#27
FANSA KO 茦IYAYYA?* 馃挃
*漏锔廇untiMamee*
_Page 27_
Kallonta kawai yake baice komaiba, sai can ya numfasa da fa蓷in "bayan wannan kuma fa?"
Kanta ta girgiza alamun ba komai ba tareda ta 蓷ago kan nata ba dake du茩e .
Wani numfashi ya sauke da fa蓷in "Ni abinci na tambayeki ba abin rayuwa ba, amma dukda haka bazan bari maganarki tabi iska ba ki bari nanda wata talatin da hu蓷u (34 months) ki sake zuwarmin da bu茩atar hakan ni kuma zan kwatanta miki adalci koya yane" yayi maganar idanunsa a kanta
蓷ago kanta tayi tana kallonsa cikin mamaki "ban fa fahimci abinda kake nufi ba" ta fa蓷a cikin rashin fahimtar zancen nasa.
Gashin girarsa ya sosa da 蓷anyatsansa manuniya "saboda so nake har sai kin yi yaye sai mu sake maganan" ya fa蓷a still idanunsa cikin nata da take neman 茩arin bayani kan kalamansa.
蓷an yamutsa fuskarta tayi alamun 茩osawa da maganganunsa tareda kauda kanta gefe tana jinjina girman rainin wayonsa a zuciyarta, tayaya zai tambayeta ta fa蓷i duk abinda takeso da wanda bataso, ta fa蓷i masa kuma ya 茩aryata ta da fa蓷in shi abin ci yake nufi amma zai mata wai wata banzar alfarma nan da 34 months ta 茩ara tunti蓳arsa da zancen irin rayuwar nan tata a hannunsa take.
Juyowa tayi cikin 蓷an fusata sakamakon ri茩o mata hannu da taji yayi.
"sai magana ta biyu, Please ki bani iya tarihinki kawai bana waniba, ni just labarin shekaru biyar da suka gabata a rayuwarki zaki fa蓷amin"
Shiru tayi kamar mai Nazari can ta numfasa da fa蓷in "i promise you Nan da 34months zan fa蓷a maka bayan na sake zuwa da tawa bu茩atar bazan gusa daga wajanba zan fa蓷amaka, just ka adana tambayarka har zuwa lokacin ka sake zuwar min da bu茩atar hakan" ta fa蓷a itama idanunta cikin nasa.
Wani killer smile yayi ha蓷ida shafa sumar kansa yana 茩ara nutsa idanunsa cikin nata this evil wife of him sai ya girgiza kansa kawai tareda 蓷aukan hannunta dake cikin nasa yakai bakinsa ya sumbata, tana shirin yin magana Naja ta shigo da sallama, 茩o茩arin 茩wace hannunta take amma ta kasa saima 茩ara kaiwa bakinsa da yayi ya 茩ara sumbatar hannun wanda sautin sumbatar ne yasa Naja ta ankare da sauri ta ajiye abinda ke hannunta kan gado da fa蓷in "ga wayarki Aunty, Mummy ta Kira" fitt tabar 蓷akin kamar mara gaskiya.
"Yanzu dan Allah mene ma'anar hakan idan an fa蓷a maka magana kace anyima rashin kunya saboda cin zali da 茩arancin imani" ta fa蓷a a zafafe.
Idanunsa ya lumshe ya bu蓷e su lokaci guda a kanta sannan ya matso dab da ita sosai batayi auneba taji bakinta cikin nasa, duk yadda taso 茩watar kanta ya gagara hakan yasa ta 茩yalesa ya gama abinda zaiyi, jin yana 茩o茩arin latsa mata jikine yasa tayi saurin ri茩e 蓷ayan hannunsa da hannunta 蓷aya daya rage dan 蓷ayan ya ri茩eshi gam cikin nasa hannun.
tana ri茩e hannun ya fisge tareda ri茩e nata dukkan hannuwanta suka dawo cikin nasa hannun, saida ya tsose bakin tas sannan ya zare bakinsa daga nata ya cikata tareda komawa gefe ya jingina da jikin gado yana sakin numfashi.
"Allah yayi maka fiyeda yadda kayimin" ta fa蓷a tareda share hawayen idanunta.
