Destiny love

Chapter 61

by @oumyasmeen

*DESTINY LOVE*

       

            

Watt pad @Aminaoumyasmeen

Arewabooke@oumyasmeen

          

            Perfectly pen's ✊

KING AND QUEEN WRITING CHAMBER👌✊


*Inga comment a watt pad kuyi following ɗina*


*Wallahi in bana ganin liking da comments Zan ɗena Ku sai ma in mai da shi paid book*





Episode 61




Kuka tasa domin yau tasan kashin'ta ya bushe jikin'ta sai kakkarwa yake neman hanyar guduwa take amma ina ya rufe cikin kakkausar murya yace

"Ni sa'an wasan kine da zaki shi garmin ɗaki....?,

                                  girgiza mai kai ta fara tana ja baya ganin ya na matsowa ku sa da'ita har sai da ta ɗangana da bango yayi mata ƙawanyan da faffaɗan kirjinsa yace

"Baki da surar da zaki ja hankali na banza ƙazama ki gaggawar barin shashin nan ko yanzu in ƙarya ƙafar ki na ƙarya banza wallahi....,

Cikin ta na rawa ta fara tafiya riga da bra ce a jikin ta hanyar da sada ta da part ɗinta

shigar ta kanan zuwan su nucy da hibbah.....

sauri dawowa nutsuwar'ta tayi ta ƙaƙaro farin ciki ta sawa fuskar ta tace

"A'a sannu da zuwa sai yau aka ga damar ziyar tar mu.......?,



Wani takaici ya shaƙe zuciyar nucy sai ta shanye tace

"Ai ita ziyarar amarya bata da lokaci yi ce ko duk a cikin amarcin ne yawo ba ƙaya.....,


Zama tayi tace


"Waya aike ku ziyara da yamma ai kunsan lokacin ango ne....?,

Zama sukai nucy tayi wani irin shu'umin murmushi tace

"Hakane amma me yasa kikai baƙi...,

Wata dariyar yaƙe tayi tace


"Rashin sabo da jarumin namiji kamar lion ko acikin maza mazajene...,

Lips nucy ta cije ta ya tsuna fuska tace


"Uhmm yawa baki saba da maza ba...?,

Saurin kallon kofar shashinsa tayi tace


"Ki rufan a siri.... mu bar magana nan nan...,

Wani irin kallo ta jefa mata

         Da ace safna nada hankali da lura da zata iya karantar me nucy take nufi da ita amma da yake dusace ko a jikin ta ......

Hibbah tace


"Sister kin yi min kyau...?,

Wata dariya tayi ta shafa gashin duƙin ta tace


"Nagode sosai,

saurin hararar hibbah nucy tayi ɗauke kai hibba tayi tace


"Samin number ki...,

ƙarɓar wayar tayi tasa mata amsar wayar hibba za tayi ta haɗa da hannun safna ta fara shafawa tace

"Da wanne mai kike amfani komai naki me kyaune...,


Daɗine ya kama safna arayuwar ta tana son a yabe ta tace

"Zo in nuna miki shi lokacin bikina wata aunty na yar maroco ta siyo min shi....,

Saurin tashi hibba tayi ta bita har bedroom ɗin ta kan dressing mirror ta dauko wani cream tace


"Kin gansa....,

Wow yayi kyau sosai sa hannunta tasa akan bra ɗin safna tace


"amma har nan kike shafawa naga shima gun yayi kyau...?,

Ajiye man tayi tace


"Eh baki ɗaya jikina nake shafawa...,

Dariya hibba tayi tace


"Shi yasa kikai kyau....,

murmushi tayi kiss hibba tayi mata a kirjinta wani numfashi safna ta saki...

          hannu tasa mata a cikin bra tana latsa ninple ɗin ta

huta ta ɗauke ta hucin gaɗi zama tayi a kan gado irin na yan borin nan.....

Biyo ta hibba tayi cikin kasala tace


"Inci gaba kina jin dadi ne....?,

kai ta ɗaga mata domin baza'ta iya magana ba ciro shi tayi fara shansa tayi tana shafa ɗayan......

