Page 5
*KAMPALA ESTATE*
NA
*BILKISU GALADANCHI*
*ADABI WRITER'S ASSOCIATION*
05
Rasa tayi mema zata fara gashi indai Leo ne zata iya kashe kanta ta masa abu ta shafe mintuna goma a kitchen ɗin kafinnta fara lalubo kayan aiki bata ɓata lokaci ba ganin nutella kawai ta haɗa pancake's da shayi me kayan ƙamshi ta haɗa chocolate dripping a fridge taga strawberry ta cirosu ta yanka sannan ta soya chips and egg ta Kai komai a dining kikacin 8:30 na safe dawowa kitchen ɗin ta yi cikin sauri ta daura native jollof rice da soyayyen turkey ta koma nemansa a parlour ta gansa take gaya masa breakfast is ready ya kuwa biyota hanyar dining ya zauna ta fara masa introducing Pancakes da tea ɗin tasha mamakin tsaftar sa kamar me yake ta dauraye wannan da kansa sai murmushi take gata nan ga leo, ya zauna ya ci pancake's ɗin kuwa da tea ita chips ɗin taci bayan sun idar ta koma kitchen ɗin ta ƙarasa girkin data ɗaura ta wanke duk abin da ta ɓata sannan ta wanke wanda sukayi breakfast kafin ta kawo warmers ɗin a dining ta jere, ɗakin data kwana ta shiga sannan ta fito da wayarta a hannunta ta durƙusa har ƙasa ta ce
"Yaa Aleo na gode sosai Allah ya saka da alkhairi na dafa maka lunch yana cikin warmers a dining, ni zan tafi." Yana kallon ta yana mata Murmushi ya ce
"Alright Zarah nima na gode sosai ki kula da kanki sosai, and you are always welcome here kinga ke macece ni namjji ba halaccin zamanmu wuri ɗaya but Aaliya zata zo yau you can always come over kafin yayanki ya dawo." Tana sauke kanta ƙasa ta ce
"To na gode." Kafin ta miƙe ta fice sai kallonta ya ke a ranshi yace ita kuma wannan gata da kamun kai amma ba iyaye na gari Allah ya kyauta.
Tana shiga cikin gidan dama kai tsaye kitchen ta ƙara shiga ta girka abinci whiter rice and stew me naman kaza sannan ta wuce ɗakinta tana sauri ta saka mai key ta yi wani wanka kawai ta sauya kaya zuwa mara nauyi ta kwanta tunanin rayuwarta, wane hali mahaufiyarta take ciki? Menene dalilin da ya sa ta jefa rayuwarta a cikin matsatsi da takura irin haka? Ze yiyu tana aure igiya uku a kanta ta riƙa rayuwa tare da wasu mutanen da bata sansu ba? Ba gwara kawai ta zauna anan idan kasheta waɗannan zasuyi su kashe ta ba tunda haka Allah ya yi da ita, yau ga ita ha Leo amma ba daman ta bayyana masa matsayinsa ko da ma acan baya bata taɓa masa soyayya irin ta aure ba ko suyi soyayya kawai ita die hard fan ɗinsa ce kuma she just want him to know her as his fan and bayan wannan ita tana so ya zama kamar yayanta a dacen. Ashe dama shine yake da gidan tsawon watanninta 6 a gidan nan amma bata taɓa ganinsa ba? Da ire-iren waɗannan tunanin a ranta tayi bacci...
Amrah tunda ta tafi har aka kwana biyu ta dawo Aminullah be nemeta ba don yasan bazata je gidansu ba dai kuma yasan idan tayi fushi haka take yi, deep down yasan cewar abin da yake mata be dace ba, amma shi sam wannan auren haɗin be masa bane saboda baya son yarinyar ko kaɗan this is their 7th year's of marriage but ya kasa sonta duk da yasan banda gajarta bega abin da aka tsere mata da shi ba she is a fine chocolate booby and booty girl akwai shape duk da hutu yasa ta ɗan tara tumbi, so biyu tayi miscarriage shikenan bata ƙara samun ciki ba, lauya ce ƙwararriya me zaman kanta anan birnin Lagos sam batada damuwa indai akan sha'anin rayuwa kuma da mahaifiyarta da mahaifiyarsa uwarsu ɗaya ubansu ɗaya sune sukayi wannan haɗin gwarman a cewar shi yakai 32yrs a wancen lokacin ba matsa ita kuma ta gama low school ta fara aiki tana 27yrs so aka haɗa duk suka yi biyayya saboda iyayensu irin African mothers ɗinnan ne masifaffu.
