Episode 33
*馃挮STAR LADY馃挮*33
馃挅The Talent Troupe Writer's 馃挅
*DUK 茦ARFIN IZZATA*
馃挅Story And Written馃挅
猬囷笍
*Star lady*
Duk mai bu茩atar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har 茩arshe to yamin magana ta wan nan num 蓷in *** ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 3锔忊儯3锔忊儯*
.......Baya baya tayi ya yanke jiki ta fa蓷i kasa saboda tsorata da tayi, shiko ko ajikinsa juyawa ma yayi zai koma in da ya fito dan ji yayi ya fasa shiga 蓷akin,
"Idan ka kara taku 蓷aya wlh in ranka yayi dubu sai na 蓳ata maka, chewar Ammi tayi maganar chike da jin haushi abin da Bgs 蓷in yayi,
Chak ya tsaya bai tafiba kuma bai juyoba, chikin fa蓷a Ammi ta fara magana
"Ai wlh ko baka tausaya wa yarinyar nan dan maraichin taba zaka tausaya mata dan wahalar da tasha arayuwa kanaji fa, agaban ka lokachin da bata da lfy Aiman ya dubata, kaji ji da kunnen ka Maryam ta bugi yarinyar nan sosai a kai shiyasa idan ta tsorata take suma Amma duk da haka bazaka dai na tsoratata ba sai ka kasheta ka huta ko? wai ma me yarinyar nan ta maka ne?
A sukwane ya juyo dan jin yadda Ammi ke magana, chikin fa蓷a a hankali ya tako ya dawo chikin 蓷aki hannu 蓷aya ya sa ya 蓷auki hiyana ya sa蓳ata ta a kafa蓷arsa yanufi gadon Ammi da ita, sai wani kwa蓳e fuska yake kamar ya 蓷auki kashi, a chikin zuchiyar sa yana fa蓷in "Allah Ammi kema bazaki kara ganina a part naki ba bare ki rin茩a ha蓷ani da wa蓷an nan abubuwa kamar aljanun,
Sauko da hiyana yayi da nufin yayi wurgi da ita kan gadon sai kuma ya蓷an sachi kallon Ammi yaga dai, still shi ta ke kallo dan haka sai ya kwantar da ita a hankali, a sukwane ya juya sai sauri yake ya fice daga 蓷akin.
Girgiza kai kawai Ammi tayi kafin tace " Allah ya baki lfy hiyana amma gaskiya maryam ta chucheki wlh, saukin abun ma 蓷aya tun da naji Aiman yace zaki iya warkewa amma sai a hankali, wani karin abun haushin kuma wai inkin suman kar azuba miki ruwa abarki sai san da kika farfa蓷o da kanki, Allah sarki baiwar Allah ko abinchi baki chiba, Allah dai ya baki lfy shine kawai addu'ar da zamu Miki.
Maiduguri
Aunty farida diyana junior suna zaune a katafaren babban palon kasa, diyana sarkin kwalli tasha kwalliya sosai, ta sanya wani dankareren shadda, brown colour an masa aiki da milk colour zare, 蓷inki dogowar riga, ba karamin zama kayan yayi ajikin taba, ta 蓷aura 蓷ankwali 蓷aurin ture kagatsi ya, tana zaune saman sofa,ta tasa laptop 蓷in junior a gaba tana buga game,
Kamar daga sama sukaji diran motochi gidan, da sauri diyana ta kawar da laptop 蓷in gefe tana fa蓷in "Allah yasa yaya Aryan ne, dasu hiyana, mamaki ne ya kama Aunty farida yanzu duk irin maganar dana gayawa yarinyar nan ashe baima shiga kunnen ta蓳a, oh ni farida gaskiya sai nayi da gaske dan naga alamar, kafin nasa ta daina zanchen Aryan to za'a sha wahala, tayi nisa chikin tunanin, sai taji sallama, da sauri ta 蓷ago ido, sai kuma ta mike tsaye da fara'a tana fa蓷in
"Oyoyo oyoyo hajjaya Fateema, mutanen saudiya saukar yaushe, Hajj fateema kyakkyawar macece ajin farko fara tas, ga dogon hanchi har baka, kai daga ganita kasan naira ta zauna gata irin wayayyun matan nan ne,
茒aukan laptop 蓷in junior diyana tayi sanan ta kama hannun sa suka nufi waje tana fa蓷in "junior mu tafi garden koh? tun da bakin sunzo zasu dame mu.
