BA ITA BA CE

Page 15&16

by @nanameera08

*BA ITA BA CE!..馃挅馃挅*



*Nanameera ce 鉁嶏笍*



   *MIKIYA WRITERS ASSO...*



```Page 15&16```



"Ya jikin nata?" numfasawa Zaki ya yi ya ce"da sau茩i Alhamdulillah" zama ya yi kan kujera yana kallonta ya ce"Muhaira" bu蓷e idanunta ta yi ta kalleshi amma bata ce komai ba, murmushi ya sakar mata itama ta mayar masa tsayawa Zaki ya yi yana kallonsu sai kuma ya 蓷auke kai daidai nan Dr ya shigo 蓷akin sake duba jikin nata ya yi sannan ya yi discharging nasu kallonsa tayi ganin yanda ya juya baya tura baki tayi gaba ya yi murmushi ya ce"hau na goyaki mana" 蓷auke kanta tayi sai kuma ta hau bayan nasa tana ri茩eshi sosai dariya ya yi mara sauti ya ce"tunani kike zan ya dake?" batace masa komai ba ya girgiza kansa sannan ya fice daga asibitin zaune suka sami Taj a mota yana jiransu sauketa ya yi ta shiga back seat sannan shima ya bu蓷e gaba ya shiga. Sunyi nisa sosai Taj ya ce"Dmash fa yana gidanka nd kuma yana jiran ka dawo ya kar蓳i Muhaira ne kuma ba shi ka蓷ai bane sunada yawa gaba蓷aya ma dai abun nasu da akwai alamar rashin gaskiya saboda haka kar kaje gidan yana tunanin ya ha蓷a baki dani ne domin na ce masa zan kawo masa Muhaira without ur permission" kallonsa Zaki ya yi sai kuma ya yi murmushi ya ce"daman nasan dole haka zata iya kasancewa kada ka damu ka kasance a tare dashi komai ya kusa zuwa 茩arshe in sha Allah anjima zan yi magana da Sir" gya蓷a masa kai Taj ya yi sannan ya kalli Muhaira wacce tayi tsuru da idanu tana kallonsu murmushi ya yi ta mudubin ya ce"Baby lafiya?" turo baki tayi tana fashewa da kuka harararsa Zaki ya yi ya ce"wannan ma ai rashin mutunci ne kasan da anyi mata magana kuka take amma zaka kulata ni wlh nagaji da jin kukan nan" dariya ya yi ya ce"to na tuba please ki daina kuka kinji" cikin shashshekar kuka ta ce"ni gida zani" Taj ya ce"to kiyi shiru za'a mayar dake kinji" girgiza kai Zaki ya yi bai sake cewa komai ba har suka 茩arasa gidansa dake Al Hamra.




Ha蓷a蓷den gidana amma bai kai wancen girma ba kallon gidan kawai Muhaira tayi ganin ba gidan da ta saba zama ba jan hannunta Zaki ya yi ya haura da ita upstairs wani parlon ya bu蓷e mata ta shiga sannan ya ce"oya kiyi sallah zan kawo miki abinci sai kisha drugs 蓷inki" gya蓷a masa kai tayi sannan ya juya ya fita ita kuma ta shige bedroom, zaune ya tararda Taj yana danna wayarsa yana ganin ya fito ya mi茩e ya ce" ya kamata na tafi yanzu" numfasawa Zaki ya yi ya ce"inason na tambayeka wani abu daman" Taj ya ce"ina jinka" "a ina ka samo yarinyar nan ne?, sannan wane ya siyar da ita kaine ka sanshi ni bansan wane ne ba please ka nemo min information nasa" gya蓷a masa kai Taj ya yi sannan suka jera suka fita.




