NIKAAH (Marriage for rent)

15 NIKAAH (Rental love)

by @hanaady

NIKAAH

    (Marriage for Rent)


              By 

       AUTHOR HANAADY

   




 WhatsApp

 ***


Follow me on 

Whatpad

Rahama000



HE HAD THE COURAGE 

TO REMARRY.

WILL HE FIND THE COURAGE TO

LOVE AGAIN?





Not edited



Page 15


Saurin ri'ke masa riga Alia tayi cikin rashin fahimta tace wai lafiya ka kawo mun wannan unguwar matsiya tan bai bata ansa ba illa ture hannun ta da yayi had'i da nufar k'ofar gidan Jummai ,jiki a mace Alia ta koma cikin motar domin tsorace take ganin ya nufi k'ofar wani gida, kiran number Karime ya yayi, Jummai ce ta d'aga,zaka iya shugowa, jiki na kyarma ya fad'a gidan Jummai.

Kwance take saman sofa, gashin kanta ya zubo k'asan tiles kasancewar ta bama falon baya ,tsugunnawa yayi had'i da shafa gashin kanta Karima ya furta cikin yanayin tausayin Karimen sa , kasa ansawa tayi because her body is weak so weak that she can't even open her mouth, Karima ya kuma furtawa, still bata ansa masa ba ,bana tunanin zata iya magana Jummai ta fad'a,meke damun ta b'acin ciki ta samu zaro idanuwa waje yayi had'i da cewa me taci daya b'ata mata ciki? 


Allah masani Jummai ta bashi ansa, how many times ta shiga toilet?

Gaskiya ina ga kusan 15 times koma yafi ,sosai hankalin sa ya tashi why baku kirani ba ,mun kira not reachable Jummai ta fad'a, hannuwa yasa had'i da d'aukar Karime jikina kyarma ya fice da ita he can feel how weak her body is, k'ofar baya ya bud'e had'i da sakata, cikin sauri Jummai ta k'araso wajen motar tasu bag d'in Karime ta mi'ka masa .


 bayan ya zauna ne yace please drive us to K Dara hospital,baki sake Alia tace wacece wannan matar just drive ya fad'a cikin d'aga murya ba tada za'bi daya wuce tabi umarnin sa, please speed up ya fad'a yana mai shafa fuskar Karime.


Bayan Alia tayi parking,saurin fitowa yayi Karime rungume a jikinsa, cikin nuna kula maikatan hospital d'in su kayo kansa ,saman wani bed aka tura ta biye yake dasu har room d'in da aka kwantar da ita , cikin gaggawa aka saka mata k'arin ruwa , idanuwan ta a lumshe suke sama sama take kallon fuskar mijin Sa'ada


bayan an kammala mata treatment d'in fitowa yayi zuwa falon d'akin kasancewar d'akine na musamman, zaune ya tarar da Alia nesa da ita ya zauna dafe kansa yayi sosai yake jin tsananin tashin hankali what if she did not make it wata zuciyar ta fad'a masa ,saurin tashi yayi had'i da komawa bikin room d'in,bacci take Nurse ta fad'a masa, saurin zama yayi had'i da shafa fuskar ta, kissing hannun ta yayi wanda ba'a sakawa drip ba .


Murmushi Dr Aisha sannan tace idan ba damuwa ka koma gida domin d'auko mata wasu kayan because ba a yau za'ayi discharging naku ba duba da yanda tasha jiki sosai why ku kayi delaying wajen kawo ta hospital please next time you should take it serious, because shi zawo ba'a wasa dashi easily mutum yake rasa ransa . Da kai ya bata ansa ,kiran number Sadiq yayi akan shida Rumaisa su d'auko masu kaya suna hospital Karime ce ba lafiya .



A bangaren Alia kuwa brain d'inta sosai ta cunkushe dan ta rasa ta ina zata fara, waccan yarinyar wacece and menene tsakanin ta da Ramadan d'inta,kiran Hjy Mariya ne ya shugo wayar ta saurin d'agawa tayi had'i da cewa kiran kuma na menene ,kina ina my daughter cikin yanayin lallashi Hjy Mariya tayi maganar,bata bama uwarta ansa ba illa katse kiran da tayi ganin Ramadan ya fito daga room d'in da Karima take , saurin nufar sa tayi cikin yanayin fushi tace na kasa gane inda ka dosa shin waccen yarinyar menene had'in ka da ita .

Banza yayi da ita ganin yanda take huci kaman kububuwa yasa ya d'an sassauta yanayin sa dafa ta yayi please calm down umum ana haka Sadiq ya shugo d'akin,juyawa Ramadan d'in yayi had'i da kallon Sadiq hope duk abunda zamu buk'ata ka taho mun dasu?


Yes Rumaisa da kanta tayi arranging kayan Karima ok thanks da haka jakar hannun Sadiq ya ansa had'i da shigewa d'akin da Karime take .

Satar kallon Alia Sadiq yayi d'an murmushi ya saki sannan yace barka da dare ,kallon banza tayi masa murmushi ya kuma yi sannan yace,duk mai son uwa dole yaso d'an ta haka zalika duk mai son Hassan dole yaso Husaini , danne b'acin ranta ta hanyar cewa gaskiya kuwa wai na tambaye ka wacece wacan yarinyar, d'an murmushi Sadiq yayi sannan yace is better ki tambayi Ramadan domin shine ya dace ya baki right ansa akan hakan .