Suna fitowa harabar gidan, blue eyes nata ya sauka kan wani hada蓷en balaraben guy, zaune yake saman bayan 蓷aya daga chikin motocin da suka zo dashi, ya 蓷ora kafa 蓷aya kan 蓷aya ga wasu jibga jibgan bodyguard guda 4 a kusa dashi suna tsaye,
kyakkyawa ne guy 蓷in shima, amma dai bai kai yaya Aryan kyau ba Chewar diyana.
Tunda diyana tafito ya tsareta da manya manyan fararen idon nan nashi, sosai yake kallonta, itakam ko ajikinta kallo 蓷aya ta masa ta kauda kanta, ta chigaba da tafiya, har suka iso in da yake zaune, zasu wuche kenan, chikin harchen larabchi yace
"Aslm yammata min ti 蓷aya dan Allah" diyana zatayi magana, sai ta tuna abun da yaya Aryan yace mata idan tayiwa wani namijin magana to zata samu chiki, da sauri ta ja hannu junior suka wuche har suna ha蓷awa da gudu, suka shige chikin garden 蓷in.
A hankali guy 蓷in ya diro kasa daga saman bayan motan, yabi bayansu, bodyguard nashi zasu bishi ya 蓷aga musu hannu alamar su tsaya,
Tsayuwa sukayi a wajen moton tasa shi kuma yabi bayan su diyana
Ko daya shiga garden 蓷in zaune ya same su, diyana nata buga game a laptop, junior kuma yana zaune gefenta yana ta mata surutu,
"Yammata namiki magana 蓷azun baki amsa ba kodai bakyajin larabchi ne? Banza diyana tayi dashi kamar bata san da tsayuwar mutun awajen ba.
Chanza harche yayi zuwa harchen turanchi, yace "pls kiyimin magana nasan ai kina jin English kam, idan ma ba kyajin larabchi" nan ma shiru diyana tayi batayi magana ba, "yammata pls ki fa蓷amin sunan ki, Ni dai sunana, Abdurrahman" shiru diyana tayi kamar bata awajen.
Hannu Abdurrahman yasa ya 蓷an ta蓳a kafa蓷arta yana fa蓷in "nasan kina jina kawai jamin aji k... Bai karisa maganar ba yaji saukan mari a kumatun sa, kafin ya farga diyana ta damko hannun junior sun kwasa a guje sukabar wajen sai chikin gida.
.........dafe kunchinsa Abdurrahman yayi yana fa蓷in "in ban da soyayya kamar ni yau Abdurahman Abdurrahim, mace zata mara, kash amma soyayya baki min adalchiba, baki kyau tamin ba amma ba damuwa bari dai nayi kokari na samu soyayyar ta zan rama marin daga baya" jiki ba kwari ya juya ya koma wajen motar'su.
A蓳an garen diyana kuwa, aguje ta shigo palo sai numfashi sama sama take da sauri Aunty Farida ta mi茩e ta nufota tana fa蓷in
"My diyana lfy? me ya faru ki kayi guduwa haka?
"Aunty farida yaya Aryan yace min idan namiji ya min magana na amsa ko ya ta蓳ani zan samu chiki, shine wanchna Abdurrahman din kuma yazo ya ta蓳ani, shine fa na mareshi, na gudu dan Allah Aunty farida ki kiramin yaya Arya bari na tambayeshi da wanchan Abdurrahman ya ta蓳ani zan samu chikine ko kuma, bazan samu ba"
"My diyana jeki 蓷aki ki kwanta ba wani chikin da zaki samu ai shima Abdurahman 蓷in yayan kine.
