FreeArewaPen original
TRIPLETS (YAN UKU) BOOK 1 CMPLT
- 1views
- 18chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
THE WRITER OF DUK KARFIN IZZATA💪 TRIPLETS👊🔥 RAWANIN ZALINCI 🔥(CROWN OF INJUSTICE 🔥) THEN NOW ZAKUNA BIYAR (FIVE LIONS)
Sample · Episode 1-2-3
*_💋 TRIPLETS 💋_* *_( ROMEO )_* *Story & Written* ⬇️ *Star Lady*The writer of*DUK KARFIN IZZATA* And now*_💋 TRIPLETS 💋_* *_( ROMEO )_*_Assalamu alaikum warahmatullahi taala wa barkatuhu masoyana masoyan *DUK KARFIN IZZATA* masoyan Hiyana da Brigadier general Safras ina muku fatan alkhari da godiya mai tarin yawa ba zan taɓa mantawa da kuba har kullun kuna rai na ya Allah ya tsaremin ku daga sharrin duk wani abun halitta_. Share fisabilillah👏👏Mai neman karin bayani ya min magana ta wan nan number *** Please iya *** ban da kira 💋THE BEGINNING 💋 Let's get startedEpisode 1-2-3 KATSINA STATEUnguwar farin yaroMisalin karfe 4 na yamma anguwar tayi shiru babu wani motsin kirki kyakkyawar yarinya ce Chocolate colour doguwa tana da kyakkyawar fiska ɗan ma dai dai ci mai ɗauke da dogon kyakkyawar hanci mai tsini har baka ga manya manyan dara daran idon ta masu design na kifi farare ne tas kamar madara masu ɗauke da dogayen gashin ido kamar wadda tasa eyelashes bakin ta ɗan karami dai dai da face nata lallausan laɓɓan ta launin pink color, lips nata nasama design of heart ne tana da baƙi lallausan saje kwance a gefen lalausan kumatun ta lallausan kwantaccen bakin gashi siɗif a goshin ta kamar na larabawa tana da gogayen yatsun kafa masu ɗauke da kunba (farce) farare tas kamar madara sanye take cikin blouse gown pink color mai bala'i kyau ta sanya ɗan karamin hijabi baki a kanta a shekaru bazata wuci 13 years ba kallon ɗaya zaka mata ka san tafito daga gidan hutu da jin daɗi amma sai dai ga fuskar ta ɗauke da bushesshen hawaye alamar tasha kuka. Rike dake da matches (ashana) a hannun ta kyakkyawar kafar ta na sanye cikin kyakkyawar flat shoe baki kalan hijabin ta kyakkyawar gaske ce dan idan nace zan tsaya zayyana muku kyan yarinyar nan to sai mu kwana mu wuni bamu gama ba dan ta ko ina ta haɗu.Sauka tayi daga kan titin da take tafiya ta keta ta cikin wani lungu taci gaba da tafiya tana tangal tangal alamar ta gaji. Dai dai zata shiga wani kwana wani matashin saurayi yace "Jimana ƴanmata" Juyowa tayi tana kallon sa zaune yake cikin motar sa kofar motar a buɗe ya zuro kafafunsa waje, Ji tayi kamar kar taje sai kuma ta tuna da zancen mum ɗin ta in da take cewa "Ba kyau wulakan ta ɗan adam dan baka san in da zaka haɗu da shi gaba ba" tuna hakan ya sanya ta nufesa tana ɗaure fuska. Da ga ɗan baya ta tsaya da zazzakar voice nata tace "Gani nan" tayi maganar rai a ɓace fitowa yayi daga cikin motar ya juya gabas ya juya yamma lungun babu kowa shiru cikin sauri ya zaro hand...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.