FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 2
HAKURINMU 2 fatima, amina da sumayya duka kirar kalangune sede na wani yafi na wani, sumayya duk ta fisu gashi anma bata kaisu haske ba duk fatima tafisu haske, sede amina akwai idanuwaa masha Allah ga hanci, fatima akwai hanci da lashes se hamdala sumayya kuma akwai full lips babu wacce za'a cewa mummuna acikinsu. Sun shiga motar fatima ne me kirar picanto domin zuwa ziyara, a nan suka tarar da aunty mariya wacce take qanwar babansu tazo gida dan a gombe take da zama da ita da danta qwalli daya tallin tal wanda ta dorawa son duniya me suna Usman muhammad abdullahi wanan da bade rashin ji ba shekarunsa 17 a duniya ya gama secondary school yana jiran admission shine ya biyo babarsa domin sada zumunchi.suka sha hirar su suka gama, kakannin su sunji dadin zuwansu sosai a yayinda aka tambayesu ko akwai wacce take da wani domin ta fito dashi, haka duk sukaja bakinsu sukai shiru, dayake uncle sulaiman yana nan abin ya bashi haushi anma bece komai ba se cewa yai dama gidansu zeje yayi kwana biyu beje ba, hakanan de akaita raha sannan suka tashi suka tafi domin zuwa gidan uncle ma'aruf da umma maryama, fitowarsu harabar gidan suka tarar da uncle sulaiman na magana da wani bawan Allah, fatima setaga kaman ta taba ganinsa anma bataa ce komai ba tashiga suka wuce, basu suka dawo gida ba se bayan isha, don sun biya departmental store domin yin siyayya dan sumayya taqi tai musu shiru wai ita ice cream takeso.. Isowarsu gida wande yake cikin farawa housing estate gida ne babba me four bedrooms suka tarar an aje musu abinchi anma mummy bataa kusa suka tarar dakinta akulle basuyi tinanin komai ba dan wani lokachin in batason adameta haka takeyi, suka tafi daki domin huta gajiya fatima ta kulle gidan dan shikenan kuma se gobe sede in anyi baqi dan megadi ma ansallamesa an bada abinchinsa, suna kallo a falo bayan sunchi abinchi se ji sukai fatima na magana ita daya, ya Allah na tina inda nasan sa a AKTH nake ganinsa he must work there definately, amina da sumayya suka kalla junansu, sumayya ta tambayi amina, wai me take cewa ne? Amina ta daga kafadunta alamar bata sani ba, seta juya gun da fatima take tace ya faty whats going on?Fatimaa ta kalleta tace da muka fito daga babban gida bakiga wani mutum tareda uncle sulaiman suna magana ba? Sumayya tai shiruuuu tanata kifta idanuwa tace ah ah banga kowa ba, fatima ta juya gun amina kema bakigansa ba?Ah ah ya fati ni de banga kowa ba, well ai shikenan, i thought he looks familiar ne time danagansa so se yanxu na tina a hospital nake ganinsa, to me yakeyi a babban gida? Am sure ba dangin mu bane. Whatever ya fati you wan carry person matter put for head, tell her ooo sumayya, well ni bacci nakeji kuma har yanxu mummy bata fito ba i hope lafiya de, she is fine in sha Allah inji fati, she is probably having...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.