Knocking k'ofar Sadiq yayi yes Ramadan ya fad'a yana mai kallon mai shugowa ,kallo d'aya yayi masu d'auke kansa yayi had'i da shafa fuskar Karime wacce take ta faman baccin wahala, how's she cewar Sadiq , she is getting much better , shuru ne ya citta , after some sec Sadiq ne mai fad'in zan wuce ,mu kwana lafiya Ramadan ya fad'a yana mai kallon Sadiq. Please ka kaita gida cewar Ramadan,ok muje koh Sadiq ya fad'a yana mai k'okarin boye dariyar sa fuuuu ta fice had'i da banko k'ofa y'ar dariya Sadiq yayi had'i da cewa wai baka fad'a mata Karime matar ka bace ?

Sai daya ta'be baki sannan yace i see no reason why da zan fad'a mata hakan I'm sure tana da masaniya akan auren renting da aka mun because of her, so bana buk'atar fad'a mata yana idasa maganar tashi yayi had'i da bud'e k'ofa please mu kwana lafiya, murmushi Sadiq yayi had'i da cewa ba sai ka koreni ba asha honeymoon lafiya .


A bangaren Alia kuwa ganin Sadiq ya biyo bayan ta yana mai kwala mata rika , k'ara speed d'in saurin ta tayi ,Saida ya had'a da gudu kafun ya cimmata ,what do you want from me Sadiq? Ramadan ya umarceni dana kaiki gida , agogon hannun ta ta kalla sannan tace driver yana hanya so please leave me alone,gyara tsayuwa Sadiq yayi sannan yace ban sanki da saurin fushi ba ,kallon sa tayi sannan tace ba fushi nake ba just kaina ya kulle ne ,na kasa gane inda kuka dosa ,muka dosa Sadiq ya fad'a yana mai nuna kansa eh mana duk wani shige da ficce na Ramadan babu wanda baka da masaniya akai so please stop pretending


yes na san komai ,ok wacece waccen yarinyar Alia ta fad'a tana mai tsare shi da ido, d'an murmushi yayi sannan yace matar sa ce zaro na mujiya Alia tayi sannan tace dama ita ce yarinyar da Momy ta samo saurin gyara kalaman ta tayi ina nufin dama yayi aure , d'an murmushi Sadiq yayi had'i da cewa cikin ransa Alia kenan you cannot fool Sadiq, yes yayi aure mana ashe ba'a fad'a miki ba , sosai taji haushin ansar da Sadiq ya bata this time around kasa boye yanayin ta tayi ,kuka ta saka had'i da fara tafiya , ajiyar zuciya Sadiq ya saki tareda bin bayan ta janta yayi zuwa mota get in ya fad'a yana mai had'e rai ,shiga motar tayi domin tasan halin Sadiq shima d'in ba wasa ne dashi ba wani lokacin and dole tabi umarnin sa bata son lalata al'akar ta dashi duba da shi d'in sosai zai mata amfani wajen samun abunda take so .


A bangaren Ramadan kuwa idanu ya zubawa Karime kaman mai kallon television,she is still sleeping hakanne yasa ya kwantar da kansa saman bed d'in yana mai sakin ajiyar zuciya,he can't explain the states of his heart a yanzu all abunda ya sani shine he don't want to lose her ,a yanda yake ji yanzu she is part of him she is like his breath,ya sani he loved a Sa'ada and Alia but the feelings he's having a yanzu akan Karime he can't explain or describe it , it's stronger than anything feelings he had , he's heart is beating so fast ,so fast that it will jump from it cage.

 

Dafe saitin zuciyar sa yayi had'i da furta please don't leave me Karima,i don't think if zan iya numfashi if kika tafi you are part of me , you are Best friend i ever had,you are........kasa idasawa yayi because sosai yayi mamakin abunda ke Shirin fitowa daga bakinsa .


Zumbur ya tashi kaman wanda ya tuna wani abu, office d'in Dr Aisha ya nufa knocking yayi yes ta fad'a, bud'e k'ofar yayi tareda cewa please come and check on my wife,har yanzu bata tashi ba , d'an murmushi Dr Aisha tayi sannan tace please take it easy, very soon zata tashi let me check on her ,ficewa yayi cikin sauri zuwa room d'in,drip ta cire had'i da saka mata wani , agogon hannun ta ta duba had'i da cewa yanzu 10:10 by 1o:30 in sha Allah zata iya tashi ,bari na cire mata ruwan because if ta tashi dole tayi wanka , after tayi wanka Nurse zata kuma saka mata wani ruwan ok ya fad'a, ficewa Dr Aisha tayi .


Matsawa sosai yayi kusada ita ,shafa fuskar ta yayi zuwa girar ta samun kansa yayi da sakin murmushi, you are very beautiful Karima shafa hancin ta yayi da index finger d'insa you are perfect ya kuma furtawa please ki tashi hakanan ,ina missing shirmenki kwana biyu .

