DR AMNA

DR AMNA

by @nanajeren

Nanajeren 2

02

Dan ta tuno da amminta Sai kawai tawuce office din head na asibitin Dr Abdurahman suka gaisa suka tattauna akan patient dinta Anesha nidai banji meh suka ce bah sukayi sallama tafice tana jimami irin ciwo Anesha a kananun shekarun ta da baza su gaza 19 bah Amma da ciwo zuciya gashi ba uba mahaifiyar ta ce kawai ke fama da jinyarta har ta Isa office nata ta zauna Sai takira mijinta ta tambaye shi ya ya Isa office "yace alhamdullillah ya fama da jama'a ?" Tace Kai abun ba sauki wallahi Amma kwanan duka jiki na a mace nake jinsa


Bansan meke faruwa Dani ba,hankalin shi inyayi dubu Saida ya tashi"yace and u did not tell me since why? " no dear don't take it so hard "ok am coming to pick u right now'ok let go rown to check on my petients before u come"ya kashe wayan atake ya tashi wuce mota hankalin shi atashe ya wuce jaji hospital ya dau matarshi suka wuce gida Sai Holo yake "itako tana bashi hakuri don ita irin mutanen Nan ne da basa son hayaniya,har suka Isa gida yabata magana Tasha ta kwanta bacci he is just thinking how life Will be without his wife close to him,5:30 ta tashi bacci kafun Nan yayi musu dinner har ya shirya a dining table yace taje tayi wanka ya hada mata ruwa a toilet,tashiga tayi wanka kafun tafitoh ya fiddo mata da Kaya Mara dauyi ,ya gyara gado tafito tana goge jikinta tana cewa"mijina inaji kaman zanyi kewar wani abu so close to me hankali tashe yace please stop talking such kind of rubbish"tayi dariya kawai tacigaba da shiryawa, shiko yafita yaje Yana


Jimami abunda take cewa kwanakin Nan duka Amma Sai ya basar da maganganun duka