TRIPLETS (YAN UKU) BOOK 1 CMPLT

Episode 42-43

by @queenofsurprise1

TRIPLET'S馃挒




馃挒 FATEEMA MUSA馃挒

(馃挒STAR LADY馃挒)


***



*Gargar蓷i*


_Ban amince wani ko wata yayi amfani da wani sashe na book 蓷in nan ba ta kowace siga, ko akaranta mun shi a youtube batare da an nemi izini awurina ba, ko a ha蓷amun document, ko amin Edit, Idan kunne yaji jiki ya tsira ko da Allah nabar mutun zaibi mun ha茩茩ina_





WhatsApp me for more information ***







Episode 42-43




馃挒KADUNA GIDAN ABBI馃挒


Tun da Abbi ya 蓷auko daddyn Jelly Aafia ta 蓳ata rai alamar bata ji da蓷in zuwan sa gidan ba, dan shi ba fita zai yi ba yana gida ko da yaushe, idan kuma yana gida basu isa su fita da shigar da suke soba, zai takura musu lallai su saka hijabi idan kuma suka ki zai sanar da Abbi in suka masa rashin kunya kuma sun san Abbi uban su zai ci a kan 蓷an uwan sa


sai faman hararar dad Aafia take, ji take kamar taje ta sha茩e sa dan haushi, shikuwa dad sai faman jan su a jiki yake da wasa da dariya wai ko zai samu ra蓷a蓷in ciwon rashin Jelly ya ragu masa a zuciyar sa, sai dai bai samu ha蓷in kan Aafia ba domin ko magana ya mata ciki ciki take amsawa 蓷an gara Umaisha ma tana amsa masa da gimamawa a matsayin sa na bappan ta kuma a matsayin baba ta 蓷auke sa.


Abbi da kan sa ya kira Akila a waya ya ha蓷a ta da daddyn Jelly, sai murna Akila baiwar Allah mai kaunar yan uwan ta, sosai ta rin茩a dariya har da hawaye jin da蓷i, ko da ta tambayi daddy ina Jelly sai yace mata tana barci, Akila bata ji da蓷i ba taso yin magana da jelly amma haka ta hakura tace wa dad zata kira gobe da safe dan su gaisa da jelly, to kawai dad yace mata zuciyar sa na kuka, a pannin su Imran ma Abbi ya ha蓷a su da dad, da suka tambayi Jelly dad yace tana barci, Imran kamar zai yi kuka yace wa dad shikenan sai da safe zai kira, shima ya kusa dawowa saura masa kwana biyar, sosai daddy ya masa Addu'a da fatan alkhari, daga haka sukayi sallama, kowa ya kwanta, asuba ta gari.


Washegari kuwa tun karfe 7 su Umaisha suka shirya dan su bar gidan da wuri kar dad ya tashi barci ya hana su fita da kalar kayan da suke son sawa, Umaisha bata cika saka riga da wando taje school ba, sai dai tasa atamfa ko lace amma yau da gangan ta saka riga da wando wadda suka kama ta sosai duk dan tasa Akil yaji ya tsane ta yaji haushi tun da yace mata yana shigowa Kaduna gidan su zai fara zuwa gashi kuma da bala'i kishi, ita kuma Aafia yau doguwar riga na kanti tasa, kasan cewar rigar jikin ta kamar roba yake hakan yasa ya kamata sosai, duk wani sura na jikin ta ya bayyana, haka suka fito sauri sauri kamar marasa gaskiya suka fice, sukaje kowacce ta shiga motar ta suka bar gidan suka nufi school.


A 蓳angaren Aunty kuwa lokacin da Abbi ya samu labarin juna biyun ta ba karamin murna bawan Allah nan yayi ba, sai dai abun da basu sani ba, su suna nan suna murna Aafia da Rufee suna can suna shirya yadda za'a zubar da ciki , wannan shine cakwakiya muje dai zuwa dan ganin yadda wannan rikici zai kare.


Daddy kuwa kwata kwata bai ji da蓷in zaman gidan Abbi ba, dan yadda Aafia ke masa baya jin da蓷i, ji yake kamar ya koma Kano ko kuma ya tafi gidan su Imran wato gidan babban ya'yan su dan ko ba komai Imran da Akila suna kaunar sa, amma kuma idan ya tuna yadda yayan sa wato Abbi yayi tattaki daga nan Kd har Kano yaje ya 蓷auko shi, sai yaji kamar idan yace zai bar gidan bai yiwa Abbi adalci ba, hakan yasa ya hakura ya danne zuciyar sa ya ci-gaba da zaman hakuri, dan zama da su Aafia sai ka dangana da hakuri in ba haka ba zuciyar ka zata fashe.


Mu le茩o Jehan mu dawo


馃挒KATSINA馃挒


Ba karamin da蓷i Jehan taji ba ganin yadda jikin mum ya fara kyau har wani cool murmushi take sake wa, shima Sadiq yaji da蓷i sosai sai addu'a yake ta zubawa mum gwaggo na amsawa da Amin, yau sai karfe 9 na dare sannan su Jehan suka baro asibiti sa蓳a nin kullun da suke dawowa da yamma, yau saboda murnan anyiwa mum aiki jikin ta ya fara kyau yasa basu kamo hanyan dawowa da wuri ba.


Bayan sun baro asibiti, suna tafiya suna yar hira suka nufi bakin hanya dan taran abun hawa, basu kai ga isa bakin hanya ba, wasu mata sa irin 蓳ata garin nan suka tare su hannun su rike da sanduna irin goran nan, sai warin sigari wato taba suke da alama wasu daga cikin suma a buge suke


Tsawa suka dakawa su Jehan a kan su kawo wayoyin su da ku蓷in dake jikin su, ba karamin tsorata Jehan da Sadiq sukayi ba, har wani fitsari Jehan take ji yana kokarin zubo mata,


Amma saboda karfin hali irin na Jehan sai ta 蓷aure fuska tace "Kai nima fa yar daban nan ne ta bugawa a jarida kuma idan baku sani ba ku sani yaya na 茩asurgumin 蓷an daba ne na gaske, shine kamar ni kan war sa zaku tare kuce na baku waya ta to wlh sai na fa蓷awa yayana kuma duk in da kuke sai ya nemeku ya muku yan kan rago" kasan cewar dukan su basa cikin hayyacin sosai, zokaga yadda ake shiga tashin hankali, har kasa wayan nan yan iskan gayun suka duka suka fara bawa Jehan hakuri dan tsoron kar ta fa蓷awa ya'yan ta dan yanzu ma bala'i dake cikin garin Katsina kawai ma ya ishe su inaga kuma ta sake fa蓷awa yayan nata abun ai ba zai yi kyan gani ba, su daman irin yan iskan nannen masu neman ku蓷in sayan sigari da wiwi kawai ba dan wani abu suke tare mutane su musu kwace ba.


