MAR'ATUSSALIHA BOOK 1

MAR'ATUSSALIHA PEGE 16

by @safhat

**pege 16


Bayan su Habib sun isa asbiti aka karbesu sanan aka basu gado'' ,Habib ne yace munirya kira momy ya sanar mata bashi dalafiya'' babu musu munir ya dauki wayar Habib ya kirawo momy baugau biyu ta daga ,tace assalamualaikum abee ,am momy ba bross bane nine''okay munir ina abokin naka''wallahi momy bayada lafiya ne shine nakawoshi asbiti'' kinganmu ma ankwantar da mu, subahanallahi Meyasa meshi'' ina matartashi'' wallahi nima bansani ba sai kinda zo'' okay tana gama wayar ta shiga shiryawa'' cikin minti 40 ta iso asbitin'' tana zuwa tashiga dakin da aka kwantar da Habib ''yanayin da taga shine ya rikitata matuka'' dasauri ta karasa tace'' Habib lafiya Meyasa meka haka'' kaidawa fadakukai da wani, a,a momy'' karen gidanane'' ya min haka'' karen gidanka Kuma karen da ya sanka kunsaba taya zaimaka haka'' uhm momy dan Allah ki bar maganar nan'' okay'' tana rufe baki sai ga munir ya shigo da shi da saliha'' sai murmushi'take ta dakko wasu manya manyan kuloli na abinci'' afurgice Habib ya tashi zaune'' ya na Binta da ido har takaraso in da yake'' ta ajiye kular'' sanan ta karasa gaban momy tace ina wuni momy'' lafiya klau ''yar albarka ,kuna lafiya'' ina kika jene nazo bangankaba'?" Uhm momy na koma ne nadan samamana abin da zamuci'' ayya to shikkenn Allah ya yi miki albarka'' ameen momy'' momy ce ta sake cewa Ni zan huce'' gida tunda ga matarka ta dawo''me momy dan Allah kada kitafi''walhi Aljana ce'' me kake cewa abee matar kacefa'' uhm yafara sosa kai yace'' am mantawa nayi ba haka zanceba'' haka zance daman bazaki dan kara jimawa ba''to jimawar mezanyi bayan G matarka a kusa ''insha Allah gobe zandawo'' tana fadar haka ta mike tajuya ta futa'' kuka Habib ya saka tare da rufe idonsa gam kamar wanda yaga fatalwa, itako saliha ganin haka yasa ta karasa gabansa tace'' honey ga abinci kabude idonka nabaka abaki.......


Me?" Yayi saurin bude ido yana kallonta akidime'' abaki fa'' gaskiya yarinyar nan kinga makwanci na'' dan uwar....... Wani yunkuri saliha tayi tare da juya kwayar idonta ta zuba masa idanunta manyamanya tana kallonsa'' a rude habib yace'' ranki shi dade meyayi zafi haka?" Ina zaki naga kinmiki da sauri'' haba ke kuwa zauna kada ki gaji da tsaywa''murmushin gefan fuska saliha tayi tace'' bazan zauna ba, jiranake ka karasa zagarmin uwa tukunna dan naga alamar bakasan darajar iyayeba'' tabe fuska Habib yayi kamar zaiyi'' kuka yace'' wallahi Ni ba zaginki zanba'' taya za,ay ace na zagar miki iyaye sai kace bansan darajar suba'' haba amarsu ta, kimin rai dan Allah kada ki sake wujijjigani a sama karki manta Ni mijinki nefa'' ya zaki dinga dagani sama kamar wani dan baby'' dan Allah kiyi hakuri'' nasan matata saliha ce ,kuma ''yar islamiyya me tarbiyya''zaki iya min uzuri Please my wife kada kiki yafewa mijinki'' uhm lumshe ido ta danyi ta bude sannan taja dogon numfashi'' a ranta tana cewa'' inama ace Habib duk wadannan maganganun da yake fada har cikin zuciyar sa'' daidai kash bahaka bane'' tasan tsorone kawai ''duk da batasan abin da ya faru da mijin nataba har ya gigice haka'' abu daya zata iya tunowa shine'' dukan da yayi mata ...




SAFIYYA


Umma dan Allah kiyi hakuri'' ki daina sawa kanki damuwa akan abin da ya faru'' wallhi nayi hakane domin na nemawa Xulaiha yanci '' umma kema kinsan bazan taba mantawa da abin da ya faruba''muddum Xulaiha jini nace''kuna dugon jininta na gudana a jikina sai na nemarmata ''yanci, insha Allah sai ruhin ''yar,uwata yasamu salama akan zaluncin da Habib ya aykata'' mata, tana fadar haka ta fashe da kuka'' umma ce tace, amma Safiyya ina tunanin abin da kikai biki kyau taba, Meyasa zaki saka saliha a cikin Bala'i tun kafin saliha tasan Habib Xulaiha tasanshi haka nima na sanshi'' mugun mutum ne, bazaki iya dashiba ,abin da nakeso dake shine'' ki hakura da daukar fansar nan Allah zai saka mata'' shi ubangiji''baya bacci aduk inda yake yana gani kuma ya naji'' nasan cewa da ,ace Xulaiha tana raye bazata taba bari kice zaki dau fansa ba'' no umma Xulaiha kalmarta ta karshe kafin kalmar shahada'' ita kada na bar jininta ya tafi abanza'' kada na bar wulakantata da akai ya zama ba,a sauki matakiba'' tace tana so wanan abin ya zama zina ga ''yanbaya.....