HAKURINMU

Chapter 7

by @117973140008139716403

HAKURINMU 馃憣馃徎馃尲

Mummy ta tafi dubai siyayya, baba talatu tazo ta zauna da su, baba talatu ba yar'uwar su bace kawai tin haihuwar fatima da aka kawota aiki tana yar dattijuwa shikenan kuma aka saba da ita, mummy bata kara yin wata me aiki ba, harseda suka girma sannan ta tafi. 


Bayan sunje aiki sun dawo da yamma, fatima ta lura cewa sumayya kwata kwata is not her usual self, ganin haka fatima taje ta samu amina domin tagaya mata.

Amina have you noticed something is off with sumayya? Fatima asked?


Ya amina da take danna waya tana chatting da halifa ta dago kai tareda cewa No! i haven't! Lafiya?


Ba shiri ta ajje wayan ta taso domin suje suji menene.

Mummy ta nuna musu cewa inde danuwanka yana damuwa kayi kokari to be there for that person. 

Ta nuna musu basuda wani sama da danuwa.


Suka taso sukaje suka sameta a courtyard a abayan gidan tana zaune a plastic chair ita kadai, suma suka jawo kujeru suka zaune.


Ya amina ta kalleta tareda cewa sumayya dear whats wrong with you? Ta furzar da iska tareda cewa.

Bakomai fa.

Am not taking nothing for an answer sumayya, we are your sisters please talk to us ya amina pressed further. 

  

Ya faty ta taba goshinta taji temperature dinta tareda cewa temperature dinki is a bit high.


Please listen to Amina and talk to us, what happened to no secrets?


Sumayya ta ja numfashi sannan tace ya faty u said i should do istikhara, well i did for three days now ajere ina yi and i have a bad feeling about my wedding, i mean i had a dream and it was terrible and you know ba kyau fadan bad dream because it's believed to be from shaytan else dana gaya muku, tana rufe bakinta wani dan sirirun hawaye ya zubo.


Ya amina ta taso tai hugging dinta tareda cewa it's okay don't worry about it please, kinga mummy takusan dawowa, nan da a week time, try cheering up before then, kartaganki chikin damuwa.

 

Ya faty tai gyran murya sannan tace sumayya is it ok if we discuss ashraf now? 

Sumayya ta gyda kai alamun eh, if you are not sure, you know u can call it off.


 Sumayyya ta gyda kai alamun ah ah sannan tace i don't want any problem and banason tadawa da mummy hankali, kuma banason hadata da su Baffa.

So I'll be fine don't worry. 


Meye don't worry inji ya meeno aiko we are super worried ma.

 

There is nothing we can do about it inji sumayya.


Yes there is ya fati answered her. 


But i don't want you to do anything or say anything to mummy please? sumayya pleaded.


Ya faty da ya amina suka kalla juna sannan sukache okay atare.


Yauwa thank you inji sumayya and I'll just take it as bikinku ne ku biyu so I'll try to have fun, am not hosting any event but I'll make sure bikinku went smoothly.


Sude basu ce komai ba, kallonta suke kawai, itako sumayya taci gaba and i have got crazy designs for your wedding dresses you need to see them bana dauko sketch pad dina, all I'll need is for you to choose colours dakukeso.


Lalalala me kuke a nan inji baba talatu, magariba fa yakusa kushiga ciki, maza maza.


Tohm suka ansa tareda miqewa don su shiga ciki suna shiga ciki ya faty tace baba talatu gobe bada wuri zan dawo daga gun aikinnan ba inada call.


 Kinada mene? Baba talatu ta tambaya, call ta ansa atakaice, gaya miki nai dan karkiga bandawo da wuriba.

.

Yanxu dare zaki kai? Baba talatu ta kara tambaya.


Ehh zankai dare gaskiya.


Shi wanda zaki aure ba ance a asibitin yake ba? 

Eh baba talatu a nan yake.


Sannan zaki kai dare?


