SHEIKH IMAM 🌹

5

by @autarmama

🌹 SHEIKH IMAM🌹



By


YAR LELEN ROYAL STAR



Page.....5




8AM


  Kamshin turaren Viktor &Rolf Flowerbomb Haute couture ne ya fara ziyartar hancin gaba daya mutanen da suke cikin parlourn, kafin cikin natsuwa ya fara saukowa daga sama.

Daga d'azun zuwa yanzu ya kara wata Kamala, ko don kayan da yasa wanda ke karawa mutum girma da kwarjini ne a idon mutane.ya yi kyau har ya gaji da kyau.




   Sanye yake da Jallabiya fara kar, sai babbar riga mai kama da Alkyabba irin ta manyan Malamai , masu ji da ilimi both Arabi da boko, kudi, kasaita, kyakyawan hiraminsa da maka-wuya ya zauna daram a kansa ya masa wani sahihin kyau, kafarsa sanye da takalmin fata Mai kyau Wanda kallo daya zaka masa k'asan cewar an kashe kudi sosai kafin samunsa,tsintsiyar hannunsa daure take da Rolex watch Mai tsadar gaske, fuskarsa na ta furta da annuri sosai.


 

    Kansa a kasa ya sauko kasan benen, gaban Ummie ya zauna tare da gaisheta, Amsa masa ta yi tana murmushi, kafin wani ya kara magana Asrat ya fito daga dakinsa, yana gyara lins din da yake kokarin sawa, sai dai ya kasa.



   Yana tura baki ya karaso ga Ummie, mika mata hannun da lins din yay tare da cewa "Ummie sa min wannan", ya fada yana kallon Sheikh,Cikin sha'awa Sheikh din ya furta " kaga sakalalen Ummie,lins din ma sama ake yi", ya fada fuskarsa na bayyanar farin cikinsa, duk da cewar har lokacin fuskar a haɗe take, sai dai ta dan saki , alamun da yake nuna zallar Jin dadinsa .




   Murmushi duk suka yi, Asrat ne yace "Ayya Ummie na ma manta ban fada miki ba, d'azun saura kadan Sheikh da ya fasa miki kwakwalwar jinjirinki", ya fads yana daura kansa akan kafadarta, shafa kansa tayi tana Yar dariya, shi kuma Sheikh dan ware idanunsa yay yana Jin abun da yake fada.



   Jujjuya kai yay, yana son magana ya kasa, duk sun lura da hakan, don wani lokaci da kansa yake tsokanar K'anin nasa, don su yi raha, sai dai Kuma daga an fara magana sai dai yay shiru, wani lokacin miskilanci ke hana sa magana, wani lokacin Kuma rashin sanin abun da zai ce ne.



    Agogon hannunsa ya duba, hakan ne kuma ya nunawa Asrat cewar lokaci na tafiya, shu kuma ya kasa bude Baki balle har ya fada masa ya tashi su tafi, mikewa suka yi, Asrat ne yawa Ummie sai sun dawo har da dan rungumeta yay, amma shi sai dai ya zuba mata idanu, ya rasa abun fada, sai kuma chan yace "mun tafi",cikin so da kauna da kuma tsantsar kulawa tace "Allah ya tsare ya k'are, ya Kuma dawo da ku lafiya", jinjina kansa yay cikin Jin wani irin farin cikin addu'arta garesa, gyara zaman Alkya66ar jikinsa ya fice yana tafiya cikin wani irin taku, na zaratsn Maza masu ji da ilimi , kudi da mulki.



    Kafin ya iso Asrat ya bude masa gaban motarsa kirar Mercedes Benz-class bak'a, sai k'yallin sabuntaka take, shiga yay tare da nade Alkya66ar sa, gefensa Asrat ya zauna, rufe motar aka yi daga waje.



  Motarsu ce a gaba sai wasu fararen Hilux biyu da suke bayansu, sai da suka dai²ta kan motocin akan titi kafin daya daga cikin Escort nasa da yake gaba kujerar kusa da driver ya juyo tare da cewa "Sir, Ina muka nufa ?".




   Jim yay na wasu minutes kamar ba zai yi magana ba , sai kuma ya furta "KTTV (Katsina State Television)", ya fada cikin sanyi kamar Kuma ba shi ya fada ba don hankalinsa ga a daya na kan Apple laptop nasa da take kan cinyarsa.




   kai tsaye kan titin k'ofar Kofar Durb'i suka hau, daga nan suka hau na kofar 'yan d'aka, basu jima suna tafiya ba suka yi parking a babban filin parking na KTTV.



