MAI KWAƊAYIFree

ArewaPen original

AdventureFreeCompleted

MAI KWAƊAYI

  • 1views
  • 64chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Novelist

More from @nafisatusasaal01

Sample · 1

💔💔```MAI KWAƊAYI```💔💔 ( shi ya san gidan mai rowa)       ```NA``` ```NAFISAT ALIYU SASAAL``` ```Page 1``` ```BISMILLAH```_____Babbar Macen da shekarunta za su haura arba'in ne take ta zarya ciki da wajen Asibitin.Dayawan waɗan da take wucewa kallo suke bin ta da shi saboda surutan da take yi ita ɗaya kuma babu alamun ciwo hauka a tattare da ita.Komarwa Asibitin akaro na uku ne ta samu dangin Mahaifin Halime, fuskar kowanne su shimfiɗe da matsananciyar damuwar da idan ta rantse bazatayi kaffara ba na ƙarya ne.Cikin Kuka da hargowa son ta kore su ta nufe su,Indo ƙanwarta ce taja hannunta gefe,cikin taushin lafazi da son kwantar mata da hankali take tausar ta.Fitowar Nurse ta na neman ƴan uwan Halima Haladu ne yasa Innar Halime da Indo matsowa a hanzarce.Albishir ɗin samun Baby girl ɗin da Halime ta haifa ta yi mu su,cikin tsananin ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters64
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play