A bangaren Alia kuwa bayan Sadiq ya ajiye ta bankwan ta masa had'i da shigewa gida ,da kallo Sadiq ya bita , d'an murmushi yayi sannan yace naga yanda wannan game taku zata kare.Koda ta isa cikin falo k'ara ta saki had'i da fara watsi da duk abunda ya tare mata gaba da gudu Hjy Mariya tayo kan d'iyar ta , k'okarin ri'ke ta take don't mom, let me destroy duk abunda ya tare mun gaba , please daughter ki saurareni meke damun ki ?

Ramadan ta fad'a cikin hargowa, rungume Alia Hjy Mariya tayi please take it easy daughter, d'ago kanta tayi cikin sheshshekar kuka tace Momy bana tunanin zan kuma samun wani space a cikin zuciyar Ramadan ,why kika fad'i hakan , because he is already in love with rental wife d'insa,yar dariya Hjy Karime tayi had'i shafa fuskar Alia bana tunanin hakan my daughter but bazan katse ki ba yi mun bayani akan meya faru kika fad'i hakan.


Share hawayen fuskar ta tayi sannan kwashe duk abunda ya faru ta fad'awa Momy cikin yanayin rarrashi Momy tace my daughter ki kwantar da hankalin ki, kin yanda Ramadan yake da tausayi I'm very sure tausayin yarinyar nan kawai yake , and kaman yanda na fad'a miki ya amincewa mahaifiyar akan zai yi k'okarin bud'e zuciyar sa just for you, please ki kwantar da hankalin ki bayan haka within this week za'a saka ranar bikin ku,rungume mahaifiyar ta tayi had'i da cewa you are the best Momy ,ai dole muci dukiyar sa ko yana so ko baya so cewar Hjy Mariya


Momy am not after his wealth bata rai Hjy tayi sannan tace don't tell me har yanzu zuciyar ki tana haukar sonsa ,yes Momy a wannan lokacin am not after dukiyar sa ,am after his heart and soul bana buk'atar komai sai shi so idan kina da wani guri daya wuce wanna forget it ,i can fight by myself .


Sosai ran Hjy Mariya ya baci but bata nunawa d'iyar tata ba , murmushi Hjy Mariya tayi sannan tace Ramadan naki ne, Momy ina matuk'ar kaunar sa,a yanzu haka ina son kasancewa dashi but dole na baro shi domin bana iya zure ganinsa da wata mace , since na dawo make sure you get ride of that rental wife d'an murmushi Hjy Mariya tayi sannan tace kada ki damu akan yarinyar nan domin da kanta zata buk'aci saki a wajen sa 

Kayataccen part nata ta shige kayan jikinta ta shiga cirewa toilet ya fad'a domin watsa ruwa sosai take son kasancewa dashi a yanzu so sabida haka she needs to look very attractive domin video call zata kirasa kaman yanda ta saba duk lokacin da take k'asar Nigeria .


A bangaren Hjy Mariya kuwa number Baban Jummai ta laluba ,zaune yake k'ofar gida ,fira suke hankali kwance,kiran Hjy Mariya ya shugowar sa sosai gabansa ya fad'i duba da tunda yayi signing aka damka masa dukiya akan hayar Karime bai kuma ganin Hjy Mariya ido da ido ba duk wani sa'ko daya shafeta tabawa take aikowa ,jikina kyarma ya d'aga kiran saurin barin wajen zaman sa yayi nesa ya tsaya Hjy dafatan komai lafiya Baban Jummai ya fad'a murya na kyarma .


Yarinyar wajena ta dawo sabida haka kasan abun yi tun kafun hukuma ta raba mu , innalillahi wa'innailaihiraji'un Baban Jummai ya ambata cikin ransa kana jina kuwa cewar Hjy Mariya, baki da damuwa gobe in sha Allah Karime zata buk'aci saki hannun mijinta ,idan ta'ki fa cewar Hjy Mariya zan iya tsine mata Baban Jummai ya fad'a yana mai dafe saitin zuciyar sa , ka tabbatar da hakan ta faru domin rashin faruwar hakan zuwan ka gidan kaso kenan kuma na saka yarana su b'atar daki har abada babu wand zai kuma jin labarin ka ,an gama Hjy gobe gobe aure tsananin Karime da wannan yaro ya 'kare katse kiran Hjy Mariya tayi wani shu'umin murmushi ta saki.


A bangaren Baban Jummai kuwa gida ya fad'a,buta ya fizga sai toilet.....lol


He is not comfortable da suturar dake jikinsa duba da tun safe ya saka su , thank God Sadiq ya kawo masa kaya and ita ma Karime dole ta buk'aci wanka idan ta tashi, toilet ya nufa domin yin wanka.A gurguje ya shirya shafe jikin sa yayi da turare mai masifar kamshi ,zama yayi saitin ta yana mai kare mata kallo.


Ganin ta fara motsi yasa Ramadan saurin gyara rigar sa , hannu yasa had'i da shafa fuskar sa ,ganin hakan bai masa ba phone d'insa ya d'auka had'i da shiga camera kallon kansa yayi d'an murmushi ya saki , bai san dalili ba he wants to look handsome a idon Karimen sa.

