FreeArewaPen original
SHEIKH IMAM πΉ
- 1views
- 41chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
proud to be Writer
Sample Β· straight from the story...
Cikin wani irin yana yi Mai kama da yana yin da ke nuna kan mutum ya kwance, ko baya cikin hayyacinsa, take buga kanta a jikin bed din Asibitin..bude kofar room din aka yi , kamshin turaren Viktor&Rolf Flowerbomb Haute couture Mai sanyi da kamshi Mai sa natsuwa, ya karade gaba daya gurin, ganin yarda take buga kanta a jikin gadon da yiyuwar zata iya illata kanta,cikin natsuwa ya karasa gareta, kafadarta ya rike tare da dagota, idanunta da suka chanja kala suka yi jaazir ga kwayar cikin idanun tayi wani irin Baki sannan ta kara girma sosai, , idanunsa ya nutsar cikin nata, zame hannayenta tai daga rikin da yay mata, wata iriyar rungumai ta kai masa, ta rik'esa sosai tana sauke wani nakastaccen numfashi na wahala da zalama, kafin ya janyeta a jikinsa yaji ta fara lasar masa gefen fuska da harshenta, rumtse idanu yay da karfi tare da cireta a jikinsa, duk da Hakan bata sanyi ba, da saur...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.