"To Aunty farida" tana kaiwa nan ta wuche 蓷aki,
"Hajj farida wacece wan nan kuma? Hajj fateema ta tambaya tana nuna diyana dake tafiya 蓷akin su da hannu,
"Kanwata ce Aunty farida ta bata amsa tana kokarin komawa ta zauna saman kujerar da ta tashi. "Gaskiya hajj farida naji kanwar nan taki ta kwanta min arai sosai jinake kamar ki bani ita, waro ido waje Aunty farida tayi chikin zuchiyar ta tana fa蓷in "tab lokachi yayi da zan hana kowani bakona ganin diyana, yarinya ne sai shigen farinjini kowa yace yana son ta ba maza ba ba matan ba kowa abashi ita kawai.
"Hajj Farida lfy? Tunanin me kike"?
"Ba komai hajj fateema" to ya maganar ya rinyar fa pls ku bani ita" "a'a hajj fateema wannan yarinya amana che awaje na wlh, ban isa inyi kyau ta da itaba, shiru hajj fateema tayi bata sake Magana ba
Yola
Zaune Inna take a tsakar dan 蓷akin bukkan ta ga uban amai a gaban ta da ta tula, ta kasa ko mukewa,
Da kyar ta yunkura zata mi茩e sai wani amai kuma ya kubche mata, nan fa tasake komawa ta zauna tana kwara amai, tun taba amai da da蓷in rai har tafara fita hayyachin ta,
Tana amai ta baki tana zawayi ta kasa, sosai ta jajjaje ta ko ina sama da kasa gaba 蓷aya yoyo yake, kwanchiya tayi cikin zawon nata tana nunfashi sama sama, kamar zata mutu gashi babu kowa bare ta sa ran za'a tai maka mata.
Wannan kenan tun da munzo munga ya inna take mu koma gidan Abba kuma
KANO
Da sallama 蓷auke a bakinta hiyana ta shigo chikin 蓷akin da yaya Ahmad ke kwnache dakin babu kowa, Allah sarki bawan Allah gaba 蓷aya ya rame ya kare, baya iya chin komai sai dai ruwan da ake ta saka masa, yayi baki sosai kamar ba shiba
Karisawa bakin gadon dayake kwanche,hiyana tayi ta zauna a gefen sa ka蓷an, cikin sanyin murya tace "yaya Ahmad ya jiki, tayi maganar tana kallon face nashi, shima ita yake kallo, kumshe mata ido yayi ya sake budewa
Zubur hiyana ta mi茩e tana fa蓷in "yaya Ahmad daman kana jin me muke fa蓷e? Lumshe mata ido yayi san nan ya bu蓷e, komawa tayi a hankali kusa dashi ta zauna, shiru tayi na 蓷an mintoci, tana tunani "da alama chiwon yaya Ahmad 蓷in nan yayi kama dana shafun aljanu ko kuma sihiri, domin duk wata alama da suratul ba茩ara ta bayyana a matsayin shafin aljanu ko sihiri to ya bayyana a tare dashi, amma duk gidan nan ba wan da zaka fa蓷awa hakan ya 蓷auki abun da mahimmanci, bari dai nayi nawa kokarin kawai mugani" juyo da blue eyes nata tayi kan face mashi,
A hankali ta fara motsa lallausan pink lips nata ta fara karanto suratul ba茩ara, domin rusatul bakara surache datake karya sihiri, duk girman sihiri zata karya shi, haka zalika surache mai 蓷auke da maganin duk wata chuta da take duniyar nan, sai dai idan bakasan in da ayar warakar chutar ka takeba a chikin surar, matikar kana karanta suratul ba茩ara tofa aljanu ma ba zasu zo in da kake bama bare wani sihiri.
Tun hiyana na karatu a hankalin har tafara da 蓷an karfi karfi, kamar daga sama taji wani tsawa, da murya mara da蓷in ji, nan take iska mai karfi ta taso a iya 蓷akin kawai kuma, hakan ne yakara tabbatar wa da hiyana chewar lallai chiwon yaya Ahmad, asirine ko kuma aljanu, duk da iskan da ya taso a 蓷akin da tsawar da akayi mata hakan bai hanata chigaba da karatun ba, sai ma kara 蓷aga murya da tayi duk da a tsorache take.