Bud'e idanuwan ta tayi cikin mutuwar jiki,sosai voice d'inta tayi low duba da yanda tasha fama ,kallo d'aya tayi masa d'auke kanta tayi had'i da k'okarin tashi,saurin d'aura hannun sa yayi saman kafad'un ta , taimaka mata yayi ta tashi zaune , how are feeling now ya fad'a yana mai shafa saman forehead d'inta,ba tareda ta kalle shi ba cewa tayi Alhmudulillah ina samun sau'ki


 Masha Allah ya furta yana mai zaunawa, d'akin ya d'au shuru baka jin karar komai sai ta A/C k'okari sauka take hakanne yasa yace kina buk'atar wani abu? D'an yatsina fuskar tayi sannan tace gida nake son tafiya ,baki ya saki yana mai kallon ta had'i da mamakin furucin ta ,kin san ko karfe nawa kuwa?


D'an satar kallon sa tayi sannan tace ko k'arfe 2 na dare ne tafiyana zan yi , ok as you wish,sosai taji haushin furucin sa sabida haka sauka tayi had'i da d'aukar mayafin ta dake ajiye saman bed ,idanu ya zuba mata sosai ya fahimci rigama take ji and her body is still weak duba da yanda take tafiya, ganin dagaske take yasa yayi saurin tashi key ya sakawa k'ofar ba tareda yace komai ba ya koma wajen zaman sa 


,saukar hawaye taji saman fuskar ta , cikin fushi da masifa tace ka bud'e mun k'ofa na fita banza yayi da ita ka bud'e mun k'ofa nace ta fad'a tana mai nufo sa , knocking k'ofar da aka yine yasa tayi saurin kallon k'ofar a bangaren Ramadan kuwa tashi yayi had'i da nufar k'ofar,key ya saka tareda bud'e k'ofar,wata Nurse ,cikin sakin fuska tayi wa Karime sannu ansawa yayi had'i da cewa nace ina son tafiya gida , is not possible a yanzu because akwai sauran ruwan da za'a saka miki and you need to bath ,ansa ma Nurse d'in Karime tayi da toh bata son yi mata gaddama duba da matar ta isa ta haife ta , kiyi wanka after,20 minutes zan dawo in sha Allah ta ansa wa Nurse d'in 


bayan Nurse d'in ta fice harara ta banka masa had'i da nufar toilet, Karima ya kirata , tsayawa tayi but bata juyo ba , trolly d'in da Sadiq ya kawo ya nufa brush ya d'auko had'i da matsa mata toothpaste ,takawa yayi zuwa gare ta , hannun ta ya kama had'i da saka mata brush d'in ,shigewa tayi toilet d'in ko nagode bai samu daga Karimatu sa ba 


Instead yaji haushi ,murmushi ya saki had'i da shafa fuskar sa.


Kayan jikinta ta cire had'i da fara wanka, after ta kammala ne taji knocking nasa , towel ya fad'a yana mai tura k'ofar, sam bata kawo ma ranta cewa zai shugo ba , kaman an turo shi haka ya shugo toilet d'in saurin kare jikinta tayi ,takowa yayi zuwa gareta, k'asa tayi da kanta had'i da amfani da gashin kanta wajen rufe boost d'inta, gently ya jawota zuwa jikinsa, hannu yasa had'i da tattara gashin kanta zuwa bayan ta then he gently wrapped his arms around her waist, jikinta ta kyarma yake kaman mazari,ganin haka ne yasa ya saki d'an murmushi


in a seductive way ya zagayo hannun sa towel ya d'aura mata slowly ya matsar da kansa saitin kunnen ta,she could feel his warm breath a cikin kunnen ,ji tayi zuciyar tana wani tsalle, a garin ku ake shiga toilet without towel, in a seductive way yayi maganar,kasa cewa komai tayi domin salon Mijin Sa'ada sosai yayi tasiri a kanta ,a yanda take tsaye kasa motsi tayi , hannun yasa had'i da d'ago kanta, lumshe idanuwan ta tayi matso da fuskar sa yayi daf da tata , he's damn close so close that she can feel his heart beat,sanyi nake ji ta iya furtawa


 d'aukar ta yayi zuwa bedroom,ajiyeta saman bed yayi bag d'insu ya bud'e lotion ya d'auko had'i da fara shafa mata ,bayan ya kammala, body spray ya saka mata , ita dai sai faman sunne kai take, ganin ya d'auko night gwon d'in white color mai siririn hannu ,bata ta'ba saka irinsu ba duk da tasan akwai su cikin kayan lefen ta ,she prepare ta saka decent kayan bacci , tunanin me kike ya fad'a yana mai d'ago fuskar ta da tafin hannun sa, zan iya saka rigar ta fad'a tana mai k'okarin ansar rigar daga hannun sa.


please don't stop me ya fad'a cikin yanayin jan hankali,kasa masa gaddama tayi,da kansa ya shirya ta, after ya kammala taimaka mata yayi ta zauna had'i da jingina da bed d'in.

Rage hasken d'akin yayi tareda zama kusa da ita thank God gadon nada d'an fad'i, ki san cin wani abu ?


