FreeArewaPen original
FANSA KO ƘIYAYYA
- 1views
- 44chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A down Fall of a man is not the end of his life
Sample · 01
FANSA KO ƘIYAYYA?* 💔*©️AuntiMamee*Free pagesBISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM_Page1 _ DARMANAWA GANDUN SARKI A hankali motar ke tafiya kai kace matuƙin cikinta dole akai masa wajan tuƙata. Har motar ta gifta tareda danna horn daidai gaban wani katafaran gida, sai kuma ta dawo a slow.Glass in motar aka zuge anan fuskar wata haɗaɗɗiyar matashiyar budurwa ya bayyana wadda a ƙiyasi na shekarun haihuwa, zata iya kaiwa shekara 22.Iya duban fuskarta da zakayi, zai tabbatar ma da kyakykyawa ce ajin farko wadda hutu da jin daɗi ya bayyana a fuskarta. Kallon mahaukacin dake zaune a jikin ƙarshen katangar gidansu tayi. tana hankalce kusan sati biyu kenan da wanzuwar sa a wajan, tun bata lura ba har ta lura da wanzuwar sa a wajan. Kallon sa kawai takeyi tana nazartar sa, kana ganinsa kaga mahaukaci ziryan amma ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.