BA ITA BA CEFree

ArewaPen original

AdventureFreeOngoing

BA ITA BA CE

  • 1views
  • 31chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · THILLER

*BA ITA BACE 🌈* *Ameenatou I Ibrahim* Nanameera. Writer of *SHEIKH HEESHAM* ~~And now~~ *BA ITA BACE 🌈**Queen of Squad ce*MIKIYA WRITERS ASSOCIATION.*Shimfiɗa**2008* *-67 doron dutse, best choice hospital Kano state.*Wata kyakkyawar ajiyar zuciya ta sauke lokacin da abinda ta haifa yake tsala ihu , zufa ce ke keto mata ta tsananin azabar da tasha wajen haihuwar runtse idanunta tayi wasu zafafan hawaye suka shiga zirarowa kan kuncinta a hankali take motsa bakinta inda take ambaton Allah da duk kalmar da tazo bakinta, murmushi doctorn tayi ganin kyawawan ƴaƴan data haifo a hankali ta furta"Masha Allah" idanun matar a rufe ta ƙara so gabanta hannunta riƙe da wani farin gyalle kallon matar tayi sannan ta kalli CCTV ɗin dake yawo kowace kusurwa ta ɗakin. Cikin one second CCTV ta bar haskasu wanda hakan ya bata damar ɗora mata farin gyallen kan fuskarta within one minute ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya nan da nan bacci ya ɗauketa, kallon fuskar kyakkyawar matar tayi sannan ta saki murmushi cikin taku na isa ta ƙarasa wajen da ta ajiye twins ɗin wanda suka kasance mata ne durƙusawa tayi tana ƙare musu kallo kamar me son gano wani abu kamarsu ɗaya babu abinda ya raba su farare sol dasu gwanin sha'awa cikin kiɗimewa ta sake kallonsu dan akwai abinda take son tantancewa, kusan 5mins tana wannan nazarin sai kuma ta miƙe tsaye sosai take zufa dukda AC dake bada sanyi cikin haɗaɗɗen ɗakin wayarta ƙirar iphone 14pro max ta ɗauka cikin sauri ta danna wata number ringing ɗaya aka ɗauka ɗaga ɗaya ɓangaren aka ce"Afeefa!"Kamar bazata amsa ba sai kuma ta ce" na'am" murmushi aka yi sai kuma aka ce" ya ake ciki?" "komai na ƙarƙashin kulawa kuna iya ƙarasowa" kashe wayar tayi ta ajiye gefen gadon sannan ta koma wajen yaran sosai ta shagaltu da kallonsu musamman ganinsu da tayi masu kama ɗaya a rayuwarta tana masifar son ƴan biyu barinma ace su kasance irin identical twins ɗin nan lumshe idanunta tayi cikin siririyar muryata ta furta"Inama nawa ne"Ringing ɗin da wayarta tayi yasa ta kalli inda ta ajiyeta batayi tunanin amsa kiran ba ta kalli CCTV ɗin dake maƙale sunkuyar da kanta tayi saida ta tabbatar da cewa bata wajen da take sannan ta ɗaukesu toilet ta shige dasu tana sauke ajiyar zuciya. Banda faɗuwa babu abinda gabanta keyi a hankali ta kalli window ɗin dake toilet ɗin wasu mutanene su biyu ɗaya mace ɗaya kuma namiji saidai babu damar ganin fuskarsu domin duk sun rufe da face mask kana ganinsu kasan masu hali ne dan babu alamar wahala a tattare dasu da idanu suka yi mata alama ta miƙa musu yarinyar dake hannunta na dama kasancewar window ɗin nada girma ya sanya babu wahala suka karɓeta namijin ne ya kalli ƴar sannan ya ce cikin ƙasa da murya "Hope ita ce?"Gyaɗa musu kai tayi sanna...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters31
premium13
19

Page 19&20

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
20

Page 21&22

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

Page 23&24

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

25&26

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
23

Page 27&28

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
24

Page 29&30

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
25

Page 31&32

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
26

Chapter 33&34

Premium
Updated a year agoAvailable now
27

Chapter 35&36

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
28

Chapter 37&38

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
29

Chapter 39

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
30

Chapter 40 End of book one

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
31

Book 2 Completed

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play