BA茦ON LAMARI

3

by @autarmanya

*BA茦ON LAMARI...!*馃尮

   { Eternal love }


      *NA*

*AUTAR MANYA*


ADABI WRITTER'S ASSOCIATION


           *003*



Zaune yake akan doguwar kujera wadda ya mi茩e dogayen 茩afafun shi wa蓷anda har sun sauko 茩asan carpet sabida yanayin tsayin shi, Ya sanya yayiwa Kujerar Girma.


Jikinsa sanye da singlet army green ta sojoji sai threeqauter jeans, wanda shigar tashi ta bawa kirar jikinshi ta cikakkun maza damar bayyana.



Hannun shi ri茩e da Tabar sigari Yana zu茩a ya ha蓷a 茩aramin Hadari acikin Falon Kunnen shi ma茩ale da waya wadda yake sauraran Muryar Zainab Budurwar shi wadda aka sanya musu ranar aure nan da wata Biyu masu zuwa.


Dawowar shi kenan daga wajan training 蓷in koyar da dabarun ya茩in da suke wa 茩ananun sojoji, wa蓷anda za'a tura Rinduna Shida kwantar da tarzoma a wani 茩auye dake zamfara Wanda har dashi acikin posting 蓷in wanda shine ya kasance mai jagorancin rindunar farko kasance warshi 茩wararran captain 蓷in soja wanda yasan ta kan dabarun ya茩i sosai.


"Baby yau she zaka shigo Kano ya kamata ka shigo wannan satin Momy nata tambayar ka sabida shirye shiryen auren mu"

Muryar Zee cikin iyayi take masa maganar.


Ya lumshe idanun shi cikin tsananin son da yake mata shima ji yake kamar yayi tsuntsu ya ganshi a kano don ya ganta yau kimanin watanni Biyar kenan baije Kano ba sai dai suyi waya da 拼an gida dakuma Zee 蓷in shi.


"Nima ina ishir war son ganin ki My zee matsalar kawai yanayin aikin namu ne, amman idan kika yi ha茩uri Very soon zamu kasance tare"

Ya fa蓷i maganar cikin dakakkiyar Muryar shi ta jaruman maza.


Kuka ta soma yi masa tana buga 茩afarta a 茩asa cikin yanayin shagwa蓳arta dake 茩ara narkar dashi cikin tafkin Kogin sonta.


"Ni yanzu kenan bazan 茩ara ganin kaba sai kazo Biki fisabilillahi ka min adalci kenan? zuciyata da gangar Jikina son ganin ka suke amman kai ka za蓳i Ka nesanta kanka dani?"


Ta fa蓷a tana turo baki gaba tana zubar da hawayen Missing 茒inshi.


Ya Shafa kanshi tare da aje Tabar Hannun shi bayan ya kashe ta, ya 蓷auko cingam Guda ya jefa cikin bakin shi yana taunawa a hankali sautin muryar shi ke Fita wanda yake bata ha茩uri.


"Kimin uziri My zainab idan kika yi ha茩uri ma kwana nawa ne suka rage mu kasance tare"

Ya fa蓷i maganar Cikin rashin sabo da yawan magana.


Ya jima yana kwantar mata da hankali Cikin kulawa ta musamman wanda ita kuma sai faman Botsare wa take tana zuba masa Complain kala kala Daga 茩arshe ma cewa tayi Zato zo ita ta ganshi In baze zoba shi.

"What! Zainab baki da hankali ne zaki ce zaki zo wajena To mu a tarbiyar mu hakan ba daidai bane ga Yarinya Budurwa, Look zainab Kada ki ga ina lalla蓳a ki kice zaki min sokon ci ranki zai 蓳aci yanzu"


Ya fa蓷a yana kashe wayar Cikin takaici Yasan Zainab tana Masifar Son shi amman bai son son nashi ya zama hauka ba da har take Tutiyar biyoshi lagos Jiyay zuciyar shi na rawa akanta da sauri Ya kori shai蓷an tare da tashi ya Nufi 茩aramin Kicin 蓷in shi ya tsiyayi Coffee a cup ya nufi Bedroom Yana kur蓳a duk yadda wayarta Ke Shigowa cikin tashi wayar Bai 茒aga ba Yama barta a falo tana ta faman Ringing laptop ya janyo tare da zama saman Sopa ya jona cajin laptop 茒in sannan ya kuma Fita ya Koma falo lokacin wayarta Tagama Ringing Ya 蓷auka baibi takanta ba ya shiga Neman Layin mahaifin shi domin su gaisa.

*************


*KANO*

Unguwar Jambulo.

Cikin 茩aton gidan mahaifin Zainab Alhaji Idiris Mai kwano Dattijon arzi茩i Mutumin 茩warai mai taimako Domin Allah Ba domin duniya ta yaba mashi ba.


