FreeArewaPen original
BAƘON LAMARI
- 1views
- 50chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
*BAƘON LAMARI...!*🌹 { Eternal love } *NA*AUTAR MANYABisimillahir Rahmanir Rahim *001*Lumshe Manyan idanunshi yayi yana shafo gemun shi a hankali yana jin sautin kukan ta yana tashi ta cikin wayar dake kare a saman kunnen shi.Magana take masa wadda tsabar yadda take masa kuka, ya hana muryarta fitowa."Yaya dan Allah kazo kano, ina cikin matsala babu wanda zai fuskance ni sama da kai yaya, duk yadda kake tunanin matsala ta tawuce nan Yaya ka taimaka mini"Shuru yayi mata tamkar bada shi take magana ba, sai da yaga dama dan kanshi sannan yace."Amatu! ki haƙuri da rayuwa kowa sai da ya fuskanci matsaloli kafin ya kai inda yake son kaiwa a rayuwa, Pls kada ki ƙara kirana kinga ke Matar aure ce"Ƙit! ya katse wayar yana mai fesar da zazzafan Huci ta cikin bakin shi.Miƙewa tsaye y...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.