NIKAAH (Marriage for rent)

NIKAAA 11

by @hanaady

NIKAAH

    Marriage for Rent)


           By 

       HANAADY

    (Rahama Aminu Bala)


 WhatsApp

***


Follow me on Whatpad

Rahama000


HE HAD THE COURAGE 

TO REMARRY.

WILL HE FIND THE COURAGE TO

LOVE AGAIN?






Free book.


Page 11


Alfarma nake nema Ramadan kama hannun sa Momy tayi sannan tace Alia still love you my son and sanin kanka ne tayi k'okarin wining heart naka in so many ways but kaine baka bata chance ba and now ina son ka kirata

"me kike so na fad'a mata if na kirata tell her to come back to Nigeria that's all i want shuru yayi yana mai kallon Momy ,Alia tace ba zata dawo Nigeria ba har sai idan kaine kayi inviting nata da kanka and tayi rantsuwa cewa ba zata ta'ba aure ba har sai lokacin da ka amince da kanka zaka aureta "please my son try your best to open your heart for her kana buk'atar farinciki a rayuwar ka and Alia will give you more than that' zuciyar ka ta ta'ba son Alia I'm very sure zata amince da Alia cikin sau'ki 


ganin kaman maganganun ta basu sami shiga ba yasa Momy tayi saurin sakkowa k'asa tareda yin knelling cikin tashin hankali Ramadan yayi saurin sauka tareda cewa please Momyna ki koma saman sofa how can you knel for me Momy i will do everything you ask but what Momy ta fad'a cikin kaguwa i will call her and i will marry her but i can't love her again why Ramadan ?


Momy love cannot be force" na sani my son soyayya ba'a tursasata saidai me ina son kayi kokarin bata chance maybe zuciyar ka tayi accepting nata why Alia Momyna ?

Why bakya sona da ko wace mace sai Alia shuru Momy tayi domin bata san me zata ce masa ba ganin cewa she is out of word yasa yace ok zan kirata lokacin da zuciya ta ta amince mun da hakan 


murmushi Momy tayi take your time my son "tashi tayi domin tafiya kallon Karime tayi there's something about this girl Momy ta furta cikin ranta


" mi'kewa tsaye Karime tayi tareda cewa ku gaida gida Momy ansa Momy tayi da ok "ganin shi a zaune ne yasa Karime ta fahimci tabbas baya da niyyar yiwa momy rakiya sabida haka waje tabi Momy domin yi mata rakiya


" da mamaki momy ke kallon Karime d'an susar kanta tayi sannan tace dama rakiya na miki murmushi Momy tayi tareda cewa ina son cika al'kawarin da na d'aukar ma aminiya wato Hjy Mariya babban gurina shine auren Ramadan da Alia in sha Allah komai zaya kasance cewar Karime


Hjy Mariya aminiya tace tun muna yara babban gurina shine aurensu sabida Alia haihuwar ta kadaine banyi ba ina kaunar ta matuk'a haka zalika itama shuru Karime tayi tana mai sauraren Momy 


Koda ta shugo baya living room d'in upstairs Karime ta nufa cikin sauri har tana tuntube "zaune ta tarar dashi saman couch idonsa akan wayar hannunsa yaji shugowar ta but still ko motsi baiyi ba , d'an nesa dashi ta tsaya phone number d'in Alia ce ya tsurawa ido jikinsa a mace yake haka zalika zuciyar sa, ka kira ta mana Karime ta fad'a cikin dauriya irin tata d'ago kansa yayi yana kallon ta "fuskar ta d'auke da murmushin k'arfin hali ta tako zuwa gare shi zama tayi saman couch d'in hannun ta ta d'aura saman nasa cikin alamun karfafa masa gwaiwa tace kada ka tsaya wani tunani just go for it ka tuna abunda mahaifiyar kane kiso so ni a ganina duk abunda za tayi maka duk cikin soyayya ce ta d'a da uwa bayan haka farantawa mahaifiya rai matakin nasara ne ga ko wane d'a haka zalika b'ata mata babbar masifa ce ga ko wane d'a ne I'm very sure ka fini sanin hakan


"kiran Alia zai faranta ma Momy rai kayi kokarin hakan and bud'e zuciyar ka to her abune mai sau'ki kaman yanda Momy ta fad'a domin zuciyar ka ta ta'ba sonta tunda ta fara magana yake binta da kallo she looks very innocent and beautiful ajiyar zuciya yayi tareda furta she broke my heart and now my heart only beats for Sa'ada .


