HASKEN MAKAFI

4

by @mommuhseen

🅿️........4


"Zauna da kyau mana Ishaq"


Cewar Baffan daya aika akira masa shi bayan dawowa sallar juma'a kasan cewar yau juma'a su Ishaq karshe shabiyu suke tashi daga office, gyara zaman sa yayi a durk'ushe k'asa kan shi sadde, saboda girmamawa a duniya Ishaq yana da girmama babba karma ace Baffa.


Gyaran murya Baffan yayi sannan yafara da cewa, "ummin ku ta iso da sak'on da ka bada agaya mun Ishaq, kuma daga daren jiya zuwa yanzu nayi duk abunda zanyi sannan na nemeka, abunda za'a shine in har kasan zaka sare ko zaga nuna gazawa akan wannan aikin da kake k'wak'wa gara kar ka fara, domin munyi magana da ogan ku sosai yace shi ba aikin ne basu son baka ba, suna son su ba wanda zai tsaya tsayin daka ya gudanar da case d'in har akai gadaci, ya kuma jaddada mun inhar ba zaka sare ba inhar ba zaka dawo daga baya ka nuna kasawar ka ba, to zasu sallama maka wannan case d'in, za kuma su baka dukkan wani goyon baya da taimako don kai nasara don haka nace zan sanar dakai inji ta bakin ka, tunda kai ka nace kana so"


Baffan yayi shiru yana sauraren Ishaq d'in, dai dai shigowar Bilkisu da Safiyya sai ummin tasu ansa masu sallamar duk sukai suka idasa k'ara sowa cikin falon, Sofy tace "Baffa kaida babban yaya"


Baffan yai murmushi yace, "nida Babban yaya sofiyya"


Ishaq ya harareta dariya tayi Bilkisu na cewa, "yaya ina ta neman ka throughout yau ban ganka ba"


Kallon ta yayi cikin sassanyen kallon sa yace, "biki kirani a waya ba kuma"


Jujjuya wayar tayi tana ya mutsa fuska zuwa can kuma ta dalla ma Sofiyya hararar kamar zatai kuka tace, "ba Sofiyya bace ta lalata mun"


Sadda kan shi yayi yana d'an murmushi baice komi ba, ummi da Baffan kallon su Safiyya tace "wallahi yaya kary.........Baffan yace cikin fad'a "kul! Karna kuskura na sake jin kin k'aryata babba, zonan wajen"


Tatafi cikin tafiyar sangarta tana tutturo baki ta zauna gefen sa, Ishaq ya dalla mata harara irin zaki sani d'inan, b'oye fuskar ta tayi wajen Baffa Ummin tace, "daman wajen ka na kawo su don ni kam daga jiya zuwa yau sun kusa sani hauka, fad'a dai fad'a dai akan wannan shegiyar waya da ka siya mata Ishaq"


Cikin sassanyan muryar sa ya mik'a mata hannun sa yace, "lemme see"


Da natsuwarta ta taka zuwa inda yake ta risina tana mik'a mashi, ya ansa ya shiga danne-dannen sa, shi kuma Baffa ya hau sasanci yana yima Safiyya fad'a, ita kuma sai rantse-rantsen kare kanta take, Bilkisu kau kanta a k'asa tana bashi hakuri, haka take ko ita keda laifi indai fannin iyayene suna mata fad'a zatai ta bada hakuri, Bilkisu akwai hakuri sosak.


Baffan yace, "nadai gaya maku bana son irin wannan rikicin, in wani abu Safiyya tayi miki ki ka kasa saita ta, kizo ki gaya min Bilkisu ke kuma zamu gauraya dake tunda bakijin magana"


Sofy Sai hawaye sharrrrrr suka fara zuba ta soke kai tana sabebben kukanta da ta saba dashi, Ummin ce tajata jikinta tana lallashi don sun san ta tsani a bata laifi, Baffan yace "duk ke kike sake lalata ta agidan nan"


Ummin tace, "Allah ya huci zuciyarka mu mun bar maku wajen ma"


Ishaq ya d'ago yad'an kalleta sannan yace, "ba wani babban ma abune ba Ummi, na gyara mata kilan wajen shige shigen ta ta tab'o waje"


Ummin tace, "to gashi nan ba wani babban abu bane kika tayar mana da hankali agida, tir da halin ki wallahi muje Safiyya zata ne memu"


Baffa murmushi yayi Bilkisun ma murmushin tayi ta d'aga murya yadda zata jita tace, "I'm sorry my sweet sis"


Ko waige basu yi ba suka fice abun su, Baffa ya ce "ki ringa hakuri da ita kinji ko Bilkisu"


Tana wasa da hannun ta tace,"insha Allah Baffa, kayi hakuri mun saka kayi fad'a"


Murmushi yai mata yace, "karki damu"


Mik'a mata wayar yayi "ta taso ta ansa cikin girmamawa"


Har ta juya yace "anjima idan na dawo daga fitar da zan ki saman falona"


Tace, "to yaya, karfe nawa?"


