FreeArewaPen original
HASKEN MAKAFI
- 1views
- 17chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
🅿️.........1*BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM* "Banyi rayuwa da mutane ba nayi rayuwata tare da giwaye ban san yaya na kasance tare da wad'anan dabbobin acikin wannan dajin ba, na dai wayi gari na ganni acikin su ina rayuwa.ba irin halittar da bana iya sarrafawa inhar acikin dajin *k'arfafa* take kuma ba halittar da ta tab'a cutar dani, saboda suna matukar ji dani fiye da y'ay'an da suke haifa, shiyasa kaga sun taso maka har suka cutar dakai saboda tunanin su zaka cutar dani, su kuma inhar suna gani to ba zasu bar mutum ba kuma ba kanka aka fara ba, da yawa in sun shigo yawon su suna yunk'urin keta mini haddi na Allah ne gata na kuma wad'anan nan dabbobin sune gatana, da badan taimakon Allah ba da taimakon su bazan kawo yau ba da bazaka sanni ba."Na k'arashe ina saka wani k'yalle ina daure masa ciwukan dana gama shafa masa magani akai, d'ago dara daran idanu na nayi na same sa yana kallo ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.