9&10
by @cutiemeera
Follow this link to join my WhatsApp group: ***
Follow this link to join my WhatsApp group: ***
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
A'ISHA LABIBA 🌺
LOVE AND REMONTIC
BY
MEERAT UMAR ❤️
AUTAR JAJIRTATTU 💪 CE
____________________________________
Page,9 and 10,
____________________________________
Ku san magrib na kai a haka, Yusra ce ta shigo Cikin ɗakin bayan tafiyar su "sannu sister" yauwa na ba ta amsa ina tinanin abun da ya sa na suma haka
Washegari da safe na futo falo Abbana na samu zaune ya na jan chasbaha gaida shi na yi ya masa "Mamana ya jikin na ki?" "da sauƙi Abba" "Allah ya ƙara sauƙi" Amin na amsa ina zama ku sa da shi
Mamy ce ta shigo ciki ta na miƙawa Abba waya da alama kuma amsa kira zai yi bayan ya karɓi wayar ji na yi ya ce Hello Ayan ai ta ke na ji kai na ya sara zauciya ta ta na wanni irin bugawa ya Ayan shin ina ya Ayan ɗin ya ke? "eh Alhmdllh za mu ce dan Malam liman ya ce ko asirine to fa ya tafi kenan tin da ta sha wannan tofin" ta ɗaya ɓangaran Ayan ya ce "Allah ya sa Abba wallahi ina cikin fargaba Saboda kullum yarinya sai ta kirani ga shi kuma na sa an yi Trac ɗin ta amma an ka sa gano ai na yi in da ta ke" "ai ta dai addu'a In Sha Allah za a gano ta kaji son karka sa damuwa a ranka" "in Sha Allah Abbana sai Anjima" su ka yi salma duk wannan magan-ganu da su ke tini na daɗe da sumawa Abba ne ya kula da haka da sauri ya ta shi ya na jijigani "ya Allah shin menene ya ke shirin faruwa kuma" "Abban Sauban wanni abune ya faru?" Mamy ta faɗa ta na futowa da ga kitchen ganin ya na ruƙe da ni ya sa ta yi saurin matsowa "kawo mun ruwa Fatima" gaba ɗaya hankalin Abbana ya ta shi gani ya ke kamar wanni abu be zai faru da ni Allah sarki Abbana mai sona har goma na dare ban farfaɗo ba dole su ka shirya a ka tafi da ni asibiti likitoci sun yi iya ba kin ƙoƙarin su a kai na amma abu ya citira Yusra ce ta kira ya Ayan ta na kuka ta faɗa ma sa abun da ke faruwa,
Sanye ya ke cikin cut ma su kyan gaske ga wata hular sanyi da ta ƙara ma sa kyau kai tsaye asibiti ya sa drive ya nufi da shi
Su Mamy sun yi matiƙar mamakin ganinsa dan su ba su kirasa ba Amma mai ya kawosa da sasafen nan haka da sauri ya nufi Abba ya rungumesa sai da ya rungumi Abba sannan kuka ya ƙwace ma sa mai zafi "Abba ina labiba Abba Please karku ce min wanni abu ya faru da ita dan Allah" "kwantar da hankalin ka Ayan ta nan qlau yanzu ka je gida ka wuta ka ga zuwan ka kenan" "no Abba ba zan iya ba" murmushi Abba ya yi kawai ya ƙyalesa dan ya san halin Ayan tin labiba na ƙarama idan ba ta da lafiya to fa tare ake jinyar su shiyasa ya ƙyale shi gudun kar wa ta matsala ta faru
Sai da labiba ta yi kwana biyu a asibiti Sannan a ka salame su jikinta ya yi kyau sosai iya kacin ta da Ayan kuma sai dai kallo babu ba kin rashin kunya labiba duk ta sauya kamar ba ita ba har mamaki su ke yi yan da in Ayan ya yi ma ta magana ta ke ba shi amsa Ayan har yanzu bai dai na neman yarinya nan ba shi dai bai santa ba amma tin su na Uk da LABIBA ta ke kiransa shin me ya yi mata ne haka.