Jehan manya Jehan DPO an samu dama har da ja musu kunne da yi musu last warning a kan idan ta sake jin sun sake yin wani abu makamancin haka tofa kamar a kunnen yayan tane ne, sosai suka mata alkawari a kan bazasu sake ba, shidai Sadiq bawan Allah yanzu Jehan ta dai na bashi mamaki ma ya fawwalawa Allah lamuran sa yana bin Jehan a duk yadda ta bi da shi, sai dai 蓷an zaman sa da ita yasa shima ya fara cire tsoro a ransa, yanzu yana jin jarunta har cikin jinin jikin sa.


Niko nace tab aiko baka san itama duk burga bace a fili amma daga ta ciki har fitsari take, gara maka ma ka ci-gaba da jin tsoron ka dan ba ilimi gare kaba karka je ka ta蓳o abun da ya fi karfin ka kasha dukan mutuwa a banza, ita Jehan akoi ilimi sai ta karanci yana yin mutun take yanke masa irin hukuncin da zata masa, kai kuma ba ilimi kawai zaka afkawa abu hmm akoi matsala!!!.


Sallamar guys 蓷in Jehan tayi sannan tace "Muje Sadiq" sai godiya guys 蓷in ke mata tare da fatan alkhari na dole, wannan shine idan ba kayi sharan masallaci ba kayi na kasuwa.


Suna tafiya a hanyane kafin su kai bakin titi Sadiq yace "Jehan me yasa zaki yi karya? Meyasa zaki danganta kan ki da yan daba?" ba tare da ta kalle saba tace "Akoi wuraren da yin karya ya halatta wadda idan kayi su baka da laifi har gaban Allah, ciki kuma har da wanda nayi yanzu, kayi karya domin ka kare rayuwar ka, zaka iya karya dan ku zauna lafiya a gidan ka, zaka iya karya dan ka sulhun ta mutane biyu da suke fa蓷a ko gaba, to a nan in da suka far mana nan kaga ai bumu da mafita dole mu musu abun da hankalin su zai kama, a yadda suke yan iskan garin nan, ba Allah da annabi zaka fa蓷a musu ba, domin bazasu saurare ka ba, dan ba hanyar Allah suke ba, amma idan ka fa蓷a musu kana da wanda ya fisu zama 蓷an kwalta zasu nitsu ga misali dai ka gani, ko wani 蓷an adam akoi direction 蓷in da yake tafiya a kan sa, to kai ma dan ku zauna lafiya kasa ya yarda da abun da kazo masa da shi sai ka 蓷auki direction 蓷in da yake kai kaima 蓷in, ba wai zakayi hakan dan kazama irin sa ba ko dan ka sa蓳awa Allah no a'a zakayi hakan ne dan kasa ya fahimci abun da kake nufi koda bai yi niya ba, yanzu yadda suka tare mun nan kana tunani idan shekara zamuyi muna ce musu dan Allah zasu hakura su kyale mune?" Girgiza mata kai yayi alamar a'a, kasan cewar yanzu Jehan Hausa ya 蓷an fara zama zam zam a bakin ta tana 蓷an yi magana da Hausa sosai tana 蓷an kwa蓳awa da English nata


Ci-gaba da magana tayi "Yauwa ashe ka gane ko kwana zamuyi muna ha蓷a su da Allah baza su kyale muba, dan ba aikin Allah suka fito yi ba, saboda babu in da Allah yace 蓳arawo yaje yayi sata, hasalima sai dai in da yake sanar da mu hukuncin da za'a wa 蓳arawo mai cin hakkin bayin Allah, ajiye wannan zancen muje in da nake so ka fahimtar ko dan 蓳acin rana wata rana, aduk lokacin da wasu yan iska suka tare ka, ka nitsu sosai ka duba yanayin su a kan wani tsari suke, misali kaga wayan nan yadda suka tare mu ai sun nuna mana su yan daba ne, shiyasa na musu amfani da sunan 蓷an ta'adda wato baban yan daba, amma idan ka duba kaga cikakkun yan iska ne masu son iskanci kamar ni mace ai nuna musu zan yi iskancin nima nake so kamar yadda mukayi da Farooq sai ka rabu da su lafiya ba tare da sun maka illaba, koda sun kar蓳a maka wani abun ba zasu maka illaba" shi dai Sadiq bin ta kawai yake da to domin wani Hausar a kwa蓳e take wani kuma tana saka turanci


Shiru ya 蓷an yi kafin yace "Jehan aina kika san yan daba ne ma? Ke da lokacin da kuke tare da daddy kullun kuna gida baku san wahala ba baku fita waje" guntun tsaki taja kafin tace "Na san shi mana a media before ai ina da waya kuma ina hawa net" shi dai Sadiq tun da ba sanin net 蓷in yayi ba sai yayi shiru bawan Allah bai ta蓳a ri茩e karamar waya bama bare babba, sun tsaya suna ta hira sai wucewa taxi suke saboda dare, da kyar suka samu wani suka tara zuwa gida.


Koda sukaje gida basu ci abinci ba dan sunci a asibiti da gwaggo wadda Jehan ta sayo musu, karatu kawai Jehan ta koyawa Sadiq da Hanan har da Yusuf kamar yadda suka saba, Sadiq yana son karatun sosai shiyasa ya mai da hankalin sa sosai yana 蓷aukan abun da take koya masa musamman fannin addini yana kokari sosai yana mayar da hankali.