No ta fad'a cikin yanayin rashin lafiya, kiran Alia ne ya shugo wayar sa d'agawa yayi had'i da cewa kin isa gida lafiya!.

ansa masa Hjy Mariya tayi da ba Alia bace oh ina wuni Anty ,lafiya dama Alia ce ciwon nata ya kuma tashi , da mamaki akan fuskar sa yace i thought ta warke,no Ramadan last time ma da tazo Nigeria saida ya tashi ok let me pray for her , bari sai na kiraka video call bata jira ansar sa ta katse wayar 


Thank you Momy Alia ta fad'a tana mai rungume Hjy Mariya,kyara kwanciya Alia tayi saman kya'kyawan bed d'inta ,Hjy Mariya da kanta ta k'ara jan night gwon d'in Alia k'asa ta yadda Ramadan d'in zai yi arba da boost d'inta, rad'awa Alia wata magana Hjy Mariya tayi ,wanda koni ban ji me tace ba .

Bayan Hjy Mariya ta katse kiran,saurin janye idanuwan ta tayi daga kallon sa , duk lokacin da ta sami kanta cikin fushi ko abincin rai ,aljannun ta sukan tashi dole sai an mata addu'a , Ramadan ya fad'a yana mai kallon Karime, shuru tayi kaman bada ita yake magana ba,kallo yake binta dashi ita ma haka , shugowar kiran Alia yasa ya janye idanuwan sa ,kwance take in a seductive way tace my man , d'an gyaran murya yayi sannan yace ya jikin? 


Kaman da gaske tace Alhmudulillah, d'an gyaran kwanciya tayi sosai boost d'inta suka bayyana ,saurin janye idanuwan sa yayi yana mai kallon Karime wacce a yanzu eyes d'inta a lumshe suke yawo da idanuwan sa ya fara saman jikinta,sosai night gwon d'in tayi mata kyau jin kaman ana kallon ta yasa ta bud'e eyes d'inta kama shi tayi dumu dumu yana kallon boost d'inta duk a cikin riga suke dole ta gane inda yake kallo 


 sauka tayi daga saman bed d'in, fridge ta nufa ba don tana buk'atar shan ruwan ba saurin mayar da kansa yayi kan phone ,it seems you are not ready , gyaran murya yayi sannan yace sorry Alia , addu'a ya shiga mata , Karime kuwa bud'e fridge d'in tayi had'i da d'auko ruwan gora shan ruwan ta shiga yi cikin yanayin fushi take shan ruwan,tari ta fara domin ruwan ya kware ta 


jikina kyarma Ramadan ya ajiye phone d'in hannun sa jawota jikinsa yayi had'i da d'an dukan bayan ta still tari take , after like 2 minutes, sorry Karima janye jikinta tayi tareda cewa I'm ok ,kina buk'atar wani abu No ta bashi ansa , please idan ba damuwa ko zaka fita waje ka mata addu'ar, bin ta da wani irin kallo yayi sosai yake nazarin maganar ta , ganin yana binta da kallo ne yasa tace forget about abunda nace d'an murmushi yayi sannan ya kama hannun ta zuwa falo , bayan ya katse kiran Alia 


 idanuwan ta saki tana mai bin fallon da kallo kasa boye mamakin ta tayi ta hanyar cewa kudai y'an gayu komai naku na dabanne .


Dagaske ya fad'a yana mai sakin murmushi ganin Karimen sa cikin farinciki, janye hannun ta tayi daga nasa ,sosai take bin falon da kallo , Tv stand ta nufa remote control ta d'auka had'i da nufo Ramadan shagwabe fuska tayi sannan tace please ka kunna mun kallo zaki iya ?


Yes ,ok janta yayi zuwa sofa zaunawa yayi tareda jawota jikinsa,Tv d'in ya kunna had'i da cewa wane channel za'a kunna miki catoon ta fad'a cikin yanayin sakin fuska.

Kyara mata kwanciya yayi tare suke kallon ,sosai yake son ne man tafiyar ta akan yanda ya manta da ita gidan Jummai.


 Room d'in ya d'auki shuru a zahiri su biyu ke kallon but Ramadan hankali sa yana kan yanda zaya bama matar sa hak'uri, dariya Karime ta saki hada kyalkyalawa , dariyar tace ta dawo dashi daga duniyar tunani, Tv d'in ta nuna masa had'i da yi masa bayani akan scene d'in da akayi a cikin Tv d'in, instead ya bata ansa ko yayi magana janta yayi tana fuskantar sa had'e forehead d'insu yayi .


I'm so sorry Karima kusancin su yayi yawa ,it's i who should be apologizing to you ta fad'a cikin yanayin daya saka su, please matata ki yafe mun akan rashin zuwa d'aukar ki da wuri , it's ok Mijin Sa'ada, honestly speaking naji haushin ka but a yanzu na yafe maka , shuru tayi na wasu y'an sec sannan tace you are special to me mijin Sa'ada bazan ta'ba mantawa da halaccin daka mun,ka jani a jikinka ,ka kyautata mun,bugu da kari har makaranta ka saka ni , makaranta mai tsada and ka biya mun registration fee har na gama karatuna ,ina godiya sosai Mijin Sa'ada ,koda bana tareda kai bazan ta'ba manta karamcin da kamun ba .


