FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Free page 1
🦋🐾 *BADRIYA* 🐾🦋A lady with concealed gender (MX)~Storie and written by~*~Unknown Author💅🏻📖~**Da sunan allah mai rahama mai jin kai ina wa allah godiya daya bani ikon kawo muku wanan littafin na BERDRIYA fatan zaku Bini sannu a hankali dan jin mai labarin yake tafe dashi ina fatan yadda allah yasa na fara lafiya allah ya bani ikon gamawa lafiya😍🤲🏻**~PAID BOOK 300~*~Little note!!!~ *Ban yadda wani ko wata ya juyamun labari ta kowacce irin hanya ba littafin BADRIYA mallaki nane sanan ka kaggen labari ne bata yadda zaiyi kama da tarihin ki ko labarin ki domun ban yishi dan cin zarafin wani ko wata ba do mun bada shawarwari ko wani korafi kofa abude take fatan za'a kiyaye nagode🙏🏻**بسم الله الرحمن الرحيم*Kamar yadda mukai da kai tin a farko Alhaj buba kudin daka fada bai kai na dau ya guda na baka ba,saboda abu na farko banma sanka ba bansan mazaunin kaba in akai duba da ribar da kace shima bai kai dalilin da zaisa na dau yarinya na baka ba dan mutun ake magana ba kaya ba dan haka ka dai kara wani abu sai na duba nagani.Kayi hakuri malan sule amma ni iya abunda zan'iya badawa kenan miliyan hudu da dubu dari tara kai kanka kasan tafiyata mai nisace sannan in na tashi komawa bani kadai zan koma ba dan dole na cire kudin *** shanta da kudin motar ta har allah ya kaimu inda zan mika ta kasan ma dan anriga da ansan yarinyar da aka turoni dauka ne da wallhi yata ta kaina zan bada kodan na amshe wadannan makudan kudaden da kuma sauran kudade masu zuwa dan iya masu aikin gidan ma kadai a wata na farko da fara aekinsu indai kayi yadda ya dace to tabbas duwani makusancin ka wahala ta dauko karewa masa,bare kai yadda aka zabo sunan yarka tin acan kasar ai kasan abunda yafi aikatau zatai,dan haka du yadda kaga ya dace kayi nidai daga haka bazan kara komai ba dan ribar gaba taka ce bata kowa.ya kare maganar cike da gajiya ganin kusan awa na hudu kenan suna abu daya shifa har mamakin malan sule yake dan tin kan suzo nan saida sukai bincike akansa alamu na nuna baya daya daga cikin mutane masu san zuciya ko son abun duniya shiyasa sukai zatan zasu sha wahala wajan fahimtar dashi da kudi hakan yasa suka kaiyade yawan kudin amma yadda malan sule ke nuna zalama akan kudin kamar ba malan sulen da aka basu labari ba.Dan muskutawa wanda aka kira da malan sule yay yana sosa gemunsa hadi da yin mici mici da ido yana kara lissafa ribarsa a abunda yake shirin aikatawa mai kama da san zuciya. Saida ya gama yan tinane tinanensa kan ya dago yakara kure alhaji buba da ido kamar maisan sanin asalin gaskiyar batun ta idonsa.kau da kai malan sule yay sannan ya dora da fadin nagane toh amma indai hakane dole ni ina da yan wasu sharidai wanda karbar kudinku bazai hanani gindaya muku suba in kun amince zance ya kare in kuma baku amince ba saidai nace ku kara gaba Shuru d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.