Sai karfe 11 na dare sannan su Sadiq suka yiwa maman su da Jehan sallama suka fito, har bakin kofar 蓷akin maman Hanan suka raka Hanan sannan suka wuce 蓷akin su shida Yusuf Sha'aban kuma baya nan yaje garin maman sa duba ta


Su Sadiq suna fita Jehan ta tashi taje tayi wanka Allah sarki yanzu har ta saba da wanka da ruwan sanyi, bayan tayi wanka ta fito ta dawo 蓷akin maman Sadiq, already maman Sadiq ta jima da yin barci abun ta, kayan barcin ta ta 蓷auko riga mai laushi da dogon wando ta saka a jikin ta ta 蓷auki mayafin lullu蓳a da maman Sadiq ta bata ta kwanta ta lullu蓳e jikin ta, sai bayan ta kwanta sai ta tuna kamar basu yi Sallah ba, tana kokarin mi茩ewa sai kuma ta tuna ashe sunyi a asibiti, addu'ar barci kawai tayi ta kwanta, ta lumshe ido tana tunanin Rimsha tana hawaye kamar kullun har barci yayi awon gaba da ita.


Asuba ta gari. Mu le茩o Washington DC mu dawo


# 馃挒WASHINGTON DC馃挒


80:00am


Slowly ya waro dara daran blue eyes nasa masu 蓷auke da barci, kasan cewar idon nasa akoi alamar barci bai isshe shi ba, sai idon nasa ya kara kyau dan yayi yanayi da sleeping eyes, wani azaban duka kirjin sa tayi lokaci guda wadda yasa yaji barcin ta watsake ta sake sa, mi茩ewa yayi zaune a tsakiyar gadon ya dafe saitin faffa蓷ar kirjin sa, da sanyayyar murya mai bala'i da蓷i da kwatar da hankali mai sauraro yace "Meke shirin faruwa da nine" dan bai ta蓳a jin makaman cin wannan bugun zuciya ba a tattare da shi, shiru ya 蓷an yi na 蓷an lokacin kafin ya yaye bargon jikin sa a hankali ya zuro zara zaran kyawawan fararen kafafunsa kasan bed 蓷in sannan ya mi茩e ya nufi toilet.


Wanka yayi ya fito ya shirya cikin wani ha蓷a蓷en jeans mai bala'i kyau da tsada launin baki da High neck sleeve shirt launin blue kasan cewar rigar ta kama jikin sa sosai, hakan ya bayyanar da kakkafar suran kirjin sa, faffa蓷ar kirjin nan nasa abu蓷e take sosai cikan damatsan hannun sa yasa faffa蓷ar kirjin nasa ta kara bu蓷e wa sosai, har wannan bul bul 蓷in breast nasa kana iya hangowa saboda kama shi da rigan tayi, ba karamin kyau kayan suka masa ba, kamar dan shi akayi su, Winter Sports Hat ya sanya a kan sa, bayan ya 蓷aure dark black curly hair sa, ya fito yayi kyau over ita ma hulan ta masa kyau sosai, sai dai ya bar wannan 蓷an guntun gashin gaban goshin nasa a waje bai shigar da ita cikin hulan ba, fuskar nan nasa a 蓷aure take kamau kamar kullun sai dai na yau ma tafi na kullun, dan ina ga yau idan sukayi ido hu蓷u da mai karamain zuciya nan take zuciyar zata buga ya mutu awajen saboda tsoron yadda fuskar lion tayi yau abun ba'a magana ya wuci tunanin duk wani mai tunani, sai tashin fitinannen kamshi yake, hannun sa na 蓷aure da diamond watch nasu na Triplets, kyawawan kafafun sa na sanye cikin Hermes Birkenstock sandal wadda a kalla ku蓷in sa ya kai $76000, kasan cewar takalmin launin baki ne sai yayiwa farar kafar sa bala'i kyau, wayar sa da kuma laptop na sa ya 蓷auka ya nufo waje, yana taku irin na manyan jarumai, ko baka gan shi ba kaji sahun takun sa kasan cikkaken namiji ne mai jini a jika kuma lafiyayye kakkafa ne ke tinkaro ka.


Lokacin da ya fara sako kafar sa a benen sau茩owa palon kasa, ji kake tsit duk wani halitta mai rai dake cikin palon ya nitsu tsit sun sha jinin jikin su, wasu daga cikin bodyguards kam jikin su har kerma yake saboda tsoron sa,


John, Jay, uncle Herry, Tga, gaba 蓷aya suna palon kasan, sun zauna kamar masu jiran wani abun kowannen su yana ta faman latsawa waya cikin kwanciyar hankali, lokacin da kamshin perfume na lion ya kai musu karo a hancine yasa sukayi saurin ajiye wayoyin nasu suka nitsu suna satar kallon sa ta kasan ido dan shi baya son yawan kallo, sai yaga kamar wani abu kake kallo a jikin sa hakan yasa idan ya kama ka kana kallon sa sai ya maka hukunci mai tsanani.


wucewa yayi ko kallon in da su John suke bai yi ba ya nufi hanyar ficewa daga palon, har suna ha蓷a baki wajen rige rigen 蓷aga masa gaisuwa, bai amsa gaisuwar ko 蓷aya daga cikin suba dan dama ba amsawa yake ba sai dai ya 蓷aga musu hannu dan magana na masa wuya, to yau kam ma ko hannun basu samu arzin ya 蓷aga musu ba dan hankalin sa kusan baya tare da shi.


Dai dai zai fita palon yajiyo muryan dad da Michael har suna ha蓷a baki wajen tambayar sa ina zai je, juyowa yayi yazo ya rungumi daddy tare da mannawa daddy kiss a kumatu kasa kasa yace "I need your prayer my dad" daddy sarki saurin razana ya 蓷auka yaki Romeo zai tafi nan take jikin sa ya fara kerma cike ta tsoro yace "Where are you going my lion?" Kasan cewar sun san halin dad sai bai fa蓷a masa abun dake faruwa ba ya basar da maganar ta hanyar cewa zai je wajen friend na sa ne dad karya damu kawai ya yi musu addu'a, ajiyar zuciya dad ya sauke kafin yace zai fa蓷awa pastor ya musu addu'a, wucewa Romeo yayi zai tafi, sai kuma ya sake juyowa ya shafa kan Micheal dake tsaye yana kallon su, shi dai Michael duk da ba ilimi gare saba yasan ba lafiya ba, dan yana ji hakan a jikin sa, daman kuma ko ciwon kai 蓷aya daga cikin triplets yake tofa sauran sai sunji a jikin su, hakan yasa yau tun da suka tashi barci zuciyar Romeo ke bugawa da karfi karfi, shi kuma Michael yana fama da fa蓷uwar gaba da kasala wadda ta haifar masa da ciwon kai, sai Allah ka蓷ai ya san shi kuma James me yake ji.