Yana daga jinginen ya waigo da kansa gareta tareda sauke dukkan birkitattun idanunsa a kanta
"Zare idanunka bazai tsoratani na茩i fa蓷an abinda ke raina ba, kaje kasa likita ya rubutamin sallama dan Kanada wata muguwar manufa taka ta daban a kaina toka sani ba tsoronka nakeji ba kanacin darajar masu daraja ne amma wallahi duk sanda kawaicina da biyayyata ta 茩ure zakasha mamakina ba ka蓷an ba dan wallahi sai kayi daka sanin sanin mai kamada irin sunana ballantana ni kaina" ta fa蓷a cikin masifa da tsiwa
Kallonta kawai yakeyi yadda ta runtse idanu tanata fa蓷a shi bama wannan ne a ransa ba, shi idanun nasane a kanta amma rabin hankalinsa na wani waje na daban, tunaninsa yanaga yadda zai samu annual leave insa ne, hankalinsa ya kasu kaso biyu, ko ya 蓷auka yanzu suyi rainon cikin tare kafinnan cikin yayi 茩wari ko kuma ya bari saita haihu yayi mata zaman da蓳aro, tun 蓷azu a asibiti yake wannan tunanin ya kuma gaza samun mafita, amma zuciyarsa tafi karkata daya bari saita haihun.
茦arar wayarta ce da Naja ta ajiye mata kan gado ta fargar dasu, daga abinda kowanensu keyi.
茦o茩arin mi茩ewa takeyi yayi saurin dakatar da ita tareda ni茩ewa ya 蓷akko wayar ya amsa kiran ha蓷ida 茩ara mata a kunne, 蓷auke idanunta tayi daga mugun hararar da take watsa masa tareda ri茩e wayar amma dan neman magana saiya 茩i sakin wayar , sharewa tayi danjinn muryar Mummy nayi mata sallama.
Dukkan wata shagwa蓳a da Allah yayi mata ta tattaro ta ha蓷e su waje guda da fa蓷in "Mummyyyy tun asuba ina asibiti amma ko kizo dubani"
"Kiyi ha茩iri daughter na kira wayarki bakya nan amma yanzu insha Allah gamunan zuwa da Auntynki Farida zata kawoni, ki fa蓷a min abinda kikeso naci na tawo miki dashi"
A shagwa蓳e tace "Ni wallahi Mummy garin kwaki nakeson ci sai irin kayan 茩auye da ake rabawa a gidan biki idan na rakaki kuma a tawomin da motana Mummy"
Idanunsa ya ware sosai a kanta ganin yadda take zuba shagwa蓳a kamar wata yarinya, duk haukan Naja sai yaga wannan ta fita koda yake shi dama yariga ya da蓷e da sallama lamarinta.
"Insha Allah komai kikace hakan za'ayi Aminiya zan siyomoki komai sannan zanyi driving car naki ma dawo a Napep"
"Na gode Mummy na gode sosai Allah ya tarwatsa aniyar duk wanda yayi sanadin rabuwarki da Dady"
"Ba wanda yayi sanadi daughter 茩addara ce ta fa蓷awa Dady saidai muyi masa addu'a amma nikam bana zargin kowa kuma kema ina yawan nausar dake kan hakan"
苼ata fuska tayi da fa蓷in "sai kun 茩araso" sannan ta kashe wayan.
Bin wayar Mummy tayi da kallo tareda sauke Ajiyar zuciya tana girgiza kanta. "Gaki harda result mai kyau amma har yanzu kin kasa goge komai? Shirmen banza kenan" Mummy ta fa蓷a a fili tareda nufar farida data bari a palo zaune ita ka蓷ai.
Shikam murmushi yayi kawai ha蓷ida janye wayar daga kunnenta yana 茩ara saita idanunsa cikin nata da fa蓷in "kinsan idan an kawo miki abubuwanda kika lissafa wa Mummy tsaf zan iya badasu ga mabu茩ata na maye gurbinsu da nawa ko?" Ya tambaya idanunsa kafe cikin nata
茦an茩ance idanunta tayi akan nasa tana masa wani irin kallo can kuma sai ta waro idanun tunawa da tayi shi蓷in baban babanta ne wajan rashin mutumci hakan yasa ta saki fuskarta tareda 蓷auke 茩wayar idanunta daga kansa, yawu ta ha蓷iye sannan ta 蓷akko gorubar ta data koma gefe takai bakinta.
sumar kansa ya shafa tareda mi茩ewa ya fara tafiya cikin izza da isa.
da harara gefen ido ta rakashi harya fice daga 蓷akin, gyara zamanta tayi ta cigaba da cin gorubar ta kaman ba gobe.
kai tsaye waje ya fita nan 茩asan layinsu inda ake Saida fruits da drinks ya siyo.
Koda ya shigo gidan Naja ya nema da fa蓷a mata tayi sauri ta 蓷ora abinci sunada ba茩i daga haka ya bar gidan gaba 蓷aya.