Tana shigowa gidan around 9pm a parlour taci karo dashi yana sanye da boxer's black bugun kamfanin Minor inners irin masu matsewar nan masu roba kamar pant da aka ajiye musu gidan adana game, miƙewa tsaye ya yi ita kuwa ta ɗauke kanta tana jan small akwatinta ciki ciki ta ce "Inaa wuni Aminullah." Ba tare da ya amsa gaisuwarta ba ya ce "Daga ina kike yanzu?" Juyowa ta yi ta kallesa ta daina jan jakar sannan ta ce "Somewhere, somewhere more peaceful than here Aminullah where i can easily breathe at peace." Shiru ya yi yana kallonta ta juya kawai ta haura saman ta wuce ɗakinta ko gama ajiye jakar bata yi ba ya banko ƙofar ɗakin ta ɗago kai a nutse ta kallesa saboda she is so ready for him darennan, ya tsatsareta da ido kafin ya ce "Wurin wani ɗan iskan kikaje ya biya miki buƙatarki?" Wani irin murmushi ta yi me ciwo wanda kuma yake da wahalar fassarawa cikin wani irin yanayi na ɗaci muryarta yana riƙewa a maƙoshinta ta ce
"I am not like you Aminullah and i will never be Anything close to you, nasan addinina and wallahi no matter how horny i will ever be bazan taɓa aikata zina ba ko dama ace banida aure bare da igiyoyina guda uku aka! I can protect my private part koda desire ze zama ajalina, no matter how i wanted to do it 5 daily prayers da nike tsarewa ba zasu taɓa bari in aikata zinaba so get that in to your dirty brain and leave my room this instant." Takowa ya yi yazo har inda take ita kuwa ko motsawa batayi ba har ya matse ta sosai suka sarƙafe juna da kallon tsantsar tsana soyayyar jini ma dake yawo a tsakaninsu nan take aka nemeta aka rasa! Hannunsa yakai gefen wuyanta ya shafa bata ko motsa ba, ya kai lip's ɗin sa ya bata peck ta runtse idon ta ta sake buɗewa akanshi yakai hannunsa ɗaya ya riƙo waist ɗinta ya ƙara matseta gam da jikinsa cikin tsareta da ido ya ce
"Mani kike kallon cikin idona kike gayawa cewar nine mazinaci saboda kawai bana biya buƙatarki, you are my wife Amratu but i don't find you attractive, you are not my type! Your type women can never satisfy me, you can't even take me all Amratu your hole is dahm not deep to take me all, you are not my speck! Now lemme warn you this should be the very first and last time da zaki ƙara ficemun a gida da sunan fushi ki kwana bakya nan, idan kika sake i will funish you fin abin da zan miki yanzu, ba waike akan sex kika yi fushi ba no problem i will be sexing you always from now till forever zaki gane cewar ni da ke bamu dace da juna ba bazaki iya da ni ba." Shiru ta yi tana kallonsa ya kai hannunsa ya zare mata mayafin kanta ya wurgar sannan ya zuge zip ɗin abayar jikinta na gaba ya zare rigar duk tana tsaye bata ko motsa ba, sai da ya mata tsirara sannan ya kai hannunsa ya zare riborn ɗin kanta ya ciresa tas kafin ya baje gashinta ya kai hancinsa ya shinshina sosai kafin yana mata wani kallon raini ya ce
"This is the only thing da nike so a jikinki Amratu , but now lemme punish you a little." Ita dai bata ce masa komai ba kuma duk dauriyarta sai da hawaye suka gangaro a idon ta, jikinta ya soma rawa tana so tayi magana ta kasa ma kwata kwata, yakai hannunss ya matse breast ɗin ta kafin yace