Yace, "9 pm"


Ta jinjina kai sannan ta fice daga falon, Baffa yaja ajiyar zuciya yace "back to maganar mu, yakake gani"


Yace, "na amunce Baffa, insha Allah bazanyi k'asa aguiwa ba, yadda na ansa haka zan kawo karshen sa, adai cigaba da yi mana addua"


"Insha Allahu, tashi jeka abunka"


Ya mik'e ya fice Baffan yana binsa da kallo cike da kauna, yana son Ishaq saboda natsuwar sa da hankalin sa kamewar sa biyayyar sa, gashi ba hayaniya tattare dashi.



     *********


"Fatima a matsayina na mace yar uwarki nake son baki shawara da zata amfaneki, karki dauki maganar da wata manufa ko jin zafi Aa ko kadan bana jin zafinki, bana kishi dake illa ina jin tsoro da fargaban faruwar wani abu dake,"


Shiru nayi ina sauraren ta na gama shirin tafiya makaranta tana taimaka mun har na kammala na jiyo na zauna gefen ta nace, "Anty Nawwara kodayaushe ina miki kallon yar uwata uwa d'aya uba d'aya, ban tana wani tunani akan ki sai mai kyau ki bani shawarar duk da tadace, saboda kin girmeni nesa ba kusa ba, kwalwarki zata fi tawa kaifin tunani"


Ta rik'o hannuna cikin kulawa sa soyayya tace, "Fatimah, Rayuwar ki nake so tayi kyau shiyasa anake ganin ki daina bari YAYANKI yana tab'a miki jikinki, duk sadda yai yunk'urin tab'a ki koda ba da jin dad'i ba ki nuna bakya so, ki nuna ranki yana b'aci yadda yake ji dake yake sonki fiye da komi da kowa zai daina, abunda yasa nace miki haka idan ya cigaba da tab'a ki shaid'an zai nasara akanku, zai k'awata miki abun har kiji kina so karshe ya rabaki da mutuncinki, kimarki, darajarki, domin a rayuwar y'a mace babu wani abu daya kai darajar budurcinta, da zaran ta rasa budurcinta ta tashi aiki, ta zama abun kyama zata zama abun gori ga duk mijin data aure, koda kau shi wanda ya rabata dashi d'in ta Aura na shiga yanayin Fatimah banji dad'i ba, in fact har gobe kuka nake akan hakan don Allah kiyi mani Alk'awarin kare martabarki a tattare dake"


Tsit nayi ina auna maganarta cikin kaina, ina bin duk kalaman daki daki ina fahimtar su, na sauke kyawawan idanuna akanta na jeho mata wata tambaya nace, "Anty Nawwara minene budurcin?kuma meyasa idan ka rashi ake maka gori ake kyamarka? Kuma miye don Yaya ya tab'a jikina naga shine ya cironi daga wata Rayuwa ya bani wannan da nake ciki mai dad'i, sai in hana shi ya tab'ani ai bazaiji dad'i ba, kuma ke ai yana tab'a ki har kiji dad'i"


Dafe kai Nawwara tayi cike da tarin takaici, taja ajiyar zuciya tace "Dauki school bag d'inki muje karyaji shiru ya biyo mu, zan samu lokaci koda cikin week end ne zan fara miki darasi na musamman, don ahaka ba ganewa zakiyi ba"


Ta kama hannuna muka fito daman nayi breakfast d'ina wajen mota muka isa da ita, tun daga nesa yake k'are mun kallo kamar yadda nake kallon sa saboda wani masifeffen kyau danaga yayi mani, har wani lumshe idona nayi hakika har yau banga wanda yakai Yaya na kyau ba.

(Ni kam nace Anya Jelly?🤔)


Bud'e mun baya yayi da kan shi yana sakar mun lallausan murmushi, ya rufe sannan sukai magana da Anty Nawwara sai naga kuma ta d'an yi masa side Hug sannan tai cikin gida, na turo baki wai akan me zata wani rungumesa, kwata-kwata maganar da mukai a daki nama mance ina dora idona akan Yaya, wata zuciyar ma ce mani take anya ba so take na rasa yaya na ba?