Kamar yadda take kara saukin voice nata wajen karatun haka iskan ma ke kara yawaita, matso da 蓷an karamin bakin ta tayi dai dai sai tin kunnen yaya Ahmad ta chigaba da karatun da 蓷an karfi,
Wani 茩ara yaya Ahmad yayi da wata iriyar voice mara da蓷in ji wadda yasa hiyana mikewa da gudu ta bar 蓷akin, tana fa蓷in "na shiga uku na to wai daman me ya kaini gudu take sosai da sosai kamar zata tashi sama, tazo dai dai, wajen part 蓷in yaya Aryan sukayi karo da Bgs, domin bata lura da mutun yana zuwaba kawai gudun cheton rai take, da karfi kanta ya bugu da kirjinsa tayi baya ta fa蓷i kasa, tana numfashi da kyar
Kafar sa ya 蓷aga ya tsallake ta ya wuche ya shige part 蓷in Aryan, ya barta zube a kasa
Da kyar hiyana ta iya mikewa tana jan kafa a hankali har ta shiga part 蓷in Ammi.
Abangaren Bgs kuwa,
Awan nan karon ba ko sallama ya fa蓷a betroom 蓷in Aryan,
Aryan na kwanche saman katafaren gadon sa ya rufe gaba 蓷aya jikin sa da blanket har fuska, chikin 蓳achin rai Bgs ya shigo 蓷akin Amma yana ganin yanayin da Aryan ke chiki hakan yasa ya manta da wani bachin rai ma ya nufi gadon da sauri.
Yaya blanket 蓷in yayi ya zubawa Aryan green eyes nashi, fiskar nan tasa tayi fayau ya kara haske sosai, jin an yaye masa blanket din ne yasa ya waro idon sa a hankali, ya sauke su kan face 蓷in Bgs
"Subhanallah Aryan meke damun ka? Baka da lfy ne? Idon ka na chiwone?" Bgs ya jero masa tambaya a ru蓷e.
Dafa kafa蓷ar Bgs Aryan yayi yana kokarin mikewa da sauri Bgs yasa hannu ya tai maka masa ya mi茩e zaune.
"Aryan what is wrong with U?" "Nothing bro Nothing kawai barchine" shiru Bgs ya 蓷an yi kafin yace "ok to ina kaje tun da safe nazo nan two time baka nan, bayan kuma nasan babu in da kake zuwa, na kira layin ka akashe, ina kaje?"
"Yola naje mana" Aryan ya bashi amsa yana kwa蓳e fuska.
"What? Yola kuma to me kajeyi a chan?" "Wai dan Allah Bgs kai 蓷an sanda ne da zaka sakani a gaba da tambayoyi, ko kuma ni yaron kane, pls my blood ka rabu dani ka rabu dani.
ikon Allah Bgs dai green eyes nashi ya zubawa 蓷an bakin Aryan yana ganin yadda yake zuba masifar,
Ganin Bgs ya tsare sa da ido ne yasa ya ja tsaki ya juya ya zuro kafafun sa kasa yana kokarin sauka daga gadon.
"Kai ina zakaje kuma? "
Wayyo Allah Ni Aryan na shiga uku wai dan Allah Bgs baa neman ka a London ne? ya kamata ka koma wlh ka addabeni pls ka rabu dani.
Bgs daya ga abun na Aryan yana neman ya wuche gona da irin sai ya 蓷aure fuska sosai chikin tsawa da bada umarni yace
!!"Ina zakaje Aryan" Aryan ya gane me Bgs ke nufi wato zai nuna masa chewa ya fishi a shekaru kuma ya fishi awajen aiki dan sama yake dashi.
a kule yace "to ai nan ba wajen aiki bane gida ne, wai dan Allah Bgs bazaka barni naji da abun dake damuna ba so kake kasa zuchiya ta ta tarwatse ne? Ko so kake na mutu ka huta ko? So kake ka bugamin kwakwalwa tane? Pls my Oga ka kyale ni haka"
Tunani Bgs ya shigayi "tabbas ina bukatan in san menene matslan 蓷an uwana domin bai ta蓳a mayar min da magana haka ba, kome zan masa kuwa, jikin sa yayi mugun sanyi a hankali ya zuro kafarsa kasa ya
Sauko daga gadon ya tako zuwa in da Aryan ke tsaye.
