2
by @mamuhgee
_*KALBIM*_
_Mamuhgee_
#ZafafaBiyar
2
*ZUZEAMVENTURES*
***
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niβima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi ***
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no *** DOMIN mgn da ita whatapp ***muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah π₯°ππ»
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1kπ₯ Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
π£οΈπ£οΈπ£οΈπ£οΈπ£οΈπ£οΈ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALAππ½ππ½ππ½πππ da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata ππ½ππ½ππ½ππKazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadΔ±π800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k *** kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
***********
Shiru dukkaninsu sukai daga dzad din har Ammar suna sake shiga nazarin maganar mahir wanda yake sake kokarin nazarta yanda zasu samu damar samun komai batareda wani damuwa ba dan shi sam baya yadda da damuwa ko tangarda a aikinsa shiyasa yake tamkar maye gurin nutsuwa ya hango ya hanga kafin ya fada.
Dzad duk abinda mahir ya fada yana kokarin bada damar abi hakan sbd yafi kaf yayansa nutsuwa da bin komai a tsare amma ayau yanajin kaman hakurinsa bazai barsa ya jira lokacin da mahir din yake fada ba sbd kada su rasa zuciyar wadda ake jiran kokuma idan gurin haihuwar ta rasu fa.?
Sun raba mutane da dama zuciyoyinsu sbd jannah amma babu wanda aka dace wanda ma basu san adadinsu ba ta boyayyar hanya
To ayanzu da suka samu bayan tsawon lokaci ana nema kuma a tsaya jiran wani haihuwar.
Mahir daya fahimci tinanin da Dad din yake sake bude baki yayi yace
"Jiran haihuwarta na nufin samun dama da dalilin rasuwarta ga mutane da yan uwanta shiyasa ana buqatan a jira lokacin haihuwan tayi sbd lokacin haihuwar ya matso sosai hakan ne zai saka komai ya tafi very neat tin daga cirewa da sakawan da rufe komai".
Ammar da zuciyarsa ke bugawa da sauri yana jin kansa na juyawa idanuwansa na ja jin yakeyi kaman bazai iya jiran lokacinba dan kuwa shi jinma yake kaman ya fizgo zuciyar a daren nan yazo ya sakawa Jan,
Shi a yanda yakejin yana zaucewa akan ciwon jannah duk mutanen dayake gani suna yawo zai iya ringa binsu yana fasa kirjinsu yana qwato zuciyoyinsu babu ruwansa da rayuwarsu indai jannah zata rayu.
Mahir ganin alaman Dad ya aminta da hakan ya sakasa kallan Ammar shi da Dad a tare sbd sanin shine mai juyewan kai idan wannan lamarin ya taso kwata kwata bayaji baya gani kawai abu daya ya sani shine karban kalbim kota waye ba ruwansa.
Dad ne ya bude baki a natse yace
"Ammar abari ayi hakan sbd tafiyar da komai batareda garaje ba ko dan ita jannah din hakama aikin nutsuwar da kwanciyar hankalin zaifi,
Tinda aka riga aka sameta duk inda zata shiga bazata gujewa abinda yake jiranta ba sbd yanzu zuciyar Jannah ce kai tsaye take bugawa a kirjinta babu abinda zai hana jannah mallakar wannan zuciyar me bugawa."
Numfashi me zafi da damuwa Ammar ya sake kafin yaji ya aminta da hakan dan haka zasu saka masu bibiyar yarinyar da bincike sosai akanta duk da babu ruwansu ba abinda ya shafesu da inda ta fito kokuma wace ita waye danginta.
******ASALIN LABARIN/SHEKARUN DA BAYA.
PROF ZAHARADDEN ZAADEN shine asalin mahaifin Yayansu uku biyu maza sai mace daya wadda yayunta mazan ke tsananin kauna sbd mahaifiyarsu ta rasu a hannun matar mahaifinsu suka taso,
Prof dan bokon gaske ne wanda ilimin bokon dana addinin suka shigesa sosai hakama yanada arziki sosai wanda ya dade sa barin qasar yana malaysia acan yake zaune da iyalinsa gabaki dayansu.
