MAI KWAĆŠAYI

39

by @nafisatusasaal01

💔💔```MAI KWAƊAYI```💔💔

 ( shi ya san gidan mai rowa)




  ```By```

```SASAAL```



 ```Page 39```


________jikin Salim har wani tsumar garaɓasar dazai kwasa yakeyi, saboda ƙoƙarin buɗe ƙofar dayaji tanayi.


Mamaki da al'ajabin ganin key ajikin ƙofar ne yakamata,to ko ita tamanta batacire cire ba,ƙara knocking ɗin da'akayine yasata ta buɗe ƙofar.


So ecstatic take kallon Salim wanda da kaɗan yafita tsaho,dama kuma batayi tunanin ganin Maysarah babba sosai ba tunda Uncle Faisal yace ƙaninshi ne.


Ganin yaƙi shigowa yana ƙare mata kallo yasa tasaki dariyarta mai birgewa haɗe da gaisheshi tana ƙara gyara ɗankwalin kanta.


Ajiyar zuciya ya saki kafin ya amsa da shigowar shi lokacin É—aya.


Ko zama Salim baiyiba Halima tafara yabon Maysarah har da kukanta.

"Uncle Faisal yace bazan taɓa ganinka ba,kuma nagayamishi ina sonka,amma duk da haka yace kayimin nisa,"

Ta faÉ—a da iya gaskiyarta bakuma tana nufin so na soyayya ba.


"Kaima kana sona?"

Ta tambayeshi tana kallon idanuwan Salim da sha'awa da ɓacin ran yabon Maysarah ya canza kalar su.


Maysarah dake kallon Ikon Allah tuni barci ya ƙauracewa idanuwanshi,sai lumshe su dayaƙarayi yana kallon Halima da ɗan hasken wayan da Salim ya kunna.


"Ya isa! Ni ba Maysarah bane,amma nayi miki alƙawarin kaiki wajen Maysarah indai kika bani jikinki"

Ya faÉ—a yana kallon reaction É—inta.

"Jiki to ai gani kana ganina,kuma mutum ai baya bayarda jikinshi sai dai ya mutu a binne shi right?"

Ta faÉ—a tana zaro kyawawan idanuwanta.


Duk yanda Maysarah ya kaiga daurewa karya murmusa kasawa yayi." Innocent girl" ya faɗa aƙasan moƙoshin shi,yana jiran yaga iya gudun ruwan Salim,da alama rabon nakasa ne yake bibiyarshi.


A ɓangaren Salim haushi Halima ta bashi,a tunaninshi yanzu babu wata mace da batasan sex ba duk ƙanƙantar shekarunta,balle kamar Halima,idan ya biye mata to tabbas zai kwana baiyi abinda ya kawoshiba da wannan shirmen nata.yasan ko yayimata fyaɗe babu abinda zai faru saboda ko Faisal bazai so fitar zancenba tunda babu wanda yasan da ita a gidan kuma bayason kowa yasani.


Tata-taken Salim datagani ne yasa ta auna zancen shi a ma'auni, jikinta ne yafara rawa abinda baban su Sama'ila(Yusha'u)yayi mata na dawowa kanta,dasaurinta ta miĆ™e zata gudu,naushi mai Ć™arfi Salim ya sakar mata agefen kai,a take tayi gaba handle É—in Ć™ofar É—akinta ya yanki goshinta zubewa Ć™asatayi, sannan yasa Ć™afarshi ya taka Ć™afarta da Ć™arfi wanda ko tattama bayayi bazata iya tafiya ba saboda dole ta samu targaÉ—e ko karaya a wajen,azaba yasa numfashin Halima É—aukewa nan take. Kamar bunsuru haka yafara Ć™oĆ™arin juyo da ita domin biyan buĆ™atarshi.



Muryar dayaji ana waya dashi agefenshi ne yasashi miƙewa fitsari na kufcemai. " Yaya Maysarah"ya faɗa yana juyowa gaba ɗayanshi.


Ko kallon shi baiyiba,duk da babu wadataccen haske yana iya ganin sauyawar idanuwan Maysarah dayafi kowa sanin me hakan yake nufi.kallonshi ya mayar kan Halima da jinin dake bin fuskarta,ƙara tsorata yayi,"wallahi Mubeena ce ta turoni, wallahi ban taɓa ganin fuskar yarinyarnan ba,don Allah ka yarda dani,abinda nayi mata ma tsautayine bansan zataji ciwo ba." Ya faɗa yana ɗurƙushewa ƙasa da alamar roƙo duk da Maysarah baya wajen ya tafi buɗewa Aminu ƙofa.


Maimakon Aminu daya kira É—auketa,sai Maysarah ya É—auketa kanshi yafitar da ita.


Direct gidan Aryaan yace ya wuce da ita,yayi mishi waya,idan ya kaita yadawo,dasauri Aminu yabar gidan bayan Maysarah da kanshi ya goge jinin daya ɓata fuskar Halima.


Aminu baiyi nisa da gida ba jami'an tsaro suka tare shi,daƙyar da suɗin goshin suka barshi ya wuce bayan ƙarairayin daya tafka musu da kuma uba kuɗin daya turamusu.


Saida Maysarah yasashi ya cire komai na jikinshi,abin kunyar ko ƙaramin wando bai saba,saboda karya kawomai cikas,dole Maysarah yasa shi yamayar da dogon wandonshi saboda tsaraicin shi dake bayyane,ɗaurin goro yayimai ya ƙarɓi mukullin motar Salim ɗin yajefa shi aciki,bai nemi driver ba da kanshi yaja motar.


Headquarter ya wuce da Salim da yayi gumi ya jiĆ™e shakaf tsabar fargaba.


A daren aka farayiwa Salim azabar dayakejin kamar bai taɓa ɗanɗanar daɗin arziƙiba a duniya ba.

A nan Maysarah yakwana saboda punishment É—in daya shiryawa Salim da har abada zina saiya sire mai a rai.


Block Maysarah yasa aka huda dai-dai girman al-aurar Salim, yana roƙon Maysarah da magiya da komai amma ko kallon shi baiyi ba.


Haka yiyitasa gabanshi kamar dai yanda yakeyi idan yaje lalatarshi,kafin wani lokaci tuni gurin ya fara fidda jini,kuma yana tsayawa zusu zubamai bulala,ihu da kiraye-kirayen sunan Ć´an gidansu yakeyi kamar mahaukaci.

Azabar da ƙwaƙwalwarshi yakasa ɗaukane yasa ya sume a wajen.....✍🏻


Idan na ga ruwan comment zanyi update anjima