"I can see you can't resist it, you want me so badly da ko zan shekara ina zaginki you will still give it to me jarababbiya." Runtse idon ta ta yi tana ji kamar zuciyarta zata faso ƙirjinta ta yo waje! Amma ko kanzil batace masa ba ya cire boxer ɗin jikinsa ya jefar yana riƙe game ɗinsa yana mata wani kallon raini ya ce "This is too big for you Amratu don tsabar mugunta an hanani in auri wadda nake so bayan ke bazaki taɓa isana ba har abada! Batace masa komai ba kawai kamar wata jakarsa ya wurgata akan gadon yabi ya danneta be wata wasa kawai ya cilla mata abin a jikinta, yana shiga ya kalleta ya ɓata fuska sannan ya ce "You are too small not deep and very dry!! You are through definition of tasteless woman." Kuka ta fashe masa da shi me ƙara batare da ta shirya fitowar kalamba ta tsinkayesu a sarari
"I hate you Aminullah i hate you so much for always hurting me Allah ya isa tsakanina da kai." Wani ɗagata ya yi ya zare jikinsa a nata ya juya ta kawai ya fara surafafarta, banda kuka ba abin da take haka kamar da mugunta ya shefa awa biyu yana wulaƙantata kuma yana zaginta har sai da ya samu kansa a lokacin fa har hargowa se da ya yi amma dayake maƙiyinka maƙiyinka ne yana miƙewa ya ce
"Ba kida daɗi amma tunda abin da kike so kenan zan dawo da asuba 'yar wahala." Kawai ya kaɗa kansa ya fice a wannan daren Amrah kwana kuka ta yi kuma tana idarda sallan asuba yana shigowa ɗakin be ɓata lokaci ba kuwa kai tsaye far mata ya yi sai 7:30 ya sarara mata wasa wasa koda aka yi kwana uku Amrah ta fara zazzaɓi ya mayar da ita sex slave ɗin sa da zaran yana gidan ita ce abincinsa.
*Bayan kwana biyar*
Har aka shafe kwana biyar ko so guda Zarah bata taɓa zuwa ƙofar gidan Leo ba a gabinta be dace ba sam, kullum da zaran dare ya gabato take ɗakko barguna biyu da pillow da hijabi da kayan sallah ta ta rufe ƙofar kitchen da key ta cikin gida ta kuma rufe wacce ke kaika bayan gidan ta yi shinfiɗa a makeken kitchen ɗin tayi kwanciyarta ba ruwanta da su koda zasu kwana suna aikata ɓarnarsu karatun Alkur'ani take kunnawa ta kwanta abinta tana nishaɗi yau kuma se tayi rashin sa'a cikinta ya dameta don haka period ɗin se ya saka taketa zagawa toilet, haka ta wuni a ranar. Wuraren ƙarfe sha biyu da mintuna ta fito daga ɗakinta zuwa kitchen don juyawar da cikin nata keyi ya sanya taketa yawon toilet, ganin Habib a tsaye daga shi se zallan boxer's ba ƙaramin daga mata hankali ya yi ba amma ta kanne ta wuce shi zata shige kitchen zabura guda ya yi ya cafko ta ta tsala ihu nan da nan jikinta ya ɗauki mazari ta shiga furta Innalillahi wa inna ilaihi raji'un tana ja baya tana ƙoƙarin fizge jikinta ya matseta gam da sigari a bakinsa yana mata wani shu'umin dariya cikin maƙoshinsa
"Ke meye wawiyar yarinya kawai ki nutsu ni taimaka miki zanyi." Ya ƙarashe maganar yana sassauta riƙon da ya mata juyo da ita ya yi tana fuskantar sa kafin ya ce
"Bukar mugu ne Zarah baya sonki kuma ni nake sonki, kinga beda ranar dawowa, idan zaki bani dama zan daina zuwa da mutanen da nike zuwa dasu daga ni se ke mu riƙa holewa abin mu ba wanda ya sani." Da sauri ta zare jikinta ta juya da gudu ya biyota ai tsallake shinfiɗar kawai tayi ta arce waje shi kuwa batare daya tsaya ba ya juya zuwa ɗaki yana dariya a ransa ya ce "kafin nan da shekaru biyu i make sure that i disvirg yarinyar before bukar bazan taɓa bari ya samu dawwamammiyar dukiya ba wallahi ni meyasa banda sa'a? Ƙarewa zanyi a gindin bukar a yaron sa zan mutu kenan??
Tana ficewa ta rufe ƙofar bayan ta ruga aguje zuwa part ɗin su Leo tana Haki tsabar gudun data sha yau gashi ko Hijabin babu a jikinta ta shiga knocking ƙofar hankalinta a tashe...
KAMPALA ESTATE
BILKISU GALADANCHI
2025
***.