HOORIYAH

Page 1&2

by @fateyzaahrah

♡ ԋσσɾιყαԋ ♡











𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽



𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷







тԋє ɯɾιтєɾ σϝ


*ʂιʅαɾ ɯαყα*





𝗔𝗡𝗗 𝗡𝗢𝗪






♡ ԋσσɾιყαԋ ♡






Alhamdulillah! Godiya ta tabbata ga Allah SWT da ya bani ikon fara rubuta wannan littafin Allah yasa yadda na fara rubuta wa lafiya in ga ma lafiya Allah yasa ya zama Silar shigar mu Aljanna, Ameen.






𝖄𝖆𝖜𝖆𝖓 𝖈𝖔𝖒𝖒𝖊𝖓𝖙𝖘 𝖉𝖎𝖓𝖐𝖞 𝖞𝖆𝖜𝖆𝖓 𝖙𝖞𝖕𝖎𝖓𝖌







بسم الله الرحمن الرحيم













𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷✍️











𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟏&𝟐










Tun daga nesa kake jiyo tashin kiɗa layin da kiɗan ke tashi na bi Gidaje ne na Alfarma jere reras Wani Mansion ne Babba ya tsaru iya tsari daga ciki ki ɗan ke tashi Mutane ne cike da gidan Mata ne kawai suke ta kai kawo, da gani kasan Biki ake yi.











Daga can cikin gidan shima mata ne dan kam dan sunfi na ciki yawa ma sai maza ƙalilan da suke fita. Wasu mata ne suke zaune a gefe suna Hira daga zancen wane sai na wani ɗaya daga cikin su ce ta Chanja topic ɗin hirar tasu







"Ni har Tausayin yarinyar nan nake ji duk ƴan uwan ta an sunyi Aure, ace har maza ma saura ita kaɗai"





Sai wata tace "Hajiya Kenan komai lokaci ne ba gashi nata yazo ba"





"Haka ne kuma, ita ma yar uwar ta haka ta da ɗe bata yi ba Amma duk da haka bata kai ta da ɗe wa ba ba"





"Ai ita tayi karatu saɓanin su ana gama secondary sukayi Aure, Ga ba shi ya wuce ba yanzu ƴaƴan ta biyu fa, To Allah Ya sa mu dace "





"Ameen dai" suka cigaba da zancen wasu.










✫✫✫✫✫






Ƴan mata ne cike a ɗakin wasu na shirya wa wasu na hira ɗaya daga cikin su kwalliyar ta tafi ta kowa kyau a gurin zaune akan gado da waya a hannun ta da alamu kira take yi tsaki ta ja





"Wai me akayi Miki ne tun ɗazu kin ishe mu da tsaki, ko kin fasa ne" ta faɗa cikin zolaya





Harara ta balla mata "Me zan fasa, Gaskiya da alama har yanzu baki san yadda Zaid yake a wurina ba, Kinga Anisa nake ta kira bata picking rabo na da ita tun ranar Ladies Night ko lafiya, taimaka ki kira min ita"






"Ke ma kin san lafiya amma da ba lafiya ba da ti ni ta ishe mutane da waya kin san Rashin lafiyar ta bari in kira" ta ɗau wayar ta ta fara kira. Kallon ta tayi "Kinji nima tana ringing amma bata ɗa ga wa bari in sake trying maybe bata kusa da wayar sake kira tayi, Ta kashe kiran fa da alamu tana gani kenan" wata ce a cikinsu ta fara magana






"Ku kuka damu da ita musamman ke zata ɓa ta miki rana shekara nawa ana jiran ta zo sai yanzu da ta zo zata fito da wannan abin, Please ki ƙyale ta kar ki ƙara kiranta ai Kin yi ma da nice tun yaushe zan ƙyale ta"






"Ke ko matsala ta dake faɗa baki iya bin abu a sannu ba, ai sai ki tsaya muji uzirin ta Koh"






"Ai bata da wani uziri kawai dan taga tana ji da ita ne da yawa, ai ta kira tace ga abinda yasa sai kiran ta kuke ku kuma" Masifa tayi ta yi suka gaji da bata amsa suka yi shiru









✫✫✫✫✫






Tsaya take a backyard Waya take amsa wa da alam abinda ake faɗa mata a ciki ba daɗin shi take ji ba "Me kake cewa? Me kake so faɗa Innalillahi wainnaillaihir rajiun" ta kashe wayar cikin gidan ta koma da sauri Zuwa tayi ta ja ta gefe ra ɗa mata magana tayi a kunne da sauri ta kalle ta ba abinda ya fita a bakin ta sai "Innalillahi wainnaillaihir rajiun" shine abinda take ta maimaita wa.....






✯ Wacece wannan da ta damu da ita haka?



✯ Me bata ɗa ga kiran ta?



✯ Mai aka faɗa mata wanda ya razanar da ita?




𝙺𝚞 𝚍𝚊𝚒 𝚔𝚞 𝚜𝚊𝚗𝚌𝚎 𝚍𝚊𝚗𝚒 𝚍𝚊𝚗 𝚓𝚒𝚗 𝚊𝚖𝚜𝚘𝚜𝚑𝚒𝚗 𝚠𝚊𝚍𝚊𝚗𝚗𝚊𝚗 𝚝𝚊𝚖𝚋𝚊𝚢𝚘𝚢𝚒𝚗






#𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯✍️





ᴋᴀᴍᴀʀ ʏᴀᴅᴅᴀ ɴᴀ ғᴀᴅᴀ ᴀ ғᴀʀᴋᴏ ᴄᴏᴍᴍᴇɴᴛs ʏᴀᴡᴀɴ ᴛʏᴘɪɴɢ ᴋᴜᴍᴀ ʏᴀᴡᴀɴ ᴘᴏsᴛɪɴɢ ɪɴ ʙᴀ ʜᴀᴋᴀ ʙᴀ ᴋᴜᴊɪ sʜɪʀᴜ😌😌😌.




ғʀᴇᴇ ʙᴏᴏᴋ ɴᴇ ᴀᴍᴍᴀ ɪɴ ʙᴀ ᴄᴏᴍᴍᴇɴᴛs ᴢᴀɪ ᴢᴀᴍᴀ ᴘᴀɪᴅ🤸





Please Share & Comments 🙏



𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️