Kwance ya sameta amma ba bacci take ba tana ganinsa ta mi茩e zaune har sannan kuma fuskarta a kumbure take zama ya yi a kan carpet 蓷in parlon da hannu ya yi mata alama da tazo ta taso a hankali ta zauna gefensa kamo hannunta ya yi ya zaunar da ita kan cinyarsa ya 蓷ora kansa bisa wuyanta cikin sanyin murya ya ce"ke dawa? wane ya sakaki kuka?" ri茩e hannusa tayi sai kuma ta sake fashewa da wani sabon kuka dafe kansa ya yi ya rungumeta ya ce"ya isa kidaina kukan okay" sosai tayi kuka a jikinsa sannan tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya shafa bayanta ya yi ya ce"now tell me mene yasa kike kuka?" cikin shashshekar kuka ta ce"ni gida zani banason nan ka mayar dani gida" murmushi ya yi ya ce"shine kike rigima?" da sauri ta kalleshi sai kuma ta 蓷auke kanta tana turo baki gaba tattausan hannunsa ya sanya ya juyo da fuskarta kallonsa tayi sai kuma tayi saurin rufe fuskarta da hannunta tana fa蓷awa jikinsa cikin shagwa蓳a ta ce"Allah ni bansoo!" murmushi ya yi ya ce"to naji bakiso me kike so?" "Ni kawai ka mayar dani gidanmu Allah" shafa kanta ya yi ya ce"i promise you zaki gida sooner or later" "to ni yanzu yanzu nakeso naje ai" tafa蓷a tana 蓷ago kanta daga jikinsa jan kumatunta ya yi ya ce"to yanzu so kike nazama fly na kaiki gida?" murmushi tayi tana jan cute beard 蓷insa ta ce"to nan a ina muke?" waro idanuwansa ya yi tayi saurin kautar da fusakarsa cikin shagwa蓳a ta ce"ni kadaina kallona da wannan idanun naka abun tsoro" dariya sosai Zaki ya yi rabonda ya yi dariya mai yawan haka har ya manta Muhaira kuwa zuba masa idanu tayi kamar ta samu Tv bata ta蓳a ganin mutum mai kyau da cikar zati irinta Zaki ba yanada wani irin halitta mai matu茩ar 蓷aukan hankali yanayin jikinsa zaka irin zaton balarabe ne dan ko ka蓷an baya kamada hausawa dukda ya iya hausan sosai. Ganin yanda take kallonsa kamar ta samu Tv yasa yakai hannunsa wajen idanunta da sauri ta ture hannunsa ta ce"A'aaaaa kabarni ni" murmushi ya yi ya ce"idanun nawa ne suke baki tsoro?, da idanuna da naki wannan ya kamata ace anji tsoro ke baki kalli naki idanun bane kamar wata mage?" wani kyakkyawan murmushi tayi tana ri茩e da gemunsa ta ce"ai kai naka manyane kamar na dodo" "dodo kuma mene ne haka?" ta ce"abun tsoro mana wanda Dadata take bani lbr a tatsuniya" murmushi ya yi yana kama hannayenta ya 茩ura musu idanu kamar wanda yake kallon wani abu kallon hannun nata tayi itama sai kuma ta janye su daga hannunsa ajiyar zuciya ya sauke ya ce"in tambayeki?" gya蓷a masa kai tayi ya ce"bani labarin inda kike sannan a ina Taj ya 蓷aukoki ina iyayenki?" turo baki ta yi lokaci 蓷aya jikinta ya yi sanyi ta ce"Papina ya tafi ya barni Dada tayi ta cemin zai dawo amma bai dawo ba sai kuma Dadata ta mutu tabarni duk sun tafi sun barni banida kowa sai Bani kura shine kawai ya 蓷aukeni sannan..." katseta ya yi ya ce"eat ur food first sai ki bani lbrn" gya蓷a masa kai tayi sannan ya mi茩a mata plate 蓷in abincin kwa蓳e fuska tayi bata kar蓳a ba girgiza kansa ya yi kawai sannan ya 蓷auki spoon 蓷in ya fara bata abincin a baki lumshe idanunta tayi saboda da蓷in da abinci ya yi mata gya蓷a kanta tayi ta ce"unnnn da蓷i" murmushi kawai ya yi bai ce mata komai ba dan shi a 茩a'idarsa idan yana cin abinci baya magana sbd haka ne itama ya yi mata shiru. Sosai ta ci abincin ta 茩oshi sannan ya bata drugs 蓷inta dakyar tasha hardasu kuka tana gama sha kuma bacci ya 蓷auketa a wajen wani zazzafan numfashi ya sauke sannan ya tashi ya fice daga parlon.