Jin haka ya fati taja bakinta tai shiruuu.


Innalillahi inji baba talatu harda dan hawayenta, yaran zamani sun baci gun aikinku daya anma zaki kai dare, watakila ma karya kike, nan tajawo gefen zaninta dan goge hawaye.


Sumayya da ya amina dariya ke chinsu se matseta suke.


Ya faty ta kara da cewa to ai ba wurin mu daya ba, kuma bashida call gobe.


Oooh harkin sani ma, wannan jaraba dame yai kama na tafi na kira mummynku nagaya mata me akeciki, aiko tai hanyar dining dan dauko wayarta ta kira mummy, tana barin gun su duka suka hau dariya harda fatiman.


 Baba talatu drama inji sumayya.


Akwana atashi lokachi ba wuya, biki saura wata daya. Shirin biki ya kankama da gaske, mummy tadawo anma baba talatu bata tafi ba sabida mummy tace mata akwai ayyuka dayawa, suma kuma basa zama, daga aiki se kasuwa siyayya gashi da daddare kuma akwai wata sudanese me zuwa musu gyran jiki, ya amina da ya faty sunce zasu dauka leave a week to the wedding, ita dama sumayya aikinta bame daukan mata time bane, sede intayi niyan zuwa boutique dinta kokuma important client sun kirata sabida mostly she works from home, sede dan tafiya zuwa abuja datakeyi dan taga how the construction is going shima in a day take bin flight taje tai abinda zatai sannan tabi jirgi ta dawo.


Mummy tace mata ta kwashe Kayan aikinta na dakinta ta samu wardrobe duka tasaka su ciki tasa key ta kulle sannan ta boye key din sabida sha'anin biki, haka ma kuma tace su ya fati sukwashe kayansu na dakin su baki daya kayan sawansu da duk wani kayan amfani sukai dakin sumayya, dan a nan zasu dawo kwana, dadinta gadon sumayyan babba ne sosai ze dauke su duka komai nasu chan dakin ze koma.

Qanwar mummy ma aunty safiyya tace biki saura sati daya zata taho daga bauchi ita da yaranta mata uku nabila, ihsan and ummu hani, daga bauchi.


Yau biki saura sati uku kuma ayau ne za'a kawo lefan ya fati, next week kuma na ya amina za'a kawo.

Duk gidan antashi da wuri an hau aiki domin tarbar baqi, mummy na kitchen as usual she is in charge of food, snacks da akemusu, kamar su meat pie, samosa,spring rolls, yam balls, meat bags, peppered chicken and doughnut.

Thou angama doughnut.

Ya faty tana saka fillings din meat pie, ya amina nayin zobo tana sakawa a transparent bottles da aka siyo for that main purpose kuma se complain take wai ita mesa ansiyi drinks sannan mesa za ai zobo, sakinah qanwar halifa ma da wuri ta qaraso domin taya aiki, tana kitchen tana taya mummy samosa. 


Sumayya kuma ance ta gyra falon baqi tai turaren wuta ya amina taso ace ita aka bawa aikin because yafi sauqi.


 Sumayya data fuskanci haka tana sane take tai mata gwalo itakuma tana hararar ta.


Baba talatu tana kunun aya, baba talatu budar bakinta se cewa tai wallahi yan gata ne dangin mijinnan naki, fatima wannan uban abinchi ina zasu kaishi eyye? Fati tana jin haka tace ai ba dan sukadai akai ba muma ai yanuwa dukzasu zo,dole ai kinga za'a basu abinchi suma.


Sumayya data gama aikinta ta koma kitchen tana taya soya yam balls ta leqo daga kitchen tacewa ya faty mummy tacewai kin gama deban abubuwan dazaki amfani dashi? Because you are not supposed to be around, nacemata kince a dakina zaki zauna kawai, bawanda ze san kina nan.

Hakan ne ko?

Eh ta ansa ta.

Ok ta fada tareda komawa kitchen dan kai saqonta gun mummy.