Chapter 87-90
by @oumyasmeen
RASHIN SANI
By
Oum yasmeen
Chapter 87-90
Cikin zafin zuciya hajja ta buge hannu ruky ta zaunar da ita tace
"Ruky baki da hankali ko?,,
Cikin farin ciki anty Hajara tace
"Ke da kullum za ku ɗin ga ganin ta ai an zama ɗaya ,,
Mom aysha tace
Ga laifen ta nan an kai mata shashin ta
Cikin farin ciki anty ya gana tace
Mun gode Allah ya saka da alkhairi
Anty Hafsah takama ta suka ta shi su fita suka nufi shashin ta anty naja ta ce
Ki shiga da ƙafar ki ta dama insha'Allah kin zo gidan nan sai de a fita da gawar ki
Kuka ta sa ta yi abin da anty naja ta ce ta shiga da bisimillah
a baƙin tamƙameman gadon ta suka zaunar da ita suka shiga ga nin kaya suna ya bawa da ƙyan kayan sosai fanna take ta kuka anty naja na bata haƙuri anty ya ƙura ce ta ce
"Ku ta so mu tafi kun san a yau zamu ko ma ,,
Ya gana tace
"To fanna da fatan faɗan da mukai miki da tarbiyar da muka baki zaki ruƙe ta gidan miji ya sha ban ban da gidan mahaifin ki dan haka Allah ya tayaki ruƙon nauyin da yawa kan ki,,
Ga baki ɗaya suka ce ameen
Ganin zasu tafi su bar ta yasa ya buɗe fusƙar ta ta bisu
Cikin faɗa ya gana tace
"Wallahi fanna ki kiyaye ni ba zaki koma ciki ba ,,
Jiki a sanyaye ta koma cikin ɗakin ta ta ƙudundune da lallausan blanket silver colour an mai adon Black colour yan zu kukan ma ta kasa sai rawar sanyi da take ga shi ba waya a hannun ta balle ta kira lailah ta faɗa mata ƙaddarar da ta waɗa mata ba tunanin da mata yi ba ganin bata da mafi ta kuma an kira sallar magarib.. yasa ta tashi ta dafe kan ta wanda yake mata ciwo kamar ya rabe gida biyu saboda ciwon da yake mata toilet ta shi sosai ta ware ido take kallon aljannar duniya iya kyau da tsaruwa toilet ɗin ya tsaru gun wanka daban angewaye shi da wani glass me dishi dishi ganin kallon toilet ɗin zai ɓata mata lokaci yasa ta ɗauro Alwalah ta fito da lufayar jikin ta tayi sallah a kan ɗadoma ta kwan ta tayi shiru ɗauke huta akai tuni wani tsoro ya kamata domin ta tsani duhu ai kuwa ko minutes 2 ba aiba sai gashi an kunna sola a jiyar zuciya ta sauke
Ɓangaran Giwa kuwa
Tun bayan an iɗar da sallar Isha ya shigo gida sanye cikin riga da wando na ɗanyar farar shadda pin ya sa ya buɗe kofar sa ji yayi wayar sa na ringing ganin sunan Hajiya ya ɗauke kiran yace
"Aslamu'alaiki first love Barka da dare da fatan kin huni lafiya ?"
"Wslm ,,
Lafiya qalau my son tun ƙarfe hudu aka kawo matar ka Please Giwa dan Allah ka kula da ita yanzu kaje ka duba ta
Shiru yayi a gaskiya Hajiya ta ɗaure mai jijiyoyin jikin sa cikin deep voice ɗin sa yace
"insha'Allah Zan je,,
Allah yayi maka albarka
Yace
"Ameen ,,
Katsai wayar tayi tayi dan ƙaramin tsaki ya ja an ɗaura mai nauyin da ba zai iya ɗauka ba da yana rayuwar shi shi kaɗe yanzu an haɗa shi da wata ya ɗinga kula da rayuwar ta juyowa yayi ya nufi floor ta jin shiru alamun bata ƙasa tana sama yasa ya fara taka stairs case ɗin a hankali cike da nutsuwa ya ƙarasa bedroom ɗin nata sallama yayi ciki ciki ganin ta na ƙwance a da duma yasa ya cire ta kalmin ƙafarsa ya fara taƙa ɗakin cikin nutsuwa jin ta ku tayi cikin tashin hankali yasa ta zun duba ihu ta miƙe tsaye ta raƙuɓe a jikin gadon ta tana kuka
To she ƙunnan sa yayi ya ɗago cikin mamaki yake kallon ta ƙara sawa kusa da ita yayi ya rage tsawon sa yace
"Keeeeee baki iya amsa sallama ba sannan yawa wata karamar yarinya kin zundu mamin ihu so kike ki ka she min dodon kune iyeee ?"
Cikin far gaba ta ke kallon sa tuni ta zaro idon ta ganin wake gaban ta daman Abbie Giwa ya aura Mata wayyo Allah Abbie besan wannan mutumin mugu bane na shiga ukku ne fanna bakin ta na rawa yace
"Ban ji shigo War ka bane kai haƙuri kan ta a ƙasa ta faɗi haka ,,
Tsaki ya ja a zuciyar sa yace
"Tsiyar auran yara kenan komai nasu ba hankali anya kuwa ma ta iya girki ita kan ta ba a gama kula da ita ba a gidan su jadda ya auro min yi da baki ,,
Jikin ta sai rawa yake domin har ga Allah bata san irin tsoron da ta kewa Giwa ba
Waya ya ciro a aljihun sa ya danyi yan danne danne ya ƙara a ƙunne haka kawe taji yace
"Ki kawo min coffee ,,
Kashewa yayi ya mayar aljihu ya sami gu abakin gadon ta ya zauna yana danna wayar sa
Wannan kenan
Dan Allah anty lailah zo ki raka ni shashin yaya Wallahi tsoron fita nake cewa yayi in kawo mai coffee
"Wallahi basma kin cucan ina baccin gajiya kin ta dani miƙo min hijabi na mu ta fi ,,
Wara ta fara ta miƙo mata ɗaukan tiry tayi suka fita sun ɗanyi ta fiya me nisa sannan suka isa shashin Giwa tsawa sukai basma ta dubi lailai tace
"To yanzu ɗakin sa za munufa ko na matarsa ?"
Kinji ki da wani zan ce ai ɗakin matar sa za muje yau fa aka kawo ta
Hmmmm hakane kuma
Da yake ya bar ƙofa a buɗe suka nufi floor ta ganin kamar ɗakunan ƙasan a kulle sai suka hau sama sallama sukai
Kamar yarda ya saba ya amsa musu ciki ciki
Kan su a ƙasa suka ce
Anty ina huni ya ina huni
Cikin sauri fanna ta ɗago tace
"Partner "
Cikin sauri lailah ta ɗago ta ce
"Besty ,,
Da sauri lailah ta tashi ta rumgume ta ɗaukan tiry ɗin coffee yayi ya futa........