Sai bayan la'asar su Mummy sukazo, Najace taji 茩arar buga gida hakan yasa ta tafi da sauri dan bu蓷ewa dan tanada tabbacin ba茩in da za'ayine.
Bazata ta蓳a mancewa da fuskar Mummy ba, dan ranarda sukaje 蓷aukar amarya kallon 茩urilla tayiwa kowa na gidan ga kuma Aunty farida da suka ha蓷u washegarin biki, hakan yasa cikin fara'a da girmamawa ta tsugunna har 茩asa ta gaidasu tareda basu hanyar wucewa.
Cikin sakin fuska suka amsa Mummy ce ta kalleta da fa蓷in "taimaka idan zaki iya tura gate innan ki turamin zan shigo da mota"
Da sauri ta mi茩e ta fara kiciniya ganin haka Aunty farida ta taimaka mata suka zuge gate in.
Bayan sun shigo cikine Naja ta shiga 蓷akin Binazir, a zaune ta sameta kan sallaya idar da sallarta kenan ta shigo
Cikin 蓷oki tace " Mummy sunzo suna palo"
da sauri ta mi茩e gudu tasoyi amma saitaji jikinta yayi mata nauyi hakan yasa ta fasa tareda tafiya cikin sauri.
Dariya Naja tasa sannan ta fito daga 蓷akin ta nufi kitchen.
Tana zuwa palon ta fa蓷a jikin Mummy ta rungumeta tareda sakin kuka "kwana talatin da biyu ban gankiba Mummy" ya茩e kawai Mummy takeyi Dan itama ji tayi zuciyarta ta raunana.
Naja ce ta 茩araso da sallama hannunta 蓷auke da babban tray ta ajiye gaban su Mummy.
Sannu da 茩o茩ari sukayi mata itadai murmushi tayi da barin palon.
Zare jikinta tayi daga Mummy tana share hawayenta tareda kai dubanta ga Aunty farida.
"Ina wuni Aunty sannunku da zuwa" ta fa蓷a lokaci guda
Harara Aunty farida ta wurga mata da fa蓷in "ina mugu yake? Sai ga muku da aki gaskiya bai kyauta ba" cikin jimami
"Hmmmm bari kedai Aunty" ta fa蓷a tsakaninta da Allah, dan bata fahimci kan maganar ba abu dai 蓷aya ta sani kalmar mugu kuma ta gane wa take nufi amma sauran zancen ta watsar da sune.
"Kedai farida akwai zubda girma yanzu meya kawo wannan zancen?" Mummy ta tambaya cikin takaici, shiru tayi bata ansaba hakan yasa Binazir fara bawa Mummy labarin ciwon nata tun daga zuwansu gidan Umma har zuwansu asibiti da irin kulawarda su Umman suka bata.
Godiya sosai Mummy da farida sukayi tareda nuna jin da蓷insu kamar Umman na wajan
Basu jima sosaiba Mummy ta mi茩awa Binazir key da fa蓷in "sa茩onki na ciki, mu zamu wuce" ta fa蓷a tareda mi茩ewa tsaye haka itama Aunty farida.
Rau rau tayi da idanunta "kinsan Allah idan kikayi mana kuka ba zamu sake zuwaba" Aunty farida ta fa蓷a cikin jin haushi
"Farida mene haka ne wai" Mummy ta fa蓷a a 茩age dan dagaske batason irin yadda takewa Binazir in.
Ta蓳e baki Aunty farida tayi tareda fita daga palon
Kamo hannun Binazir Mummy tayi da fa蓷in "rabu da zancenta zamu dawo insha Allah, kuma gobe zan kaiwa Dady ziyara zan fa蓷a masa wannan dadda蓷an labarin, nidai abinda nakeso dake shine ki kiyaye lafiyarki, banda yawan fita dukda nasan idan ba wajan Dady ba bakida wajan zuwa, kuma naji da蓷in yadda kikewa Naja hakan yayimin Allah ya barku tare ya kuma 茩ara ha蓷e kawunanku da zuciyoyinku"
"Uhummm" kawai tace, dan idan tace Ameen hakan na nufin da kanta tayiwa kanta mugun baki dan muddin zata amsa da Ameen kenan zamanta da Naja daidai yake da zamanta a gidan 蓷anuwanta, itakam bata wannan fatan, ita yanzu burinta bai wuce Allah ya kawo sanadin 茩arewar zamanta a gidan ba. dan bata fatan ko ka蓷an takai wata goma sa蓳anin shida yake ambaton wata talatin da hu蓷u. batun kiyaye lafiya kuma ita duk zatonta saboda wannan zazza蓳in da tayine ake jaddada mata yanda zata kula da lafiyarta.
