Destiny love

Chapter 41-42

by @oumyasmeen

*DESTINY LOVE*




Arewabooks@oumyasmeen


Pinterest ***


Watt pad@Aminaoumyasmeen




Kar Ku manta kuyi following ɗina nadena posting complete a group 



*Ban yarda yan YouTube channel su daukar min littafina su mai damin audio ban yarda a mai damin da shi document ba in kunne yaji jiki ya tsira*



Wannan shafin na kune 



Aunty kainat 


Aunty nainarh kd 




*Masoya ina godiya mara a dadi ina jin dadin saƙon son da kukewa littafina destiny love*



 Chapter 41-42




Kasa magana yayi sakamaƙon hannunsa da jalaluldeen ya kama yace 



"Kai min wannan alfarmar na aminta da kai na yarda da kai dan hunin nan da nayi tare kai na kula da dabi'un ka insha Allahu ba zakai da nasanin aurar abrar ba nasan na miƙa ta a hannun na gari ba zayi kukan rashin mahaifiba,




Yawa me koyar magana yace....



"Na amince,



godiya yayi mai inda be kasa a gwuiwa ba ya haɗa mazan da suka rage a gun aka daura aure sosai jameel yayi murna ko ba komai yasan zai tallafi rayuwar yarinyar wasu kuwa jin haushin auran suke a ganin su jalaluldeen be dace yayi haka ba 



 washegari 


cikin sauri sauri yake shirin sa ganin suna hada kaya da sauri abrar ta taso duk ta bushe ta rame da alama ma yau ba za'a kawo musu abinci ba ganin ko tayi magana basa gane me take faɗi dan haka ta tsaya tana kuka tafi so duk inda zasu sutafi da ita da hulya da jalaluldeen tausayi yarinyar ne ya kamshi ya dan rage tsayin sa cikin salon maganar kurame dan a ganinsa sai tafi fahimtar haka yake mata nuni da hannu aiki za su tafi zasu dawo 


Kai ta ɗaga mai alamar ta fahimta biscuit ya ɗauko ya ɗan ƙa mata amsa tayi daman yunwa take ji kallon jameel yayi yace



"Malam za mu iya tafiya lokaci na kurewa?,


Dariya jameel yayi yace 



"Sai da ka gama shan soyayya sannan zaka tuna dani,


Tsaki ya ja ya miƙe ganin sun fara tafiya tasa kuka hulya ce ta rungumeta tana lallashinta 



 cikin garin Gaza


 

Ga war wakin mutane suka fara cin karo da su daukan video suka shiga yi da sauri suka shiga wani tsauni suka ɓoye kuka jameel yake domin Beta ɓa ganin wannan rashin imani ba tareek kuwa da yake yana da taurin zuciya sai dai na zuci wanda yafi na fili tare wata mata sukai da mijin ta suka kashe ya'yanta guda biyu da mijinta saboda da tashin hankalin da ta shiga a take anan ta haihuwa ɗaukan dan sukai suka kashe ihu tasa tana bin su tana kuka itama su kashe ta dariya suka dinga yi kafar tareek ce ta zame da sauri jamee ya ruƙo sa ƙaddara ta ruga fata dukkan su sukayo kasa 



Chak suka tsaya ganin wasu mutane daba yan kasar ba yunkurin guduwa suka sai ta su sukai da bindiga alamar suna daga ƙafa zasu harbe su hannu wansu suka daga sama ƙara sowa gunsu sukai dayan yace




"את עיתונאית? (At itonait?)


Ma'ana kai dan jarida ne 


Dayan ne da bindiga a hannunsa yace 



אתה סוכן חשאי? (Atah sokhen khassai?)



ku jami'an liƙen a sirine 



shiru su tareek sukai musu domin basu iya Hebrew ba wani naushi dayan ya kawo wa tareek kaucewa yayi da sauri ya dauko ID card ɗinsa amsa yayi ya duba cikin harshen Hebrew yace 




"Lior (ליאור) maƙiyan mune musulmai ku kashe su sunan sa Muhammad,


Innalillahi wa'inna'ilaihir raji'un 



haka fa ke faruwa duk wani arni ya tsani musulmi musamman me sunan Annabi Muhammad (S.A.W) duk hanyar da zasu bi su musgunawa me suna sai sunbi in da dama ma kashe mutun za suyi Allah ka daukaka musulunci da musulmi Allah ka kawo wa kasar Palestine sauki Allah ka kawo kasar shen tashin hankalin da suke cikin 


ya Ubangiji Allah ka tarwatsa Isra'ila da duk mutumin da ke da sa hannu gurin rusa Palestine ya Allah ga kasar mu Najeriya...


 Allah duk wani matsala da muke fama da shi Allah kai mana maganin sa ina taya yan uwana musulme barka da shigowar sabuwar shekara ta musulunci 


kansu suka nufa da sauri tareek ya durƙusa ya dauki ID card ɗinsa suka fita aguje binsu suke sai ta tareek dayan yayi da bindiga cikin rashin sa'a bata same shi ba sun lura da cewa wannan farin shike nadar bayanai dan haka suka dinga sai tashi da bindiga gaban wani tabkeken kogi cikin rashin sani tareek ya waɗa ihu jameel ya saki cikin sauri suka ƙara so gun da sauri jameel ya rufe bakin sa ya maƙale a cikin wani kogon bishiya yana kallon su 


 dariyar arna ɗayan ya saki yana kallon cikin ruwan yace 




"Yuval (יובל) Yair (יאיר) Tamir (תמיר)ku zo mu tafi nasan ba wanda zai rayu a cikin su.....,


juyawa sukai kuka jameel ya fito yana yi zaman dirshan yayi yana kuka duba wa yake ba tareek ba labarin sa 


shima waɗawa yayi cikin ruwan duk kuwa da girman ruwan be iya ruwa ba dan haka nutsaiwa yayi ga igiyar ruwa na janshi......



