Please ku Yi sharing da comment Domin ƙarin ƙwarin gwiwa
by @umaimah2024
KUKAN KURCIYA
By 👇
OUM AHMAD.....
💚 UMAIMAH ADO GAYA,💚
To
Aunty Khadija candy
.... Page 03.....
Yarasa meyasa, haka kawai sai yake Jin tamkar Yana kewar wani Abu Mai muhimmanci a rayuwar sa, haka Nan yana Jin zuciyar sa na fadawa tunanin abnd ya rasa gane ma'anar sa , lallai da sake baya Jin zai iya yarda zuciyar sa ta fara abnd yasan gangar jikin sa bazata taba dauka ba,
Dafa kafadarsa feenah tai, ahnkl ya dago ya kalle ta tare da sakar mata guntun murmushi wnd yai iya bakin kokarin sa gurin ganin yayi shi,
Zama tai a gefen sa tana fadin what's wrong with my bestie? Lumshe idanun sa da suka Dan kada yai snn yace nothing am just waiting for my sister ne,
Hmm bestie I know you more than I know my self, karka manta tare muka rayu a ciki Daya snn muka taso tare mukai wasa tare frn ck da bakin ckn mu ma duk tare muke yinsa, karkai la'akari da yanayin da nake ciki ynx plz tell me what's wrong with you,
Sauke ajiyar zuciya yai yana fadin I don't know bestie, wlh har ynx na kasa gane ma'anar abnd ke damuna, kawai sai nake Jin tamkar Ina kewa, Ina kewar wani abun mai matukar muhimmanci a tare da ni,
Fada min wace ce? Uhm? Ta fada tana dora hannunta a kafadarsa, tsura mata idanu yai kafin ya sunkuyar da kansa Yana girgizawa yake fadin not this plz bestie banshiryawa wnn ba har ynx,
But your heart and your body where ready karka tauye musu hakkiu su plz!
Bazan iya aure ba tare da naga naki ba BESTY so plz mubar wnn mgnr ,
Dage kafada tai tana fadin karkai jayayya da hukuncin ubangiji, Amma kai tunani now the chapter is closed muje ka raka ni hospital Ina son ganin likita,
Mikewa yai yana fadin okay fine let me set up,
.......
Tsaye take a parking space din hsptl din tana waya ckn nutsuwar ta da km sanyin ta, sanye take ckn riga da wando falazu baki mai ratsin fari sai lap coat da ta dora akai da km farin veil da ta yane kanta da shi, kafafunta sanye da tissue flat shoes Suma farare,
Katse wayar tai ta bude front sit na motar da take tsaye ta dauko Jakarta ta rufe kana ckn nutsuwa ta nufi bangaren GOPD ksncwr yau a ward din take da duty,
Few minutes da shigar ta ta fara ganin patient har tazo kan feenah, tare suka shiga ita da bestyn na ta , da murmushi nafeesat ta dago tana jifan feenah, kafin ya maida hnkln ta kan shi,
Kallon juna suke ckn idanuwa, kowannen su na mamakin ganin Dan uwan sa, ta bangaren nafeesat kam sosai zuciyar ta ke bugu ganin wnd duk tsawon satin nan zuciyar ta Bata lafa mata dg tunanin sa ba sai gashi ba tare da tai zato ba, Allah ya kara hada su a karo na biyu,
Ta wajen nuraddern Kam, farin cikin ganin ta da mamaki ne suka hadar masa kana da takaici dmn ganin ta ya kara motsa masa wani sashe na zuciyar sa da yake kokarin ganin ya goge dg tunanin sa,
Ganin kallon kallon nasu yaki karewa yasanya feenah clapping hands din ta, da sauri nafeesat ta dauke idanunta kunya tab idanunta ta kalli feenah tana fadin good morning madam,
Tabe baki tana danne dariyar ta take fadin morning doctor, sai da ta kara saita kanta kafin tace Uhm how can I help you?
Murmushi tai tana fadin nazo ganin likita ne, kada kai tai tana fadin okay am sorry what is the problem?
Few years back an cire min mahaifa, and since that time ban kara period ba sai wnn watan shine nake tunanin ko wata matsalar ce?
Kada kai tai bayan tayi rubutu snn tace okay kmr shekara nawa ne da akai miki aikin? It's about 7yrs back,
Kada kai tai tana fadin okay and mene matsalar da ya sanya aka cire mahaifar I mean wani ciwo ne ya sanya aka cire mahaifar?
Kasa da kanta feena tai tana fadin ba komai lafiyar ta kalau, waro idanun ta tai tana fadin are serious? Kina nufin haka kawai kika cire womb din ki sbd jin dd?
Kuka feenah ta fashe dashi tana kifewa akan table din wnd ya hargitsa nafeesat ckn hanzari ta dubi gefen da nuraddern yake ga mamakin ta shima kasa yai da kansa fuskar sa tai jawur,
Da sauri ta tashi dg inda take ta karaso kujerar da feenah take kai ta durkusa a gaban ta tare da riko hannunta tana fadin it's okay kin ji am sorry plz! Forget and forgive me plz!
