Free page 4
🦋🐾 *BADRIYA* 🐾🦋
A lady with concealed gender (MX)
~Storie and written by~
*~Unknown Author💅🏻📖~*
*Da sunan allah mai rahama mai jin kai ina wa allah godiya daya bani ikon kawo muku wanan littafin na BERDRIYA fatan zaku Bini sannu a hankali dan jin mai labarin yake tafe dashi ina fatan yadda allah yasa na fara lafiya allah ya bani ikon gamawa lafiya😍🤲🏻*
*~PAID BOOK 300~*
~Little note!!!~
*Ban yadda wani ko wata ya juyamun labari ta kowacce irin hanya ba littafin BADRIYA mallaki nane sanan ka kaggen labari ne bata yadda zaiyi kama da tarihin ki ko labarin ki domun ban yishi dan cin zarafin wani ko wata ba do mun bada shawarwari ko wani korafi kofa abude take fatan za'a kiyaye nagode🙏🏻*
*FREE PAGE* 4
*بسم الله الرحمن الرحيم*
murmushin shima baban ramla yayi sanan yace atoh wai in ban manta ba dai babbar yarka bilki ko shekara sha 15 bata rufe ba bare nace takai aure shine nake tinanin wata ya
yar dariya malan yay yace kaji kafa wato sigowa birni ya mantar dakai yadda ake aurar da yara sanan kamanta yadda kai naka auren ne,in banda abuka yarinya yar shekara sha 13 ma a karkara ta jima da aure in akai sa'a ma saika stince ta da juna biyu in abun ya jin kirta ma kenan toh bare kuma bilki dake da 15 toh bama bilkin ko biba bace badriya ce zan aurar
badriya dai malan sule badariya dai wadda na sani kokuwa
wanna karan dariya malan sule yay sosai sannan yace itafa yar wajan stohuwar matata data fita
toh naji amma malan mai yasa sai badariya ita da take kanwa kuma karama acikin yayan naka sa'ar ramla ce fa koma nace ramla yata yanzu shekarunta 10 cip kuma kasan ramla ta girmewa badriya ko ina laifin bilkin ko ma biban
fuskar damuwa malan sule yasa ganin amininnasa na niyar yimasa bore,yace kasan yarinyar nan gata ga yadda take ko sanan kaf gidan ita kadai ce ba mahaifiyar ta sai ko mansura da kanin ta da haule ta gudu da yayan ta sai ko nadiya allah jikan rai toh abun da matan nan nawa da yayan su suke mata gawara ace ma siyar da ita nai da zamanta shiyasa da suzo neman iru nai tinanin basu badariyan kodan fitar da ita daga halin kuncin da take ciki ko abbinci sai dagaske suka batada banda aekace aekacan su dana yayan su
Toh toh naji amma su mutanan ka fada musu karamar yarin yace kuma sun amince
Eh wlhi mungama magana da suma harma ganin ta sun yi🤥nidai nace kuji karya lol
gasu wlhi mutanan kirki da dattako kaga dubu dari biyar suka bani yanzu haka sukace ayi hidimar biki sannan a dau kudin sadakin aciki nafada musu ni bani da kudin kayan daki nan kusa sai suka ce ba wata damuwa abasu yar kawai in an kwana biyu zasu bada kudin lefen sai ae mata siyayya
Baban ramla ya jinjina abun duda yasan san kudi dakuma yadda malan ke neman kudi ido rufe amma zai bada kyayyawar sheda a kansa kan haram da kuma ha'inci ba halinsa bane sanan ga kuma dalilan daya basa dan haka yay masa fatan alkairi da fatan a daura lafiya
tare sukaje masallaci suka sanar sanan suka wuce suka siyo goro da su alawa,cikin dan kankanin lokaci malan ya kira du wanda yaga dacewar yasan da bikin ya shaida musu
daga nan kuma kayan abinci niki niki samfur samfur malan ya saya har kofar gida ta sauke masa inda yaran unguwa suka dunga dauka suna shiga dashi ba abunda bai siyoba da taimakon amininsa baban ramla hatta da su kayan miya ruwan fiyo wata dadai sauran su
Ledar karshe ta cefanan malan tare da malan suka shiga gidan inda ya tarar da mata da yayan su a staye ana kalan abinci yayin da kananun yaran kuma suke ta tsalletsallen murna a bunsu
Kallan staf malan yake wa iyalan nasa sosai yake kallan su kamar mai san sanin wani abu game dasu kan ya dauke kai yana fadin jumma a kwashe kayan nan akai kicin ku kuma bilki mai ya hanaku tafiya makarantar yamma keda yan uwanki.