Allah ka shirya mata zuri'ar mu duk abin da zai zame mana damuwa Allah kai mana maganin'sa

********Abrar



wani irin juyi take tana riƙe da cikin ta kuka tasaki me tsuma zuciya da gangar jiki a haka anty ayshe ta shigo ta ganta

                            da sauri ta ƙara sa gun'ta ɗagota tayi tace


"My daughter lfy meke da mun ki.....?,

Ba zata iya magana ba cikin'ta take nuna mata kura mata ido tayi ta kwantar da ita tayi

floor ta koma ta ɗauki wayar ta a cikin jakar'ta number tareek ta shiga kira tsaki taja ganin har kira uku be ɗaga ba zata ajiye wayar ta sai ga kiransa da sauri ta ɗaga tace


"Kazo abrar ba lafiya...,

Daga can yace


"To ya kashe wayar yayi

     Ya zura aljihu ya fito cikin nutsuwa yake fita be kula da sitti ba ya huce ta jiyayi anjawo shi kasa ƙasa ya saki tsaki a zuciyarsa yace


"Wann tsohuwar badai niman faɗa ba me kuma zan mata haɗe rai yayi ya kafe ta da ido.....,


Ɗun'gure mai kai tayi tace


"Wato kai baka da kunya zaka huce ni ba gaisuwa...,

kai ya jin jina yace


"Uhmm ai ban ganki ba....,

Kama gashin kansa tayi tace


"Ja'ri ai ba mamaki in kace baka ganni ba saboda zuciyarsa ka ta injice shisa nake maka uzuri..,

Be kulata ba yayi gaba abin sa abin da sitti bata sani ba yana sane yayi karo da ita akwai hulgawar mutum da ya gani ko tamtama bayayi shi ka biyo to waye....?

ganin zai ɓatawa kansa lokaci ba tare da yasan ko waye ba ya kau da tunanin yayi aransa asallama yayi a shashin nata jin shiru ya ƙara ɗaga murya...

Leƙowa tayi tace

"Yauwa treek shigo...kaga dawowa ta kenan daga kasuwa na same ta riƙe da ciki tana kuka..,

shigowa yayi yace

"To meke da munta ne...? Muna can ma tana ciwon cikin nan..,

zama anty ayshe tayi a hannu kujera tace

"Allah masa ni gashi ni likitan kashi ce balle insan meke damun ta..,

dafa kansa yayi ya sha sumar kansa yace

"Bara kawai in kai ta asibiti..,

Cikin xolaya tace


"Ko dai karuwa muka samu ne wannan laulayin na abrar yayi yawa,

Chak ya taya be jiyo ba yace

"a'a naƙuda take ... ,

Dariya tayi ta bi bayansa da sauri suka ƙarasa sakamaƙo ihun abrar da suka shi da sauri suka shiga toilet ɗin turus yayi anty ayshe tayi baya tana kunshe dariyar ta daman tasan wannan ciwon ciki period abrar zata fara

komawa floor tayi tana dariya kasa ƙasa domin yau ta jiƙa mai aiki dole ya kula da ita...

Can kuwa toilet rasa meke mai dadi yayi abrar wacce take tsugune akan masan tagaran ta miƙe ganinsa duguwar rigar dake jikin'ta taɓaci da jini white colour ce sai adon sky blue Kara sowa gunsa tayi tace

"Abbu nima mutuwa zanyi jini ne ke futuwa a gun da nake fitsari abbu kaga wara ƙafar'ta tayi saurin rintsai ido yayi

      yayin da bugun zuciyarsa ya daɗu yakasa tantance yanayin da yake tamaza yayi ya ruƙo hannunta suka fito....

bata fasa kuka ba sai ma karuwa dayayi jarumta yayi ya dai-dai'ta nutsuwar shi idonsa yayi ja yace

"Kiyi shiru ba mutuwar da zaki yi..,

ɗago kan'ta tayi ta kalle shi sai akai sa'a shima ita yake kallo gyaɗamata kai yayi



da katawa tayi da kuka ta nuna mai idonsa tace

""תראה לעיניים שלך אדומות" (Tir'eh la'ayneich shelach adumot)

*In Hebrew*

taimai yaransu bata san yarda zata faɗa'ba da hausa

kalli idonka yayi ja


Zuba mata ido yayi ya fahimci abin da take nufi bawai ya iya yaran ba a'a nuna mai idonsa da tayi yace

"Kura ce ta shigar min ido...,

zama tayi akan stool tana wasa da rigar ta yawa zata ƙara fashewa da kukan ta kwaɓe fuska tace


"Abbuuu..,

limshe idanuwansa yayi a zuciyarsa yace ya Allah yarinyar nan su take ta kashe shi in yana gaban ta rasa nutsuwar shi yake har da

        lafiyar sa ta gaggar jiikin'sa rasata yake tana haɗa mai abubuwa da yawa wanda ko shi za'a ce ya faɗosu bazai iya ba ....besani ba betaɓa jinsu ba sai akan'ta gaggar jikin sa ta dade da mutuwa akan mace gani yake ko wacce mace muguwa ce me son kanta....farin cikin ta shine kaɗai farin ciki....amma a yau zuciyar sa tana so ta bujuromai wasu abubuwa da ya dade da shafe su a rayuwar'sa ......


