacewa zaki iya zuwa ki tambayeta ai meyasa tazo " mikewa Zahra tayi tana faɗin kuzo muje mumata sannu dazu kartace munajin zuwanta mun shareta " mikewa sukayi gaba ɗayansu suka bi bayan zahra
Kai tsaye bangaren Aunty amarya suka nufa da sallama suka shiga wasu yan mata guda 3 suka samu da alama kuyangun Aunty maryam ne " yanmatan suna ganin su Zahra suka fara gaidasu " lfy kawai Zahra ta amsa musu dashi san nan kai tsaye ta wuche tanufi wani ɗaki " su hiyana suka rufa mata baya " sallama zahra tayi a bakin kofar kusan 5 mnt tukun nan a ka amsa tare da izinin shigowa " diyana kam sotake kawai taga wan nan Aunty Maryam ɗin " shiga chiki sukayi gaba ɗayansu zaune a gefen gado suka samu Aunty Maryam dukawa kasa zahra tayi tace sannu dazuwa Aunty Maryam ya hanya " ganin Zahra ta duƙa yasa hiyana da lamrat da amrat suma suka ɗuƙa " diyana kuwa tana tsaye " ɗago kai Aunty Maryam tayi tana kallansu itama kamanninta ɗaya da Aiman sosai " bata amsa sannu da Zahra tamataba sai daima tsawar data dagawasu diyana ke kuma wacece, wasu kazamai'ne Zahra kika kawomin ɗaki " murya na rawa Zahra tafara magana yan uwa na ne yayan kawuna.." a fusache Aunty Maryam tace get out of my room " da sauri Zahra tamike tarike hannun amrat tana faɗin kuzo muje, mikewa hiyana da lamrat ma sukayi suka nufi kofar fita, har sunkai kofa sai kuka juyo sukaga diyana a saye bata ko motsaba " diyana kizo mutafi mana " firgigit diyana tayi alamar dai tunani tashiga maganarsu che tadawo da ita daga duniyar tunani datashiga juyawa tayi tanufesu tana faɗin dan kinsamu munzo kaisheki zakiwani che mufita to wlh badan Zahra bama bazuwa zanyiba " what ? Ke dan uban ki zo nan chewar Aunty Maryam " ba musu diyana ta juya takoma wajen Aunty Maryam ɗin " dago ido Aunty Maryam tayi ta kalli su zahra ai tunkan tayi magana Zahra taja amrat sukayi waje hiyana da lamrat suka rufa musu baya "
dawo da kallanta kan diyana tayi from head to toe take kallan diyana, wayarta ta ɗauka ta danna kira jim kaɗan a ka daga kiran " kushigo iya abun datache ke nan ta katse kiran ta ajiye wayar " jim kaɗan saika wayan nan ƴanmatan dasuke palo zaune dazun sun shigo har ƙasa suka duƙa suna faɗin rankiya'daɗe kamu " chikin izza danuna isa Aunty Maryam tafara magana kumike ku bugammin yarinyar nan " diyana najin hakan ta watsa a guje tayi waje sukuma yan matan sukabi bayanta " Ajiyar zuchiya Aunty Maryam ta sauke san nan tace ai ko ban tambayaba nasan kune Aunty amarya ke bani lbr kuma danku nazo gidan nan ubanku zakuchi wlh sai kungudu da kafarku kafinsu Abba su dawo
Diyana kuwa tana fita kai tsaye wajen security tanufa da gudu kai tsaye bayan shahram tanufa ta ɓuya yan matan na isowa suma tsaya chirkoh chirkoh " shahram da bajin hausa yakeba sai tambayar diyana yake what happened itakuwa diyana ba wani turanchin kirki takejiba " ganin yammatan suna kokarin kama diyana yasa shahram ɗaga musu hannu kana yachiro wayarsa yafara neman layin ogansa " tsayuwa yan matan sukayi shiru sunasan zuwa sukama diyana subuga dan inbasu bugetaba Aunty Maryam zata hukuntasu gashi sukuma suna tsoron sojojin nan ga Shahram fuskarsa babu annuri " shahram kuwa kiran layin Aryan yashiga yi wayar tanata ringing har sai da takusa tsinkewa tukun nan Aryan yayi picking call ɗin " a nitse shahram yafara masa bayanin abun dake faruwa chikin harshen turanchi " give har the phone abun da Aryan yache kawai " da sauri Shahram yamikawa diyana wayar, hannu tasa ta amshi wayar tamanna a kunne tana faɗin hello " ajiyar zuchiya