UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWA

Tuni

by @ameeraadam60

Kamar yadda na faɗa masu yi mini magana ta whatsapp suna cewa a arewabooks ban yi update ba su sake searching Uwani 'Yar ƙashin gwiwa na buɗe sabon acc saboda wannan ya ɗan samu wata yar matsala, kuna searching za ku ci gaba da karatunku a can nake ɗora update In Shaa Allah Ina muku fatan alheri.