Wucewa Romeo yayi cikin sauri ya fice daga palon, yana fita rundunar jinga jibgan sojojin sa suka fara sara masa, sunyi layi a bakin kofar palon da alama jiran fitowar sa suke.


Wuce su yayi ba tare da yayi wani alama ma da zata nuna ya gansu a wajen ba, kai tsaye wajen shirga shirgan motoncin da aka jera musu ya nufa, motoncin manya manyan masu numfashi, na sojoji guda 8 sai wata dan kareriyar motar fara tas har wani kyalli take kirar Bugatti La voiture wadda a kalla ku蓷in ta ya kai $18.7 million, jikin motar kawai abun kallo ne dan ta tsaru iya tsaruwa, idan ka shiga cikin motar nan sai ka rantse da Allah a cikin manya manyan ha蓷a蓷un palo irin na manyan shuwagabannin kasa kake, saboda ha蓷uwa irin na cikin ta, kujerun motar irin manya manyan kujerun nan ne masu mumfashi wadda suka amsa sunan su kujeru, har wani lotsawa ciki suke idan ka zauna a kan su, sai wani fitinannen kamshi mai bala'i da蓷i ke tashi daga cikin motar nan, saboda ansan mamalakin motar ma'abocin son tsabta da kamshi ne shiyasa komai nasa yake kasan cewa mai kamshi da tsabta.


Da taku irin na jarumai sadaukan yaki ya nufi motar, yayin da jibga jibgan sojojin sa ke take masa baya


Wani jibgegen katon Baturen soja fari tas da shine yayi gudu ya sha gaban lion ya bu蓷e masa gidan baya na wannan farar Bugatti La voiture noira, gently lion ya shiga cikin motar ya zauna, dan shi komai nasa a nitse yake yin sa, daki daki yake bin komai


Sai da wannan sojan ya 蓷aga hannu ya sara masa sannan ya rufe kofar motar


Ji kake dip dip sojojin sa suka nufi motoncin su da gudu suka haye saman bayan motoncin nasu, wannan sojan daya bu蓷e wa lion kofar mota ya shiga, shi ya ja motar lion 蓷in.


A tare motoncin suka tashi suka nufi gate 蓷in fita gidan, duk in da suka wuce sara musu sojojin dake tsakar gidan suke.


Suna fita wajen gidan suka saki jiniya kamar yaki zasu tafi, abun da ya sa basu saki jini tun a cikin gida ba, saboda daddy, yana jin jiniya zai ru蓷e yace yaki Romeo zai je ko wani wajen, shiyasa suka bari sai da suka fita waje sannan suka saki jiniyar.


Duk wata mota ko abun hawa dake hanya kaucewa suke su bawa tawagar jerin kwanon motocin The general of the army hanya, wasu ma jiniyar kawai suke ji tun daga nesa, tun bai iso su ba suke sauka daga kan titi da abun hawan su su bada hanya


Ko da tawagar motocin suka zo wajen fitillar bada hannu, a sukwane mai kula da fitillar wajen ya basu hanya dan su wuce dan yasan ma ko bai basu hanya ba ba tsayuwa zasu yi ba, dan in tawagar motocin The general of the army suka tinkaro waje tofa sai dai ku ku hakura sai sun wuce.


Cikin kwanciyar hankali yake danna laptop nasa ga sanyin Ac na ratsa shi, sai faman cizan lallausan la蓳蓳an sa yake, ga lips 蓷in nasa ya kara yin jawur kamar yasa lipstick saboda ciza su da yake, duk wannan latsa laplop da yake hankalin sa na can duniyar tunani ina James yaje, dan shi har yanzu yaki yardan wa zuciyar James criminal ne, duk lokacin kuma daya tuna James sai yaji zuciyar sa ta bada dum dum ya rasa me matsalar, kokarin sake bin diddigin layin James yayi abun mamaki sai yaga layin a kashe bayan a kashe ma an soketa daga hanyar sadarwa gaba 蓷aya, cike da tashin hankali ya ciro wayar sa ya fara kiran layin, kwata kwata layin an suke ta, zaro idon sa waje yayi yana tunanin meke shirin faruwa ne, taya za'ayi ace an soke layin James gaba 蓷aya bayan jiya da daddare lafiya lou layin take, to me ya faru da James 蓷in?.


Yana cikin tunani bai san lokacin da suka isa *Dulles International airport* ba sai da yaga jibga jibgan sojojin sa sun kewaye motar sa da manyan bindigun su, sannan ya farga, sojan daya tu茩o sane ya fita ya bu蓷e masa kofar motar suka tsaya cirko cirko suna jiran fitowar sa


Ko da aka bu蓷e masa kofar motar ya 蓷auki tsawon good 30mins zaune acikin motar kafin ya zuro kafafun sa waje a nitse ya fito ya wuce gaba, jiga jigan sojoji masu ji da lafiya wadda da ka ha蓷u da irin su gara ka ha蓷u da zaki koba komai shi zaki cinyewar lokaci 蓷aya zai maka, sukuma fargana da fa蓷uwar gaban ganin sune zai yi ta sumar da kai kana farfa蓷owa har ka mutu, wayan nan jiga jigan sojoji su 8 suka take wa lion baya zuwa ciki,


Abun mamaki duk wayan nan sojojin mutuwar tsoron lion suke, suna razana jama'a a gari sukuma fuskar lion na razanar dasu yana sanya hantan cikin su ka蓷awa.


Bincike lion yaje yayi a kan wani jirgi James ya hau, ba karamin mamaki lion yayi ba jin cewa jirgin Europeans country ya hau, a Europeans 蓷in ma jirgin kasar Spain ya hau, Spain lion ya mai maita a ransa


Shiru yayi yana tunani abubuwan sun ha蓷u sun cakushe masa yanzu ba binciken a kan James criminal ne ko ba criminal bane ya kama shi, bincike a kan ina James yake me yasa aka soke layin sa daga hanyar sadarwa wani hali yake ciki, shine abun da yake gaban lion yanzu, abun da ya sawa ran sa dai tabbas James yana cikin tashin hankali da damuwa a duk in da yake, kuma yana bukatar taimakon gaggawa, dan baya cikin koshin lafiya ba abanza kirjin lion ke yawan dukan uku uku time to time ba, sannan ga Michael can a gida yana cikin fa蓷uwar gaba hakan har ta hadda sa masa ciwon kai da kasala.