Murmushi Karime tayi sannan tace try to call ,talk to her , slowly ta d'aura hannun ta saitin zuciyar sa murya k'asa k'asa tace wannan aikin zuciyar kane so please ka daina tuna baya d'an danna wurin da zuciyar take murmushi mai sauti tayi sannan tace ka bama zuciyar nan taka dama ita da kanta zata bud'e ga wacce take so just try not to control it or force it akan wani abu " kayi kokarin cika burin mahaifiyar ka mijin Sa'ada uwa ba abun wasa bace " ni a ganina Koda cewa tayi a dole sai ka so Alia za kayi kokarin koyon soyayyar ta "ba hakan tayi ba she begged you ne so why don't you try your best and leave the rest to Allah .


Ajiyar zuciya yayi cikin yanayin damuwa yace thank you Besty murmushi tayi tareda mi'kewa tsaye please ka kirata bari na baku wuri juyawa tayi da zimmar tafiya hannun ta ya ri'ke please stay zame hannun ta tayi murmushin k'arfin hali ne akan fuskar ta it has been long baku gaisa ba kuna buk'atar privacy .


Zuyawa ta kuma yi domin tafiya please Best ya furta kaman mai shirin yi mata kuka i feel safe if kina tareda dani please don't leave me 'be with me a wannan lokacin please , i will not have the courage if kika tafi kika barni "ina son shiga toilet ne ta fad'a tana k'okarin boye halin da take ciki "ok then ,I will wait for you sakin hannun ta yayi tareda lumshe idanuwan sa.


Madam Karime kuwa cikin saurin ta fad'a toilet,fashewa tayi da kuka mai cin rai ,sosai take kuka ita dai a rayuwar ta bata da sa'a akan komai 


  Ramadan d'in da take so da kauna ,wanda take sa ran watarana shima zaya sota ashe hakan ba mai faruwa bace , ajiyar zuciya tayi tareda furta he deserve to be happy yana buk'atar yayi rayuwar aure kaman yanda ko wane ma'aurata suke yi "sai yanzu ta k'ara ganin wawtar ta ta Yaya ta bari har zuciyar ta tayi saurin fad'a masa bayan ta san cewa auren su na d'an lokacine sosai tasha kukan ta bayan wasu y'an minutes wanke fuskar ta tayi tareda ficewa .


This time around ya koma saman bed kwance yake kaman mai bacci 

    Zama tayi saman bed d'in kaman wacce zata ta'ba abun tsoro ta d'aura hannun ta saman fuskar bud'e eyes d'insa yayi yana mai kallon ta murmushi tayi sannan tace na dawo ka kirata yanzu "zaune ya tashi bana jin zan iya Karima ,zaka iya ta furta d'aukar wayar tayi tareda dialing number Alia ringing biyu ta d'aga saurin mi'ka masa wayar Karime tayi ansar wayar yayi tareda saka ta handsfree shuru yayi yana sauraren ta my man Alia ta furta tana mai sakin ajiyar zuciya is this really you ?


Still baice komai ba murmushi Alia tayi sannan tace i know kana jina please talk to me Ina son jin muryar ka please ta kuma furtawa kallon Karime yayi murmushi tayi tareda yi masa alama akan yayi magana b'ata rai yayi hannuwan ta ta had'e alamun ro'ko


"please my man ina son jin muryar ka nayi matuk'ar missing naka magana Alia take kaman mai shirin kuka "ganin baya da niyyar magana ne yasa Karime k'okarin sauka daga saman gadon fizgota jikinsa yayi tareda rungume ta sosai cikin jikinsa lip's d'insa ya d'aura saman kunnen ta murya k'asa k'asa yace kece kika kirata and shine kika son guduwa 


sosai hakan ya haddasa mata shiga wani yanayi sabida matse ta sosai yayi cikin jikinsa hannu yasa tareda d'ago fuskar ta Allah na fasa tafiya Karime ta fad'a murya k'asa k'asa domin ta fahimci Alia bata katse kiran ba shagwabe fuska tayi please wula'kanci ba kyau fa kayi mata magana


" i don't know what to say ,zan fad'a maka Karime ta furta tana mai tashi zaune , fuskar ta ta matsa kusa da kunnen sa rad'a masa tayi ka maimaita duk abunda na fad'a nodding kansa yayi .