Bakin tabkeken kogin Israel wanda an ƙawata shi sun mai da shi gun shaƙatawa 


 wasu kyawawan yan mata ne a tsaye a bakin beach ɗin duk kan su ba me kayan arzuki rungume dayar tayi tana tsotsar bakin ta basu damu da yarda mutane ke shige da fice a gun ba sosai suka shagala gurin aikata masha'arsu dayar ce ta so ta kama tausasan breast dayar ta fara sha kai kace tana kan cinyar mahaifiyar ta ko ƙarin biyawa kan su bukata suke da sauri dayar ta dubi cikin ruwan nan tace 



"Ayelet (איילת) מים - mayim),


Ayelet kalli cikin ruwan nan ganin sun yi nisa da abin da duke ta matso kusa da su ta cire su ganin sun makalle juna ta nuna musu cikin ruwan da sauri suka nufa siririyar cikin su tace 



"Batya (בתיה) אתה יפה (Atah yafeh,



Ma'ana kalli wani kyakkyawan mutumi 


Wacce aka kira da batya ta yi sauri waɗawa cikin ruwan yawo take yawa wata kifi har ta ƙara sa gun ta rungumu Shi ta fito da shi za gaye shi suke Ayelet tace



,אתה יפה מאוד (Atah yafeh me'od"

 Duk inda me kyau yakai ya kai 


te mako suka fara bashi sai dai me sai da sauri nao ta dago ganin wani shima da sauri ta nufi cikin ruwan shiga tayi ta dauko shi jere su sukai tace 



"Duk yarda akai wani abu suka gujewa suka fada cikin ruwan nan wannan ruwan kunsan har Palestine,


da sauri batya tace 




"Palestine...?,


NAO tace 




"Ehmn wannan mutanan daga yankin Palestine suke ko baki ga daga kudu maso gabashin Jordan suke ba ,



AYELET tace 



"Wallahi da nasan daga yankin makiyan mu suke bazan temake su ba haka kurum kin katsai mana jin dadi,


Tsaki NAO tayi tace 



"zargi nake ban tabbatar ba baki ga wannan ba black ne....?




Batyet barin gun tayi ta nufi wani tamfatsaitsan gu ga baki dayan SA glass ne towel ta nauka ta goge jikin ta wani matashi ne ya rungume ta tabaya yana mammatsa mata breast ɗin ta numfashin tane ya dauke na hucin gadi ture shi tayi tace 



"Na gashi yanzu bani da wani sauran feeling,


dago runannun idanuwansa yayi ya kama mota haɗe bakin su yayi cikin zafi zafi yake romantic da ita har ta fara mayar mai yawa wasu tsunmokara haka suka zube akan hadaddan luxury bed ɗin dakin....


 



*Kano unguwar gadon kaya*


*Karfe 9:30pm GMT*



"Heartbeat tunfa jiya nake kiran number su jameel a kashe Allah isa lafiya amma wallahi jikina yana bani a kasin haka kasan da gun nan ba shi da kyau balle ga irin aikin da suka je hi ,



Tissue ya yago ya goge bakin sa yace 



"Allah isa lafiya nima na bibiye su amma shiru na duba shafin su naga tun da jameel yayi posting a bin da ke wakana a Palestine be ƙara ba haka tareek,



Lushe idanuwanta tayi tace 




"Nasir ,


da sauri ya ɗago ya dubeta tun da suke ya manta rabonsa da yaji takira sunan sa ɓoye mamakin sa yayi yace 




"Na'am ,


Tashi tayi ta juya bayan tace 



"Wace baby nice,


cikin hanzari ya tashi yace 



"baby nice kin santa ne ..? nima ita nake nema,


cikin shashekar kuka tace..




"yau naga sako ta email ɗina wai ina so insan wanda ya kashe Sultan san nan kar indamu ba wanda ya isa ya cutar da tareek duk da yanzu masu neman ransa suna ci gaba da aikin su duk inda yake suna tare da shi ...,



ma tsowa kusa da ita yayi ya juyo da ita yana kallon ta yace 



"Nima naga saƙon nan kar ki damu insha'Allah komai zai huce,



Kuka tasa ta rungumesa tace 



"Sai yaushe Nasir bani da wani ɗa yau naje asibiti likita yace min ko anjuyo min da mahaifa balalle ta ƙara daukan ciki ba Nasir na cuci kai na ya'ya sai dai inga ana haifa..,



Cikin lallashi yace 



"Aysha irin ranan nan nake guje mana tun farko kika ƙi ganewa ina mutukar son yara amma ba yarda za muyi wannan ita ce kaddarar mu ba mu isa mu chanzata ba ,


 

Ruke hannuta yayi suka hau sama 


Ko ina shiru tsit baka jin motsin kowa a hankali take saukowa taka staircase take yana bada sauti dena tafiyar tayi dan jin sautin takun da take daban sautin abin da take ji daban ji tayi kamar an taɓa mata ƙeya juyowa tayi da sauri ta saki wata iriyar ƙara sai dai me ...?



Ba'a jinta sai wata dariya da yake amsa kowa a tabkeken floor ɗin ta kifawa tayi domin wani irin duka da a kai mata da sauri ta fita bata tsinci kanta a ko ina ba sai a wani daji ba gida gaba ba baya ga bishiyoyi sai zaga yeta suke kai kace mutane ne ke dawafi a gaban ka'aba 


Wani ƙaton mutum ta gani a gaban ta bata iya ganin karshen sa cikin wata iriyar murya yace......