  Kai tsaye 蓷akinsa ya shiga yana zuwa ya fa蓷a bathroom ya yi wanka sannan ya fito shiryawa ya yi cikin wata jallabiya ash colour ya tufke kansa da ribbon ash colour sannan ya 蓷auki turaren Creed Aventus ya fesa 茩arar da yaji wayarsa nayi ne yasa ya kalli inda take a hankali ya 茩arasa wajen ya 蓷auka shiru ya yi yana kallon sunan dake kan screen 蓷in wayar har sannan kuma bai 蓷aga kiran ba yana ji har ya katse mamaki ne sosai kan fuskarsa duk da yasan zai iya kiransa amma ko ka蓷an bai kawo yanzu ba 茩arar kiran ya sake ji a karo na biyu dafe kansa ya yi kamar wanda aka yiwa dole ya 蓷aga shiru ya yi yana sauke wani numfashi daga 蓷aya 蓳angaren ma haka cikin sanyin murya ya ce"good afternoon sir" cikin kamilalliyar murya mai nuni da kamewa aka ce"Aliyu duk inda kake ka dawo gida" bu蓷e bakinsa ya yi zai magana yaji wayar ta katse kallon screen 蓷in wayar ya yi sai kuma ya ajiyeta yana dafe kansa abubuwa nasan kwa蓳e masa dole ne yayi azama ya yi abinda ya kawo shi 茩arar kiran wayar ne ya dawo dashi daga tunanin daya tafi kallon wayar ya yi sai kuma ya 蓷aga cikin girmamawa aka ce"sir gamu nan kai muke jira" okay kawai ya ce sannan ya kashe kiran ya tashi ya fice kallon 茩ofar apartment 蓷inta ya yi sai kuma ya fice daga gidan.



  Bata farka ba sai wajen 茩arfe 5pm a hankali ta bu蓷e idanunta tana ambarta sunan Allah tashi tayi daga kan bed 蓷in ta shige toilet tayi wanka tayo alwala shiryawa tayi cikin wata abaya data gani black colour ta 蓷aura veil 蓷inta tayi sallah shiru tayi tana tunani sai kuma ta tashi ta fice daga 蓷akin babu kowa a parlon sai kawai tayi waje wata 茩ofa ta gani tana facing tata da sauri taje ta bu蓷eta dan ita tsoron gidan take ji, babu kowa a parlon sai 茩amshi da dake tashi ko'ina tsaf yake bedroom 蓷in ta shige da sauri taja wani irin numfashi saboda wani irin 茩amshi dake tashi a 蓷akin ga wani irin sanyin AC wanda ya gama ratsa 蓷akin a hankali ta cigaba da taka 茩afafunta har taje bakin gadon ta zauna tana bin 蓷akin da kallo komai na 蓷akin fari ne ta haka tagane yana matu茩ar son kala fara dan duk inda zai zauna zagaka farin abu ko coffee wani 茩aton Enlargement tagani a kafe a 蓷akin da sauri ta tashi taje wajen ta zuba masa ido tana kallonsa haka kawai kuma ta yi murmushi ta 蓷auki lokaci mai 蓷an tsayi kafin ta koma ta zauna kallon gefenta tayi taga wata 茩ofa aikuwa da sauri ta tashi taje