DUK KARFIN IZZATAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

DUK KARFIN IZZATA

  • 1views
  • 36chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

THE WRITER OF DUK KARFIN IZZATA💪 TRIPLETS👊🔥 RAWANIN ZALINCI 🔥(CROWN OF INJUSTICE 🔥) THEN NOW ZAKUNA BIYAR (FIVE LIONS)

More from @queenofsurprise1

Sample · Episode 1

*💫STAR LADY💫**** ƘARFIN IZZATA*💖Story And Written💖 ⬇️ *Star Lady*Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin *** ban da kira iya *** kawai*Episode 1* 💖الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر💖London United Kingdom Wasu haɗaɗun samari ne zaune awani katafaren palo mai girman gaske,Mai ɗauke da manya manya sofa set 2,launin Brown da ratsin milk, gawasu triple staircase ɗaya ta bangaren hagu ɗaya bangaren dama ɗayan kuma a tsakiya daga gefe kuma wani haɗaɗen table ɗin chin abin chine, ga wata makekiyar Tv a gefe guda,palon yaji komai da ake buƙata dan in nache zan tsaya zayyana muku ha'ɗuwar palon nan tofa sae mukare littafin nan a palo kawae, kae dakaga wajen kasan baƙara min dukiya aka narka awajen ba,"zaune suke,shiru ba mai ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters36
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play