Shhhhhh Karima please stop saying koda bakwa tare dani ,Mijin Sa'ada aurena da kai kafi kowa sanin dalilin yin sa , kin shugo rayuwar Ramadan Karima no going back, k'okarin janye fuskar ta take hannu yasa had'i da k'ara shigar da ita jikinsa, thank you Karima for coming into my life,thank you.

D'ago fuskar ta tayi tana kallon sa she cought his eyes dropping to her lips ta fahimci yanzu baya yadda wani abu ya shiga tsananin su , earlier at toilet tayi mamakin yanda har ya iya shugowa da kuma kaya daya canza mata .


Mijin Sa'ada fita a rayuwar ka ya zaman mun dole idasa maganar tayi cikin dauriya, bud'e bakin ta tayi niyyar k'ara magana , lip's d'insa ya d'aura saman nata ,when their lips meet he made a little moan , kissing nata yake cikin natsuwa, after some minutes zare bakinsa yayi , lumshe idanuwan ta tayi domin kunyar sa take ji k'ara matse ta yayi kafun ya kuma mayar da bakinsa saman nata this time around cikin yanayin buk'ata yake kissing nata she is breathless, janye bakinsa ya kuma yi had'i da rungume ta sosai  


after some sec of silence, d'ago fuskar ta tayi why are you doing this ta fad'a tana mai kallon sa , doing what ya fad'a yana mai had'e fuskar su , kissing me ta fad'a cikin yanayin kunya, kissing lips d'inta yayi briefly sannan yace you don't need to know Karima , k'okarin janye jikinta ta fara please stay with me Karima yanda yayi maganar ne yasa taji mutuwar jiki bata son ganin Mijin Sa'ada cikin damuwa, shafa fuskar sa tayi sannan tace I'm so sorry if magana ta ,ta b'ata maka rai ,bai bata ansa ba illa d'aukar ta da yayi zuwa bedroom , ajiye ta yayi saman bed, falon ya koma kashe Tv d'in yayi had'i da hasken falon .

Bayan ya rufe kofar d'akin kwanciya yayi gefen ta, baka jin k'arar komai sai numfashin su,tunane tunane take ta sani whether she like it or not dole ta bar gidan Ramadan,kukan zuci take ,a bangaren Ramadan kuwa sosai take jin Karime a ransa idan bai k'arya ba zai iya cewa zuciyar sa da gangar jikinsa basu ta'ba son kasancewa da wata mace kaman Karima,he hate it yaji tana maganar tafiya,.

A bangaren Alia kuwa cikin yanayin fushi ta nufi bedroom d'in Momynta , fad'awa jikinta tayi had'i da sakin wani marayan kuka,lafiya Hjy Mariya ta fad'a cikin tashin hankali, bayani Alia tayi mata akan yanda Ramadan ya kaste video call d'insu because of Karima, lallashin ta tayi had'i ta tabbatar mata cewa Karime dole ta bar rayuwar Ramadan ,share hawayen fuskar ta tayi had'i da nufar room d'inta, number Ramadan ta kuma kira.



Daf da kiran zai tsinki ya d'aga kiran Alia ya furta yana mai tashi zaune kuka ta saka masa lallashin ta ya shigayi , Karime kuwa wani abu mai d'aci taji ya taso mata sosai take kishin mijin Sa'ada, kirane ya shugo wayar Karime da mamaki ta nufi wayar da ido ya bita yana mai mamakin wanda ya kira Karime cikin dare haka.

Jummai,ya jikin naki da sau'ki Sosai,Bayan sun gama wayar kwanciya tayi tana mai kallon Ramadan yana waya da Alia ,sam baya jin dad'in firar su sosai yake son kasancewa da Karimen sa sabida haka bankwana yayi wa Alia ba dan ranta yaso ba .

Kwanciya yayi had'i da jawo Karime jikinsa,da haka bacci yayi awon gaba da su.

Around 9 o'clock aka sallame ta gida suka nufa direct,bayan yayi parking, d'aukar ta yayi zuwa cikin gida cikin yanayin kunya tace dan Allah ka ajiye ni zan iya takawa da k'afa na ,bai saurare ta , direct bedroom d'insa ya nufa kwantar da ita yayi saman bed zama yayi gefen ta gently ya jawota jikinsa,my wife ya furta a rarrabi, kasa ansa masa tayi domin ita dai wannan sabon salon nasa mamaki yake bata sosai ya canza mata tsakanin jiya da yau , maganar Dada suka jiyo tun daga falo take fad'in ina Karimen kafun suyi wani motsi fad'owa bedroom d'in Dada tayi ,bai janye jikinsa daga nata ba illa k'ara matse ta da yayi murmushi Dada tayi sannan tace ashe su Karime ba lafiya 


ai yanzu Sadiq ke fad'a mun zama gefen bed d'in Dada tayi ,cikin tsananin farinciki Dada tace aaa ko kaifa a k'okarin janye jikinta take dariya Dada ta saka sannan tace ka daina takura mata mana kona d'auke ta zuwa shashena daga Karimen har Ramadan babu wanda ya fahimci me Dada take nufi , Dada ai na warke cewar Karime, murmushi Dada tayi sannan tace ai wannan ciwo ba'a warkewa har sai randa Allah yasa kika haihu zaro idanuwa waje Karime tayi tana mai kallon Ramadan murmushi yayi k'asa k'asa domin sai yanzu ya gane zancen tsohuwa Dada .