Aryan ya sauke yana faɗin ae daman nasan ke'che dan duk gidan nan ba mai neman faɗa sai ke meya haɗaki dasu , suwaye nema " murya na rawa tace wlh yaya Aryan babu abun dana musu kawai dan munje gaishe da Aunty Maryam ne sai tace wai mu kazamaine mufita mata a ɗaki shine nukuma nace dan tayi sa'a ma.... Bata karisa maganarba Aryan ya dakatar da ita dachewa ya isa haka bawa shahram wayar mika masa wayar diyana tayi bata san me suka tattau naba sai dai taji Shahram yace let's go madam " gaba tayi yabi bayanta sukazo suka wuche yammatan " da sauri yammatan suka juya zasubi bayansu shahram ya dakamusu tsawa bashiri suka tsaya, har bangaren Ammi shahram ya kai diyana san nan yajuya yakoma bakin aikinsa "
yan matan kuwa jiki na bari suka juya suka koma inda suka fito chike da zullumin hukunchin da Aunty Maryam zata musu dan basu bugi diyana ba da sallama suka Shiga ɗaki waya suka samu Aunty Maryam keyi duƙawa sukayi gaba ɗayansu a kan guiwowinsu suna jiran hukunchi " bayan tagama wayarne ta ajiye wayar a gefenta afilli take faɗin bazanyi jayayya da kaiba Aryan amma kuma a chikin ruwan sanyi zan dafa yaran nan, dankuwa Aunty amarya bata sonsu suna sata baƙin chiki nikuma duk abun da zaisa Aunty amarya baƙin chiki bana sonshi, kuma dole na kawar mata dashi shiru ta ɗanyi san nan tadubi yanmatan tace kutashi kutafi , " mamakine yaka masu mikewa sukayi suka bar ɗakin suka koma palo suka zauna
A bangaren diyana kuwa shahram na shigar ta ita ɓangaren Ammi ta kwasa da gudu tayi chikin palo kai tsaye ɗakinsu tanufa ba ko sallama tashige " Zahra na ganinta tamike tana faɗin bata bugeki bakoh diyana " dariya diyana tayi san nan tashiga basu lbr abun dayafaru " ajiyar zuchiya hiyana ta sauke san nan tace kai Allah yayiwa yaya Aryan albarka kekuma sai ki kiyaye bakinki " shiru diyana taɗanyi kamar mai tunani " Zahra ta dafata tana faɗin to tunanin me kuma kike diyana " dariya diyana tai san nan tache ina tunanin yau wache rana yaya Aryan yayi abun arziki " tsaki hiyana taja san nan tace ni kunga tafiyata lokachin shirya abun ɓuɗa baki yayi tana kaiwa nan tafice " mikewa su lamrat sukayi gaba ɗayansu s Yanzu wasan zai fara k
Pls more comments an share
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin *** ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 15*
Bayan sungama shiryawa kamsu abubuwar dasuke buƙata na buɗa baki nan take masu aikima suka fara shigo da kulolin abinchi suna jerawa a kan table ɗin komawa ɗaki sukayi ɗaya bayan ɗaya sukayi wanka suka ɗauro alwalla hiyana diyana Zahra dogayen riguna na material sukasa maroon colour " lamrat da amrat kuwa riga da sket na atamfa suka sa kai tsaye palon mai martaba suka nufa danyin buɗa baki da sallam suka shiga suka wuche kai tsaye kan table zama sukayi suna jiran time yachika a kira sallah " shiru suka zauna kowa da tunanin dayake " diyana che ta katse musu shirun dachewa Aunty Zahra sai narinƙa jin gidan ba ɗaɗi wlh saboda ba kowa ki kalla kan table ɗin nanfa da chika muke muna chin abinchi amma yanzu saura mukaɗai kai gaskiya na kosa su Abba sudawo " Zahra zatayi magana saitaji an daƙa musu tsawa daga bakin kofar shigowa " da sauri suka ɗago kai suna bin bakin kofar da kallo " Auntyn Maryam suka gani tsaye fuskar nan babu annuri ko kaɗan nan take jikin Zahra yafara ɓari dan tasan halin Aunty Maryam sarai " diyana kam kawar da idon ta tayi tachigaba da abun datake kamar bata san da wata Aunty maryam awajen ba "a nitse chikin sanyin murya hiyana tafara magana ina wuni Aunty