MAR'ATUSSALIHA BOOK 1

MAR'ATUSSALIHA BOOK 1

by @safhat

MAR'ATUSSALIHA

Pege 12


To saliha kam'' tana zaune har misalin karfe'' 12 na dare amma babu ango babu labarinsa'' ganitai bazata iya jurewa ba,hankan yasa ta mike '' daga kan bed din'' ta fito falo''zaune ta sameshi''yana danna waya yana shan faro'' cikin tsiwa da rashin kunya ta karasa gabansa ta rike kugu tace'' malam wai mekake nufi dani?" Tafada tana murguda baki'' banza yayi mata bece komai ba'' ya cigaba da shan ruwansa'' a fusace ta sa hannu ta fusge robar faron''tayi wurgi da ita gefe tace'' sai kafadamin dalilin da yasa ka aureni'' ran Habib ne ya faci sosai'' idon sa ya kada yayi jajur'' juciyarsa na bugawa sama sama'' yamike ya tsinke ta da wani gigitaccen mari jikake tasss''sai ga saliha akasa'' tamarasa a wace duniyar take tsabar zafin marin'' ran shi a bace ya nuna ta da yatsa yace'' tambaya tamakike Meyasa na aureki'' hmm to bari kiji Ni Habib ''bazan iya zaman aure'' da karuwa kamar kiba'' abin da tasa na aureki'' domin na koyamiki hankali danna ga iyayenki basu koya miki tarbiyya ba'' kada kisa a ranki wannan aure mukai''no bazan taba zama da karuwa amatsayin matata ta sunna ba''idan akwai yarinyar da natsana a duniya be huce'' keba saliha'' ancuceki da har iyayenki suka samiki sunan salihai baki dace da sunan ba '' irinku tantiran ''yan iska sunan kafurai yacancanta a saka muku'' tunda kunfita daga muslinci'' banza karuwar titi kawai wallahi duk ranar da wannan kazamin hannun naki ya kuskura ya sake zuwa inda nake'' saina nunamiki asalin ko Ni Habib wane''kuma kishirya daga gobe'' zaki fara aykin da kikazoyi'' sayanki nayi kedin ayanzu baiwata ce'' gobe kinga dakin kiwan kaji nanne makwancinki'' na bangaren nawane ''meststssss yayi tsaki ya harbeta da 茩afarsa ya huce'''


Yana tafiya saliha ta 蓷ora hannu aka ta saka ihu'' abin tausayi tana cewa nashiga uku Ni saliha menayi wa Habib yakeneman kasheni'' shin yaushe nazama karuwa'' Allah kana gani kuma kasan komai kai zaka fiddani daga zargin da yakemin'' babu komai ko da yankani zakai zan jure namaka biyaya'' ko da ko hakan rai sana diyyar barina'' Duniya'' daman amfanin zuwa islamiyya kenan'' aure ibada ne '' tana gama fadar haka tasake fashewa da wani sabon kukan me tsuma zuciya...



ADAMA


Wai ke dan ubanki Anisa'' kashe kanki zakiyi'' Meyasa baki da hankali ne'' wai shi Habib dinan autan mazane'' dabazaki hakuraba'' ance za,a baki auren juneid''muddum ya dawo daga kasar waje'' amma ke kin kiyarda kin nace sai Habib kikeso'' juneid fa yafi Habib komai na morewar rayuwa'' dan Allah Mami kudaina fadamin abin da kunsan bazai yuwuba'' juneid kwata kwata ba sa,an aurena bane''bamu daceba ta kowanne fanni'' wallah Mami idan ma mafarki kuke to kufarka'' dan wallahi juneid bazai taba sona ba''what'' ubanki Anisa'' kina dakai kuwa walh zan sharara miki mari'' menene aybin ki da bazai sokiba''kajini da mara hankalin yarinya... Mami gaskiya ce'' kema kinsan gaskiya sai dai ki take'' Allah mami ko da zai aureni bazan yardaba sabi da bazan samu abin da nakeso a gurin shi ba''rayuwarsa bataimunba'' Meyasa kikace haka Anisa?" Mami na farko ya nada tsanani kyau wan da Ni kaina idan nagansa susucewa nakeyi''ga kwarjini'' ga kudi'' ga mulki'' ga girman kai ga Muskilanci'' ga iyayi'' mami tsabar iyayima fa wankama sai an kai shi zaiyi'' idan yafito sai an daukeshi ankaishi an kwanta'' hatta kaya samasa akeyi'' idan ya kwanta bacci sai anjira ya mike tukunna an bashi abinci a baki'' Allah bana sonshi bamu daceba...



馃Tab konice banaso taya kenan zamusha love'' ina bayanki anisa馃ぃ