A bangaren Alia kuwa cewa tayi my man are you there yes Karime ta furta samun kansa yayi da bin umarnin Hjy Karime yes ya furta k'asa k'asa.

Hope kina lafiya ?

Canzawa yayi da kina lafiya?

I'm fine my Man ,yaushe zaki dawo Nigeria d'ago kai yayi yana hararar Karime please ta furta k'asa k'asa d'an gyaran murya yayi sannan yace when zaki dawo Nigeria?

Duk lokacin daka buk'ata my Man ,zaki iya dawowa cikin this week k'ara hararar Karime yayi sannan yace kiyi k'okarin dawowa Momy tana missing naki , what about you? Kai baka missing nawa shuru yayi yana mai kallon Karime ina missing naki mana harara ya banka mata sannan yace akan me zanyi missing naki sosai maganar Ramadan ta soshi zuciyar Alia but daurewa tayi tace ni kuwa ina missing naka fiye da kowa da komai a kullun ina regretting actons d'ina na baya da yanzu nasan mun haifi Farha da Farhan and Saida ta rage murya sosai sannan tace ina missing lips d'inka 


canza maganar yayi ta hanyar cewa kiyi k'okarin dawowa gida sai anjima saurin katse shi Alia tayi ta hanyar cewa I'm still in love with my Man ina matuk'ar kaunar ka and in sha Allah by tomorrow zan sauka Nigeria bai bata ansa ba katse kiran yayi  


Karime kuwa sosai kishin Ramadan ya taso mata wai tana missing lips d'insa toh ita daba matar saba akan me zata ce tana missing lips d'insa magana yake mata sam bata san yana yi ba "ganin yana ta magana sai wani tunani take hannu yasa tareda janyota jikinsa rungume ta yayi cikin jikinsa sai zara idanu madam Karime take " thank you Best ya furta kin sakani bin umarnin Momyna a ranar da tayi requesting thank you .

Ita dai sai zara na mujiya take sun dad'e haka k'okarin zame jikinta take k'ara matse ta yayi "tana cikin jikinsa tace Dan Allah na tambaye ka mana?


Yes ina jinki maganar Alia ce ke mata yawo a brain harta kaiga ta kasa danne mamakin ta wai naji tace tayi missing lips d'inka dama ana tsotsar bakin waccce ba matar matum ba

Sosai maganar Karime ta bashi dariya Saida ya dara tukun yace why kika ce haka d'ago kanta tayi sannan tace baka ji abunda tace ba ne .


Shafa lips d'inta yayi da yatsan sa murya k'asa k'asa yace naji" b'ata rai Karime tayi tareda k'okarin tashi ri'ke ta yayi ina kuma zaki kaina ke mun ciwo tana magana tana mai dafe kanta ,barina miki addu'a , addu'a ya mata bisa sunnar Ma'akin Allah S.A.W .


Rungume ta yayi tareda rad'a mata ashe Mrs Ramadan bata iya saka pad ba , kunyar maganar sa taji sai yanzu take danasanin fad'a masa , k'okarin sauka take ro'ko yayi mata bana wasa ba cikin wani salo tace ba abun mamaki bane duba da inda matar taka ta ftio .Kuma fa ya fad'a had'i da boye dariyar sa Hmm ta furta ,daga yau ba zan kuma fad'a maka komai ba tunda dariya kake mun mijin Sa'ada.

  Sorry Karimatuna ,kallon mamaki tayi masa, ita yake kira da Karimatunsa d'an murmushi tayi cikin ranta shikuwa ko a jikinsa ,daga yanzu duk abunda ya shige miki duhu ki fad'a mun kinji Karima , d'an shagwabe fuska tayi sannan tace ba zan fad'a maka ba tunda dariya kake mun. Ba zan kuma ba Karime tunda bakya so ,oyoo tell duk abunda ya shige miki duhu d'an kallon sa tayi am waiting ya furta yana mai kallon ta ina son koyon wannan phone d'in daka bani ,waya ya maimaita yana mai kallon ta eh ta bashi ansa he thought wani abu mai mahimmanci za tace ,tana son kwoyo but abun mamaki wai waya take son koyo .