Maryam " wani mugun kallo Aunty Maryam ta wurgawa hiyana batare da ta amsa gaisuwarba chikin tsawa tafara magama uban waya baku izin kurinƙa zuwa nan kuchi abinchi inachewa Aisha itace yar uwar ku a gidan nan " shiru sukayi basu che ko kalaba " Aunty Maryam tachigaba dachewa to tunda wajen Aisha kukazo ku tsaya a iya ɓangarenta idan nasake ganinku a wani ɓangare na gidan nan, ba bangaren Aisha ba wlh sai na babballa yarinya kuzo kuficemin daga nan ko nashiga na muku mugun duka " tunkan takai karshen maganarta suka mike gefenta sukabi zasu wuche " hannu tasa ta damkoh wuyar rigar diyana tana faɗin ke ki buɗe kunnenki ki saurare ni da kyau daga yau bawanda zai sake share bangaren Aunty amarya keche zaki rinƙa yi har nabar gidan nan, ke bama shara kawaiba wankin kanana kayana wankin toilet mopping da yimini tausa kinajina bakinche ke bakida kunyaba to wlh zan gyara miki zama " diyana binta kawai take da ido batace komaiba tayi shiru " su Zahra kuwa wuchewa bangaren Ammi sukayi jiki ba kwari " hannu Aunty Maryam tasa ta tsolewa diyana ido tana faɗin shegen ido kamar na mayu ai kedaga ganinkuma dangin mayune shiyasa aka faɗamin kun lashe zuchiyar kowa na gidan nan to nikam nafi karfinku " hannu diyana tasa tana goge idonta tana hawaye zafi idon yake mata sosai " sakin rigar nata Aunty Maryam tayi san nan tace yanzun nan kije ki wanke toilet's dasuke bangaren Aunty amarya dukka san nan ki shiryamin abinchin buɗa baki " ba musu diyana tanufi bangaren Aunty amarya tana hawaye Aunty Maryam kuwa ta wuche chikin ɗakin mai martaba
Abangaren su Zahra kuwa palon Ammi suka koma suka zauna a kan sofa nan take Zahra tafara hawaye " hiyana tamike ta dawo kusa da ita tana faɗin lfy Aunty Zahra kike hawayen " chikin kuka Zahra tace diyana nakewa kuka wlh dan nasan tun da Aunty Maryam ta tsai da ita wani muguntar zata shirya mata " kiyishiru Aunty Zahra ninasan duk abunda Aunty Maryam zatawa diyana bazai kai kaso ɗaya chikin goma na wadda inna tamana ba dan haka ki daina damuwa ba irin muguntar da'bamuganiba chewar hiyana " mikewa Zahra tayi tana faɗin kuzo muje muyi buɗa baki gashi chan ana kiran sallah ba musu suka nufi kichin na Ammi " ruwa ko wannensu yafara sha san nan sukachi dabino " zahra tace ku zauna a palo kujirani bari naje palon mai martaba ba ɗaukoh mana abinchinmu " inkinje Aunty Maryam bazata bugekiba chewar hiyana " eh bazata bugeniba ai duk dokar datake kafawa ku take kafawa baniba nikam ai bata isa tahanani yawo a gidan babana ba tana gama faɗin haka yanufi hanyar fita .
KASAR SAUDIA ✈️
Gaba ɗayansu suna chikin masallahchin a nan sukayi buɗa baki bayan sungama sunyi sallane suka zauna hira " Ammi ta dubi Ummi tace Maryam fa tazo " yaushe tazo chewar Ummi " yau tazo Mai martaba yabasu amsa " ya akayi wan nan karon tazo dawuri chewar Ummi " tsaki Aunty amarya taka san nan tace oh bakisan tazo daman koh to tazo kuma bayadda zakuyi da ita " mikewa DON yayi zai bar wajen " Aryan yace jirani muje tare, tare ya faɗin hakan yana mikewa tare suka jera suka nufi hotel ɗinsu " mai martaba yama Ammi magana da fillanchi Mikewa tayi tana faɗin Ummi muje Koh, mikewa Ummi'n tayi dan tasan mai Martaba ne ya umarchi Ammi dasu tafi ɗaki dan baisan hayani kuma baisan subiyewa Aunty amarya " Khalid Aiman Ahmad suma suka mike a tare sukabi bayan DON da Aryan " dawo da kallansa mai martaba yayi kan haidar da umar dake zaune basu tashiba, to me kuke jira, ai tun bai karasa magana'ba suka mike suka bar wajen "