茦aton Falo ne wanda ya sami damar lashe manyan saitunan Kujerun Royal har Guda Biyar Babbar Mace Zaune A saman One seater tana danna wayar dake Hannunta Hajiya Zahra Kenan Uwar Gida kuma amaryar Alhaji Idiris mai kwano Haifaffiyar Jahar sokoto Mahaifiya Ga Zainab Wadda Zainab 茒in ka蓷ai Allah ya basu a kaf Duniya Duk yawan arzi茩in su da tarin Dukiyar su Basu da wani 蓷a inba zainab ba wadda suka 蓷auki Son duniya suka 蓷ora mata.


Daga Alhaji Idi har hajja zahra mutanan sokoto ne kasuwanci ya kawo Alhaji idi kano wanda yake zaman sa anan Jambulo ya gina 茩aton gidan shi, Wanda kullum gidan baya rabo da jama'a da yake taimakawa Haka zalika matar shi Hajiya zahra bata da matsala ko ka蓷an matsalarta 蓷aya shine taga 拼arta Zainab Cikin damuwa.


Zainab Itama bata da wula茩anta Mutane tana da kirki mati茩a haka in kaga tana wasa da masu aikin su sai ka rantse Ba 拼ar gidan bace gaba 蓷aya karatunta Na likitanci tayi shine a 茩asar Indiya yanzu haka tana a matsayin Cikakkiyar likitar mata a asibitin Malam Aminu Kano Zainab tana da Mugun ku蓷i in ka cire na mahaifanta itama kanta mai ku蓷in kanta ce.


Zainab bata da wata damuwa Ko Matsala a rayuwarta sama da Aikin ta Na asibiti da take dan tana masifar son aikinta , Sai kuma Ahmad wanda ta 蓷auki son duniya ta 蓷ora mishi tana mai wani irin maitar So wanda ji take kamar ta lashe shi ta mayar dashi Cikinta,In kaga zainab tai kuka akan Ahmad ne in kaga Zainab tai dariya akan Ahmad Ne tana Masifar son shi tana mugun jin tsoron shi bata da dama akan Ahmad, Zainab tana da 茩awaye sosai 拼a拼an manya kasancewarta Mace mai son jama'a da kwashe kwashen 茩awaye Shiyasa bata rabo da su ko gida ko Office matsalar Zainab 蓷aya ce tana da mugun Zargi Daidai da ruwa ka bata in bata yarda dakai ba bata sha mace ce mai zargin gaske sai dai Duk zargin nata akwai ta da saurin 蓷aukar shawarar 茩awaye kasancewarta Ita ka蓷ai a gidan su bata da abokin shawara sai Hajiya Babarta wadda take masifar son 拼ar tata tamkar tsoka 蓷aya a miya, Da wuya kaga Zainab taiwa Hajiya laifi sabida bama cika zaman gidan tayi ba sai week end.

Ita ma Hajiyar da wuya kaga taiwa Zainab fa蓷a sai dai in tai abun da baya cikin tsari wannan tana 茩o茩arin kai son nesa tai mata fa蓷a amman ba sosai ba.


Cikin sauri Zainab ta fito daga Cikin 茩ayataccen 蓷akinta harta tana Tuntu蓳e Ta nufi wajan Hajiya mahaifiyarta Jikin zainab sanye ike da riga iya gwiwa da dogon wando kanta babu 蓷ankwali Doguwa ce fara siririya mai far'a da Sakin Fuska.


A jikin Hajiya ta zauna tana Tura bakinta gaba kamar wata 茩aramar yarinya Duk da Zainab ba yarinyar Bace don zata kai shekaru talatin da Biyu aduniya ( 32 ) amman tsabar Hutu da gogewa ya hana a gane yawan shekarunta.


"Yaya akai Abuwata?"

Da yake sunan da Hajiya ke kiranta dashi kenan.


"Hajiya Ahmad Ne ina ta kiran shi bai 蓷auka ba Kodai yana tare da wata Ne?"

Da sauri Hajiya ta 茩wa蓳e mata baki tare da cewa.

"Kull kada na kuma ji kina zargin Mijin da zaki aura, Dan Allah Abu ki dinga rage kishin nan da zargi kina son 蓳ata imanin ki babu fa mai yi sai Allah babu kuma mai hanawa sai Allah"


Kuka Zainab tasa.

"Amman Hajiya danna ce masa zanje nai week end wajan sa zai hauni da masifa dan yaga ina son shi"


Salati Hajiya ta soma tana tafa Hannu 

"Ah dole ya hau masifa yace miki Kin haukace ai a garinku na Shasha shai aka ce ana zuwa wajan wanda ba'a aura ba a kwana ko? tashi ki bani waje wadda bata da girma sai na jikinta"


Zainab ta Rumgume Hajiya tana cewa.

"Hajiyata ban da fushi mana Allah ya Huci Zuciyarki"


Hajiya tace.


"Na kasa gane kanki akan yaron na dan Allah ki dinga kama kanki Ina gudar Miki wula茩ancin 茒a Namiji idan ya gane mace ce tafi damuwa dashi akan shi"


Kuka Zainab tasa tana Birgima a 茩asa wai Hajiya tai mata Baki Ahmad ya wula茩antata.......


*Unguwar 茒an bare gidan*

Amatullahi...........