Kayi shuru ta fad'a tana mai dafa kafad'ar sa gyaran murya yayi sannan ok ina wayar taki? 


Saurin sauka saman bed d'in tayi, da gudu ta fice zuwa downstairs murmushi yayi tareda furta Karime manya wato ita duk wata kisisina ta mata sunyi hannun riga ,da gudu ta shugo d'akin zama tayi tareda mi'ka masa wayar ,duk wasu basic abu ya koya mata sosai ta fahimci duk abunda ya nuna mata chrome ya shiga ,nuna mata yanda ake googling yayi. Duk abunda ya shig miji duhu anan za kiyi searching bayan kin kunna data for example bari nayi googling d'in yanda ake saka pada ,bayan ya rubuta how to use sanitary pad nuna mata yayi baki Karime ta saki kallon ta yayi tareda murmusawa .


Bayan ta fahimta wayar ya bata tareda cewa oyo kiyi searching wani abu yanzu na gani. Bayan ta anshi wayar daga hannun sa shuru tayi tana runanin abunda zata rubuta how to cook delicious food ta rubuta bayan komai ya bud'e had'a videos aikuwa cikin murna ta rungume shi , hannuwan sa ya d'aura saman kugun ta tareda k'ara matseta sosai take murna ita sam bata kawo ma ranta wani abu ba bayan 30 sec zare jikinta tayi tareda fara kallon video yanda ake dafa moi_moi


ajiyar zuciya ya sauke tareda binta da kallo kanta ba hula gashin kanta ya kalla zuwa fuskar ta dake d'auke da murmushi , hankalin ta na kan kallon video d'inta she is beautiful ya sami kansa da cewa cikin ransa.


Matso da fuskar sa yayi daidai kanta shinshinar gashin kanta yayi fuskar ta cikin fara'a ta d'ago tana kallon sa wani irin kallo yake binta dashi janye idanuwanta tayi tareda cewa gaskiya naji dad'i daka koya mun yanda ake googling d'in nan . 


Baice mata komai ba illa janyo ta da yayi zuwa jikinsa saman cinyar sa ya d'aura ta still wayar tana Hannun ta kasancewar fuskar ta bashi take kallo ba that's why ya d'aura kansa saman kafad'ar ta , slowly ya d'aura hannun sa saman wayar dake hannun ta typing ya fara how to be a good kisser zaro idanuwa waje tayi domin ita dai ba tai tsammanin hakan ba. 


Still shike operating wayar wata video ya shiga turawa ne mace da namiji ke kissing sakar masa wayar tayi tareda saurin janye fuskar ta zuwa gefe , d'an murmushi yayi tareda saka hannun sa ya mayar da fuskar ta saitin phone d'in.


Shi kansa ya saka gane halin da yake ciki all abunda ya sani it's his heart and soul sune ke sarrafa tunanin sa a yanzu ,


rufe idanuwan ta tayi domin kunya take ji ,lips d'insa ya d'aura saman kunnen ta cikin wani yanayi yace please open your eyes please,ba zata iya yi masa gaddama ba bud'e eye's d'inta tayi tareda fara kallon wannan aiki sosai suke nuno yanda kissing d'in ke wakana


gyara mata zama yayi tana fuskantar sa k'asa tayi da kanta domin wannan al'amari ya girmama ,hannu yasa tareda d'ago ha'bar ta murya k'asa k'asa yace kince kina son koyon abubuwa and here are you sai boye fuska kike bata iya ce masa komai ba domin ita dai kunyar sa take ji murmushi yayi tareda furta ok ,now i understand you Karime bakya son ki koya a waya kinfi son na koya miki da kaina koh? 


Bai bata damar magana ba ya had'e bakinsu, sosai yake kissing nata daga bisani zare bakinsa yayi yana mai binta da kallo,, sunne kanta tayi.Kwantar da ita yayi saman jikinsa tareda d'aura lip's d'insa saman nata kissing nata yayi briefly sannan yace kiss me back yana magana yana mai kallon ta gaban ta dukan ukku ukku yake ita tasan ba zata iya ba am waiting ya furta d'an satar kallon sa tayi sam babu alamun wasa tareda shi sabida haka shahada tayi ,rufe idanuwan ta tayi tareda d'aura bakinta saman nasa daga haka bata iya yin komai ba murmushi yayi cikin ransa yasan za'a rina a hakanma tayi k'okari but he have to punish her dan ta zama serious about it.