Janye hannunta da Mummy tayi daga cikin natane yasa ta dawo tunaninta tareda karkatar da wuya.
Hanyar Waje Mummy tayi hakan yasa ta bita ji take kaman tayi kuka amma ta danne zuciyarta.
Jingine jikin mota suka tadda Aunty farida tana waya.
suna dabda isa bakin gate ne sukaga an bu蓷e gate in.
Shine ya shigo hakan yasa ta tamke fuskarta, yana 茩arasa shigowa ya zube gaban Mummy Yana gaisheta kansa a 茩asa
"Munafiki" ta fa蓷a cikin zuciyarta tareda mamakin yadda ya wani maida kansa na Allah gaban Mummy Dan ita tunda take dashi bata ta蓳a ganin yayiwa wani irin wannan girmamawan da yayiwa Mummy ba.
Ta蓳e bakinta tayi tareda kauda kanta gefe
Cikin surukantaka Mummy ta gaidashi da 茩ara jaddada sa茩on godiyar ta zuwa ga Umma
茒ago kansa yayi ka蓷an ya kalli inda take tsaye sannan ya maida kansa 茩asa.
bai tashiba har saida su Mummy suka fice daga gidan sannan ya mi茩e tareda nufota.
ganin hakan yasa tayi saurin nufar motar ta, ta bu蓷e dan 蓷akko sa茩onta har jikin motar ya bita sannan ya tokare jikin marfin da ta bu蓷e
"Da kika kawo wannan abin kika ajiyemin a gida ce miki akayi ni banda itane?" Ya tambaya idanunsa a kanta .
Fitowa tayi daga cikin motar hannunta 蓷aukeda manyan ledoji, kallo 蓷aya tayi masa ta watsar tareda fara tafiya cikin isa da ta茩ama. "Idan ka gama kallon motar ka rufemin" ta fa蓷a a raine
Kallonta yayi tareda jinjina kansa yana jinjina wula茩ancinta, rufe motar yayi a hankula tareda biyo bayanta, jin kamar alamun motsinsa ne a bayanta yasa ta waiga bayanta, ganin shine yasa ta zabura tareda kwasa da gudu ha蓷ida watsar da kayan hannunta ta nufi 蓷akinta kai tsaye tareda fa蓷awa kan gado tana haki
Tsayawa yayi yana kallon zallar hauka da rashin hankali, huci ya fitar tareda shigowa palon ya nufi 蓷akinta.
Naja dake zaune a palon bayan gyara shi da tagama yi ta zauna sai kawai ganin Auntyn ta tayi ta shigo da gudu. Zaro idanu tayi tana kallon 茩ofar 蓷akin nata dan tuni ta shige ciki ita kuma batada masaniyar dawowar yayan nata.
Shigowarsa ne yasa ta fahimci ma'anar gudun, murmushi tayi tareda girgiza kanta saikace wata babba dan zuwa yanzu ta fahimci Auntyn tata akwai rashin kunya. Mi茩ewa tayi ta fito waje dan shan iskar yamma anan taga kayanda Binazir ta watsar, tsugunnawa tayi ta tsince mata na tsinta , dan wasu sun fashe irinsu agwaluma da casheuw.
Har cikin 蓷akin ya bita, a kwance ya sameta hakan yasa shi takowa har bakin gadon tareda kiran sunanta a kausashe idanunsa a kanta.
"BINAZIR"
Gabanta ne taji ya buga dan batasan da shigowarsaba sai saukar muryarsa a cikin kunnenta.
Tashi tayi zaune tareda 茩o茩arin 蓳oye tsoronda ya ziyarci zuciyarta
"Bazan lamunci wannan gangancinba wallahi, ai haukane ki dinga gudu kamar wadda batasan ciwon kantaba to Allah kikayimin asara bazan 茩yalekiba" ya fa蓷a a harzu茩e.
Galala take kallonsa ganin ya ta茩ar茩are yanata zuba masifarda batada ma'ana a wajanta.
Baki ta ta蓳e tareda 蓷auke kanta gefe
Hakan ba 茩aramin 茩ular dashi yayiba cikin tsantsan 蓳acin rai yace "Allah duk sanda haukanki yasa kikayimin gangancin da kika zubarmin da 茩waina dake cikinki zakisan ni mahaukacine na gaske" ya fa蓷a tareda barin 蓷akin cikin fushi.
*Contact me 馃憞
****
*Comment*
*Vote*
*Share*
*Follow me on *Wattpad@*AuntiMamee*