dawo da kallansa kan Aunty amarya daketa chika tana batsewa yayi a nitse yafara magana wai meyasa Hajara bakyasan zaman lfy'ne eh meyasa kullun ke kike tada husuma a chikinkune tunfa kina amarya kike irin wan nan hali wadda kikazo kusamuma baki kyaletaba haka wadda tazo tasamekima " zatayi magana ya ɗaga mata hannu banasan inji komai daga gareki kawai abun danakeso karnasake jin wata fitina tatashi ," ke ko kunyar ƴa'ƴanku ba kyaji kitashi muje mu kwanta yaƙarisa maganar yana kokarin mekewa hanyar ɗakinsu yanufa itama tamike tabi bayan'sa tanata chika tana batsewa
NIGERIA ✈️
Har wajen karfe 9 na dare diyana ta dawo ɓangarensu da kyar take tafiya saboda yinwa ko buɗa baki batayiba ko sallama babu ta shiga ɗakinsu " tasamu su Zahra har sunyi wanka sunyi shirin barchi "Zahra na ganinta ta mike tana faɗin sannu diyana san nan tayi waje da sauri " zama bakin gado tayi ta ɗago blue eyes nata dasuka sauya izuwa ja saboda yinwa da gajiya, tana kallan hiyana dake tsaye tana mata kallan karin bayani takeso " diyana zatafara magana saiga Zahra ta dawo hannunta ɗauke da plate ɗin abinchi da cup mai ɗauke da tea mikawa diyana tai nantake ta karɓa tafara chi " zama sukayi kusa da ita shiru itakuwa sai ɗura abinchi take hannu baka hannu kwarya
Wayar Zahra tasoma ringing da sauri amrat dake rike da wayar tamiƙa mata my lovely bro ne yabayyana a kan screen ɗin wayar da sauri Zahra tayi picking call ɗin tare dasa wayar a H-free tana faɗin hello yaya khalid " wani dogon numfashi Khalid yaja tare da sauke ajiyar zuchiya kana yace my lovely sister ykk ya makaranta " muna lfy makaranta alhamdulillah Zahra zata sake magana taji " diyana takwache wayar tana faɗin yaya Khalid ina yaya Aryan dan Allah inasan inyi magana dashine " baki buɗe'su Zahra ke kallanta " Khalid kuwa chewa yayi ai daman dan ke nakira shima magana yakesanyi dake " yauwa to bashi,"miƙawa Aryan dake zaune kusa dashi wayar Khalid yayi " ansa Aryan yayi yasa a kunnensa yana faɗin hello " yauwa yaya Aryan ina wuni " lfy lau y school "
khalid kuwa miƙewa yayi yana faɗin inazuwa hannunsa Aryan yakama yamai'dashi ya zauna yana harararsa " yaya Aryan wlh yau wan nan Aunty Maryam ɗin takusan kasheni chewar diyana " a zafafe Aryan yace what ? bana rabakuba mekuma yasake kai ki wajenta " turo baki tayi kamar tana gabansa tafara bashi lbr abun daya faru daga farko harkarshe " shiru yaɗanyi yana tunani daman yasan za'ayi hakan tunda yaji Aunty Maryam tazo ba lokachin zuwansuba yasan da dalili yayi nisa chikin tunani " muryan ta ta katse masa tunanin dacewa " yaya Aryan dan Allah kudawo kaga idan kun dawo Abba bazai bari tarinƙa buguna ba " karki damu saura kwana 10 mu dawo kuma I next week Aunty farida zatazo domin tarbarmu idan Aunty farida tana nan bazata bari a muku komaiba, amma duk dahaka zanmata magana " to shike nan sai dasafe " murmushi kaɗan yaɗanyi kafin yace bakyasan hira danine kikechemin sai da safe " khalid dake zaune kusa dashi ya ɗago a sukwane yana kallansa fisge hannunsa yayi daga rikon da Aryan yamasa yamike yana faɗin idan kagama hirar, kasameni a ɗaki kaga tafiyata " harara Aryan ya wurga'masa " khalid bai bita kansaba yayi waje