Juyowa lion yayi suka koma cikin motocin su suka musu key suka bar airport 蓷in zuwa gida, yanzu babban damuwar ma shine ya rasa ta ina zai fara bincike a kan James domin bashi da wata maka ko guda 蓷aya da zai ce ga wannan zai ri茩e ya zama masa makami da zai yi bincike ya gano in da James yake.


Kamar yadda jerin gwanon motocin suka fita gida haka suka koma sukayi parking a in da suka taso, sojan daya tuka shi, shiya fito ya bu蓷e masa kofar mota, a wannan karon da sauri lion ya fita zuwa cikin Palo, kai tsaye part nasa ya nufa


Yazo zai hau bene dai dai lokacin Tga zai sauko, a guje Tga ya koma baya ya bashi hanya, dan dama already sun sani idan lion na saman staircase ba mai hawa har sai ya sauka ya tafi


Yana shiga bedroom nasa ya fara aiki gadan gadan dan sanin ina 蓷an uwan sa jinin jikin sa yake wani hali kuma yake ciki, ya manta ma da batun zuciyar sa na zargin James ya dukufa aikin neman sa kawai.


Misalin karfe sha 蓷aya na rana zaune suke a palon kasa gaba 蓷ayan su ban da lion dan shi ba'a sa shi ma a lissafin su saboda kwata kwata baya shiga cikin su, idan yazo waje ma saboda tsoron sa lalla蓳awa suke su gudu, kuma ba dukan su yake ba ba zagin su yake ba, wannan fusataccen fuskar nasa suke mutuwar tsoro da kuma kwarjinin da Allah ya masa,


Wani sojane ya shigo cikin palon pastor na biye da shi a baya, ma'ana sojan yayiwa pastor jagora zuwa cikin palon kenan


Da murna dad ya mi茩e yaje ya taro pastor sai dariya yake, 蓷aure fuska Michael yayi yana hararar pastor kamar yaje ya sha茩e sa yake ji, shikuwa pastor sai washe baki yake, wai ya biyo sahu yaji ko lafiya two weeks basu zo church ba, daddy ya yi imani da wannan pastor nasu sosai jikin sa sai kerma yake ya shiga bawa pastor hakuri, cike da isa pastor yace to ba damuwa yanzu dai su shirya su wuce church 蓷in tare da shi tun da yau Friday akoi Church, nan fa Michael yace pastor bai isa ba shi babu in da zai je kuma daga yau ma ba zai sake zuwa church ba har ya mutu, nan fa rigima ta kauri, pastor yace zai tsinewa Michael daddy jikin sa sai kerma yake yana hawaye yana rokan pastor yayi hakuri karya tsinewa Michael, shi kuwa Romeo yana part nasa ya dukufa wajen neman ina 蓷an uwan sa ya shiga.


Ganin pastor ya saka daddy kuka hawaye shar蓳a shar蓳a ne yasa Michael ransa ya 蓳aci ya sakarwa pastor wayan nan mayun kwarin nasu na Triplets, ihu pastor ya fara yi yana birgima a kasa, saboda tsanar da Michael yayiwa pastor har da kara masa da 茩udan zuma yayi, Tga, John, Jay suna ganin Michael ya sako kwarin nan sukayi ta kan su dan sun 蓷an蓷ana a baya basu ji ta da蓷i ba, uncle Herry ma ba'a barshi a baya ba wajen gudu, kafa me naci ban baka ba, ai a miliyan kowa yayi part nasa, bayan sun shiga part nasu ma sai da suka kara da danna wa kofofin key dan karma kwarin su biyo su.


Iya pastor kawai kwarin suka farma, daddy ya tsorata sosai Allah sarki shi damuwan sa kada pastor ya tsinewa Michael rayuwar sa ta lalace shi yake wa kuka, amma dan iskanci irin na Michael ana neman masa sauki wajen pastor ya kara laifi kan laifi ya sakar wa Pastor wannan bala'i mai kama da tashin duniya.


Daddy na kuka gwanin ban tausayi 蓷an tsohon nan, haka ya haura sama da gudun ya nufi part 蓷in Romeo dan ya kira shi yazo ya dakatar da kwarin nan karsu kashe pastor, dan yayi ta rokan Michael, Michael yace ba zai dakatar da su ba sai dai su kashe pastor 蓷in.


Ganin daddy na kuka ba karamin 蓷agawa lion hankali yayi ba, a sukawane ya mi茩e ya taro daddy yana tambayar sa lafiya, cikin kuka daddy ya sanar da shi abun da Michael ya aikata, rai a matukar 蓳ace ya zaunar da dad saman bed nasa sannan ya nufi Palo, daman ga damuwa sun masa yawa ga batun James ga bincike a kan asibiti masu sai da koda da sassan jikin maza, ga bincike a kan kontenan mai 蓷auke da mata daya kama jiya, abun ya ha蓷e masa lokaci guda


Yana sau茩a palo rai a matukar 蓳ace ya 蓷auke Michael da wani gigitacen mari wadda yasa Michael zubewa kasa a kan gwiwowin sa yana ganin wasu taurari masu hasken gaske suna gilmawa ta cikin idon sa, saboda azaban zafin marin ma ya kasa kuka, daman hausawa na cewa duk ciwon da akewa kuka bai kai ciwo bane, idan ya kai ciwo neman kukan ake a rasa, to wannan ma hakane Michael dai ya nemi kukan sa ya rasa


Romeo kuwa bai kara bi ta kan ba dan sauri yake aiki na gaban sa, dakatar da kwarin yayi sannan ya koma sama da sauri, dad kuma yana zaune in da Romeo ya zaunar da shi.


Allah sarki pastor ya jama kan sa bala'i duk fuskar nan tasa ta sunduma luhu luhu kamar an hura palo palo, abun ka da fatar Bature jikin sa yayi jajir kamar jini da kyar da kyar yake fitar da numfashi.