BOUKHAR Zadeen shine babba sai MAHMOUD Zadeen tukuna qanwarsu ZAYNEB,
Matar Mahaifin nasu bata taba haihuwa dashi ba dan haka su kadaine yayansa wanda suka girma kowannensu ya zama babban mutum,
A malaysia suka taso acan sukai karatu sai daga baya dukkaninsu su ukun suka dawo Nigeria tareda mahaifin nasu wansa tsufa yazo masa sosai.
Bayan tsawon shekaru Anyiwa Zeynab aure da wani prof itama a porthacort,
BOUKHAR da MAHMOUD kuwa kowannensu na qasa daban gurin karatu,
Mahmoud ya riga boukar aure kuma daga mahmoud din har zayneb babu wanda ya samu haihuwa a cikinsu har saida Boukhar yayi aure shine ya fara haihuwa a cikinsu.
Familyn ZADEEN's din sunada wani irin tarin arzikin dayake da yawan gaske da basuma san ya zasuyi dashi ba,
Bayan arzikin mahaifinsu prof me tarin yawa su kansu sun tara na kansu me yawan gaske dan kuwa ko Zaynab datake mace a cikinsu itama tanada nata arzikin sosai.
Suna tsananin son junansu wanda hakan ya saka iyalansu ma kansu yake a matiqar hade duk da su ukun gaba daya basa qasa daya.
Mahir shine babban dan Boukhar zadeen wanda ya haifesa a Greece,
Bayan haihuwar Boukhar Prof ya rasu wanda hakan ya saka dukkaninsu tattarowa suka dawo Nigeria.
Mahaifinsu nada kadarori sosai wanda bazasu iya gama hadasu lokaci daya ba dan haka mahmoud ne kadai ya koma boukar kuwa dole ya zauna Nigeria tareda iyalansa.
Umma matar mahaifinsu wadda ta riqesu tamkar yayan data haifa ba cuta ba cutarwa hannun Boukhar ta dawo dan yayansu ma basusan cewan ba itace ta haifi iyayensu ba sbd kulawa da kaunar dake tsakaninsu ta uwa da yayanta.
Mahir nada shekara biyar a duniya Zayneb ta samu ciki wanda yazo mata da matsala sosai sbd manyanci da dadewan datai bata haihun ba.
Cikinta na sake gaba girman matsalarta na qaruwa wanda daga baya aka gano tanada heart diseases wanda basu taba sani ba.
Hankalin familyn ya tashi sosai wanda ya sakasu dawowa da ita hannunsu aka fara neman mata lafiya.
Lokacinda aka gama bincike sosai akan ciwon nata aka gano tana buqatan heart transplant maana dashen zuciya.
Hankalinsu ya tashi sosai sbd ciwon nata bawai sbd zuciyar da zaa nema dinba sbd ganin sukeyi sunada dukiyar da zasu iya siyan mutum gaba dayansa su cire abinda sukeso a jikinsa.
Cikinta na kaiwa wata tara suka tattara gaba daya familyn suka koma Greece sbd haihuwarta da basa fatan matsala komai kankantarta.
Tin daga kan ummah da zayneb din da boukar da matarsa da mahir da mahmoud ma acan ya samesu da fmlynsa suka dawo zama.
Cs akaiwa zayneb aka ciro mata Baby boy wanda Boukhar ne ya saka masa suna Ammar sbd har lokacin mijinta bai taho ba yana porthacort da matarsa daya dan haka suka suka tattara suka watsar.
Tinda zayneb ta haifi Ammar bata sake lafiya ba sai ramewa takeyi tana wani irin hasken daya saka hankalin duk wanda yake familyn nasu tasu musamman yayun nata wainda suka ringa nema mata donors tako ina amma babu inda aka samu,
Sassaucin da suke samu a zuciyoyinsu shine likitoci sun tabbatar musu da akwai sauran time sosai kafin zuciyar ta gaza gaba daya dan haka suka ringa zubarda dukiya qasa qasa suna neman donor.
Ammar kuwa kusan Mimi ce mahaifiyar mahir matar Boukhar din ta renesa tin daga ranar da aka haifesa itace ta zama uwarsa dan ko nonon mahaifiyarsa baisha na wata biyar ba wata hudu aka ciresa daga nonon sbd bazata iyaba ta bushe sosai.