Kwance na ke a cinyar Mamy ta na ba ni labarin wani na yi kuka wani na yi dariya dan har ga Allah ban son na aikata ba "ki dai na kuka kin ji daughter ko a da sai da na shiga damuwa na san dai haka kurin ba zaki tsani yayanki ba" "amma ai Mamy ke da kanki ki ka ce kunji haushina da, kuma fa Abbana har dukana ya yi kema fa kin mareni ya Sauban shima ya tsaneni" ina gamar faɗar haka na fara wanni kuka! mai cin rai idan na tuna da wannan abun ina jin baƙin ciki matiƙa am "sorry daughter ba zan ƙara ba kinji" Mamy ta faɗa ta na rungumeni Abbane ya shigo cikin falon shi da Uncle da ya Sauban ina ganin su na rufe idona dan idan na tina abun da su kamin ina jin haushin su sosai "baby Uncle" "Na'am Uncle Ina yini" "lafiya ya jikin?" "da sauƙi" "little sister ya jikin na ki?" ya Sauban ya tambaye ni ko kallon sa ban ba bare ya sa ran zan ba shi amsa gani na yi ya zo dai dai in da na ke ya tsuguna "am sorry little sister ki yi haƙuri kinji na san na miki laifi ki yi haƙuri dan Allah Please" Allah sarki ɗan uwa ban son San da na rungume sa ba ina kuka shafa baya na ya din ga yi har na yi shiru
Abba ne ya yi gyaran murya "Mamana na san ni ma haushina ki keji ko ban yi haka dan ki shiga baƙin ciki ba sai kawai dan na nu na miki abun da ki ke ba dai dai ba ne ba a kullum in na kalli hannun da na da ke ki da shi ina mutuƙara jin baƙin ciki Please ki ya femin Mamana" rungema Abbana na yi ina kuka "ni Abba ban ga laifin ka ba kawai idan na tina yan da kuka kasa min uzuri ne da kuma yan da duk kuka juyan baya Alokacin da na ke buƙatar ku Uncle da Aunty Ruƙayya su ka ɗai ne su ka jani a jiki a wannan lokaci tabbas hakan na sani kuka sosai" "am sorry ba zan ƙara ba kin ji Mamana" ɗaga ma sa kai na yi alamar to ina kuka uncle ne ya ce "to kukan ya isa haka babyn Uncle ko so ki ke sai kin jawa kanki wa ta matsalar Please ki yi shiru kin ji" murmushi na yi ina kallon sa Allah sarki Uncle ɗina mai sona rungume sa na yi ina "Thank you Uncle Ina godiya da kulawaraka a gareni"
Muna zaune ana hira ya Farhan ya shigo shi da Yusra haka ya din ga tsokanata "ni dai Allah ya Farhan ka dai na tsokanata ba na so" na faɗa ina turo baki Kamar zan yi kuka ya na yi yan da na yi ba ƙaramin dariya ya ba sa ba "ke fa daɗi na da ke akwai rigima" ya Sauban ya faɗa Yusra ce ta ce saboda fa ta ga ita ce autar mu shi ya sa ta ke haka hararar ta na yi "to da me ki ka girmani "ai dai na girma kin ko dan haka dole ki yi haƙuri" ban za na yi da ita ban ba ta amsa ba dan na tsani ta ce ta girmani dariya su ka shiga yi min gaba ɗayan su aiko na yi rau-rau Kamar zan yi kuka "a'a kar fa ku samin yarinyar kuka wallahi ko yanzu ranku ya ɓaci" Uncle ya faɗa ya na zare mu su ido "tuba mu ke uncle ba zamu sa ke ba ya Farhan ya ce "da dai ya fi muku" "ta so mutafi wani waje kin ji baby Uncle" ta shi na yi ina mu su gwalo mu ka fita
Kwana biya an jini shiru ko amin afuwa,