FreeArewaPen original
Destiny love
- 1views
- 17chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I am a writer, and with every stroke of my pen, I breathe life into thoughts and give voice to silence. I take pride in this craft, for the pen holds a power far greater than the sword it shapes minds, softens hearts, and leaves a legacy words alone can build
Sample · 1-5
𝑃𝑒𝑟𝑓𝑒𝑐𝑡𝑙𝑦 𝑝𝑒𝑛'𝑠..... ✍💫 🎀 *DESTINY LOVE 💕😘* *Story and writing* _Oum yasmeen_*KING AND Queen WRITING CHAMBER**Ina masoya novels ɗina wannan ba irin wanda na saba kawo muku ne ba yasha ban ban da sauran ƙar ki yarda ayi tafiyar nan babu ke kudai ku biyoni awannan littafi DESTINY LOVE bana son kana nan maganganu ku dai 🤐**Kar ku manta kuyi following ɗin channel ɗina domin samun cigaba sa**** 1-5*_____________________________________________________________________________________________Wata iriyar iska ke kadawa gari yayi duhu estate ɗin yayi shiru bakajin motsin kowa sai kukan tsuntsaye bishiyoyi sai rangaji suke sun sami kyakkyawar ni'ima da guri kafin kace me ruwa ya tsuge kamar da baƙin ƙwarya tuni duk wanda ya buɗe window ɗinsa ya rufe wani yarone ya fito fari tas da shi kyakkyawa yana ruƙe da sanda da alama makawo ne duk da ruwan da ke yawa da bakin kwarya ko ajikin sa tafiya yake yazo dai dai kofar da zata sada shi da shashin uncle din sa ya saki wata ƙara wacce tayi amsa kuwa a estate ɗin duk kuwa da ruwan da ke faɗuwa yayi jini ya fara mulala ko da suka jiyo ƙarar nan kasan cewar ana ruwa ba wanda ya fito ko ba'a ruwa dabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba ran kakansu amma Allah ya jarrabesu da wata irin kaka kanta kadai ta sani ga son duniya da mulki hakan ya samo asali kasan cewar ta jinin mulki uwar attajirai duk wanda ta tsana tofa ya shiga ukku tun tasowar shi besan mahaifiyar sa ba sai mahaifinsa hakan ya samo asali da irin haihuwar sa da akai wani irin ruɗani ke cikin zuri'ar NADER wani irin boyayyen sirri ga sarkakiya dake cikin gidan NADER bankaɗowarsa dai dai yake da tafiyar da numfashin koma dai mene kudai ku biyoni ɗib ruwa ya ɗauke sai sauran yayyafi da ba'a rasa ba wata mota ce baƙa yar gidan Benz tinted mirror ne a jikinta dan haka bazaka iya gano wanda yake ciki ba parking yayi a dai dai shashinsa saboda takardar da yazo ɗauka buɗe motar yayi fararan kafafuwan sa wanda suke cikin half-shoe Black color kallo daya zakai mai kasan ankashe kuɗi wajan siyan sa meroɗiroɗin fatar kaɗa farin yaɗine a jikin sa expensive filtox me wani irin laushi sai zabga ƙamshi yake kai kai kace ɓarar da turare akai kallo daya zai kai mai ka ƙasa ɗauke ido daga kansa saboda kyen sa farine tas sexy eyes ɗin sa yasa medical glass wanda ya ƙara mai kyau ga wata iriyar saje sai sheƙi yake tafiya yake tamƙar wani ɓauna ko zaki lallai yaci sunan nasa da ake ce mai king of lion ku...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.