malan mai tsangaya ne yace mu dawo gida wai bama biyan kudin laraba ba.
toh ae yayi sai ku wuce kuyi wanka kuje wajan iliya tela kuce nace gaku ya gwada ku yanzun nan harsu ismail.
yeee!!!! Yeee!!! Yeee!!!
yaran suka dau ihun murna jin ance a gwada su yau wacce rana tinda suka ji batun gwaji su kasan sabon kaya za'ae musu
Sukan sunji dadin su ceware daya daga chikin yaran masu murna
matan kuwa su uku duka na staye mamaki nasan kashe su sun manta yaushe rabon da shinkafa kwano ma tazo gidan sunaga tin jumma na amarya kuma in sun lissafa daidai yau kimanin shekara biyu kenan kwatsam yau sai gasu da buhun shinkafa har guda biyu ga taliya da mai ga kuma kayan miya harda sabulan wanki dana wanka kai hatta gero da masara ansiyo nan banza lipton da basu saba dashi ba shima gashi sai kuma ya kara kashe su da mamaki jin wai yara suje a gwada su kai abun kamar a mafarki
bayan yaran sun fice suna murna sannan malan ya juwo gun kazaman matan nasa da suke nan yadda ya barsu tin safe cike da takaici yake kalan su haka gidan yake koya ce mutanan gidan haka suke in dai magana ta tsafta ce daga su iyayan har yaran zero ne babar zero na kuwa
A kullun malan ya kalli kansa yana kuma mamakin yadda yaje ya auro wadan nan mata samfur daya kamar wanda a kaiwa baki iya kyau malan sule yakai akira sa da mai kyau dan cikekken buzu ne cikinsa da wajansa dan kuwa ko yanzu da shekaru suka dan tafi sanan talauci yay masa ram in ka kallesa a kallo na far ko ba abunda zai hana ka kalan asalin kyansa dake bayyane ya rasa ya akai ya auro su dan ko da can da arzikin sa wlhi kauda kai yay cike da bakin cikin su dole zai kara aure gaskiya bayan bikin nan murya a cushe yace ku biyoni daki ya fada yana nufar fokar dakin sa na chikim gidan
toh toh suke cewa har suna gware wajan bin bayan sa
Jumma amarya da uwar gidan malan wato ummusalma ne suke ta bangaje kafadar juna wajan shiga dakim kamar wasu yara hannu ta ukun tasa ta raba stakiyar su ta wuce batare da tace musu cikanku ba hafsatu kenan in ka neman kazama da jin kai kazo wajan ta koda yake ba laifinta bane ance kowani guntune keda fadin rai toh na hafsa har yaso yafi karfin tsayinta
ba yan ko wacce ta zauna a inda yay mata malan ya gyara zama tare da nuna musu alewa da goro sannan ya dora da fadin wannan da kuke gani na daurin auran yata ne wan da….
