6
by @cutiemeera
A'ISHA LABIBA 🌺
LOVE AND REMONTIC
MALLAKI
MEERAT UMAR ❤️💞
AUTAR JAJIRTATTU 💪 CE
___________________________________
ina gdy da Comment ɗin ku masoya na kuma ina fata Kamar yadda mu ka fara wannan tafiya tare Allah ya sa kowa ce tafiya da ku zamu yi ina gdy masoya much love 💋❤️
____________________________________
___________________________________
Ku san kwana biyu kenan da ɗaura min aure da ya Ayan Amma bai zo in da na ke ba ni ma kuma ban nema sa ba saboda ba na ma buƙatar ganinsa gaba ɗaya na dawo part ɗin Uncle da zama Saboda a yanzu ko su Mamy ba na son gani ma dan gani na ke kamar da ma ba sa sona su ke ba ya Ayan su ke so ina kwance Yusra ta shigo ba tamin magana ba ta ja hannuna fizgewa na yi ina hararar ta " kin ga malama sakeni ko ranki ya ɓaci" "Allah sarki ni fa bani na karzo manba rataya aka bani" Yusra ta faɗa ta na kara jana sakin baki na yi ina kallonta part ɗin momy ta kai ni mu na shiga na ga wasu mata guda biyu sanye cikin boyel fari ƙal su na ganina su ka ta so ru ƙeni su kayi muka haura sama ɗakin Mom mu ka shiga gashi babu damar na tambaye su abun da za sumin toilet mu ka shiga wa ta ƙwarya ta ɗauko mai cike da wanni abu fari ƙal ta shiga wanke min jikina da shi har kaina ni dai sai naji abun kamar madara amma kuma ya na ƙanshi turare mai sanyi bayan sun gama mu ka fito a zatona mun gama ganin na yi sun sa ke ɗauko wanni abu a roba sai da su ka shafe min jikina shi gaba ɗaya kafin su fara sin cemin kalbar da ke kai na
Bayan sun gama su ka kara kai ni toilet su ka wanke ni ni dai duk na zama yar kallo sai kace wata baby aita wanke ni ba ƙaƙautawa
Ba su su ka gama mun wannan shirman ba sai kusan 4:00pm angyara min ga shina sosai ni kaina na san na yi kyau sosai to amma abun tambayar ina za su kaini su kemin wannan kwaliyar haka. wata gwon pink color su ka ɗauko min na saka aka min ɗauri da white nait da white rebom white takalmi na saka hills da white pose, ma Sha Allah ni kam na ce gaskiya LABIBA kyakayawa ce ajin ƙarshe dole ne fa Ayan ya rikice a kanta ya ga Ashwariya😁
Ɓangaran Mamy su ka kaini kama hannuna ta yi mu ka nufi part ɗin Abba ina shiga na ga su su duka har da Momy gefan su kuma ya Ayan ne zaune a ƙasa shima ciki shadda pink ta sha aiki ya yi kyau sosai zaunar dani Mamy ta yi a kusa da shi itama ta samu waje kan set ta zauna, Daddy ne ya fara magana "to Ayan ga amanar Mamana nan sai ka ruƙeta amana komai za ta maka kayi haƙuri tin da har yanzu yarinya ce qarama sanan kuma mudum naji kamata wanni abun ba zan yafe maka ka ba Ayan" " in sha Allah Daddy ba za asamu wata matsala da ga gareni ba" ai ina jin haka na ɗago na ce "ni fa Daddy ba zan bisa ba gaskiya ya je can ya samu wata Wallahi amma ba ni ba kuma ma ai ni ban ce ina sonsa ba dan haka ba zan bisa ba" Abbane ya ta so da niyar dukana Uncle Jabi ya taresa "a'a fa yaya shifa dukan babu abun da zai haifar kamata ya yi a rarashi yarinya ba a dinga dukanta ba saboda anan fa mune muka mata ba dai-dai ba'"Uncle Jabi ya faɗa dan har ga Allah bai so aka ɗaura auren ba tin da ba na so so ya yi Abari afara shawo kaina
"Ma ka ke nifi Jabi wato kana nufin na barta ta cigaba da abun da ta ke ko ya to wallahi ba ta isa ba saboda mu mu ka haifeta ba ita ta haife mu ba kuma ki sani mudun ba ki ta shi ki ka bi mijinki ba to Wallahi babu ni babu ke" Ai ina jin haka na rushe da kuka "ya Ayan ka cuce ni karabani da farin cikina karabani da iyayena to Wallahi ka sani ba zan taɓa sonka ba" Ayan hawaye ya ji suna zuba a kuncin sa shin wai ma ya yi wa LABIBA 🌺 mai ya sa ba ta sonsa ya na cikin tinani ya ji Abba ya ce" ta shi ku tafi Ayan Allah ya yi muku Albarka" Ameen ya Amsa uncle ne ya kaini har cikin mota mu ka tafi dan Abba ya ce babu wan da za su raka mu
Babban gida ne na alfarma irin gininan ne na turai ko ina glass ai muna isa na sauka na yi hanyar falo to sai dai ni ban son pin na ƙofar ba dan irin mai pin ɗinance ya na zuwa ya sa ka pin ɗin abun da ya bani mamaki sunana ne a jikin ƙofara wow Masha Allah falon ya burgeni sosai komai