A 蓳angaren Michael kuwa good 40mins ya 蓷auka a wajen zube a kan gwiwowin sa kafin ya samu marin Romeo ya sake sa, sai lokacin da marin ya sake sa ne ya samu damar fitar da zafafan hawaye daga idon sa, da kyar ya mi茩e ya fice daga palon, bai 蓷auki mota ba ya fice daga gidan da kafar sa, yana tafiya yana hawaye yana tunanin yau shi Romeo yayiwa wannan marin gaskiya dole ya bar musu duniyar baki 蓷aya tun da basa son shi, da wannan tunani ya hau babban hanya wadda manya manyan motocin ke wucewa wai shi zai mutu, yana tafiya yana hawaye, duk motar da tazo da kyar take iya kauce masa, sai zagin sa wasu drivers 蓷in suke idan suka kauce masa da kyar, shi kuma ko ajikin sa dan yace mutuwa zai yi kawai tun da ba mai son shi, Allah sarki bawan Allah matsalar daga kwakwalwan sane ba daga shi bane


Wata mota kirar Mercedes-Benz ne ta taho a guje ba tare da ta lura da shi ba ta kwashe sa, ji kake kiiiii gam, sai jinin Michael ya wanke glass 蓷in gaba na motar, da kyar driver motar ya iya taka birki, nan take jama'a suka cika wajen, motocin dake wucewa duk suka dakata saboda ha蓷arin da akayi, driver da ya buge Michael 蓷in ne ya fito da gudu duk da shima yaji ciwo da jikin glass 蓷in motar dan glass 蓷in ya tarwatse kaca kaca, sai dai shi bai mutuba a iya goshi yaji ciwon.


Duk da cewa gaba 蓷aya jikin Michael yayi ca蓳a ca蓳a da jini hakan bai hana jama'ar dake wajen su gane daga family William jacop yake ba, duk wani halitta mai rai dake wajen babu wanda bai tsorata ba lokacin da sukaga diamond watch na Triplets a hannun Michael, dan duk wanda ya kwana ya tashi a Washington DC to dole zai san da wannan agogon a hannun The general of the army Romeo, sun tsorata sosai, an rasa mai karfin zuciyar kiran Family William jacop a waya a ranar da su an buge 蓷aya daga cikin yan gidan da mota kuma ya mutu, dan ko ina jini ke zuba daga jikin sa.


Daga karshe dai motar asibiti suka kira ya zo ya 蓷auki gawar Michael dan kowa na tsoron a fara jin maganar daga bakin sa, gara suji zancen daga asibiti zaifi


Yau saboda tsoron da jama'a kewa Romeo an rasa mai karfin zuciya da dauriyan kiran over over'n cikin gidan William kai abun dai babu da蓷i ko ka蓷an.


Allah sarki Michael ba zan iya ganin tashin hankali da dad da lion zasu shiga ba idan suka samu labarin mutuwar ka, dan haka mu koma Nigeria mu le茩o wata kila kafin mu dawo anyi jana'izar Michael.


馃挒KADUNA STATE NIGERIA馃挒


Zaune Su Umaisha suke wajen gaban department nasu Aafia suna hira sama sama ita da Aafia


Babu ko sallama Rufee ta kariso wajen, da sauri Aafia ta mi茩e ta rungumo ta tana fa蓷in "Rufee ya mukaji da hakurin rashin Amal" hawayen munafurci Rufee ta fara yi tana fa蓷in "Wlh ji nake kamar na mutu nabi Amal yanzu ma saboda ke nazo school nan, nazo na baki maganin nan ne sai na koma ana can ana zaman makoki" Allah sarki Aafia da yake ba yin kan ta bane sai ta kar蓳a maganin da Rufee ta kawo na zubar da cikin Aunty, kuma daga nan Abbi zai tsane ta, sai murna Aafia take Abbi zai tsani Aunty ya koreta daga gidan, ita kuwa Umaisha yar ba runa ko ajikin ta dan da zaman Aunty a gidan da babu duk 蓷aya ne a wajen ta bata da matsala da hakan, sai kitsawa Aafia mugun abu Rufee take, nan Aafia ke sanar da Rufee'n zuwan daddyn Jelly gidan su, ko ka蓷an Rufee bata ji da蓷i ba musamman ma da Aafia tace mata daddyn Jelly zai hana su fita da ko wani kaya sai atamfa da kuma hijabi, ba haka Rufee take so ba, ita tana son ne ta koyawa Aafia bin maza dan haka sai ta fara shirya yadda zasu yi da daddyn Jelly.


Suna tsaka da wannan zancen nasu ne kamar daga sama, sukaga wani handsome guy ya diro wajen ya danki hannun Umaisha, ita kan ta Umaisha bata gane Akil 蓷in ba dan ya canza sosai ya kara girma ya kara tsawo da cika yayi bul'bul gwanin ban sha'awa, daman Akil ba baya ba wajen kyau, duk da ita ma Umaisha 蓷in ta canza dan shakara uku ba wasa ba hakan bai hana Akil gane taba, dan Imran na tura masa hotunan ta, shi kuma Imran wajen Irfan yake samun hotunan nata.


Kokarin kwace hannun ta tayi dan bata gane saba kwata kwata musamman dayayi shigar kananan kaya abun ba'a magana, wani mahaukacin mari ya sakar mata wadda yasa ta game ko wanene, cikin fushi yace "Kina matata ne zaki fita da wannan 蓷an iskan shiga ko? To yau zan koya miki hankali sai kin yi nadama wlh" sai da yayi magana sannan Aafia ta gane wanene, da farko ta 蓷auka wani saurayi ne daban har ta fara kamuwa da son shi dayake basu da aiki sai fa蓷awa soyayya da kyawawan maza, ita kuwa Rufee baki ta sake tana kallon Akil taga kyau nan take taji ta kyatsa da shi kuma tana son shi amma ba da aure ba da iskanci kawai dan ta sawa ran ta Abbin su Aafia kawai zata aura bayan ta gama barba蓷ancin ta da tamba蓷ancin ta a titi.


Cak Akil ya 蓷auki Umaisha kamar yar baby ya sa蓳ata a kafa蓷ar sa tana ta bubbuga masa bayan sa tana fa蓷in "Ka sauke ni bana so" bai saurare taba ya wuce wajen motar sa, yana zuwa yayi wurgata gidan baya na motar ya shiga gidan gaba ya datse marfin motar tare da tada motar da gudun gaske ya figeta suka bar cikin school 蓷in, sai wani hucin 蓳acin rai yake, kamar shi ace matar sa ta fita da wannan kaya kai ina dole yayi maganin ta yau, makarantar ma daga yau anyi cancel na shi ba zata sake zuwa ba, sai saka zancen zuci yake a zuciyar sa yana zuba uban gudu da mota.