Najuwa sunan ya faɗa da ƙarfi zuciyarsa ta tana wani irin bugu ya tuno da wasu abubuwa na Rayuwar sa.....me ke shirin faruwa da shi shin zai iya mallaka'wa wata zuciyarsa bayan tauraruwar mata NAJUWA BUKAR

ƙara abrar ta saki ta tushe kunnan ta da sauri anty ayshe ta yarda plate ɗin dake hannun'ta abincin ciki ya zube zuciyar'ta tana wani irin bugu cikin sarƙewar numfashi da inda indar murya tace


"Tareek abin da kunnuwa'na suke jiye min gaskiya ne tareek ba kai min alkawari ba har yanzu kana zuwa gun'ta kenan .....? matar da take ƙoƙarin kashe ka matar da tayi sanadin abubuwa da dama ciki har da sanin asalin ka kuma taƙi auran'ka ta karɓi ƙwangila akan ta ruguza ka RANAR ƊAURIN AURAN KU tace ta fasa......,

           tashi yayi ƙafafuwan sa sun mai nauyi bashi da masar wanyan nan tambayoyin nata amma a yanzu bako wacce mace a zuciyarsa ABRAR ma tausayin'ta yake ba wai sooo ba ...

*🤔 Awaso lokutan tausayi yana iya juyewa ya koma so malam tareek da tausayi so yake farawa*

fita yayi kai tsaye gurin da yayi parking ɗin motar shi ya nufa buɗewa yayi ya shiga har ya ɗan fara tafiya yaga wata baƙuwar mota number motar tana kama da number motar da yake nema

Fitowa yayi wayar da dake aljihu ya ɗauko Camera ya shiga ya ɗauki motar

mai da wayar'sa kenan nucy hibba suka ƙara so gun ta gefen ido ya kalle su inda ya danna musu question mark akan su

buɗe motar sa yayi ya shiga da gudu ya fisgeta yabar gidan ta mirro ɗin motar sa ya gane ana binsa da gudu ya fisge motar ya ƙware dan haka ya tsaire musu gaban wata ma'aikata ya tsaya fitowa yayi iya tsaru an zuba mata kallo daya zakai wa masu gadin'ta kasan ba imani atare da su


sara mai sukai key ɗin motar sa ya bawa ɗaya daga cikin masu tsaran gun abin mamaki har ɗurƙusa mai yake sauran sai muzurai suke ga AK47 a hannun'su ɗaga kai yayi inda ka yi rubutu da manyan baki aka sa

*DYNAMIC ALERT SECURE SOLUTIONS*

mai da kansa yayi wata yar siririyar ƙofa ya shiga kai tsaye wani ɗaki ya shiga ba kowa baka jin karar komai gurin shiru

              lifter ya hau inda ya danna gurin da zata kai shi shigar sa kenan wata mata ta shigo ita ma kallonsa take cike da kururlah Allah Allah yake ya sauka baya so tasan ko shi waye aikin su yana buƙatar sirri adtijuwar matar nan tace


"Muhammad Tareek bn Nader....,

Saurin kallon ta yayi baƙa ce amma irin baƙin nan me kyau wanda hutu da jin dadi ya ratsa'ta kasa magana yayi sai ma kallon'ta da yayi jakar'ta ta buɗe ta ɗauko complement card ta miƙo mai...

kamar anmai dabaibayi ya amsa yana juya shi dai-dai inda zasu sauka ta fita ya fita tace


"Inkana buƙatar sanin ko kai wane....? da sanin wacece mahaifiyar'ka ......?kane me ni ,

"da sanin inda goga yake kuna binciken banza ne baza ku taɓa gano baƙin zaran ba amma ni nasan komai ka faɗawa director of security services kace mai

      '' nanne tana gaidashi sannan ka faɗawa mahaifinka ina nan zuwa gare shi yayi haƙuri... ina nan zuwa fasa kwai bayan ɓacewa ta shekara da shekaru abu ɗayane ban sani ba WA YA KASHE SULTAN..... Cikin gidan ku ya haɗa mutane masu wata irin zuciya kowa buƙatar ƙansa ya sani,

Tana kai wa nan tabi wata hanya da sauri ya bita ya ƙago yasan wacce mahaifiyarsa wacce uwace haka tayi watsi da rayuwar sa tun yana zanin goyo...amma ina be ganta ba jikin'sa har rawa yake ya nufi office ɗin director sai dai me .....yana ganawa da manyan baƙi dole ya tsaya yana jiran su fito...✍️

*Comments ɗin ku da liking ɗin ku shi zai sa gobe inyi posting*