MAR'ATUSSALIHA BOOK 1
by @safhat
Pege 7
____tun a rananr da munir ya bar gurin Habib ''ya huce'' kai tsaye inda suka saba haduwa da Safiyya'' ba ,a fi ''yan mintina ba sai gata ta iso gurin'' tana zuwa ta zauna a bakin gadon shima zama yayi''ya dan kwantar da Muryar sa yace'' safiya'' tambayar ki nakeso nayi ,ina so ki fadamin tsakanin ki da Allah'' insha Allah zan fadamaka gaskiya koma meye'' muddum nasani'' okay ya fada tare da dakko wayar sa a aljihu'' ya budeta''ya shiga hotuna'' ya dakko hoton Habib ''sanan yace'' kinsan wanan?" Karbar wayar Safiyya tai tace'' gaskiya bansan shi ba Ni ban taba ganin mekama da wanan mutumin ba ko a film''ay ina tunanin irin wadannan mutanen ganin su sai ancike Form'' kokuma kaje kasashen waje'' munir kam tun da Safiyya ta fara magana'' ya gane cewa tabbas ba ita ce ta yiwa Habib ''rashin kunya ba''to kenan idan ba ita bace wace'' saliha ce'' dagowa yayi ya sake kallon Safiyya yace''kincemin kanwarki tana da tsiwa sanan bata da kunya'' ko?"ehy'' anyi haka tabbas saliha bata ragawa kowa'' uhmm yayi murmushi yace'' am Safiyya''bakece kuka hadu da Habib ba''salihace'' yanzu zancen da nake miki Habib ya kamu da soyayyar ta'' gashi ita kuma bata da kunya'' shi kuma bayason raini'' ko zaki taimaka mana akan wanan lamarin'' tunanin tafada'' tashig nazarin maganar munir'' azuciyar ta tana cewa''tabbas bazata bar damarnan ta huce ''yar,uwar taba'' dolema tayi wani abu akai'' dontasan muddum salula taji maganar nan ba yarda zataima'' murmuushi tayi daga bi sani kuma tace'' na'amince zan taimaka muku'' amma me kukeson na yi akai'' anna take munir ya fadamata duk abin da zatayi'' sanan ya sanar mata yana bukatar adaura auren agobe'' Da taso taki yarda amma daga bisani kuma sai ta amince da maganar sa'' sukayi sallama ta huce gida''.
A lokacin da ta shiga gi da bata ga saliha ba'' hakan ya na nuna mata alamun'' tatafi islamiyya'' Umman su kuma tana daki'' daman bata ga fitar taba'' batasan kalar kayan da tasaba'' wani mayaudarin murmushi tayi'' ta shiga dakin'' ta rike kugu tace''umma ina Safiyya take?" Wallahi sai nama yarinyar nan rashin mutunci'' umma kema da kinsa dagama ta kafa kawai nake''sabi da tarigani sha茩ar iskar duniya'' da sauri umma ta mike zaune tace''haba saliha ke dan Allah bake gajiya da masifa ne''kidaina yi mata irin wanan bikiga yayar kice bane'' dan Allah kirage wanan halin naki gidan wani zaki'' murmushi Safiyya tayi ''jin yadda mahaifiyar su'' bata gane taba'' cikin salo irin na ''yan duniya tace'' uhm umma daman yanzu nake shirin fada miki'' kinyi siriki'' baki umma ta rike tare dacewa to rasa kunya'' wato har wani cemin kike kinyi saurayi ko''nasan da safiya ce bazata yi haka ba'' cigaba ina jinki''uhm umma abin fa babbanne'' dan dangidan hamshakin me kudine''wallahi umma mun warke da talauci'' wai yace aya asanar da magaba tana gobe zasu zo da magaba tanshi'' za,a daura aure'' kai dan Allah dagaske cewar umma ta zaro ido'' Tom kirawomin baffanku'' a waya'' jikin safiya harrawa yake tashiga'' kiran numbar baffanku'' bugu biyu ya daga'' umma ce ta karba'' tayi sallama ya amsa suka gaisa'' sanan ta shiga sanar masa abin da Safiyya tace mata'' babu laifi yayi murna sosai'' sanann yace insha Allah gobe da da safe zamu zo'' gidan domin a daura auren'' daga haka sukayi sallama'' tashi safiya tayi ta futa'' daga dakin tabar umma sai murna takeyi'' tana futa'' tashiga'' tsalle ganin cewa tayi nasarar yiwa Ummansu basaja'' ban daki tashiga'' ta watsa ruwa ta dauro zani a kirji ta shigo dakin'' jiki a sanyaye tace'' umma dazu naji''kunata murna da ke da saliha lafiya kuwa me yafaru'' anan umma ta kwashe komai ta fadawa Safiyya'' bakin safiya kamar ya tsare dan dariya'' daga bisani kuma tace'' umma yanzu ina salihar take?" Yanzu tafito ina tunanin tayi gidan su hafsane'' ko tahuce makaranta'' okay ''tafada tare da hucewa ta zauna a gefenta'' ...
Suna zaune a dakin sai ga saliha nan ta shigo ''dauke da qur'ani a hannunta'' shiga dakin tai ta zauna ''tana yatsine fuska tace'' kash umma nagaji wallahi'' san samu school dinan dana ke zuwa ace ina da motata wadda nake tafiya aciki'' uhm saliha kenan kwana'' daga yaufa shikkenn'' sai dai mijinki yadinga kaiki a motarsa'' ke da zama ki auri danmasu dash'' cewar umma'' what ''me umma ni nace muku nashirya aure ne'' Ni da ko saurayi ma bana dashi'' bangane inda kuka dosaba'' idan ma wasa kuke'' Ni banason irin wannan wasan'' tafada tare da hade girar sama da ta kasa'' afusace umma tace kajimu da shashashar yarinya nuzaki rainawa hankali'' ki mai dani karamar mace'' wallahi''idan ma wani abun. Ne yashega kanki tunwuri'' ki dawo hayyacinki ''dazunnan kigama cemin gobe za azo a daura aure'' yanzu Kuma ki nunamin baki san zancen ba''kull wallahi saliha kikiyayeni'' ko kinki ko kinso sai an daura auren nan gobe'' dan da hannunki kika kira baffanku'' a waya'' na sanar kasa'' Kuma kinsan baya magana biyu''