Ganin Akil ya tafi da Umaisha ne yasa Aafia ta nufi motar ta da sauri dan tabi su taga ina zasu je, sai tambayar ta Rufee take waye Akil? Aina yake? Shima a School 蓷in nan yake ne Amma ina Aafia bata bata amsa ba dan hankalin ta a tashe yake burin ta kawai ta isa wajen su Akil, da gudu itama ta ja motar ta tabi bayan su ta bar Rufee tsaye a wajen,


Juyawa Rufee tayi tana fa蓷in "Tun da kin saka maganin a jakar ki ai bukata ta tabiya shi kuma guy 蓷in can ko ki fa蓷amin wanene ko karki fa蓷a sai na nemo 蓷an gidan uban waye ne dan na ji shawarar sosai ya kamani gaskiya" sai surutu take har ta isa wajen tsohon motar Irfan da Abbi ya bata ta shiga itama ta bar school 蓷in.


Akil kuwa kai tsaye gidan su ya wuce da Umaisha sai ihun rashin kunya take masa tana maganganu marasa kan gado, hakan ba karamin fusata shi yake ba, yana parking a parking space na gidan su ya fito ya 蓷auke ta kamar yar baby sai zagin sa take, bai kula taba ya wuce cikin gida, a palo yaci karo da Ammie su tana zaune, da sauri Ammie ta mi茩e tana tambayar sa wace ce wannan ya 蓷auko


Ina hankalin sa baya jikin sa part nasa ya wuce kawai, da sauri Ammie tabi bayan sa cike da tashin hankali, ita da take zaune take jiran anje 蓷auko shi a airport ko ina kuma ya samo yar mutane oho masa, tana tafiya tana zancen zuci kafin ta isa bakin part nasa, tuni ya shige ya murzawa kofar key, tsayuwa Hajiya Umaiya ko in ce Ammie tayi tana 蓷an bubbuga kofar tana kiran sunan sa, amma ina ya shige can cikin bedroom nasa


Yana zuwa yayi wurgi da Umaisha saman gado tana kokarin tashi ta gudu ya sake mai data, yasa kafa 蓷aya ya take mata hannaye dan kar ta tashi, a fusace ya cire kayan jikin sa duka yayi wurgi da su gefe, ya rage daga shi sai Short, hayewa saman gadon yayi ya damkota, Ammie na tsaye a bakin kofa tana buga mashi kofa, amma ina baya jin ta.


Jin Umaisha na kuka ne yasa Ammie ta tsorata dan tasan halin Akil sarai baya son reni tun yana yaro, idan ka rena shi to ba abun da ba zai iya aikatawa ba, son girman bala'i gare shi


cikin sauri ta koma palo ta 蓷auko wayar ta, takira Abba ta sanar dashi abun da yake faruwa, shima Abba ya tsorata sosai yace yayi nisa amma ba zai wuce 1h ba yana zuwa, amma kafin nan Hajiya ta dakatar da Akil dan basu ma san ko yar waye yaje ya sankamo ba, sai zare ido Hajiya take.


To jama'a ta ko ina ba sauki Washington DC Triplets suna can cikin tashin hankali gashi shima Akil yana neman 蓳ata komai, bari dai mu le茩a daular mutuwa mu dawo kila a can mu dace mu 蓷an samu sassauci, amma idan ba haka ba akoi matsala, wannan tashin hankali dame yayi kama馃ズ


馃懝DAULAR MUTUWA馃懝


Wani irin turnukin bakin tur蓳ayan kasa ne ke tashi kamar guguwa, gaba 蓷aya girman Daular mutuwa sai da ko ina ya kara蓷e da wani masifaffen duhun bala'i, ga wani iska mai karfin gaske mai karfin 蓷aukan 蓷an adam sama abun gwanin ban tsoro, wasu muryoyi mara sa da蓷in ji masu bata amo mai sauti ne ke tashi daga fadan Queen, sai juyawa gaba 蓷aya gidan yake yadda kasan ba daga kasa a ka yi ginin ba sai ka rantse da Allah a saman iska gidan yake saboda yadda yake juyawa, wannan guguwa mai bala'i karfin gaske ne yasa gaba 蓷aya wayan dake cikin gidan kowa ya shige cikin 蓷akin sa


Ihun wasu halittu masu kama da zakuna ne ya fara tashi a cikin gidan mai bala'i sautin do蓷e kunnen 蓷an adam


Duk wannan duhun da iska da guguwa duna na tsaye a tsakiyar part nasu, yadda kasan an dasa shi ko motsi bayayi ya tsaya kekam


kamar daga sama Rimsha ta fa蓷o gaban sa, tana fa蓷owa yayi saurin sake tsafin nasa ya duka gaban ta yana kiran sunan ta


Yana sakin tsafin nasa kuma cikin kankanin lokaci gidan ya fara washe wa, sai dai kuma me, nan fa jiga jigan matsafan Queen suka biyo sahu dan basu barin bashi


Ganin yana yin gidan ya fara canzawa alamar jiga jigan mutanen Queen suna zuwane yasa duna mi茩ewa da sauri ya ri茩o hannun Rimsha ya mi茩ar da ita sai nishi take da kyar da kyar, dai dai lokacin Ayla da Kausar suka fito dan sunga gidan ya 蓷an wastsake


Ganin Rimsha yasa suka kwasa da gudu sukaje suka rungume ta, itama ganin su ya kara mata karfin jikin ta, gidan nasu kuwa sai kara ri茩i蓷ewa yake zuwa jawur kalan jini dan dama ita Queen kalar jini ce shiyasa komai nata yake ja kamar jini


Wasu irin halittu ne suka bayyana a tsakiyar wajen masu bala'i girman gaske wadda zasu iya ha蓷iye dan adam kamar paracetamol, wayan nan halittu su shidda ne suna da kafofin guda hu蓷u kamar damisa, sai dai kafofin nasu kanana ne jikin su yafi kamar basu girma, munin wayan nan halittu kawak ya isa ya kashe mutun idan ya gansu, gadan gadan wayan nan halittu suka nufi su Rismha yayin da su Barbushi suke biye da wayan nan halittu a baya


Ganin haka yasa duna yaja hannun Rimsha da gudu ita kuma tana ri茩e da hannun Ayla yayin da Ayla ke ri茩e da hannun Kausar, da gudu wayan nan halittu suka rufa musu baya, suma su Barbushi suka rufawa halittun baya