Hannu biyu ya 蓷ora saman kafadar Aryan chikin sanyin murya ya fara magana "ban san meke damun kaba Aryan kuma bazan sake tambayar ka meke damun kan 蓷in ba, domin nasan kai ma baka sani ba idan kasani to bazaka 蓳oyemin ba, amma tabbas kana da damuwa kadage da addu'a nima zan tayaka sosai, har Allah ya kawo maka sauki, amma yanzu dai ka fa蓷amin ina zakaje?
Rungume Bgs Aryan yayi yana fa蓷in "wajen Ammi zanje, daman tun da na dawo nake san zuwa wajen ta amma 蓳achin rai ya hanani zuwa kuma bana soma naje wajen ta ina cikin bachin rai, dan kar zuchiya da she蓷an su zugani nayi ba dai dai ba, shiyasa kaga na kwnata ina jiran zuchiyata tayi sanyi"
Hannu 蓷aya Bgs yasa yana 蓷an bubbuga bayan Aryan 蓷in kaman yaro yana fa蓷in "ok kaje ni kuma daman wajen Abba zanje ya kirani, yana son gani na, sai mun ha蓷u anjima" yana gaama fadin hakan ya saki Aryan 蓷in ya juya ya nufi waje, bayansa Aryan ma yabi kusan tare suka fito, Bgs ya nufi fada Aryan kuma ya nufi part 蓷in Ammi
Da sallama ya shiga betroom 蓷in Ammi, kamar kullun tana zaune a bakin gadonta tana karatun qur'ani mai girma, karisa shigowa chikin 蓷akin yayi dan yau bai tsaya jiran sai an bashi izinin bama,
sama throw pillow, manya manyan dake tsakiyar 蓷akin ya zauna, shiru yayi yana sauraron karatun qur'ani suratul ma'ida, da Ammi ke rerawa
sai da ta kai aya sai nan ta rufe qur'ani ta ajiye a saman drawar gefen gadon, ta dawo da kallonta kan face nashi, chikin ni tsuwa tace "Aryan lfy dai ko?
Dogon numfashi yaja kafin yace "Ammi pls tell me ina kika kai yarinyar nan?
Aryan na fa蓷a maka ai na mai data gidan babanta. "No Ammi bata chan ai naje Yolan da safe wlh bata Chan
Wani dukan uku uku Ammi taji kirjin ta yayi tunani ta shigayi, "gaskiya dole naje nasamu mai martaba, lallai na yarda Son da Aryan kewa diyana ba son wasa bane, har yola yaje saboda ita, tab a lallai dole azo abashi matar sa wlh, dan ni nariga na bashi ita duniya da lahira.
Ganin ammi tayi shirune yasa Aryan yace "Ammi pls ni na san ke mai Son muche baki son bachin ranmu dan Allah ki fa蓷amin inda take
"Aryan ban isa in fa蓷a maka in da diyana takeba kaje ka tambayi Abban ka kaji nima Umarnin sa nakebi, a sukwane Aryan ya mi茩e yana fa蓷in "au daman Abba ne ya yasa aka 蓳oyeta wlh yau sai ya fitomin da ita yana kai karshen maganar ya fice daga 蓷akin chikin bachin rai.
Kai tsaye fada ya nufa, yazo dai dai zai shiga fada sai ya tuno Abba na tare da Bgs dan haka sai ya juya kawai ya koma part nashi
馃挅NEW TEAM馃挅
馃挅THE TALENT TROUPE WRITER'馃挅
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
馃憞馃憞馃憞馃憞
*1,DUK 茦ARFIN IZZATA*
by(Star Lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
More comments an like pls