ZIYAAN

3

by @kdeey

🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋

*ZIYAAN*

🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋

DijahAM (Oum Amani)

Daga Marubuciyar..

-NOOR

-TASWIRAR KADDARA

-ELHAJJ

-AASMAA

-JUYIN RAYUWA

-ALKALAMIN SO

-NOURAH

Day 3

THE PROPHET (SAW) SAID

"If they knew the reward of offering the Zuhr prayer early (in its stated time), they would race for it."

SAHIH AL-BUKHARI 652 (SAHIH)

Page 3

TRUE LIFE STORY

بسم الله الرحمن الرحيم

Kamar an dasa ni haka na kasa ko da daga kafa ta ce na fita ko kuma na rufe idona, Ina tsaye kawai ina kallon su har suka gama abinda suke yi.

Kallona Surayya tayi tana dariya ta ce “ya kika ga, abin ya burge ki?” Ta karashe tana kashe min ido daya.

Sai a lokacin na sauke wata katuwar ajiyar zuciya na ce “tsanar abin da kuke na sake ji a zuciya ta”

Kallon Lee tayi suka fashe da dariya.

Cikin dariya Lee ta ce “mun ga dubun ki ma, kuma a haka suke ware kafa”

Da sauri na ce “Allah ya tsare ni ya kıyaye, In sha Allahu baxan taba yin wannan kazamar rayuwar ba”

“Mun ji, amma na gaya miki muna nan da ke zaki dinga zuwa kina yar murya a sosa miki” Surayya ta fada tana juya idon ta.

Dauke Kai na nayi daga gare su don har ynxu ba wai sun sa kaya bane. A kan kujera na zauna Ina mai mamakin me yasa ma ban fita ba na zauna.

Hira suke wanda nake amsa musu sama sama, ba jima wa kuma suka shiga wanka tare. Sun dade a ciki sannan suka fito.

Ko wacce daure da towel suka samu waje suna kwanta akan gado. “Yauwa Surry, dan saka mana wannan movie din mana” Lee ta fada tana bin Surayya da kallon kasa kasa.

Da sauri kuwa Surayya ta sauko a gadon tana kallon Ziyaan ta ce “ki zauna fa da ke za’a kalla, shiyasa dama naki kalla Ina jiran ki”

Ina son kallo sosai don haka with full interest na ce “Na India ne ko na hausa”

“Ke dai ki tsaya mana, saurin me kike?” Daga haka ta jona flash din ta saka film din.

American movie ne, duk da nayi loosing interest ganin na hausa bane ko India haka na daure Ina kalla. Sai dai tun tafiyar batai nisa ba aka fara wasu abubuwan da baki baxai fadu ba. Ina jin ana cewa blue film Toh wannan shine kenan Surayya ta saka. Abubuwan da suke yi yayi yawa. Gashi kamar mayya na kasa dauke ido na.

Surayya ce ta kalli ZIYAAN ganin tana ta matse kafa yasa ta tabo Lee ta nuna mata. Dariyar su da naji ne yasa ni kallon su ina dan hade rai.

Cike da shakiyanci Surayya ta ce “Ashe dai kina da lafiya, wato sha’awar taki akan Maza take motsa wa, bakomai duk daya ne. Baxan yi kishi sosai da maza ba amma in har a mata ne Wallahi ni zan fara dandana. Ynxu tunda ke maza kike so da su zan fara hada ki tukun su bude min hanya sosai”

So nake na tambaye ta meye zata dandana, kuma su wa take cewa zata hada ni da su, amma azabar da nake ji a jikina yasa ni kasa cewa komai sai mai da duba na nayi kan Tv din. Kamar bala’i sai da na gama kalla tsaf.

Ana gama wa na juyo don yiwa Surayya magana naga sun sake koma wa ruwa. Yatsina fuska nayi na fice a dakin kawai.

Gaba daya ma gidan na bari sbd wani irin yanayi da nake ji na a ciki da ban taba ji ba. Da kyar Allah ya taimaka na isa gıda lafiya.

A palo na tarar da su Anas, sama sama muka gaisa na wuce daki na. Sai matse kafa nake ina cije baki. İn ka ganni a haka sai na baka tausayi, abune ban taba ji ba yau kuma daya zo da mugun karfi yazo.

Ranar kwata kwata ban rintsa ba, a kunne na akai asuba. Palo na fito na shiga toilet nai wanka da alwala.

Ina idar da sallah na shiga kitchen na musu abin karya wa. Sbd wahalar da nake ciki ko tsaya wa jiran su Anas su fita ban yi ba na nufi gidan su Surayya.

***Ban tsaye knocking kofar dakin nata ba na shige ciki, fitilar a kashe take don haka na nemo inda switch din ya yke na kunna. Tana kwance a gado daga ita sai pant ko bra babu. Nufar ta nayi na dala mata duka a cinya.

A razane Surayya ta mike zaune, ganin ZIYAAN ce yasa ta sauke ajiyar zuciya tana kallon ta. A zuciyar ta addu’a take Allah ysa dai ZIYAAN din tazo ne dokun a sama mata mafita akan halin da take ciki don daren jiya curr mafarkan ZIYAAN ta dinga yi.

A rikice na ce “Surayya ya zan yi?”

Cikin nuna halin ko in kula ta ce “ban gane ya zaki yi ba, me yake damun ki?”

Shiru nayi Ina kasa da idona, to me zan ce? Ni kai na fa ba wai na gama sanın abinda yake damuna bane.

Ganin nayi shiru yasa Surayya ce wa ko na miki abinda kika ga muna yi jiya?”

Da sauri na ce “ni fa bana son wannan abun”

“To ynxu na kira wani ne yazo ya dauke ki?”