Tashi yayi zaune fuska murtuke yace ko kad'an ba kiyi k'okari ba sabida haka dole na hukunta taki ,kayi hak'uri ta furta kanta k'asa ,a d'an zaman da su kayi ya fahimci wani abu tareda ita sam bata son b'acin ransa ya fahinci hakan and hakan yana masa dadi' matuk'a.


Then promise me next time za kiyi abunda yafi haka , d'agowa tayi tana kallon sa cikin wani yanayi tace if hakan zai sakaka farinciki in sha Allah zanyi iya k'okarina for now ka yafe mun bai san mai zai ce mata ba ,ok ya furta murmushi tayi sannan tace thanks .


Basarwa yayi tareda d'aukar wayar ta downloading wasu videos yayi mata ,nuna mata yanda ake downloading videos yayi ,bayan yayi mata downloading wasu videos wanda ba zata iya cewa na menene ba , mi'ka mata wayar yayi tareda binta da ido , murmushi tayi sannan tace bari na saka ta caji ,


sauka tayi,da Kallo ya bita tafiya take cikin natsuwa zanin jikinta ta kyara wanda ke k'okarin warewa idanuwan sa ya sauke saman mazaunan ta dake jujjuyawa abun kaman da gayya take juyawa su ,bai d'auke idanuwan sa ba har saida ta bace masa da gani ajiyar zuciya tayi tareda lumshe idanuwan sa .


A bangaren Karime kuwa tana sauka downstairs direct new room d'inta ta nufa dafe saitin zuciyar ta tayi tareda furta wato duk abunda yake ma Sa'ada kafun ya fara sonta sune ita ma ake mata ,based on labarin da Rumaisa ta bata hakane a yanzu ba tareda tunanin komai ba yake tattabe ta bayan yasan cewa Sa'ada ce mamallakiyar zuciyar sa ,bayan haka yasan dalilin aurenta and yasan cewa Alia na dawowa zata buk'aci divorce a wurinsa but why sam baya nuna akwai ranar rabuwar su, kodai shi a sana ra'ayin ya shirya zama da ita ne ,No Karima kada ki yaudari kanki domin Ramadan na Sa'ada ne da kuma Alia .

Kwanciya tayi saman bed d'inta hawaye take zuciyar ta zafi take mata but babu wanda ya sakata cikin wannan irin sai Baban Jummai shine sillar komai .


Knocking k'ofar bedroom d'in yayi tareda cewa na wuce masjid ,kiyi k'okarin yin salla ya fad'a yana mai gyara hannun rigarsa .

Bayan ta kammala sallar uniform d'in Islamiyyar ta saka tsaye take gaban mirror tana cikin taje gashin kanta ya shugo , rungume ta yayi tareda furta you look beautiful a cikin uniform d'innan , dagaske ta fad'a cikin farinciki sosaima Karima sunyi miki kyau matuk'a, ina godiya ta fad'a tareda d'an zame jikinta ribbon da d'auka,bakin gado ya zauna yana kare mata kallo , bayan ta gama parking gashin come here yace yana mai nuna mata kusa dashi ,zama tayi kanta k'asa are you ok ya furta tareda kama hannun ta kai ta gyada alamun eh.

Ya maganar school dana miki har yanzu baki bani ansa ba , ba tareda tunanin komai ba tace na shirya ka sakani school ,jawota yayi zuwa jikinsa akwai abunda ke damun ki koh Karime?

D'an murmushi tayi sannan tace Allah ba komai kwai kasan yau da gobe sai Allah, hakane ya fad'a.


Science class kika yi koh art , science nayi ta bashi ansa ,ok me kike son karanta Karime ,washe baki tayi sannan tace maganar gaskiya in dai akan mafarkinane tun ina k'arama shine na zama Police ,he is speechless domin Karime ta wuce tunanin sa 


shi a tunanin sa zata ce doctor duba da science tayi , gyaran murya yayi sannan yace Why kike son zama Police ? Good question ta fad'a please kada ka mun dariya if na fad'a maka dalilina ok i hear you fad'a mun ,saida tayi gyaran murya sannan tace babban gurina shine idan na zama Police na jefa Baban Jummai bayan kanta baki Ramadan ya bud'e yana binta da kallo,cikin nishad'i take maganar , kasan wani abu Aaa Hjy Karime sai kin fad'a nice Hjy yau kuma eh mana ai ba'a cire rabo koh Karime ,washe baki tayi sannan tace gaskiya ne Mijin Sa'ada ba'a cire rabo ,aikuwa duk lokacin da naje Makkah zan yo maka tsara ba Amma Baban Jummai dabino kadai zai samu .