Duk wannan ciwon da haihuwar mijin zayneb din baizo yaga matarsa da dansa ba sai so daya dan haka su kuma basajin zasu taba basa ita ta koma bare Ammar da sukejinsa fiyeda komai sbd tsananin kaunar da sukewa kanwarsu.
Ammar tinda ya taso ya samu mahaifiyarsa a cikin mummunan hali harya fara girma a hakan yake ganinta wanda hakan ya taba zuciya da kusan lafiyarsa dan kuwa yanada qawa zucin mahaifiyarsa sosai musammam daya fahimci baida uba bayan Boukhar wanda Suke kira da Dad Zad sai Daddy mahmoud wanda takanas ya bude babbar asibiti sbd ciwon Zayneb kawai dan samun donors.
Mommah zayneb tinda ta haihu ta cire rai daga rayuwa sbd yanda takejin ita kadaice ta sani a hakan tana dauriya ne sbd ragewa yan uwanta damuwa da 'danta wanda ya sakata aransa sosai fiyeda komai.
Sbd ciwon zayneb Boukhar da Ammar da mahmoud saida suka koma abin tausayi duk girman arzikinsu,
Ummah kuwa babu ranar da bata kuka idan ta kalli yanda zayneb ta koma,
Mimi kuwa sosai itama ta tashi akan Ammar sbd saida ya zama traumatised kwata kwata baya gane karatun komai a school duk da mahir yana kokari sosai akan dan uwan nasa amma saida teachers suka gano suka bada shawarar Ammar din ya fara ganin likita.
Ana cikin hakan ne Mimi ta samu ciki wanda itama ta fara shiga matsalar rashin lafiya me nauyi sbd ga cikin dayazo da ciwo ga lalurar Ammar ga kuma ta familyn da kowa yake cikin damuwa da qunci.
a wannan lokacin ZAADENs suka shiga matsanancin halin damuwa da qunci,
Gasu da abin duniya me tarin yawan da basa ma san menene rashi ba ko wata kalmar datai kama da hakan amma sam basa cikin farin ciki.
A haka cikin Mimi ya isa haihuwa ta haifi Saleem wanda haihuwarsa ta fara dawo sa farin ciki rayuwarsu.
Mahir da Ammar kusan tare suka taso kaman ba shekaru sosai tsakaninsu sbd kaunar datake tsakaninsu tafi karfi akan wadda ke tsakanin mahir din da saleem.
Haihuwar saleem da shekaru biyar Allah yayiwa zayneb rasuwa bayan ta gama qarewa ta koma kamar qaramar yarinya hakama anyi mata dashen zuciyar wanda ta samu chronic rejection maana transplant failure.
Rasuwar Zayneb ta girgiza duniyar ZADEEN's gaba daya ta yanda tin daga lokacin suka sauya kaman basu din ba.
Ammar ya shiga sabuwar trauma wadda ta sakasu barin qasar gabaki dayanta sbd a sauya environment a bisa shawaran doctors dake dubasa.
Daddy mahmoud ma barin qasar yayi kwata kwata ya koma Nigeria.
Dad Zad kuwa UK ya koma da iyalinsa da ummah suka bude sabuwar rayuwa acan doctors kuma na duba lafiyar Ammar wanda kansa kamar ya tabu amma ahankali ahankali ya samu sauki harya koma karatunsa tareda yan uwansa.
Hankalinsu ya kwanta rayuwarsu ta koma ta asalin jin dadi da kwanciyar hankali arzikinsu kuwa sai abinda yaketa qara yin gaba duk da ciwon rashin Zayneb yana zuciyar dadzad kwata kwata ya kasa dena jin radadin rasata hakama Ammar ya kasa cire ciwon da rashin mahaifiyarsa yabar masa duk da ya danne ya koma kaman kowanne dan adam karatu yakeyi sosai.
Mahir,Ammar da saleem ZADEENs sun taso cikin wani irin gata da hutu tareda rayuwar rashin kwaba da rashin sanin mahimmanci komai da kowa bayan abinda sukeso.
#MAMUH
#ZADEENS
#LIMBAS
#BESTLOVE
#BESTSTORY
##CRAZYLOVE
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
***
Or mtn vtu at
***