A'ISHA LABIBAFree

ArewaPen original

Short StoryFreeCompleted

A'ISHA LABIBA

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Arewabooks@cutiemeerat

More from @cutiemeera

Sample 路 1

*** this link to *** group: *** *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*馃挭 鉁嶏笍(J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍A'ISHA LABIBA 馃尯鉂わ笍LOVE AND REMONTIC SHORT STORY 馃摎鉁嶏笍 MALLAKI N MEERAT UMAR 鉂わ笍馃挒 AUTAR JAJIRTATTU 馃挭 CE.Ya Allah yan da na fara littafinan lafiya Allah ka sa na gama lafiya Allah ka sa darasin da ke ciki ya amfani yan uwa musulmai Ameen,Bismillahi rahamani Rahim,Ban yarda wanni ko wa ta ya juya min labari ba ba tare da izzinina ba ko a karanta mun ta YOUTUBE ba tare da an tambaye ni ba idan kuma hakan ta kasan ce na bar mutum da Allah,1,.ina zaune cikin bedroom 蓷ina naji kamar 茩ara Mota tsaki na yi dan na san babu wanda zai shigo cikin gidanan ya na gudu da mota,sai ya Ayan, ta shi na yi na le茩a ta window dan na tabbatar wa da idona Ai kuwa ina le茩awa na gan sa Ganin ya yo hanyar part 蓷in mu ya sa na yi sauri na koma kan bed na kwanta dan na san dole ne sai ya zo ya ta kuramin,Ji na yi am bu蓷e 茩ofa, da sauri na ja belanket na rufe har kai na kamar mai bacci Mami na ji ta na magana "ai kam ka ganta nan ta na baccin, da ta sa ba ayi mutum kullum shi ya yi ta zaman 蓷aki," ni dai ina jin su, munshari 茩arya na fara dan su tabbatar da gaske bacci na ke, Ina ji Mami ta fita ta bar ya Ayan acikin 蓷akin, wajan bed 蓷in ya zo ji na yi an ya ye min belanket 蓷in shafa gefan fuska ta ya yi " My "A'ISHA LABIBA 馃尯 ta Allah ya mallakamin ke ki zama uwar ya'yana ina sonki sister amma ban son dalilin da ya sa ki ka tsaneni ba why LABIBA 馃尯" na fashewa ya yi da kuka,duk da wannan abun da ya ke hakan bai sa naji tausayin sa ba , ni kai na shedace akan yadda ya Ayan ya ke sona amma ni kwata- kwata ba na sonsa kuma babu abin da na tsana Kamar na wayi gari na ga wannan mutumin, a raywata,Bayan ya gama sambatu sa ya fita, ta shi na yi ina jan tsaki haba mutum kamar wanni maye, na ce ba na sonka ba sai ka 茩yale ni ba mtsss na 茩ara jan tsakiBayan tafiyar ya Ayan part 蓷in su futowa falo na yi Mami na gani zaune ta na kallo "auta kin ta shi 蓷aga ma ta kai na yi Alamar eh yanzu ya yan ki ya fita har 蓷aki ya shiga ki na bacci" turo baki na yi ban ba ta amsa ba" ko baki ji mi na ce ba" " naji Mami Ai tin da ya tafi wanni lokacin ma ha蓷u", "hmm Allah dai ya shirya min ke wai ace mutum ya ce duk Duniya babu wan da ya tsana Kamar 蓷an uwan sa to idan baki sani ba ki sani Ayan tin ki na yarinya shine ya yi rainon ki ya ci kashin ki ya ci fitsari ki sai yanzu da ki ka girma ki ka ga kin zama mace sannan zaki ina wula茩an ta shi to ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters9
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play