ta bu蓷e 茩ofar, 茩ofar ta glasses ce daga ciki kuma wani wajene wanda aka 茩awata shi da kayan ki蓷a masu matu茩ar kyau da tsada sai wasu kifaye da aka zuba cikin wani glass suna motsi gwanin ban sha'awa da gudu ta 茩arasa wajen ta tsuguna tana zuba musu idanu hakan ba 茩aramin faranta mata rai ya yi ba. Wata drawer tagani daga gefenta haka kawai taji tanason ta bu蓷e taga mene ne aciki 茩arasawa wajen tayi ta bu蓷eta wani 茩aton Enlargement ne amma an rufeshi da wata ledar raping da alama ana matu茩ar ji da hoton turo baki tayi ta ce"to ya kuma a rufe ni so nake nagani" ajiye tayi ta sake 蓷auko wani shima dai kamar wancan 蓷in an rufeshi ba'a ganin f茩arfe sake kwa蓳e fuska tayi kamar tayi kuka ita ka蓷ai ta ce"nidai wlh sai nagani meyasa za'a rufesu to?" gyara zamanta tayi a nutse tashiga 蓳are hoton kamar an sakata tana gamawa ta juyo dashi tana kalla wowww hotonsa ne cikin wasu riga 蓷inkin jamfa da babbar riga sai alkyabba irinta sarakai akansa hannunsa ri茩e da wata 茩aramar yarinya kallon yarinyar tayi sai kuma ta ce"kaiiiii wlh sunyi kyau dama ni ce" ita kadai take murmushi dan ba 茩aramin kyau hoton ya yi mata ba ajiyeshi tayi a gefe ta ce"yawwa sauran 蓷ayan" daga haka ta shiga 蓳are wancan shima kamar 蓷ayan shi ne dai a jikin hoton amma wannan karon shida wani babban mutum ne anyi masa na蓷i irin na sarakai fari ne shima kuma kyakkyawa ajin farko dukda ya fara manyanta amma hakan bai hana kyansa fitowa ba wannan karon 蓷in ma da wannan yarinyar tsaye a gabansu tana murmushi kana ganinta kaga kyau da kuma zallar hutu tana sanye cikin wata doguwar riga iya gwuiwarta an raba mata gashin kanta gida biyu anyi mata kalba dashi kowanne 蓷aya ya zubo kan kafa蓷arta sannan an jera stones jajaye akai shafa hoton tayi sannan ta lumshe idanunta batasan ko suwane wa蓷annan 蓷in ba amma duk inda suke sun kasance jininsa ne domin duk kama suke yi dashi abu 蓷aya takeson yanzu ta sani shine wane shi???.



Haka ta 茩arasa yininta a 蓷akin har akayi kiran sallar magrib sannan ta mayar da komai inda ta ganshi ta fice daga wajen anan toilet 蓷insa tayi alwala tayi sallah sannan ta fito parlon ta zauna tayi shiru tana tunane-tunane, har tayi sallar isha'i Zaki bai dawo gidan ba zuwa sannan kuma ta fara tsorata da zaman nata ita ka蓷ai ganin har 9pm tayi yasa ta fashe da kuka ta takure kanta jikin kujera tana kallon 茩ofa tana cigaba da kuka.