Yauwa ina baka labari ,ina jinki Best murmushi tayi jin sunan daya kirata ,Baban Jummai ne dai ya ci bashin Maman Jummai aikuwa ta kaishi Police station aka jefa shi bayan kanta , Baban Jummai na dawowa gida sai zazzabi hada amai ,aikuwa tunda ranar baya wasa da kud'in Maman Jummai .


Aikuwa abu kad'an zai had'a su tace zata kira mashi Police da yaji haka sai yaita bata hak'uri , shiyasa tun lokacin naci burin zama Police , gaskiya ne Karime but a yanzu please ki ajiye wannan buri tunda kinga yanzu kinyi aure sabida haka kinga ba gidan Baban Jummai kike ba ,gidan Ramadan kike ,wani irin kallo tayi masa kafun ta bushe da dariya cikin mamaki yace wani abu ?

Cikin yanayin dariya tace ashe Mijin Sa'ada tsoron Police kake murmushi yayi sannan yace gaskiya ina tsoron su ,kin san nifa ko ganinsu bana son yi hankalina tashi yake har kuka ma zan iyayi idan naga Police ,Allah sarki ai suma color d'in uniform d'insu ce sai a hankali amma idan na zama Police saina ri'ka boyewa tunda baka so .


Shuru yayi yana nazarin ta ,how old are you Karime? Washe baki tayi sannan tace 24 kaga kuwa da gudu zasu d'auke ni domin nid'in ba yarinya bace , dafa shi tayi sannan tace kasan kanwata Jummai yaran ta biyu kai shekarar ka nawa 32 ya bata ansa zaro ido waje tayi sannan tace gaskiya nayi tunanin baifi shekara biyu ba ka bani baisan lokacin da ya fara dariya ba ,dariya yake hada ri'ke ciki ,ita ma dariyar take bayan ya tsakagaita da dariyar ne yace if shekara biyu na baki da ban isa haihuwar little ba.


Hararar wasa tayi masa sannan tace a kauyenmu age mate d'ina maza suma kusan duk sunyi aure hada yaran su ,nima nayi aure dawuri Karima ina da shekara 24 nayi aure .

Yanzu a bar maganar Police shuru tayi tana sauraren shi , pharmacy , Laboratory medicine wane kike so a cikin su washe baki tayi sannan tace Laboratory , Kankance eye's d'insa yayi sannan yace why kika za'bi Laboratory saida tayi murmushi sannan tace sunan shi ya burgeni d'an murmushi yayi sannan yace shine ya kwanta miki Kai ta gyad'a alamun eh ok saka hijab d'inki mu wuce Islamiyyar a hanya zan kira friend d'ina dake aiki a Alqalam University .

Sosai ya fahimci kauyenci da yarinta ne suka yi ma Karime yawa .


Kaman yanda ya fad'a hakane domin suna kan hanya ya kira friend d'insa akan makarantar Karime ,yanzu sun ajiye magana gobe zasu shugo da takardun ta.bayan yayi prking kallon ta yayi tareda cewa ki shiga ajin Sadiq domin nan ne suke k'asa ajina sunyi nisa sosai , had'e kanta tayi da kwaiwa sai kuka ita wallahi ta fasa karatun tunda ajin yayansa zaya korata bud'e k'ofar tayi tareda fitowa cikin fushi ajiyar zuciya yayi shi yayi ne don ta mayarda hankali bayan haka ajiinsa sunyi nisa sosai

fitowa yayi tareda saurin shan gabanta please Karima try to understand dalilin na share hawayen fuskar ta tayi tareda cewa ba damuwa zan tafi ajinsa dama ni haka Allah yayi ni babu mai son ra'ba ta gaba tayi abun ta sam baiji dad'in furucin taba ji yayi yana tausayin ta but bazai biye mata ba domin idan taje ajinsa babu abunda zata koya kowane littafi sunyi nisa bayan haka baya tunanin idan zai iya hana indanuwansa kallon ta .