Samun kansa yayi da son ganin Karimen sa da cikin sa kauda tunanin yayi ta hanyar cewa, gaskiya ne Dada wannan ciwo ba mai warkewa bane dan yanzu, saurin kallon sa Karime tayi sosai tayi mamakin furucin Ramadan akan me zai biyewa Dada 

D'an susar kai Dada tayi sannan tace yauwa nace wata nawa ne cikin murmushi Ramadan yayi sannan yace Dada duka 1 week ne zaro idanuwa waje Karime tayi tana mai kallon Ramadan,basarwa yayi ta hanyar cewa kin ga kuwa Dada yanzu aka fara , gaskiya kuwa cewar Dada tana mai k'ara matsowa wajen Karime,bamu wuri domin ina son yi mata bayani akan yanda zata reni cikin nan cikin sau'ki tashi Ramadan d'in yayi yana mai k'okarin boye dariyar sa ganin yanda Karime keta zara na mujiya.


Har ya kai bak'in k'ofa dawowa yayi fuskar Karime ya shafa tareda cewa please take care of my unborn, ficewa yayi yana dariya , murmushi Dada tayi sannan tace Ramadan yana sonki Karima, k'asa tayi da kanta domin bata san me zata ce ba .

Shawarwari kuwa Karime ta sha akan yanda zata reni cikin ta ,ki kwanta kiyi bacci kinji Karime cewar Dada tana mai tashi ,bankwan tayi wa Karime part d'in Momy ta nufa ,Sadiya kina ina cikina rawa Momy ta fito daga kitchen,gaishe da Dada tayi cikin yanayin girmamawa, Dada ku zauna ,Aaa ba zama ya kawo ni ba nazo na fad'a miki matar Ramadan na d'auke da juna biyu, sosai Momy tayi mamakin furucin Dada tun jiya basa gida a hospital suka kwana sabida haka idan kin sami lokaci kije ki duba ta ,in sha Allah zan je na duba ta cewar Momy ,toh ni zan wuce Dada ta fad'a tana mai ficewa .


Sosai hankalin Momy ya tashi ba zata ta'ba yadda Hjy Mariya tayi nasara akan taba aure tsananin Karime da Ramadan yanzu aka fara shi sai dai me sosai Momy take shakkar mugun abu irinna Hjy Mariya tasan cewa Hjy Mariya bata da kyau zata iya aikata komai akan cikar burinta.


A bangaren Ramadan kuwa bedroom d'in Karime ya shiga domin bacci yake ji sosai , lokacin daya fito daga room d'in ta bedroom d'insa ya nufa kwance ya tarar da ita bacci take hankali kwance murmushi yayi had'i da zama gefen ta shafa fuskar ta yayi zuwa wuyanta bud'e idanuwan ta tayi Mijina ta fad'a in a seductive way, baki ya saki yana kallon ta, d'an murmushi tayi sannan tace koba Mijina bane , gyaran murya yayi sannan yace mijin ki Karima d'an murmushi tayi had'i da k'okarin tashi, taimaka mata yayi ta tayi zaune , hannu yasa had'i da shafa cikinta kaman da gaske yace how's my baby, ture hannun sa tayi cikin kunya tace Allah ka bari mijin Sa'ada kana sa ina jin kunya


 menene abun kunya dan anyi maganar ciki , shagwabe fuska tayi sannan tace why zaka saka mata rai bayan kasan ba ciki ne dani ba , kissing forehead d'inta yayi sannan yace abunda take so ne that's why na biye mata, kai baka so ta sami kanta da tambayar sa kallon ta yayi ido cikin ido suna cikin haka kiran Momy ya shugo wayar sa d'agawa yayi had'i da cewa ok Mommy,shafa fuskar Karime yayi had'i da cewa ina zuwa , tareda Momy suka shugo bedroom d'in nasu , k'okarin saukowa Karime tayi ganin Momy Aaa my daughter kada ki wahalar da kanki ya k'arfin jikin?


 Cikin kunya Karime ta ansa da sau'ki Masha Allah Momy ta fad'a ta K'ara da cewa please ki kula da kanki domin pregnancy is not an easy task in sha Allah Ramadan d'in yayi saurin cewa murmushi Momy tayi sannan tace Ramadan mjin Karima d'an murmushi yayi tareda sunne kai , ka kula da ita cewar Momy tana mai mi'kewa , in sha Allah Momyna Ramadan ya fad'a cikin kunya.


Rakiya yayi wa Momy lokacin daya dawo bedroom d'in bata cikin room d'inta ya nufa , handout ta fiddo tana dubawa kanta babu hula,sosai tayi masa kyau shugowa yayi had'i da d'aga ta sama ,saman bed ya ajiye ta, shinshinar gashin kanta yayi can i kiss you Ramadan ya fad'a yana mai zagaya lips d'inta da index finger d'insa, suddenly Karima captured his lips,she slid her tongue inside his mouth and kissed him passionately janye bakinta tayi tana numfashi sama sama saki had'e bakinsu yayi he kissed her like hungry beast 


sosai jikinta ya d'aura kyarma, after some minutes zare bakinsa yayi had'i da d'aura kansa saman cinyar ta, lumshe idanuwan ta tayi , after some minutes d'ago kansa yayi yana mai kallon ta k'asa tayi da kanta, murmushi yayi sannan yace i love kissing you Karima ina matuk'ar kaunar lips dinki ,kasa magana tayi ,, i want to kiss you again Karima ,i want to taste your sweet lips again, ta daina mamaki akan canzawar mijin Sa'ada,kiss me ta fad'a tana mai rufe fuskar ta da tafin hannun ta murmushi yayi had'i da kwantar da ita kissing d'inta ya shiga yi cikin natsuwa.