Zaro ido nayi na ce “mu je ina kuma?”

Tsaki Surayya tayi ta ce “to ki shiga toilet ki ki hau gado kiyi da kan ki, don ni ban san me zan miki ba kuma”

Numfashi na sauke na ce “ki kunna min irin film din jiya na kalla”

Wani Murmushi Surayya tayi mai cike da ma’anoni ta miko min flash ta ce “kiyi ta kalla”

Ai kuwa nayi kallon don ban tashi sanin bani da hankali ba sai da naji ana kiran sallar Magriba. Tun da na zaune ba abinda ke tayar da ni sai fitsari ko zan sha tea, duka duka tea din ma sau biyu na sha. Na kalli films ya kai 7, ko wanne kuma ba abinda ake sai lalata a ciki.

Jin kiran magriba yasa ni bude ido sosai Ina kallon agogo, ban yi azahar na ban yi la’asar ba ga magriba ta matso.

Wata iriyar kunyar Ubangiji nane ta rufe ni kawai na saka kuka, ynxu ne nake aikata wa da hankali na, na san abinda nake haram ne amma kalli fa a zama daya kadai ina nema na lalace. Don ban ma lura cewa hannu na yna cikin zani na ba sai da naji Surayya tana cewa “in kin ciro hannun ina so”

Kallon kai na nake kawai ina kuka. Cikin tsananin takaicin halin dana Soma jefa Kai na a ciki na miki tsaye. Hijab dina na saka na kalli Surayya cikin muryar kuka na ce “a ynxu na yadda cewa tarayya ta da ke ba alkhairi ba ce Surayya, tun da nake a rayuwa ta ban tana ganin yadda ake aikata Zina da les ba sai a jiya, a rana daya n kalli yadda ake duka gashi yau na lalace wajen kallo ko sallah ban yi ba. Allah ka yafe min ka tsare min imanin na. In sha Allahu daga yau na rabu da ke. Tarayyar mü a alkhairi na ce kamar yadda Maman Amir take cewa”

Mike wa tsaye Surayya tayi tana nufo ni, duk taku daya in tayi sai naji kamar na saki fitsari, sai da ta zo daf da ni ta dafa ni ta ce “ZIYAAN, na rantse miki da kalla tun da na kwallafa rai akan ki sai na same ki, ko da zan yi yawo tsirara, ba abinda ya isa ya min shamaki da ke sai mutuwa, ke ko da ace kin mutu din ma in har zan samu dama na kebe da ke sai na lashe ki tas ”

Da sauri na türe hannun ta cikin kyama na ce “In Sha Allah baxa ki taba nasara akai na ba, ni ina da tarbiyya zan yi bakin kokari na wajen ganin ban lalata tarbiyyar Ummana ba”

Cikin wani irin bacin rai Surayya ta ce “ni kike cewa kina da tarbiyya, kenan ni ce yar İsa koh, ai kuwa zan nuna miki ni yar halas ce. Da kafar ki zaki dinga zuwa hotel kina bude wa maza kafar ki. Ni da ke mu zuba mu gani. Kuma barina da kika ce kin yi, ki tafi amma Wallahi da kan ki ZIYAAN zaki tako har gidan nan kina nema na. Na kuma miki alkawari ranar da kika tako da kan ki gidan nan kina nema na, a ranar da namiji zaki kwana a hotel ko a gidan sa. İn har ban miki haka ba ba sunan na Surayya bah”

Daga haka ta hankado ni waje ta maida kofar ta ta rufe.

In na ce ban ji tsoro ba ma ai ba wanda zai yadda, hatta zuciya ta rawa take min. A jikina ba inda baya rawa haka na nufi gida Ina kuka.

Da yake dare ne amma sai ba wanda ya lura. Ko da na shiga gida su Abba suna ciki. Anas yana kitchen yana dafa musu taliya.

Abba na gaisar na kuma basa hakuri ta ce da fada masa bana jin dadi ne shiysa ban taho tun dazu nayi girki ba. Sannu suka min duka ni kuma na shige ciki.

Wankan tsarki na fara sannan na rama dukkan sallolina ina yi Ina kuka.

Yau ma dai bacci sai barawo ne ya sace ni. Ko da na tashi gidan tsif duk sun fita, amma sun gyara mun shu tsaf, har ruwan zafi Anas ya dafa mun ko zan sha tea.

Sukuku na yini yau, gaba daya bana jin dadin duniyar, ba abinda suke mun amsa kuwa sai kalaman Surayya.

Ganin har bayan sati biyu ba abinda ya faru yasa na Soma sakin jikina, ga shi dama bikin abba ya matso saura sati biyu.

Sa’a haka tazo tun safe ta dinga Balbala masifa, a lokacin nima Ina cikin Bala’in shiyasa har tayi ta gama ban ce mata komai ba. Maman Amir ba yadda batai na fada mata me ke damu na ba na ce bakomai. To me zan ce mata, na tabbata in na fada mata sai ta mun dukan tsiya. Tun farko mai yasa ban fita ba da naga suna aikata alfasha. Na bar hakan a tsautsayi ni dai.

***Bikin Abba sai matso wa yake, ynxu haka saura kwana biyu daurin aure. A yau kuma ni da su Anas muka tattara kayan mu zuwa gidan kakar mu Inna sai bayan biki da sati zamu koma İn sha Allah.

MAFARI KENAN

Wannan book din na kudi neh✍🏻

Ki biya 500 din ki, ki karanta cikin nutsuwa.

Account number

9066728387

OPay

Khadijah Dan’asabe Adamu

Ko katin wata ta wannan numbern

***

A turo shaidar biya ta numbern nan

***