Dago kanta feenah tai tana share hawayen ta, nafeesat ta rike kafadar ta tana fadin ynx muje kan gadon can na duba ki da kyau insha Allah very thing must be okay,
Jiki a sanyaye feenah ta nufi gadon yayin da nafeesat ta tsaya daukan abnd zatai amfani dashi snn ta nufi gadon, ta dade tana duba ta snn tai mata scanning,
Suna zaune tana duba scanning din ta kira nurse station ta kira nurse , sai da sister Amina tazo snn ta mika mata wata takarda tana fadin kuje da nafeesat lab ai mata wadannan testes din and kai km Ina son ganin ka, tai mgnr tana kallon nuraddern
Ba tare da musu ba suka fita yayin da shi km ya tsare ta da idanu Yana ganin ydd tai kicin kicin da fuska haka nan sabanin dazu da yake ganin kyallin wani Abu a idanunta ynx tsantsar bacin Rai da takaici yake iya hangowa,
Sai da tai kwafa snn ckn dacin rai wnd bai hana sanyin muryar ta fitowa ba tace, fisabillillahi what have you do?
Da hnkln ka da tunanin ka zaka sanya a cirewa matar ka mahaifa sbd kawai baka son haihuwa?
Tattare gira yai yana tsuke fuska sosai abn ya basa mamaki wai matar sa ynx ita duk kmr da suke Amma tunanin ta matarsa ya Bata?
Kmr ta san tunanin da yake ta furta illar hadin zumunci kenan a hadaka da Dan uwan ka sbd a kara karfin zumunci Amma sai ya ringa cutar ka,
Daga mata hannu yai yana fadin wait please! Saurin katse shi tai tana fadin don't wait me malam ka sani hukumar asibiti zata iya shigar da Kai Kara hukumar human right sbd kaci zarafin diya mace ta hanyar cire mata mahaifar ta, Amma baza muyi ba sbd Allah ba azzalumin bawansa bane, ya dubi yar mutane km ya saka mata da abnd ba ta taba tunani ba,
Km ni da kai na zan fahimtar da ita illar zama da kai dmn kai din ba namijin da mace zata sadaukarwa da rayuwar ta da farin cikin ta bane,
Amma kin ki ki tsaya kisan ainihin bayanin da zan miki,
Wanne irin bayani zama min? Kai ynx har kana da bakin mgn? Gani na da farko Ina kayan babies kaje siya, wato kana son na wasu da ita ne baka so ko? Kasa an cire mata mahaifar ta ydd har ta mutu bazata haihu ba, Kai km duk sanda kaso ka kara aure tai ta zuba maka yara ko? Shiknn baki ciki yai sanadin da ranta zai bar gangar jikin ta, Anya kana son nafeesat sa kuwa,
INA SON KI! Ya fada da sauri, lkcn guda jikinta yai sanyi ta ware idanunta Akan shi, ckn rawar murya ta bude baki za tai mgn ya riga ta da fadin ,
Nafeesat ba matata bace she is my twin sister, and ba nine nasa a cire mata mahaifa ba okay?
Kasa tai da kanta tana mai jin takaicin kanta da taki bin mgnr a hnkl, murmushi nuraddern yai kafin ya cigaba da fadin kin fiye kishi baby wato kin dauka matafa ce shine kk tunanin raba mu kafin ki wuff dani ko?
Am sorry madam shirin ki ya wargaje, and wifey ta was very expensive and smart baza ki iya raba ni da ita ba don iya muryar ta naji nai na Kara fola mata, bare km ta tsare ni da KYAWAWAN idanuwanta, wow Masha Allah, Allah ya Yi halitta a fuskar wifey na yammata am sorry an riga an sanyawa zuciya ta gwado,
Fashewa nafeesat tai da kuka tana fadin Allah ya kiyaye na so ka, see Dan Allah kmr wnd ya fito dg karkarar da ba wuta bare huta balle km mgnr mkrnt,
Daga haka ta koma kan kujerar ta tana matse kwalla,
OUM AHMAD ce........
UMAIMAH ADO GAYA 🌹
Tsawon minti talatin kenan da shigowar su gdn wani irin ciwon mara ya turnike ta, gadan gadan ciwon yazo mata sbd karfin allurar da akai mata, da har fi jini ya balle mata da gudun gsk, tsawon awa guda Amma yaki tsayawa tun tana ckn hayyacin ta har numfashin a ya dauke,
Cike da firgici da tsoro su salimat da sukai tunanin mutuwa tai sukai saurin daukan kayan su jiki na rawa suka fice ba tare da sun sanar ma kowa ba, hakanan ko a hanya ba wdd ta sami karfin halin mgn kafin kowacce ta nemi hanyar gidan su,
Hasiya Kam sai da tai akalla awa biyar anan kwance kafin Allah ya jeho mata Haseeb wnd Yana can yaji gabansa Yana faduwa hakan ya sanya shi tahowa gd don ya duba lpyr hasiya,
Tunda yaga kofar gdn a bude gabansa ya tsananta bugu dmn hasiya bata barin gd a bude Koda tai baki, ckn rashin kuzari yake takowa har ya shigo falon , dg inda yake ya hango ta a tsakiyar dakin ga jini Nan ta ko'ina sbd murkususun da ta ringa yi a dakin,
Da gudu ya karasa inda take ya dago ta jikin sa yana kiran sunan ta har Yana hadawa da bugun fuskar ta, Amma inaaa? Bata amsawa sosai ya kara rikicewa har ya rasa mai zai yi, da kyar ya samu nutsuwar Kiran Abokin sa mus'ab wnd tare suka taho dashi ya tsaya a bakin titi gurin wani Abokin sa,
Sai uku wayar tana faduwa a hannunsa kafin mus'ab ya dg ckn rikicewa yai masa bayani, ba shiri yaiwa Abokin nashi sallama ya hau motarsa ya karaso gdn, sai da ya shigo snn yaiwa Haseeb mgn ya dauko ta suka tafi asibiti,
...........
OUM AHMAD 🫣