    Escort nasa ne suka bude musu kofar motar, da bissimillah ya saukar da kafarsa ta dama, kafin ya zaro jikinsa daga motar, kamar yarda yay haka shima Asrat yay, a tare suka fara d'aga kafafunsu suna ajiyewa har suka karasa cikin farfajiyar gidan TV'n na katsina gaba daya wato KTTV in da suka zo domin amsa gayyatar da aka musu, kafin su karasa gurin da sauri wasu manya daga cikin masu aiki a gurin suka taho domin tararsa ciki kuwa har da manager gurin gaba daya, cikin natsuwa suka gaisa, tare da masa jagora, kai tsaye cikin d'akin shirye² aka kai sa, babu b'ata lokaci suka fara abun da ya tarasu don kar a jaa lokaci da yawa, kasantuwar ba nan ne kawai inda zai je ba......Kwance take kan makeken bed nata da yaji shimfid'a ta Alfarma, da manyan zannuwan gado Yan Saudi, barci take cikin natsuwa, daga ganin yarda take sauke numfashin zaka san barcin ba karami dadi yake mata ba, fuskar nan a yalwace, ita ba murmushi ba sannan Kuma ba kamar yarda take a kullum ba, zara²n eyelashes nata sun kwanta akan kumatunta dogaye da su, lips sun yi wani irin kyau sai shining suke gwanin sha'awa.


 

   


   Kamar a mafarki taji ana ja mata duvet din da ta lulube jikinta saboda tsananin sanyin ACn da yake ratsa dak'in wanda sanyin har ya yi yawa, amma ita sam bata jin sanyin don kuwa da tana jinsa da tuni ta kashe.

Bata ita tashi ta ga Mai ke faruwa ba sai ta ci gaba da barcinta don ita a zatonta mafarki ne take yi, har aka gama yaye duvet din bata sani ba.




   Kyakyawar surar jikinta ce ta bayyana, sanye take da wasu shegun kayan barci na Elegant Lace V Neck Nightgown, da ya bayyanar da gaba daya surar jikinta, rigar doguwar ce Mai sharara bata wuce iya ciniyoyinta ba, gefe da gefen rigar an tsagasa, bayanta duk a bude daga gurin kugunta ne kawai aka dan yana wani net a jiki, sai daga chan sama tsakiyar bayanta aka yi wani Dan zare² wanda ya zagayo har ta gurin hammatarta , sai yan siraran hannuwa da aka mata.



    Tun daga babbar yatsar kafarta ta ji wani irin sanyi na biyo mata har izuwa tafin kafarta Mai laushi da santsi, abun bai tsaya ba sai da ya hauro kan cinyarta, haka yay ta tafiya tana Jin yarda yake haurawa jikinta, ga wata masifaffiyar shafa da ake bata ta ko ina, wani irin numfashi ta fara saukewa, da sauri², da dan nishi k'asa ² .



     Bata gama sarewa da abun ba har sai da ta ji an yaye mata Yar nightgown din da take jikinta an mata sama da ita, pant din da ta sa har kan ciki aka ja zuwa k'asa, cikin wani salo ta ji an zura mata yatsa a cibiyarta, wani irin shidewa tayi cikin wani irin Yana yi Mai wuyar fasaltuwa, daga nan kuma taji ana mata tafiyar tsutsa daga kan cibiyarta har izuwa kan kirjinta da babu bra sun tsaya a tsaye cas² kamar zasu tsule idon mai kallonsu.



    Yakice rigar da yake jikinta aka yi, nan kuma illahirin surar jikinta ta bayyana, jibgegen k'ugunta ne ya bayyana, ga hips nata da ya wani baje, lafaffen ciki gareta wanda gani daya ba zaka yi tunanin tana cin Abin ci ba ma, tsananin yarda yake a lafeda manyan breast masu matukar daukar hankali, shape dinta irin Mai daukar hankalin nan ne, Mai daukar hankalin lafiyayyen namiji.



    A wannan karon abun da take ji ya girmewa kakarta, an kai stage din da ba zata iya mai da kai ba, don wata Fitinanniyar tsotsar take Jin ana bawa ko wane lugu da sak'o na jikinta, wanda ya tayar mata da wani azababben feels, cikin wani yana yi, ta fara mik'a, tana matse jikinta, idanunta a lumshe ta fara taune lips da shshita , da sauri ta bude jajayen idanunta a lokacin da ta ji bakin mutum kan nata bakin ana mata wani azababben kiss, idanunta ne suka sauka akan fuskar Layleerh, rumtse idanunta tai da azababben karfi,cikin sauri ta wantsakalar da ita a kanta, tare da mik'ewa, duvet dinta ta ja tare da nannade jikinta da shi, mikewa tsaye tai , kai tsaye ta nufi band'akin, gurin shower ta tsaya tare da kunnawa, da sauri² ruwa ya fara sauka a kanta, bata damu da yawan ruwan da yake zuba ba, ba kuma ta damu da cewar ruwan ne mai matsukar sanyi ba , haka ta tsaya yana dukan cikin kanta, rumtse idanunta tayi tana Jin yarda ruwan yake dukan kanta .