Duna ya 蓷an yi gudu a cikin gidan mai nisa dasu Rimsha kafin ya tsaya dai'dai wajen wani katon gunkin Queen tare da sakin hannun Rismha ya caka hannun sa cikin kasa da iya karfin sa yana ihu ya 蓷ago wata kofa ya bu蓷e wajen, cikin sauri yace da su Rimsha ku fi ta wannan hanyar idan kuka fara gudu karku tsaya kuma karku juyo baya, kuyi gudu ku ceci ranku, ni nasan kashe ni zasu yi ba zan rayuwa ba, amma dai ki sani ina son ki ba zan iya bari su kashe ki ba dan haka ki gudu, ya kai karshen maganar tare da fitar da wani 蓷an gora mai 蓷auke da ruwan tsafi yace "Idan kuna da rabon tsira in kuka kai kofar karshe na hanyar nan, ki bu蓷e wannan ruwan ki zubawa kofar ka蓷an zata bu蓷e sai ku fita, ragowar ruwan kuma ki ajiye wata rana zai miki amfani ku gudu" sosai su Rimsha suke hawayen rabuwa da duna musamman ma da sukaji yace yasan kashe shi zasu yi sai Rimsha taji wani irin duk babu da蓷i a jikin ta


Ganin ta tsaya shiru taki tafiya ne ga kuma wayan nan munanan halittu sun kusa cin musu hakan yasa duna ya turata ta cikin ramin mai kama da rijiya


A tare Rimsha suka fa蓷a da Ayla da Kausar dan suna ri茩e da hannu juna


Yana turasu wayan nan Halittu na isowa wajen, ri茩i蓷ewa shima yayi ya koma irin su suka fara gwabza fa蓷a a tsakanin su, sai dai daya ke suna daya sai suka fara dukan sa suna ji masa rauni abun tausayi, su kuwa su Barbushi bayan su Rimsha sukabi dan su kamo su su cinye su 蓷anye, dan ba zasu barsu su karya musu tarihin gidan Daular mutuwa ba, a tarihin Daular mutuwa duk wanda ya shiga baya fita ya shiga kenan sai a lahira.


Su Rimsha kuwa gudun cetan rai suke, tsabar gudun da suke basu san lokacin da suka saki hannun juna ba, kasan cikin ramin duk kasusuwan jikin 蓷an adam, sai suke musu kafofin su kashin yake jini na zuba, duk da haka basu damu ba, sun daure suna ta gudu.


Kamar ance Rimsha ta juya, ta manta duna yace karsu kuskura su juya kome zai faru da su, tana juyawa sai taga babu Ayla iya Kausar ce kawai, ihu Rimsha ta saki wadda ya sa Kausar dakatawa da gudun da take tare da juyawa, a guje Rimsha ta nufi hanyar komawa Daular mutuwa dan ba zata iya tafi ba tare da Ayla ba, itama Kausar bata da za蓳i dole tabi bayan Rimsha dan su gudu tare su tsira tare. Tashin hankali


Abun da ya faru shine lokacin da suke cinkin gudu Ayla ta taka wani kashin mutun mai bala'i tsini ya fasa mata kafa, hakan yasa ta fa蓷i kasa, taki yin ihu tayi shiru dan bata son ta dakatar da su Rimsha har azo a kama su dukan su, tafi son ko ba ita ba wani daga cikin su ya tsira, kashin ya fasa mata kafa sosai ta yadda ba zata iya gudu ba har su Barbushi suka cin mata a wajen, shine suka kama ta, Barbushi ya goyata a bayan sa ya ci-gaba da bin su Rismha, ga kuma su Rimsha sun juyo suna tinkarar su.


Wayyo ni jikan mutun hu蓷u gaba 蓷aya ta ko ina ba sauki, zuciyata ba zata iya jure ganin wannan azaba da my Rimsha take ciki ba.


Masu karatu nan na kawo karshen Book 1 wato The beginning kuma shine free, yanzu zamu shiga The struggle masu son ci-gaba da karanta Book nan ku hanzarta kuyi payment naku dan wasan yanzu zai fara, ya kuke ganin wannan cakwakiya, ya kuke tunanin rayuwar lion zai kasan ce bayan mutuwar Michael da 蓳atar James?!!, Ya kuke ganin anya Rimsha zata tsira kuwa? Dan ita da kan ta ta juya ta koma Daular mutuwa ga kuma su barbushi 蓷auke da Ayla a kan hanya suma suna tinkaro ta!! Yaya Akil zai kare da Umaisha? Meke shirin faruwa tsakanin su?! Anya Abbi zai bawa Akil auren Umaisha kenan? Ya makomar cikin Aunty? Shi zai sube kuwa? Yaya rayuwar Jehan zai kasan ce? Yaya makoman Jelly da Abbo? Yaya makoman Musharraf a gidan Dr William jacop? Gashi dai ya sa hannu a takarda zai yi zaman 4 years, gashi mai tausaya masa wato James baya nan ya 蓳ace!! Wanene Alhajin dake bibbiyar Aafia?!! Yaya bakoman baba da Mustapha a Daular mutuwa?!! Anya lion zai yafewa mum 蓷in sa kuwa?! Anya akoi wanda zai iya rusa Daular mutuwa kuwa?!!!! Shine wace ce ma Queen?!!! Waye ya kafa Daular mutuwa?!!! Menene kama sudin kafa shi?!! Anya kuna ganin Jehan zata iya aikin restaurant har ta biya Ibraheem ku蓷in sa?!!! Ina James ya tafi?!! Shine sace sa akayi ko menene?!! Abbo zai auri Jelly kuwa?!!! Idan ta kasan ce ya Imran zai yi?!!! Cakwakiya ziryan domin samun amsoshin ku dole ku kasance da alkalamin *PRINCESS TEEMA*


Domin ci-gaba da karanta book 蓷in *TRIPLETS* ki hanzar ta kiyi payment naki 500 Naira ne only 馃憣3167987863 Musa Fatima Zahra first bank, masu Opay bank kuma *** Musa Fatima Zahra opay bank, sai ku turo shaidar biya ta wannan number ***, kada ki bari a baki labari dan yazu wasan zai fara, na barku lafiya Much kauna 馃グ



Share fisabilillah 馃憦


To masu karatu sai mun ha蓷u gobe idan mai dukka ya kai馃お


馃挒Star Lady馃挒