Tunda Zuby ta hango shi zuciyar ta ta fara bugawa please Zuby ki rika kama kanki dan Allah cewar Meme ,zama yayi tareda fara musu karatu cikin yanayin sa .


A bangaren Karime kuwa Koda ta shiga wuri ta samu ta zauna Aaa matar Yaya cewar Sadiq murmushi tayi masa tareda gaishe shi , a haka karatunsu ya cigaba da tafiya bayan wani d'an lokaci,ta window Karime ta hango Ramadan yana waya saurin zura takalmin ta tayi tareda ficewa ,waya yake hankali kwance da gudu ta iso wurin shi ,katse kiran yayi tareda cewa daga ina ?


Shagwabe fuska tayi sannan tace daga aji na hangoka shine nace bari nazo mu gaisa murmushi yayi sannan yace Karima wace gaisuwa duka yaushe muka rabu ,wasa ta farayi da yatsun ta yanzu ki koma class kinji ,Aaa ta fad'a tareda make kafada toh muje na rakaki class d'in naku ,tafiya suka fara bakin ajin ya tsaya tareda cewa ki shiga an kusa tashi ma ,shigewa tayi dariyar sha'kiyanci Sadiq yayi sannan yace ina gaisuwa ansa masa yayi tareda yin gaba zuwa class d'insa .


A bangaren Zuby kuwa mamaki ne ya rufe ta domin tabbas taga wata yarinya taje wajen Ramadan but ba zata iya cewa ga fuskar yarinyar ,koda ya idasa masu darasi ficewa yayi zuwa office d'in sa ,zaune yake Sadiq ne ya shugo ka idasa kenan Ramadan d'in ya tambayi Sadiq yes yanzu lokacin maimaici ne bayan sun gama maimaici sai kuma tashi zuwa gida .


Ya ake ciki babu wani labari cewar Sadiq , d'an ta'be bakinsa yayi sannan yace there's gyara zama Sadiq yayi tareda cewa ina jinka yanda su kayi da Momy ya fad'a ma Sadiq shuru Sadiq d'in yayi na wasu y'an da'ki'kai daga bisani cewa yayi yanzu kai za kayi divorcing Karime bayan auren ku da Alia i don't think if zan iya ina tausayin ta sosai Sadiq Karima yarinya ce k'arama wacce sam bata san inda duniya ta dosa ba bayan haka tana buk'atar illimi both boko da Islamiyya Saida me idan ita ce ta nuna bata ra'ayin zama dani zan iya sakinta 


ita kanta Alia bana tunanin zuciya ta taza kuma sonta kaman yanda Momy ta fad'a because my heart belongs to Sa'ada ony Sa'ada zan auri Alia bisa umarnin Momy baya ga haka bana tunanin akwai wata alaka da ta zata shiga tsakanin mu ,


kana tunanin zaka iya , ku zauna under the same roof sannan kace babu abunda zai shiga tsakanin ku cewar Sadiq cikin mamaki , murmushi Ramadan yayi sannan yace by body and soul belongs to Sa'ada

look Ramadan please ba maganar Sa'ada muke ba i thought ka fara son matarka Karima shuru Ramadan d'in yayi domin bai san wane irin matsayi Karima ke dashi a cikin zuciyar sa kwai abunda ya sani yana son kyautata mata and yana jin ta a ransa ,yasan had'a tausayin ta ke d'awainiya dashi baya ga haka nothing else.

Ramadan you still love Alia cewar Sadiq wani kallo Ramadan d'in yayi wa Sadiq kana sonta har yanzu Amma idan ka k'aryata time will tell ,,saurin barin wurin Karima tayi ita ba labe tayi musu ba tazo shigane taji wannan zance babban abunsa ya tayar mata da hankali shine yanda shi Ramadan d'in ya kasa cewa komai.


Tana zaune cikin class d'in su Zuby ta shugo tambayar yan class d'in tayi akan wacece ta fita lokacin ana darasi , mi'kewa Karime tayi tareda cewa nice , please 2 minutes gaba Zuby tayi Karime na bin bayanta, kallon Karime tayi daga sama har k'asa kina son Bulder Ramadan ne ?


Note Toh masoyan NIKAAH ,kaman yanda na fad'a NIKAAH is not paid book but zan tsaya da update because am not getting any comments or votes.

Is better nayi focusing kan wasu abubuwan rayuwa ta . Thanks .