Wacce yar malan hafsatu da itace mai ya babba wato bilkisu tai stagal din yin maga jin wata magana wai aure toh yo duka duka bilkin nawa take ma
Ko kallo bata ishi malan ba ya dora da fadin gobe in allah ya kaimu juma'a za'a daura auran bayan sallah sanna agoben yan uwan ango zasu tafi da amaryar su so na riga dana kira du wanda nasan ya kamata yasan da bikin ta bangare na saura kuma in kuna da wanda zaku gayyata sai ku sheda musu kayan abinchi kuma na bikine abunda ya rage sai ana amfani dashi a gida
Malan kenan kana ta mana wani jawani akan abunda bamu sani ba kamar yadda uwar bilki tace wacce yar ce haka zaka aurar kai dai ba yan'uwa akusa ba bare nace su zaka yiwa kara dan dai du cikin su bilki ba wadda ta kai aure
Mai yasa bakwa jin ribar zance ne ummu ku komai naku sai ya zamo daban hafsatu wannan kumburar da kike inda ma masu neman auran bilki sukace da ba abunda zai hana na basu ita kumburar ki ba abu da zata hana bare ma ba yar ki bace badriya ce dangin mahaifiyarta suka turo da manemin auranta sun gama komai nasu achan namu daurin aure ne kawai sai kuma shedawa jama'a cewar an aurar da itan (ni zogale kuji wata karya irin ta malan,)
Badriya dai malan jumma amarya tace tana kallan sa allah na tuba malan yarinyar da ko shekara goma bata cika ba ake maganar aurar wa toh allah bada sa'a
mu namu ido ne atoh ummu ta chafe zancan jumma amarya
Hafsatu kuwa cewa tai toh allah kauta maganar kuma ka aurar da bilki bada sanina ba ko aminta tata ba zance ne kawai malan kaima ka sanni sarai tana kai wa nan ta kade zanin ta da niyar tashi.
Koma ki zauna rasa kunnya ban gama ba jingina tai da kofa tana kallan sa ala mun bawani zama da zata karayi
Dauke kai yayi kan ya dauko yan dubu dubu ya irga kowacce ya bata dubo 20 yace gashinan wann na kayan fitar bikin kune sai ku samu kusa sabibin kaya saboda bakin jama'am kan wni yace bakin ciki kukema yar chikin ku sannan ya kara auno wasu dubu talatin din yace wannan kuma kudin cefanan kune da za'ai na karbar yan allah sanya alkairi kowa ranar girkinta saita yi amfani dashi zaku iy tafiya
Huf hf suka fuce ba ba godiya bare ala sanya alkairi🙄afili yace toh allah kauta kusa albarka karkusa aure ne dai sai an daura kuma lafiya ya zata zauna wato da kunjo siyar da ita nai da inaga dije zaku saki da magriban nan
awaje kuwa duda ba hadin kaine dasu ba amma haka suka hadewa in gulmarsu ta tashi yanzu ma hakance sun hade dan yin gulmar tasu
Jumma tace ayi dai mugani kowa naji ya san kudi kawai suka gani dangin ballagazar stohuwar matar nan tasa (maman badriya)
Barsudai wlhi ayi dai muganibin tusa zata hura wuta ni bakin chikina dan wankin kashin su jamil da wankin su shike nan na rasa mai mun su auran nan ni aka cuta gaskiya gashi yar nan bilki du yadda naso sata abu ba yi take ba cewar hafsa maman bilki
Laifin kine uban wa ya hanaki ki hora ta itama kamar yadda kika hora ita badriyan shiyasa a kace in zaka gina ramin mugunta gina dedai da kai.
Nan fa masifa ta kaure tsakanin maman hafsa da ummu daga fadan yar maganar nan .
Su jumma amarya dai kade zanin ta tai tayi daki tana yan wako kinta tana irga kudaden ta.
Malan da ya fito fita sallar magriba ya gansu agun suna yabama juma magana sai haurawa juna suke kamar zasu dambatu ta gefen su yazo ya wuce ko kanzil bai ce musu ba yo shi dan iskane zai staya ya kakar da miyan bakin sa kansu karshe su hadu su zage sa aw yaci maga nin zama dasu wlhi
binsa kawai da kallo sukai sai kuma suka juwo suka zabgawa juna harara kowacce ta wuce dakinta
Malan sule kenan shida iyalansa masu abun mamaki, *Waye malan sule*..💅
_Karku manta kuyi sharing a group's group's dinku na WhatsApp nagode da kasancewar ku tare dani taku har kullun_
*The unknown author💅📖*