Babu sallama ta fad'o falon nasu, kiran number Ramadan tayi shuru ba'ayi picking ba bedroom d'insa ta nufa baya ciki, upstairs ta nufa ganin baya nan yasa ta nufi kitchen,egg ta soya had'i da plantain chips,falo da dawo had'i da kunna kallo , k'arar volume d'in ta tayar da Karime zare jikinta tayi daga na Ramadan ,kallon kallo suka shiga yiwa juna , sosai Karime ta tsorata da kyawo irin na Alia, farace sosai ga gashi har kugu 


 ina Ramadan ta fad'a tana mai kallon Karime , a wula'kance ,bacci yake Karime ta bata ansa ,bacci a ina d'akina Karime ta bata ansa kai tsaye, ga mamakin Karime d'akin Karime Alia ta nufa , da kallo ta bita saurin goge hawayen fuskar tayi ,zama gefen bed d'in Alia tayi danne b'acin ranta tayi shafa fuskar ta tayi had'i da hawa saman bed d'in kwanciya tayi had'i da shigewa jikinsa.


Bin bayan Alia Karime tayi ganin Alia kwance jikin mijin Sa'ada yasa Karime sakin kuka Mayafin ta da wayarta ta d'auka had'i da fucewa daga gidan , garden ta nufa zama tayi saman wata kujera kuka take shabe shabe, Karima taji an kira sunan ta , saurin juyawa tayi Sadiq ne zaune nesa da ita , saurin goge hawayen fuskar tayi lafiya ya tambaya yana mai k'arasowa inda take please talk to me Karime kai ta d'aga tana mai kallon Sadiq sosai taga tsananin kama tsakanin Sadiq da kuma Mijin Sa'ada, fad'a mun damuwar ki Karime,you can trust me Sadiq ya fad'a share hawayen fuskar ta tayi sannan tace she came into our house and kasa idasa maganar tayi and what Sadiq ya fad'a, yana bacci shine ta kwanta saman jikinsa, d'an murmushi Sadiq yayi a yau d'innan yayi confirming soyayyar Ramadan a wajen Karime.


kuka ta kuma sakawa , go back Karime don't let her win ,go Ramadan is yours if ki kayi wasa zata kwace miki shi she is his first love ni kuma ba sona yake ba murmushi Sadiq yayi sannan yace kin fita right akan sa kada ki bat room ta ri'ka yi miki abubuwan da tayi wa Sa'ada ,


 go back to your husband Karime before is too late, Alia shu'umace she is very good in d'aukar hankali Ramadan but sai idan kin bata dama ,ke yake gani a yanzu ,be strong Karima, sometimes mu maza mu kan d'auki lust over love but kada ki bata dama ,wipe your tear ,share hawayen fuskar ta tayi sannan tace thank you, murmushi yayi sannan yace go Karime, ta sami sau'ki Sosai part nasu ta nufa ,a hanya ta kira Jummai sosai Jummai ta fad'a mata maganganun masu dadi', 


bedroom d'in nasu ta shiga a yanda ta barsu haka suke zare gwon d'in jikinta tayi ,riga ce iya gwaiwa jikinta, matsowa Karime tayi Mijina ta fad'a cikin baccin sa yaji muryar Karime bud'e idanuwan sa yayi ga mamakin sa Alia ce kwance jikinsa,saurin tashi zaune yayi what are you doing here ya fad'a cikin mamaki, murmushi tayi sannan tace laifine dan nazo inda kake,


kalle kalle ya fara Karimen sa yake nema, ka tashi Karime ta fad'a tana mai zama daf da shi jikinsa ta shiga rungumo ta yayi yana mai kallon Alia wacce idanuwan take zubar hawaye, Alia kije falo ina zuwa da haka zare jikinsa yayi daga na Karime sauka yayi daga bed d'in k'asa Karime tayi da kanta taji haushin yanda ya zare ta daga jikinsa, hannun yasa had'i da d'ago fuskar ta kissing forehead d'inta yayi had'i da mi'ke ta tsaye rungume ta yayi,fuuuu Alia ta fice daga bedroom d'in.

Murmushi Ramadan yayi,shafa cikinta yayi sannan yace yane , k'asa tayi da kanta, sannan yace she is beautiful, not as beautiful as you Karime d'ago kanta tayi tana kallon sa murmushi yayi sannan yace you are more beautiful Karima believe me suka ta kai masa sannan tace abun naka hada zagi dariya yayi sannan yace i love everything about you Karima.

Rufe bakinta tayi dan kada su jita kukanta , duk maganganun su taji komai da gudu ta fice ,




Mu had'u next page