*FCT, ABUJA*

*MAITAMA DISTRICT*


Da gudu suka shigo parlon suna zuwa suka rungumeta murmushi Mami ta yi tana kallonta ta ce"ke da蓷ina dake Aleema wauta" turo bakinta tayi ta ce"kai Mami dan Allah to menayi kuma?" dungure mata kai ta yi ta ce"bansani ba" kallon bayanta tayi sai kuma ta ce"A'a inasu jakadiyar?" ta蓳e baki Aleema ta yi ta ce"wai Granny ce ta ce su fasa zuwa nazo ni ka蓷ai ina maee?" girgiza kai Mami ta yi ta kalleta ganin tayi upstairs da gudu, tana shiga 蓷akin ta rungumeta cikin jin da蓷i ta ce"naji da蓷i ganinki sister" shiru Ma'eesha tayi mata tana murmushi tunawa da abinda Granny ta fa蓷a mata yasa ta fashe da kuka daidai nan Mami ta shigo kallonta ta yi ta ce"Aleema mene yasa kike kuka?" kallon Mami tayi cikin kuka ta ce"Mami da gaske Ma'eesha batajin abinda ake fa蓷a kuma bazata iya bani amsa ba?" gyada mata kai Mami ta yi ta 蓷ora hannu aka ta ce" mun shiga uku wlh Mami duk wanda ya yi mata wannan abun Allah ya isa bamu yafe ba kuma wlh sai naje har wajen boka ya tona masa asiri shima kuma ya kurumce" girgiza kai Mami ta yi sannan halin Aleema da shirme ta ce"Aleema ki dinga yin abu irin na mutune kinji" turo baki tayi ta ce cikin shashshekar kuka"haba Mami ya za'a yi a cucemu kuma ace bazamu rama ba wlh duk inda ake nemo boka sai naje na nemoshi ya yi mana maganin duk wanda ya cutar da ita sai inda 茩arfina ya 茩are har mai martaba ma nafa蓷awa" girgiza kai kawai Mami ta yi ta ce"yanzu dai ba wannan ba ki tashi kiyi wanka sai ku sakko da ita kuci abinci" okay ta ce sannan ta tashi ta shige toilet ita kuma Mami ta dawo kusada Ma'eesha ta ri茩e hannunta ta ce"zaki ci abinci?" gya蓷a mata kai ta yi sai kuma ta ce mata"Khalil zai zo ki shirya" kallon bakinta Ma'eesha ta yi sai kuma ta yi mata alama da hannu tana tambayar wa? "Khalil" Mami ta sake fa蓷a gya蓷a mata kai tayi sannan ta tashi ta fita.




Zaune suke a parlon ya zuba mata idanu yana kallonta ita kuwa ta sunkuyar da kanta kullum son Ma'eesha sake shiga zuciyarsa yake musamman yanzu da son ya ha蓷a da tausayi yana matukar tausayinta ko ka蓷an baya jin da蓷i rashin maganarta da kuma jinta amma ya yi alkawarin da zarar an 蓷aura musu aure to duk inda magani yake sai yaje ya nemowa Ma'eesha har zuwa sanda ubangiji zai yaye mata bazai gajiya ba. Dukansa ta yi wanda yasa ya dawo daga duniyar tunanin daya tafi da hannu ta tambayeshi mene girgiza mata kai ya yi ta ha蓷e ranta tana dungure masa kai murmushi ya yi ya kamo hannunta ya ri茩e cikin nasa ya ce a hankali"sauran 1week a 蓷aura mana aure" tagane abinda ya fa蓷a hakan yasa tayi dariya har Saida beauty point dinta ya loma sosai yaji da蓷in ganin tayi farin ciki ya ce"ki rubuto mana 茩asashen da zamuje" kasancewar a hankali yake maganar yasa take fahimtar abinda ya fa蓷a gya蓷a masa kai ta yi daidai lokacin Aleema ta shigo parlon zama tayi kujerar dake facing tasu ta ce"wato shine aka tawo ake cin soyayya ko a kirani mu gaisa ko?" murmushi Khalil ya yi ya ce"haba wa ya isa kawai daman jira nake nagama da ita sai na kira ki" harararsa ta yi ta ce"haka fa" murmushi duka suka yi sannan suka cigaba da hirarsu gwanin ban sha'awa wani abun Ma'eesha tana tayasu da sabon yarenta.