Shigowar sa cikin motar ya sa na dawo daga tunanin da nake, ayarin con bay d'in motocin mune sukai layi muka hau titi muke wucewa, nasan duk wanda yagansu yasan kowaye zai wuce, shiyasa inkana sauri gara ka fito kafin 7:30 don kana iya kashe awa kana jiran motocin mu sugama wucewa.


"Yaya taya ni Assignment d'ina, jiya bacci nayi banyi ba"


Aje computer sa yayi ya dauki littafin guda yana dubawa bayani nake masa shi kuma yana ta zuba rubutun ga littafin, saboda tsabar yadda nake son rubutun sa dole saida na koyesa, shiyasa ba zaka gane hand writing d'ina da nashi ba zaka dauka duk na mutum guda ne, cikin kalilan lokaci har ya gama mun duk biyun.


Nace, "thank you Yaya na"


Yana murmushi yace calmly"oya kiss me sai na san kinji dad'i"


Ban wani b'ata lokaci ba na matso jikinsa na sumbaci goshinsa, kuncinsa hagu da dama rik'eni yayi tsam ajikinsa yana tallabo face d'ina muna kallon juna kamar zamu cinye juna da ido, lumshe idona nayi kawai ya goga hancinsa ga kuncina cikin shak'akkar murya yace, "I like ur perfume"


Murmushi nayi ina langab'e fuskana nace, "nima haka, ba abunda nafiso daga wajenka irin k'amshinka"


Ya b'ata rai yace, "kina nufin kin mun rible kenan?"


Yar dariya nayi na yunk'ura zan sauka daga jikinsa, ya sake rik'eni gam yace "tell me"


Cikin shagwab'a nace, "Ayya Yaya ai ba wanda xai sha gabanka, kaima kasani"


Ajiyar zuciya ya sauke mai nauyi, kafin naji hannunsa saman k'uguna ta cikin rigana saida na gantsare har Boob's d'ina sauka zunguri fuskarsa, jinai yace "Aushhhhhhh"


Nai saurin cewa "Yaya menene?"


Idonsa ya wani kankance ya tsura mun su yana kallona da ace babu yarinta tare dani zan gane ta cikin idonsa irin tsananin feelings d'in da yakeji akaina, amman hauka da shiririta da kuruciya da rashin wadataccen ilimin addini yasa ko kusa ban fahimta ba.


 Cikin wata irin murya naji yace mun, "Jelly abunki ya zungureni"


Na yamutsa fuska nace, "wani abun Yaya"


Da ido yai mun nuni, yadda yakai idonsa a wajen haka na sauke nawa don kalon abun da yake nufin, kallon su nai gaf da fuskarsa naja ajiyar zuciya na sassauta murya nace "Ayya sorry ban sane"


Lumshe idonsa yayi yana cigaba da kallona ya kuma hana na sauka daga jikinsa har muka iso school har ma anfara assembly, gyara jikina nayi na fito ganin yak'i fitowa yasa na shagwab'e fuska nace, "baka rakani yau"


Idonsa kamar wank d'an maye ya nuna mata saman wandon sa, zaro ido nayi sai nai saurin juyawa kawai guard d'in yana biye dani har class da basket d'in lunch d'ina, saida na shiga sit d'ina sannan ya juya ya tafi.


Cikin wani irin yana yi yace ma driver, "mujuya gida muftahu"


Cikin mamaki yace, "yallab'ai ka fasa zuwa meeting d'in, naga yaune zakuyi ga da ga dasu Gwaska"


Cikin masifa yace, "zaka sauke mun buk'atar da nake ciki ne kome?"


Kwalalo ido yayi yana d'an rufe bakinsa yana b'oye dariyar sa, ya tada motar suka juya suka dauki hanyar gida yace mashi "Yallab'ai mai zai hana ka Auri yarinyar nan tunda kana sonta"


Idonsa rufe Hannunsa cikin wandon sa ya rik'e abunsa gamm k'agare yake su isa ko zai samu natsuwa, yace "kai zaka gaya mun abunda xanyi muftahu?"


