FreeArewaPen original
MAR'ATUSSALIHA BOOK 1
- 1views
- 16chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · MAR'ATUSSALIHA BOOK 1
2______________Tun da ya shiga cikin mota'' yafara tuki'' gudu yake shararawa'' a titi'' ko kallon gabansa bayayi'' idonsa ya riga da yarufe'' ransa inyayi dubu ya bacii'' zuciyarsa ko kamar garwashin wuta haka take tafasa'' a haka dai yasamu ya isa gida'' ammafa ba dan Allah ya tsareba''da bansan iya kacin abin da zai faruba... Yana zuwa bakin get din gidan su'' yashiga danna hown amma shiru megadi bezo ya bude ba''Afusace'' ya daki sitiyarin motar ya daka tsaki,ya bude motar ya fito'' yana fita ya bude karamar kofar gidan ya shiga'' yana shiga sukayi karo da megadin yana kokarin bude kofar'' mukullin kawai ya hurgamasa yayi cikin gida da sauri'' fuskar nan kamar daran Bala'i sabi da tsananin bacin rai''... Me gadi ko'' baki ya saka yana bin bayansa da kallo'' daga bi sani kuma ya jijjiga kai domin ya fahimci yau ba lafiya ba''akwai wani da ya tabo shi''.. Acikin zuciyar sa kuma ya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.