*MOMMY FOV*


Murmushi ta yi tana kallon Farooq ta ce"ni banga abin 蓷aga hankali ba bayan in Sha Allah nasara na tare damu" girgiza kansa ya yi ya ce"Mommy u can't understand what I'm talking about Mommy ina magana ne akan Ma'eesha fa, kina gani fa aure zatayi nan da one week kuma kinfi kowa sanin ni ba 茩aunar wannan guy 蓷in nake ba kamar yanda shima baya 茩aunata ko ka蓷an" tsaki Mommy ta yi ta ce"kai da蓷ina dakai shashasha ne wlh bakasan abinda kake yiba ina ruwanka da wanda zata aura?, mene ha蓷inka dashi idan tayi aurenta tayi nesa damu ai shikenan daman ita ka蓷ai ce matsalarmu kaga idan babu ita komai zai zo mana da sau茩i ita wannan zamu iya sakawa a ka蓷ata kawai kaga idan muka kashe General duk abinda ya mallaka zai dawo hannunmu mu ka蓷ai tunda danginsa ba anan garin suke ba kafin su yi tunanin yin wani abu tuni mun bar 茩asar" mi茩ewa ya yi ya ce"Mommy naji duk wannan amma ni abinda baki sani ba shine indai ina raye to Ma'eesha bazata auri Khalil ba yanda banida damar aurenta haka shima zan haramta masa ita" sakar baki Mommy ta yi tana kallonsa sai kuma ta ce"lahhh kaji shashashan yaro" ko saurarenta Farooq bai tsaya ya yi ba ya yi waje abinsa ha蓳a Mommy ta kama tana jinjina hali irin na Farooq. Tun kafin ya sakko yake jin dariyarsu yana zuwa ya kallesu ko inda yake Khalil bai kalla ba hakan kuma ba 茩aramin 茩ona masa rai ya yi ba dan yaso ya tanka masa ne suyi tashin hankali ganin sunyi kamar basu san da inuwarsa a wajen ba yasa ya juya ya fice yana buga 茩ofar da 茩arfi da sauri Ma'eesha ta kalli 茩ofar dan ita bata ma ganshi ba ganin babu kowa kuma yasa suka ci-gaba da hirarsu tana binsu da kallo.




Shafa kanta Mommy ta yi ta ce"ki daina wannan kukan ke wai wace irin shashasha ce nafada miki shida zaman aure da ita saidai a lahira amma anan dai duniya ya yi ka蓷an bai isa ba sbd haka ki kwantar da hankalinki kamar tsumma a randa" cikin kuka ta ce"haba Mommy kullum haka kike cewa amma gashi har yau sauran kwana 6 蓷aurin auren banga ana niyyar fasawa ba ni wlh bazan iya sharing miji da wata ba watar ma kuma kurma wacce koda naci mutuncinta ba jina zatayi ba dan Allah Mommy ki taimaka minnnn!" 蓷ago fuskarta Mommy tayi ta ce"kawo kunnenki na fa蓷a miki wani abu" mi茩a mata kunnen tayi ta ra蓷a mata da sauri ta kalli Mommy tana murmushi ta ce"dan Allah Mommy da gaske kike?" gya蓷a mata kai Mommy tayi ta rungumeta tana dariya ta ce"kaiiiii amma naji da蓷i sosai Mommy" da sauri Khalil ya saki handle 蓷in 茩ofar gaba 蓷ayansa ya jike da gumi kana kallon fuskarsa kasan hankalinsa a tashe yake


"Khalil lafiya?"


Da sauri suka kalli 茩ofar sai kuma suka mi茩e tsaye dafe 茩irjinta ta yi ta ce"mun shiga uku Mommy badai sunji ba?" shiru Mommy tayi tana kallon bakin 茩ofar mur蓷a handle 蓷in akayi suka shigo suna kallonsu duka His Excellency ne ya ce"



_Free pages sun kusa 茩arewa 拼ar uwa only 4 pages remain isn't free it's 500# via *** Hauwa lawan adamu Opay digital service evidence via *** or *** ki biya ki karanta cikin kwanciyar hankali akwai special group posting sau biyu a rana with is 1k only karku manta zaku iya fara payment yanzu 茩ofa a bu蓷e take馃コ馃コ_



_Bamu fara komai ba cikin littafin BA ITA BA CE akwai abubuwan da karantawa ka蓷ai zai iya fahimtar dakai karku bari a baku labari_



# *BA ITA BA CE*

# *Destiny*

# *Unconditional love*

# *Power*

# *SQUAD 2024*

# *Nanameera ce 鉁嶏笍!*.