Ya girgiza kai yayi yace, "ni as wa? Ban isa ba kawai dai ina ga kamar hakan shine dai-dai"


Banza yayi dashi yana rufe da idonsa sukai ta sharara gudu, zuwan can ya dauki waya ya soma kiran wani daga cikin guard din sa, yace cikin wahaltuwa "ka tura musu sako cewar nai cancel d'in zaman sai 8:00pm"


Bai ma bashi damar magana ba ya kashe wayar, muftahu yace "yallab'ai meeting d'in dare kuma? Inajin tsoron rikice ya b'arke tsakanin ku"


Yana cije baki yace, "Nasan abunda nake, na kuma shirya ma hakan"


Bai sake magana ba har suka iso gida kamar yasha giya yana layi ya shiga cikin gidan, tana falo tana shan fruit tana kuma kallo ga tab d'inta tana dannawa yaji burum ya shigo, dan zabura tayi tana kallonsa aje wayar tayi ta mik'e tabbas tasan meya maido shi ta kuma san za'a rina inhar ya rab'i Fatimah ba inda yake zuwa ya juya jarabarsa sai akanta, Abu zayyad ba karamin Jarababbe bane..........ya zube cikin kujera.


Yana nishi kallon sa kawai take idonsa yai jaa yace, "Pls wife I'm sorry for yesterday, and Now I need u too"


Murmushi dabata shirya ba ta saki, watau bazai bata hakuri idan ya mata laifi ba sai in abun shi ya ciyoshi, ba laifi tunda ma yana badawar tashi kawai tayi ta nufi bedroom don intace anan zasuyi gaba d'aya guard d'insa zasujisu.


Kamar maye haka ya bita abaya tun kan ya iso ma ta shirya masa, abunda yasa ma baya dogon fushi da ita ta iya sarrafashi, duk macen da yake rab'a baiji takai Nawwarar sa dad'i ba, Amman ko kusa bai had'a ta da Jelly sa ba don a hakanta ya gama gane zatafi Nawwara testing, kan kace me sun rikita d'akin wata zungura dayai mata saiga Nawwara na ihu har kunnen muftahu dake waje,dariya yayi yana jin jina kwazon yallab'ai, haka yaita jinsu jin da yayi sun dora shi network sai yabar wajen ya zaga wajen kwartuwar sa wata mai girkin gidan.


Basu sarara ba sai azahar wanka sukai ta fito don samar masu abunda zasuci, shi kuma ya fice masallaci kan ya dawo ta sake shirya mashi don tasan bai gama ba.

Abinci kawai sukaci shima suna ci yana kwalwaleta tana sakin k'ara, tasan halin yan kayanta tun bata saba ba har abun bai jikinta.


Karshe a falon da bata son ayi nan suka baje sukaita aiki duk wanda ke gidan yasan halin da suke ciki, bai jishi zam zam ba sai wajen biyar na marece shima tuna wa da dauko Jelly ya dakatar dashi.


      *******


"Assalamu alaikum"


Wata kyakkyawar budurwa da baata kai shekaruna ba tayi mun sallama ina zaune bakin class d'in mu jiran zuwan Yaya sai yi nake ina duba time, ina mamakin yadda yau ya wuce lokacin da yake zuwa daukar tawa.............."kina musulma bakya ansa sallama"


Maganarta ta sake tsinke mun tunani na nad'an sakar mata fuska kad'an ina cewa, "Ameen wa'alaiki salam hankalina yana wani wajen, Bismilla ki zauna kema ba azo daukar taki ba"


Zama tayi gefena inda nake dora k'afarta d'aya tayi kan d'aya, cikin wata isa-isa da izza-izza yadda take yi zaka d'auka d'iyar gidan *SARAUTA CE* sakale nayi ina kallon ta, ban dai ce komi ba zuwa can naga shirun tai yawa nace, "kema yau an maka wajen zuwa d'aukar ki ko?"


Jin jina mun kai tayi sannan data mula tace, "kullin na ganki sai inga fuskar fulani na sak, kuna mun kama sosai"


Na rausayar dakai nace, "Ayya haka abun yake, sai kaga wani yana kama da wani naka kuma basu had'o ta ko ina ba"


"Anya ni wannan kamar taku tasha ban ban da sauran kamannin da mutane keyi da juna, ya sunanki don Allah"


Murmushi nayi sai nak'i cewa komi saboda tunani na an had'o baki da ita don ta samu kusanci dani afarmaki yaya ta hanyata, an sha yin haka shiyasa sai nai banza da ita,daidai nan kuma saiga motocin mu sun shigo tana kallona na shige na barta anan..........