     Ta jima ruwan na dukan tsakiyar kanta, kafin ta kashe shower ta fito a ban dakin, karamin towel ta dauro iyakarsa ciniyoyinta, haka ta fito tana tafiya a hankali, dafe da mararta da take Jin ta dan kumbura gashi kuma tana mata azababben zafi.




   Tsareta da idanu Layleerh da take kwance tayi ruf da ciki tai, inda Layleerh take kallo ta kalla, gani tai towel dinta ya zamo daga kan kirjinta wanda hakan yay sanadiyar bayyanuwar saman kirjinta, bata damu da ta gyara ba haka ta ci gaba da tafiya, gaban karamin fridge dinta da yake chan gefe ta karasa, gorar Cfresh table watar ta dauka.





  Haka ta karaso gefen bed dafe da mararta, zama tayi gefen da bedside drower take, ajiye ruwan tayi a samansa, tare da budewa, wasu jerin tablets ne suka bayyana, sun fi kala Ashirin, a hankali ta fara daukarsu daya bayan daya tana dubawa da b'alla, har ta gama b'allarsu duka, watsasu tai tare da bi da ruwa ta hadiye.



   Pillow ta gyara, tare da hayewa kan bed din, nad'e k'afa daya kan daya tayi, tv ta kunna, wata channel da ake Nigerian film ta sa, anan kuwa ta tarar da suna wani film na saurayi da budurwa, suna ta tsotse²n lips din juna da shafa jikin juna, kara karfin ACn da yake dakin tayi bata damu da sanyin da d'akin ya dauka ba da kuma wanda take kara shawa kanta , sai ta kishingida.




 

   Dawowa jikinta Layleerh tayi, tana kokarin zame mata towel din da yake daure a kirjinta.....Duk yarda yaso ga k'in dadewa a gefen TV'n amma abun ya faskara, bayan gabatar da shirin da aka gayyacesa domin yi, sai kuma aka bawa mutane damar kira, anan fa aka fara kira, duk kuma wanda zai kira fatawa yake nema, tun yana amsawa, har ma dai ya fara gajiya, sai a hada tambayoyi biyu ukku a masa, kafin ya samu zarafin Amsa daya, ya riga da ya gaji, daga yana yin yarda yake motsawa, da yarda yake magana, har ma da yarda yake lumshe idanunsa kad'ai ya isa fasalta maka yarda ya gaji, dama gashi ba gwanin magana ba, sai wani yatsina fuska yake, in kuwa zai yi magana sai yay ta tsantseni yarda kasan da ya furta kalma daya za'ace maganarsa ta kare.



  

   Duk yarda ya so Squeezing time Amma hakan bai yiyu ba, hatta da Asrat da yake chan gurin wasu ma'aikata mata da tun zuwansa gurin suke ta fira, da tsokanarsu duk ya gaji.




    Shigowa gurin da ake gabatar da shirin yay, cikin gajiyawa,ya dubi Sheikh Imam, sai Kuma ya kalli a Agogon hannunsa, cikin nuna gajiyawa, ya Dan turo bakinsa, Yana sa hannunsa a forehead nasa, duk yana yin da yake ciki SHIEKH IMAM, yana gani sannan kuma yana lura da shi, ganin yarda yake ta b'ata fuska, tun yana biyewa Abokan maganarsa har ya daina saboda gajiya, sai dai ya zuba musu idanu yana kallonsu.



   

   Shima Uban gayyar Yana ciki amma Yana lura da su, a baya sai ya ringa tunani Anya akwai wanda ya fi Asrat surutu kuwa ?, Sai gashi yau ya gansu, kuma ma abun mamaki da ban haushi wai mata ne, matan da aka sani da shiru ². Kawar da zancen yay a ransa, ganin suna niyyar yini a gurin yasa, cikin natsuwa yace "Subhanakal-lahumma wabihamdik asshadu an la'ilaha illa ant astaghfiruka wa-atoobu ilayk........




Comments

Share



***




YOUR YAR GABAN GOSHI 😂.



YAR LELEN ROYAL STAR.....