Diyana kuwa dariya tai san nan tace to ai abinchi nake chi nifa yanzu nake buɗabaki " shiru yayi zuchiyarsa tana masa zafi sosai yafara tunanin matakin daya kamata ya ɗauka wan nan wani irin zalunchi'ne yarinya tayi azumin san nan kijib'ga mata wan nan uban aiki kuma ki hanata buɗa baki yanzu kusan karfe 10 nadare wai batayi buɗa bakiba, dole na ɗau mataki " jin yayi shirune yasa diyana cewa yaya Aryan kodai kayi barchine " aa banyiba kawai ina ɗan tunanine " to shike nan sai anjima bari nagama chin abin china " ok kichi a hankali dai kuma banda chin fruits dayawa dan inchikin'ki yafara chiwo kinga bamunan bare namiki allura " dariya tayi san nan tace to bazan chiba " ok kawai yace san nan ya katse kiran ya ajiye wayar a gefe ya dafe kansa yana tunani " dayaga dai tunanin ba wata mafita, sai yaike ya nufi kan katafaren gadansa ya konta yajawo wayarsa yafara latsawa
Bayan diyana tagama chin abinchinta tamike tanufi toilet wanka tayi tafito daure da towel kayan barchi tasa doguwar riga mai siririn hannu yar shafal mara nauyi kwanche ta iske su Zahra sunata yar hirarsu, dayake yanzu su amrat ma sun dawo ɗakinsu, saboda suna tsoro tunda ba kowa a gidan sai suka haɗu suka chure waje guda
Hayewa samar gadon nasu tayi itama tana faɗin Aunty Zahra kunna mana kallo " to kawai Zahra tace tare da dauko wayarta dake gefenta ta shiga gallery tana kokarin neman film sai taga kira yashigo " da sauri tayi picking call ɗin tana faɗin yaya Khalid bakayi barchiba " eh banyi barchiba ya'za'ayi nayi barchi bamuyi wayaba " Zahra zatayi magana sukaji an banko kofar ɗakin nasu da karfi gaske " zubur suka mike gaba ɗayansu har sai da wayar Zahra tafaɗi kasa dan tsorata dasukayi " a zafafe Aunty Maryam ta shigo chikin ɗaki kai tsaye wajen diyana tanufa damkoh wuyarta tayi tafara bugunta ta ko ina " diyana tafara ihu " nizaki haɗa faɗa da ɗan uwana koh to wlh yau sai na kasheki, tun danake dashi baitaba kirana a wayaba amma yau saboda'ke sau biyu yana kirana bugunta Aunty Maryam keyi tana surutai " diyana kuwa sai ihu take " hiyana naganin Aunty Maryam na kokarin kashe diyana da gaske ta kwasa a guje tayi wajensu tana kokarin kwache diyana a hannunta " hankaɗe ta Aunty Maryam tayi da karfi ta tafi ta bugu da bango nantake kanta yafashe " ihu mai karfi Zahra tabuga tayi kan hiyana tana kiran su nanta " lamrat da amrat kuwa sai kuka suke " duk da raunin da hiyana taji bai hanata sake mikewa a zafafe tayi kan Aunty Maryam tana faɗin karki kashemin ƴar uwa dan allah " wani bugu Aunty Maryam tasake kaiwa hiyana a baki " kukan kura hiyana tayi a fusace ta damki wuyar Aunty Maryam ta baya " bashiri tasaki wuyar diyana ta juyo ta damki hiyana tashiga bugu " da gudu Zahra tazo ta duƙa takama kafar Aunty Maryam tana rokonta " dan allah Aunty Maryam kiyi hakuri ki kyalesu wlh marayune basu da uwa basu.. Zahra bata karisa ba taji saukar mari a faskar ta a zafafe Aunty Maryam tace. Kifita a ɗakin nan zahra'u kokuma na haɗa dake " mikewa Zahra tayi tana kuka takama hannun amrat da lamrat tace muje " kwache hannunta lamrat tayi tayi gun Aunty Maryam da gudu tana faɗin dan allah ki kyalemin yan uwana haka " kafa Aunty Maryam tasa ta amɓare lamrat tafaɗi kasa tana kuka " da kyar diyana tamike tana ɗingisa kafa ta karisa wajen ta duka gaban Aunty Maryam tace ninamiki laifi basuba kiyiwa Allah kisakemin yar uwata ni ki kasheni inkinaso " juyowa tayi ta damki wuyar diyana ta damkoh hiyana ta haɗe kansu ta buga da karfin gaske wani kara suka sake a tare " Zahra da amrat dake tsaye a bakin kofa da gudu suka dawo chikin ɗakin " Aunty Maryam kuwa duk da hakan bata kyalesuba sake damkar gashin kan diyana tai tana janta a kasa har zuwa wajen mirrow tasa hannu kan mirrow ta dauki wani kwalbar turaren humra zata buga mata ke nan taji anche STOP chikin tsawa da sauri ta ɗago kai idanunta suka sauka akan...✍️✍️✍️
More comments an share pls 🙏