RASHIN SANI CompleteFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

RASHIN SANI Complete

  • 1views
  • 17chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

I am a writer, and with every stroke of my pen, I breathe life into thoughts and give voice to silence. I take pride in this craft, for the pen holds a power far greater than the sword it shapes minds, softens hearts, and leaves a legacy words alone can build

More from @oumyasmeen

Sample · Chapter 1-5

RASHIN SANI                  by               oum yasmeenChapter 1-5 Tun daga ne sa in ka kalli building din makarantar kasan makaranta ce ta ya'yan manya ce iya tsaruwa ta tsaru tamkar ba a ƙasar nan kake ba gaskiya mai makarantar nan ba ƙaramin attajirine S.D.giwa midwifery and nursing da ke kano da sauri ko wanne dalibi yake fitowa daga hostel saboda ƙarfe 7:30 kowa ya shiga aji cikin hostel ɗin na shiga aikuwa naga duniya domin tundaga reception ɗin nasan cewa an kashe dukiya wasu irin kujerune na gabion akajere su a waje ga wasu irin bishiyu masu kyau da yake lokacin sanyine iska sai kaɗawa su take shiga cikin reception ɗin nayi wasu ma aikatane suna zaune sai danne danne suke a computer ga wata web camera sai aiki take gawata ƙatuwar tv sai nuna abin da ake awajan da shige da fican dalibai kusan hawa biyar ne awajan duk hostel ne hostel A,B,C har D duk wanda yaje d ya kusan fita daga makarantar na maza daban na mata daban hawa na ɗaya nayi inda na shiga room three wata yarinya nagani tana kwance ta lulluɓa da wani blanket mai uban taushe sai duk ta rufe jikin ta da sauri wata budurwa bazata huce shekara goma sha taraba tana sanyi da farin hijab iya kirjin ta hakama rigar ta fara wandon ta blue kayanta sunci guga ga school bag pink color kusa da gadon ta tsaya ta fara tashin wacce take kwance fanna fanna fanna 7:30 fa kinsan muna da lecture kinsan da huri muke shiga aji amma kin sami gu kin kwantada sauri ta tashi tana sanye da kayan sanyi masu kauri gashin ta duk ya har gitsai har gadon maba fara ce tas yawa ka taɓaa jini ya fito ta na da madedecin baki lips ɗin mai dan tudu kadan bakin ta dan ƙarami gwanin ban sha'awa ga wasu manyan idanuwa dara dara girar ta har haɗewa take sabuda gashin ta baƙi siɗik hancin ta yana da tsayi daidai misali wanda ya ƙawara duguwar fusƙar ta kyau bazata huce shekara goma sha takwas ba duk wanda ya kalle a ba zai so ya ɗauke idon sa ba akan ta domin ta dauko kyahun barebari na usul baggara dafe kirji tayi tace da hausar ta da bata fita tace"na shiga uku kar sir yusif birnin kudu ya shiga ƙinsa aƙwai baƙin hali duk da abokin sa ya fisa ,kinga fanna ki sauri kiyi wanka ki shirya mu tafi bana son surutu"kinga inkin ga zan ta kura ki ki tafi ai daman dan garun kune dole kiyi kishin sa kinga na taɓa dr giwa kin fara kunfar baki ga ƙanin abba ko sa ta shiga banɗaki?""lalle yarinyarnan kinji hausa ni kike faɗawa haka kinci sa'a ammy da abbie a hannu na suka ɗamƙaki da yau na tafi na barki kujerar dake gefe...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters17
premium0
05

Chapter 26-30 and 31-40

Free sample
Updated 7 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play