RASHIN SANI Complete

Chapter 70-71

by @oumyasmeen

RASHIN SANI



       By 


Oum yasmeen 




Chapter 70-71





Ta gumi ta yi ta shiga tunani bata da wata damuwa sai ta mahaifiyar ta ta rasa dalilin da yasa mahaifiyar ta bata so su shaƙu bata shiga sha'anin ta can za a ƙalal kiran tayi bugu ɗaya ammy ta ɗaga cikin farin ciki ta ce 


"Aslamu'alaiki "


Cikin kulawa da nuna ƙauna ammy ta amsa mata sallamar ta tace 


"Ƴata yakike ya karatu ,,


Alhmdllh ammy ya su Nana 


Wallahi lafiya qalau ƴata yi ce ko kina karatu 


"Wallahi ammy ina yi "


A jiyar zuciya ta sauke tace 


"To,, Allah ya dafa ,


Ameen ammy ko zaki kaiwa oum nana waya ?''


Shiru tayi na ƴan wasu saƙani tace 


Bara in Kai Mata Amma in kikaji shiru to tana wani uzuri bata san damuwa 


Cikin karaya da lamarin na mahaifiyar ta tace 


"To sai anjima,,


Mu jima da yawa a kula sosai fa ban da kula samari ki mai da hankalin ki kan karatun ki har mahaifiyar ki tayi alfahari dake 


To ammy na gode zan dage 


Ka she wayar tayi ta koma ta kwanta 


    

         


Maiduguri jahar Borno 



Wata kyakkyawar mata ce zaune a kan luxury sofa tana ɗanna waya gawa ta yarinya kyakkyawa ba zata huce shekara goma sha bakwai ba tana kusa da ita da littafi a hannu ta da alama karatu take koya mata na Alqur'ani me girma idarwa sukai ganin abie ya shigo da gudu yar auta nana ta ta so ta rumgume shi ɗaga ta sama yayi yana yi mata wasa 


Da sauri buɗurwar ta ta shi ya ce 


"Abie sannu da zuwa ,,


Cikin kulawa da soyayyar yaran nasa yace 


"Yauwa tunda kin sami sauki jibi zaki koma Turkiyya ki ci gaba da karatunki,,


"To, abie dan Allah bani number ya fanna na tambayi mami tace bata da ita ,,


"Okay kawo in samiki ,,


Miƙo mai wayar tayi ya samata zamin gu yayi ya zauna 


Ita kuma mami tun da tayi mai sannu da zuwa bata ƙara cewa komai ba 


Abie a wacce makaranta ya fanna take ina so kafin in koma Ni da uncle muzabfar muje mata 


"S.D Giwa midwifery and nursing ,,


Tuni kan mami ya shiga juyawa da sauri ta dafe kan ta cikin ta shin hankali tace


"Ni'matullah dauki Nana Ku tafi ɗakin ki ,,


"Mami lafiya naga kin ruƙe kai ?"


Lafiya qalau 


Daukan ta tayi suka shiga ɗaki cikin Muryar kuka tace 


"Abbie dama makarantar wayan nan azaluman mutanan ka kai ta ?"


Cikin rashin fahimta yace 


"Oum nana ban gane me kike nufi ba fahimtar dani ?"


Tuni idanun ta sunyi ja kan hancin ta har ja yake saboda kuka abin ka da farar fata tace 




GIWA FAMILY


Giwa family kuma mai sukai 


Wani kallo ta watsa mai tace 


"Na gwammace wannan yarinyar ta zauna babu karatu da ta zauna tare da ahalin Giwa ta saba da su alhalin a lokacin da muke tsananin buƙatar su amma suka tsallake suka bar mu da badan kai ba da bansan yarda rayuwar mu zata kasan ce ba dan haka a yau ka dawo da ita gida duk ka aurar da ita ga duk wanda ya dace ,,


"Oum nana lafiyar ki qalau kuwa ?"


Ɗur ƙusawa tayi aƙasa ta haɗa hannu wanta biyu tace 


"dan girma Allah ka duba irin walal da na sha ka duba maraici na ko a inane Ka  aura Mata aure ka temake ni karabata da makarantar nan ,,


Ɗa gota yayi yace 


"Kiyi haƙuri ta gama karatun ta sannan kin manta ko waye zai aure ta sai ya bu ƙaci sanin ahalin ta ,,


Kuka take sosai ta ɗago ta kalle shi tace 


"Nidai ko wane ka aura Mata inde yana da hali me kyau ,,


Tom shikkenan zan yiwa wani abokin kasuwanci na magana na yarda da halayen sa da na ɗansa shi ya ma yace ya bani gurbin mutum ɗaya a makarantar ta su tunda wahala take ba kowa ke samo ba 


Ajiyar zuciya ta sake tace


Nagode sosai 


Amma karki manta abin da Ubangiji ya nufa ko ana muzuru ana shawo sai ya faru barinta makarantar ba shine solution ba amma aurar da ita kinyi abu mai kyau domin koni ina tsoron wata ran su amshe ta amma inta na gidan mijinta ta basu isa ba

 


Wannan kenan




     KANO TA DABO




Yau da huri ta tashi domin karatu ya fara ƙankama suna shirye shiryen jarabawa kimono tasa brown colour an mata layi layi da golding colour ta hau kan Fararan uniform ɗin ta tayi rolling da da mayafin rigar tasa glass dinta ta rataya ja ƙarta tace 


"Laila ta so mu tafi ko kinsa lecture ɗin 7:00. dai dai ce damu ,,


duban ta Laila tayi tace 


"Okay mu tafi ƙar mu makara ,,


Tafiya suke a jere gwanin ban sha'awa alokacin kuma motar Giwa ta shigo cikin school ɗin parking space ya nufa ya ajjiye ta ya fito idanuwan sa ba su sauka a kan kowa ba sai a kan fanna da suke zaune a kujerun da aka tana dar da zaman dalibai su biyar ne a gun da yake kafin su shiga aji suna zama suyi bitar karatu zama da lailai yasa fanna sabawa da ƴan ajinsu suma suna da tarbiyya shi yasa ta sake da su saboda tsabar abin da take ya ɗauke mata hankali bata san ɗan mayafi da tayi rolling da shi ya zame da yake yana da tsantsi kuma ita bata sa komai a ƙanta ba ƙauda kasan gefe yayi ya dauki wayar sa ya fito 


Sumy kalli gayan nan ya gaji da haɗuwa jibe shi yawa ango a gaskiya manyan kayan da Dr Giwa yasa sun amshe shi 


"Da sauri Sumy da mufeeda da nuratu suka ɗago ban da fanna da taka sufurin tsaki ta ci gaba da nazari akan test ɗin Physics da za suyi ,,


Nuratu tace 


Wallahi tunda na shigo makarantar nan na kamu da son bawan Allah nan 


Wani ban zan kallo mufeeda Niger tayi mata tace 


"Ki ka mato a kansa ku na muto akan sa kinsa tunda naga hirar sa a BBC Wallahi naji na fara son sa shine dalilin zuwa na makarantar nan amma naga kamar hankalin sa baya kan mata to yanxu na haƙura gani anyi baikona amma kinsan da wannan mutumin be ta kura ba ba zan zo karatu ba sai da kuɗin sa a kai na ai Wallahi da ko ta wacce hanya sai na bi na mallake shi ,,


fanna ta dubi mufeeda Niger ganin irin furucin da tayi 


Sosai Sumy take dariya harda ruƙe ciki ji akan na miji za suyi faɗa ......